Uncategorized

TAKUN SAKA 28

 

*_Typing????_????????????????????????????????????????????????????????????????

*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI ‘DAUKA BA, INA MATA MASU BUK’ATAR ‘DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK’ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE  AKANSU DAN FARIN CIKIN  MA’AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MA

MAKI* 07034251528????????????????????????????????????

kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji????????????????????????????

Kad’an daga cikin abubuwan da muke dasu ????????????????????????????????????????????????????????????????

Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had’u pc +234 703 425 1528

Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k’ara suyi  dass abun sha’awar kowane  namiji ????????

Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan????????????????

Ingantacce Kuma sahihin maganin k’iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar  , Rama batayi ba Sam Yar uwa????????

Sabulun wanka 

Kalolin sabulun tsarki  

Turaren tsugunno 

Turaren al’ajab

Hatsabibin turare

Da sauransu 07034251528

Kalolin gumba????????????????????????????????????????????????????????

Gumbar Dabino

Gumbar gero

Gumbar madara 

Gumbar matsi

Gumbar ukku bala’i

Gumbar tada zaune tsaye

Gumbar sabon budurci

Gumbar sa buzu kuwa

Gumbar aya da kwakwa

Gumbar ridi

Gumbar mazari

 Sarauniyar gumba 3in1

Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,

Kalolin gari

Garin mallaka

Garin hutar da malaminki

dakan jaraba 

Dakan Amare

Dakan Ni’ima

Dakan kishiya in bakiyi bani waje

Garin sa buzu kuwa

Garin buje.sharkaf

Garin Dan la’asar

Yayan hadiya mai suna dan la’asar

Original Dan goshi

Original Dan goshi (sabon salo)

Original man damo

Original man ayu

Kitsen damo 

Sirrin tafin kafa

Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata

Kwallin idonka idona

Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki????????????????????????

Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d’a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had’u pc ????????

Kalolin tsumi????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

Tsumin mallaka

Tsumin jaraba

Tsumin madarar ni’ima 

Tsumin tabaje

Tsumin Amare

Tsumin sabon budurci

Tsumin nono  raƙumi

Matan gaske 

Ruwan jaraba,

Da sauran kalolin da ban fada ba

Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar HQ????????????????????????????????????????????????????????????????????????

Matsin Dan mannau

Matsin mallaka

Dan la’asar

Sabon budurci

Mak’alemata

Mashahurin matsi 

Ukku bala’i

Matsin uban budurwa

Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi 

Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,

Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake 

*Kyallen al’ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al’ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,

KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen  nagari maida kudi gida????????????????????????????????????????????????????

07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah????????????????

Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528

Maman zarah  mabera sokoto state????????????????????????

_____________________

*_Chapter Twenty Eight_*

………….“Shuraim!!”.

      “Sunana ne”.

Ya faɗa cikin izza da garada yana gyara zaman bindigar akan Ammar da yay surrender suna cigaba da takowa tsakkiyar falon har gaban Ummi da gaba ɗaya jikinta tsuma yake da kyarma..

       Cikin raunin murya da tashin hankali ta dubi Ammar tare da maida kallonta ga Shuraim ɗin. “Yaro dan ALLAH karka cutarmin da zuri’ata. Kar kai ƙoƙarin sakanka alkairi da sharri. Ka faɗa mana komi kake buƙata zamu maka, amma karka cutar da mu”. Ummi ta ƙare maganar jiri na neman kwasarta. Yaya Muhammad yay azamar tarota shima nasa jikin na tsumar ɓacin rai. 

      A kausashe yaya Abubakar da ke ta faman taunar lips ɗinsa ya ce, “Ummi barsa ya kawo kansa a dai-dai lokacin da ya da ce ai.”

       “Dama sai da na auna lokaci sannan nazo”. Shuraim ɗin ya faɗa yana mai maida dubansa ga Yaya Abubakar. Sai kuma ya janye bindigar da ga kan Ammar. Nannauyan numfashi Ammar da ya gama sadaukar da rayuwarsa ya sauke a hankali. 

      Sai dai kuma ganin ya nufi Ummi gadan-gadan ya sakasu zabura kansa lokaci guda. Turus suka ja suka tsaya ganin yay ƙasa a hankali ya durkushe yay kneeling down gaban Ummi yana mai ajiye bindigar hannun nasa a ƙasa, ta re da haɗe hannayen nasa waje guda???????? yay ƙasa da kansa cike da nuna tsantsar nadama da girmamawa a gareta.

     Ba Ummi kawai ba, hatta su Yaya Muhammad sagade sukai suna dubansa. Ummi da illahirin jikinta yay sanyi dan mace ce mai tsananin tausayi ta tsura masa idanu cikin wani irin kallon wasiwasi da shakku.

        Kansa ya ɗago a hankali shima tare da ɗora hannunsa saman fuskarsa ya zare facemask ɗin fuskarsa ta ainahi ta bayyana.

     Gaba ɗayansu zabura sukai baya a razane. “Yaya Isma’il?”. Ammar ya faɗa jikinsa na karkarwa da kaiwa durƙushe gabansa domin ƙafafunsa sun gaza ɗaukar nauyin jikinsa dan firgici.

         Cikin takaici Yaya Muhammad ya ce, “Isma’il wane kalar shashashan wasa ne haka zaka danganta kanka da wannan fuskar da zukatanmu ke mana zargin mai ita ɗan ta’adda ne?”.

        Ƙasaitaccen murmushi ya saki yana mai ɗago dara-daran idanunsa tamkar na zaki masu cikar gashi ya duba Yaya Muhammad.

       “Yaya Muhammad ba wasa bane, zahirin gaskiya ce a gabanku. *_Isma’il Aliyu Hikima_* ne a gabanku. *_(Muhammad Shuraim Aliyu)_* Sannan kuma *_Master!_*”.

       “What?!”.

Ammar ya faɗa yana ja da baya cikin tsuma. Haka suma su Yaya Usman bayan sukayi idanu waje. 

       “K..k…kana nufin kai ne Master? Gawurtaccen ɗan ɓarawon nan da ake nema ruwa a jallo?”. 

       Murmushi Master ya saki yana mai maida dubansa ga yaya Muhammad da yay maganar cike da son tabbatarwa da ƙaulani.

         Hannu ya kai saman kansa ya sauke hular jacket ɗin jikinsa da ya kai har saman kai. Kafin ya miƙe da ga kneeling ɗin da yay yana kallon Ummi da ko motsin kirki ta kasa. A take idanunsa sukai rauni har wasu ƴan ƙwalla na taruwa a cikinsu. “Ummi dan ALLAH ki saurareni”.

1 2 3 4Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button