KWARATA 80

???? —— 78
Duk wanda ke gidan nan ihu Dikko ya tada mishi hankali wata irin zabura yakeyi Ashiru ya riƙe ƙafarshi dakel haka yaba sauran dake ƙasa kwance damar tashi suka nufo Dikko suna kamashi , duka ya farayi duka ɗaya tak yakeyi
mutum ya tafi baccin wahala , cike da tausayi nabi Dikko da kallo to wai
miye matsalar ne ? Cikin wata irin murya yace wai bana ce bana so ana riƙeni ba , saina mutu…
Jan keken da Suwaiba take zaune suka farayi dan fita daga palon , kai…………. Wai , wai Allahna wayyo……… Kai……. Idan ta tafi saina kashe kowa a gidan nan duk saina kashe ku…… Riƙe keken nayi nace babu inda zakuje da ita sai Dikko ya bada izinin fitarta wallahi , Mardiyya tace gaskiya ki bari a fita da ita gudun matsala.
Kallon Mardiyya nayi sannan nace nabi matsalar da gudu , babu gidan ubanda zakuje da ita baƙaƙen munafukai duk sai Allah ya tona muku asiri ɗaya bayan ɗaya , Suwaiba hankalinta baya wurina kwata² jikinta ko sai kyarma yake idonta kuwa ya zubar da hawayen firgita bata san adadi ba , a dai² wannan lokacin aka kai Dikko ƙasa dakel bawan Allah har yanzu bai daina kuka ba idonshi yana ratata da hawaye hannunshi ya ɗago yana kallon inda Suwaiba take zaune aka zuba mishi magani ya ɗauke.
Ɗakinshi suka kaishi a ƙasa suka kwantar dashi saman kafet , bayan sun fito Ashiru ne yaja Suwaiba zai fita nace idan har ka bari aka gudu da ita wallahi saina faɗa masa , cikin damuwa ya kalleni ba tare da yayi magana ba ya fita da ita sai Dikko ya dawo daga hutun taƙin lokaci za’a zazzage sauran tashin hankali , yau wata zataci gidansu mudai ba ruwanmu , nidai kicin na wuce nayi abinda ya shafeni , ina tausayin kaina amma gaskiya ina tausayin rayuwar Dikko.
Kafin wani lokaci gidan ya anshi taron “yan uwanshi wanda suke uwa ɗaya uba ɗaya duk wacce tazo ɗakinshi take wucewa fuskokinsu babu daɗi , ina gama abinda nake ɗakina na wuce banbi takan kowa ba.
Da sauri na shiga bedroom dan kukan wayana da nake jiyowa , Yazeed na faɗa a bayyane tare da ansa kiran da sallama , gaisawa mukayi bayan gaisuwa yace bai canja miki layi ba har yanzu ? Eh zan kiraki anjima , ba damuwa na tsinke wayar.
Har yanzu Jiddah bata daina doke²n waya ba har Momy saida ta faɗawa ta tashi hankalinsu dan haka zasu tattara suma su dawo a cikin kwana biyu masu zuwa.
Al ‘ Ameen bai haɗa Jiddah da boka sunyi waya ba , yadai tattaro bala’enshi ya nufo katsina cikin ƙwarin guiwa ,
Tunda Dikko ya tafi wurin 2 na rana sai gab da magrib ya dawo kuma har yanzu “yan uwanshi suna nan basu tafi ba suna ta tattalinshi , kallo yabi su dashi bayan ya buɗe idonshi da salati , murmushi yayi wanda bai fito a saman fuskarshi ba , ƙanwarshi yasa ta miƙo mishi wayoyin shi , saida wayoyin suka zo hannunshi sannan ya tashi zaune ya jingina da gado ajiye wayoyin yayi a gefenshi ya tsare babbar ɗakinsu da ido.
Sannu tayi mishi , gyara bakinshi yayi cikin damuwa ya ɗan shafa gemunshi tare da dafe kanshi cikin ɓacin rai , gaba ɗayansu kowa sannu yake masa amma har yanzu ɓacin rai ya hanashi yayi magana , miƙewa yayi ya nufi toilet su kuma suka koma palo gaba ɗayansu , wanka yayi tare da ɗauro alwalla ya fito , yana fitowa ya ɗauki wayarshi ya kira Sultana , babu daɗewa ta ɗauka.
Ke ban lafiya kinfi ƙarfin kizo ko ? Magana tayi yace kizo ina kiranki , bayan tayi magana yace babu komai kiyi haƙuri , tou ya kashe wayarshi , Nabeela ya kira ƙanwarshi , ta ansa da na’am jeki kizo da An mata , yana faɗin haka ya saka kayanshi ya fara gabatar da sallar la’asar data wuceshi.
Itace da Jiddah suka ɗaukoni har gidanmu , kallo ɗaya nayi mata na ɗauke kaina , banda suke tsoron Dikko nasan da babu abinda zai hanata ɗuɗɗura ma uwata zagi dan yanayin fuskarta ya nuna tanajin haushi na kamar ta dakeni , shegiya ni kawai akace ta kira amma saida taje ta fara tura Jiddah sannan tazo ta kirani , banyi mata magana ba nabi bayanta har ƙaton palon da nake tunanin nan ne na Dikko.
Sallama nayi amma gaba ɗayansu babu wanda ya ansamin sallamar kowa ranshi a haɗe kamar yace kinci uwarki , ban sake magana ba nayi murmushi tare da murza ƙuguna na wuce inda nake tunanin nan ne hanyar da zata sadani da bedroom in na wuce ina musu tafiya mai nuni naci uwarku nasha ruwan kanwa maganin kwarnafin ciki.
Tsaye na sameshi a gefen gado yana ɗora hula saman kanshi ɗayan hannunshi wayoyinshi ya matsa jikin madubi yana kallon kanshi , da ɗan gudu na isa wurinshi na rumgumeshi , murmushi yayi amma bai taɓani ba yayi magana da fulantaci cewa , { dusudu kairu woni sudu ya nuna da hannunshi yaci gaba da cewa leso an min minwoni Dikko kuma inmin ɓilatama edow misudduma e guda miwaddanma fijo danbe ayidi koh ? Ya tamabayeni , } abinda yace wannan shine ɗakina nunawa yayi da hannunshi yana cewa gadona ni nine Dikko kuma nine zan ɗoraki a sama in lulluɓeki da bargo in miki wasan dambe ai kina so ko ? Rufe fuskata nayi a ƙirjinshi , murmushi yayi tare da ajiye wayoyin a saman madubi yace anshi.
Ɗagowa nayi na kalleshi , kallona yayi da salo mai tsuma zuciya wasa yayi da harshenshi tare da cewa bisimillah yana duƙowa dai² yadda zai kawoshi wurin bakina , riƙe wuyanshi tare buɗe bakina ya saka nashi a ciki , da hannu ɗaya ya riƙemin ƙuguna yana wasa da harshenshi a bakina , kyarma jikina ya farayi tunda uwar data kawoni duniya idan ba Alhaji mai gidan “yanci ba babu wanda ya taɓa shiga bakina sai Dikko , nashi kuma ba irin na Dikko bane ba dan salon na Dikko daban ne , me ye kike kyarma ? Ba tare daya cire bakinshi ba ya tambayeni ? Kaina na girgiza alamar babu , dafo kaina yayi ina kallon idonshi cewa bakya so ne ? Ina so na bashi ansa , cire bakinshi yayi tare da rumguneni saida ya ajiye ajiyar zuciya yace ba kin rainani ba , ni mahaukaci ko ? Zaki ga haukana a saman gado yarinya ,
Hmmm zan ɗoraki gadona badai kina so ki hau ba ? Shiru nayi ba magana , yaci gaba da cewa zaki hau yarinya kuma zakiji abinda kowa yakeji daga gareni , sakina yayi daga jikinshi yace ɗauko wancan makullin ki sanyo hijabi ki sameni waje , inda ya nuna makullin na ɗauka a lokacin harya fita palo yana gaisawa da “yan uwanshi , cikin farin ciki na fita ina mai jin daɗin yadda Dikko ya haɗamin bakinshi da nawa , hakan soyayya ne mai girma , wata munafukar ƙara nayi da murna na shiga ɗakina nima na zama mace naje ɗakin Dikko kuma ya rumgumeni da kanshi kuma ya sumbaci bakina wannan ranace mai daraja a gareni , saida nayi “yar rawa nace godiya nake mutumina…….
Bayan sun gama gaisawa yace ma Jiddah taje , Yayarshi tace ka ƙyaleta mana , miƙewa yayi tare da cewa ku gaida gida na gode sosai , yana faɗin haka ya fice abunshi , shi yana so yayi magana dasu dake su bahohi ne basa gane karatun kurma tou ya bar muku ita ku zauna tare ku dangi na kusa.
Dikko na fita suka fara zagin Sultana wai waccan “yar ɓeranyar yarinyar su take ma yanga ita mai ɗakin miji zataci ubanta , kan Jiddah suka juya haya² suke bata shawarar korar Sultana daga gidan Dikko , wai banda karuwanci kamar Sultana har ta iya yanga dan zata shiga ɗakin miji , Jiddah tace karuwa fa , Yayar Dikko ta ƙara ɗora Jiddah akan ta zage ɗamtse karta kuskusara tabar yarinyar nan ta huta har ta gaji ta bar gidan babu shiri , jakarta dake gefenta ta zage ta fito da wani magani na mata ta bawa Jiddah tace ki gwada wannan daga chaina nazo dashi bana ce miki komai ba labari sai naji ki a waya , haka suka ɗan ci gaba da ba Jiddah haske ga kuma ƙannensu da basu yi aure ba zaune suna ta sakin maganganu su haka suke tou ko Dikko yana nan haka zasuyi firarsu yana jinsu idan anyi abun dariya yaji yana iyawa yayi idan baya iyawa ya girgiza kai , ko kuma yace mata bakwajin magana….
Cike da zumuɗi na fita waje inajin farin ciki a zuciyata , rai a haɗe ya fito fuskar nan babu wasa , saida yazo inda nake tsaye yace muje yayi gaba nabi bayanshi ina rawar kai , kallona yayi tare dayin murmushin mugunta , yace shiga muje ya buɗe gefe ya shiga ni kuma na shiga mazaunin tuƙi naja motar da ƙwarin guiwa na fita daga gidan.
Ajiyar zuciya ya sauke tare da kwantar da kanshi jikin kujera a sakace yace goruba ya ƙarasa maganar yana lumshe idanuwan shi , cikin jin daɗi nace tou mai gida nayi yadda su Ashiru keyi , murmushi yayi tare da buɗe idonshi yayi min kallon gefen ido , murmushi nayi tare da ɗaga mishi gira , dariya yayi a ranshi cewa zaki natsu…
Saida na ibi hanya ya gyara zamanshi yace An mata na rasa abinda yakemin daɗi duniyar nan kamar zan mutu haka nakeji an dawomin da zuciya a bakin maƙoshi ya nuna saitin wuyanshi yana ci gaba da cewa an hanani na zauna lafiya kowa sai jifata yake kamar wani wanda yayi ridda , duk wanda ya raɓoni yasu² ma asiri suke ma junansu kowa so yake ya yafi ɗayan uwanshi a wurina , abun ya tashi ya koma jefe² mutane suna cewa wai duk wanda zai zauna dani sai yayi ɗamara da neman taimako idan ba haka ba yanzu akai mutum ƙiyama a dawo , ashe ma ba iya su suka tsaya ba nima ɗin so suke su kashe ni gaba ɗaya na zama kamar wani sakarai na zama wani ɓawon ayaba kamar bani ba haka nakeji na wallahi da raina ya ɓaci sai in zama wani zararre meke damuwana ? Dafa kanshi yayi yana hawaye yace ni kaina sai yanzu nake ganewa na zama mahaukaci na gaban feji wai wannan wane irin masifa ne ? Na rasa ina zansa rayuwata naji natsuwa , shiru nayi banyi magana ba , dan na lura yana cikin ɓacin rai na barshi ya sauke damuwarshi ko zaiji salama a zuciyarshi , ci gaba yayi da cewa abun bai tsaya a ni ba yana neman ƙetara iyaka , nafa gaji na gaji…………….. An mata wai meke damuwa na don Allah ,
Horn nayi aka buɗe get na shiga jikina a sanyaye , jiki a sanyaye ya jawoni jikinshi bayan nayi parking ya fashe da kuka yana riƙe kanshi da hannun haggunshi yace { surbajo waikowanna tayan gin Allah , a andi yaw an dunda in an huddi anduki min minajado , idume² gadaimi dun najabe gin Allah , ahn…………ade’iti , to mirugga hugondube le ahan daga kuwanaibeyan e direba’en Ashiru en bedillai komoi rakkilayan mihoshsheta midillida emada midalai katsina misomi e masifa } abinda yake cewa An mata wai mike damuna don Allah , kinsan ciwo na tunda kece kika fara gane ni mahaukaci ne dame² nake yi na mahaukata don Allah ke………. Kinyi shiru , tou zan kori duk wani wanda yake tare dani daga masu aiki direbobi su Ashiru kowa zai tafi ya bani wuri zan ɗaukeki nidai zan bar katsina gaskiya na gaji da masifa….
A tausaye na kalleshi nace kayi haƙuri Dikko ba’a kora maƙiyi kuma a cikinsu baka san waye yakeyi ba karka kora kuma karkayi nisa dasu , nasan wannan saboda Bello da Babana ka san mutane suke koya maka darasin rayuwa , ko maƙiyi ya tafi dawowa akeyi dashi karka bari maƙiyi yayi nisa da rayuwarka barshi kusa dakai kana karatunshi ta haka ne kaɗai zaka iya ganinsa sannan kuma kasan inda ya dosa , taya zan karantashi tunda na zama mahaukaci kuma ai kece kika ce ni mahaukaci ne , kayi haƙuri bazan sake ba insha Allah , meya haɗaka da Suwaiba ?
Da yanayin damuwa Dikko yace fita ki shiga ciki ina dawowa bai bani amsar tambayar da nayi masa ba , fita nayi , daga inda yake zaune ya koma kujerar dana sauka yaja motar kamar walƙiya ya ɓace daga gidan , ajiyar zuciya na sauke tare da juyawa na shiga ciki , ta inda yabi dani daren ɗaurin aure nabi na wuce har na isa ɗakin daya kulleni yasa nasha wani abu a kofi daya kira shi da service , a gefen gado na zauna nayi tagumi Dikko da fulatanci kuma shi naga Mamanshi buzuwa ce dan bata da hausa mai kyau shi yasa yakeyin wata irin magana shima hausar dai duk bata riƙe musu baki ba , Babanshi shine irin yarenmu amma baƙaƙen fulani ne sune na daji kenan amma bana tunani ya iya yare gaskiya tou a ina Dikko ya iyo yarenmu………….???
Zuwan Suwaiba….
Da gudu ya shigo gidanshi a dai² lokacin da aka fito da Suwaiba daga mota aka zaunar da ita saman keken guragunta , ita taji labarin auren Sultana ance mata ta auri wani matashi mai “ya “yan banki ta taho cin arziƙi bata san Dikko take aure ba , tou ita dai zata faɗa abinda ya kawota , bayan yayi parking ya fita da sauri dan hankalinshi baya wurinsu ciki zai shiga da ƙarfinshi saboda yasa abi mishi Al ‘ Ameen amma wanda yabi Al ‘ Ameen in yayi haɗari shine aka kira Dikko dan number Dikko ya bayar ,
Yana gaf shiga Suwaiba tace wayyo Allah na shiga3 ku maidani mota da sauri karku bari ya ganni kashe ni zaiyi , Dikko daya shiga da ɗan gudu ya dawo baya da sauri jin muryar ta , bayan idanuwanshi sun tabbatar mishi itace ya juya gaba ɗayanshi yace saina kashe ki………….
Kalmar kisa daya anbata tasa su Ashiru fitowa da gudu , dan baya faɗar kisan da wasa cikin yanayi mai tada hankali dasa tsoro yake furta kalmar , da gudu ya nufi wurinta yana saina kashe ki , wallahi saina kasheki…… Yau bazaki sake guduwarmin ba , kafin yaje wurinta suka riƙeshi kuma shi baya so suna riƙeshi yana fassara riƙon da an maidashi wani sakarai tou da an riƙeshi shine yake ida firgicewa yayi ta fizge² yana zabura yana faɗar saina kashe…..
Ina yake………. Zaki faɗamin ko saina kashe ki , riƙe suke dashi sosai irin riƙon da sukayi mishi ya bashi damar yin tsalle daga jikinsu ya kai mata wani irin ɗimautaccen halbi tun a wurin tayi fitsari na farko , ƙara riƙeshi sukayi ya birkice , palo aka taho da ita , shi yasa da Sultana tace idan ka bari ta gudu saina faɗa masa , tou shi Ashiru shine ya kawota palon dan ayita ta ƙare….
G R A ya koma yana jiran isowar Al ‘ Ameen , amma har 12 na dare babu Al ‘ Ameen ba labarinshi domin Mardiyya ta mishi waya cewa Suwaiba tazo gidan karya dawo , kuma itace ta fita taje ta anso saƙo ta dawo shi kuma ya ɓace cikin gari abunshi da motar Jiddah , Dikko ganin Al ‘ Ameen bazai dawo ba yasa ya haƙura ya bar gidan kuma gashi zaiyi tafi idan Allah ya kaimu gobe amma idan harya kama Al ‘ Ameen na lahira saiya fishi jin daɗi , ita kuma Suwaiba a gabanta ya faɗa cewa idan har ta ƙi faɗar sunan mutumin nan injishi a ƙware mata fatar jikinta babu sauƙi , shi kuma yaron shi da yayi haɗari a wurin rijiya mai suminti an dawo dashi katsina yana asibiti , kuma Dikko yaje ya duba shi , saida ya gama abinda zaiyi a cikin gari ya nufi goruba…….
Da ɓacin rai sosai ya dawo goruba , tuni Sultana ta manta da tayi bacci , ajiye ledojin daya shigo dasu yayi sannan ya cire kayan jikinshi daga shi sai short nicker ya matsa ya fara tashin Sultana daga bacci , baccinta yayi nisa dan haka ta sake gyara kwanciya ta rufe idonta , jawota yayi bakin gado , buɗe idona nayi cikin yanayin bacci , Dikko na gani tsaye daga shi sai gajeren wando , da sauri na rufe idona na sake buɗewa , ɗan buɗe bakinshi yayi kaɗan yaja iska da wani irin yanayi yace tashi na dawo yayi maganar cikin raɗa.
Tare da matsawa wurin wayarshi da ake kiranshi , kai amma Dikko baida kunya in banda iskanci basai ya ɗaura zani ba sai kawai yazo ya tsaya haka ƙarere a gabana ko kunya bayaji , tsoki nayi tare da kauda kaina gefe ina kallonshi da wutsiyar idona , kunga bashi da ƙiba ko amma daya hunce yana da ƙirar ƙarfi irin nasu na masu ɗaga abun ƙarfi wanda suke motsa jikinsu , juyowa yayi ya zauna saman dressing mirrow inda ake jera kayan shafa yaci gaba da waya da turanci yana min wani irin kallo.
Ta saman idona na kalleshi shima yaci gaba da kallona da yanayin ido zai raina fata , yanayin kallon da yayi min yasa naji zuciyata ta karaya tsoro ya kamani lokaci guda jikina ya fara kyarma da sauri na sauko daga saman gado a tsorace nazo kusa dashi nace na bari , riƙoni yayi da ɗayan hannushi wanda baya waya dashi ya nunamin irin kofin ranar nan da idonshi , kallonshi nayi yayi min irin murmushin da nayi mishi a mota shima ya ɗagamin gira kamar yadda nayi masa ,
Zanyi magana ya rufemin baki da hannushi yaci gaba da magana a waya da idonshi ya nuna karkimin kuka , cire hannunshi nayi na koma saman gado na kwanta , har na samu damar komawa bacci bai gama wayar ba , bayan ya gama wayar ya kashe wayoyinshi gaba ɗaya ya nufi inda take kwance ya sake tashinta yana cewa ai yau bacci bai ganki ba , bake mara kunya ba , an turke ka mahaukaci munafikin miji sai kuma wata kalma data daɗe tana zugar min zuciya da kika faɗa ma Umar wai ni Dikko nine zaki gauraya dani ?
Tou ki tashi mu gauraya dani dake duk wanda ya raga ma wani shi ba ɗan Babanshi bane ba , badai kin rainani ba , tou na auroki mun zama ɗaya bana so ki tausayin min kuma idan kin ragamin baki haɗu ba ƙaramar yarinya dake tashi ga kazar nan ga komai nan na kawo miki ki anshi daren farko da ƙoshi a wurina ,
Abinda ya wuce bai kamata ana dawowa dashi baya ba , ni nawa ɗabi’ar kenan dawo da anjima yanzu inajin farin ciki yayin dana ke zalintar wanda nafi ƙarfi nakanyi murmushi ko dariya yayin da wani yakeyin kuka ko yake cikin halin tashin hankali , nidai nasan aka share miki fili dani nafi ƙarfinki a saman gadon ma nine oga hannunshi ya kawo yana ƙoƙarin cire min kayan jikina yaci gaba da cewa ki tashi ki gyara gadon nan kamar yadda kika ga nayi a daren aurenmu idan kin gyara kuma kije ki rufe ƙofa zanyi wanka na shirya nahau saman gado na jiraki kizo ɗaukar fansar shekaru biyun da kike jiran zuwansu yau ga abun ɗaukar fansar a gabanki ba tare da shekarun sunzo ba , kinga kin rufe ɗaki babu wanda zaiji kuka na ba bare in saka ran mai kwaceni a hannunki sai kinji tausayina kin kyaleni.
Ai ni na yafe maka , maƙale kafaɗarshi yayi cikin shagwaɓa yace ni ban yafe ba saifa an fitar da rainin nan yau hankalina zan kwanta zanyi tafiya ne shi yasa nake so ko a waya naji muryar gabana zai faɗi , kinga idan bana nan duk inda nake idan kika cemin Dikko kar kayi zan kiyaye saboda karki sake kulle ƙofa , a dai² lokacin daya buɗe ziff in rigata ya cireta daga jikina tare da saukoni daga saman gadon , na ƙwace da gudu na koma ina kuka , ke………. Bana san wani kukan munafurci ba kinsan zaki gauraya dani ba kece ai kika faɗa da bakinki ba nine na matse bakin kika fada ba , nidai dan Allah bana san haka , cikin ɓacin rai yace sauko , Dikko dan girman Allah kayi haƙuri , na rantse da girman Allah bazanyi haƙuri ba yau sai kin gauraya dani , da nayi niyar ƙyaleki amma ɗazu da kikacemin munafukin miji shi yasa zakici kaza ki bada tukuici idan ba haka ba ni zan gauraya dake , ƙara fashewa nayi da kuka wurgomin makullin ɗakin yayi yace sauka ki kullo ƙofar , cikin kuka na sauka tare da ɗaukar hijabina , ki cireta tun kafin in sa ki sauke duk kayan jikinki , ajiyewa nayi zanja zani na sama yace ke…….. Karfa ki bari na ɓaci.
Juyawa nayi na kalleshi ya ɗauke kanshi gefe yana murmushi hannunshi a saman kofin , kulle ƙofar naje nayi na kawo mishi makullin yace kije ki ɓoye abunki inda bana iya ɗaukowa kar inji wahala in gudu , banyi magana ba na ajiye a gefenshi na gyara gadon , bayan na gama yace zo ki sha , cikin ɓacin rai naje na ɗauka na shanye yau ma kamar na ranar ne cikin kuka na riƙe Dikko nace ngode , cikin iskanci yace a , a yau ba’a nan zaki gode ba bari sai kinji yadda nake a wasan danbe.
Juyani yayi na bashi baya ya kwantar da haɓarshi a saman kafaɗata yana sauke wani irin numfashi mai saukar da kasala ganin yadda na riƙe jikina yasa yayi wasa da gashin gemunshi a wuyana lokaci guda tsikar jikina ta mimmiƙe jikina yaci gaba da kyarma , cikin wata irin marainiyar murya yace ke kuma kazar auren naki da kuka zaki ci ? Banyi magana ba dan ina cikin yanayin damuwa ganin Dikko nake kamar bashi ba wallahi , ni duk abun a baƙunce yazo min ina hasko baya data wuce shi yasa nake kallon daren yau kamar a mafarki , duk ya zaneni da bulala mari halbi kuma yau zai kwanta dani.
Shima bai sake magana ba ya jani zuwa toilet , tare mukayi wanka kuma har akayi wanka aka gama idona a rufe yake dan Dikko bashi da kunya ko na misali , saida yayi alwallah ya fita ya barni a toilet in nima nayi na fito,
Nima dai kamar yadda yayi a daren farkon Sadiyya da Jiddah haka yayi a nawa , bayan mun gama ya miƙe tare da zare jallabiyar daya saka ya matsa jikin gadon yana cewa zoki nunamin yadda kike so na kasance , bara na baki satar ansa , mu ƙaddara wannan shine filin danbe an saka kuɗi masu yawa , dani dake mune “yan wasan kuma kowa yana jiran kowa sai aka haɗamu a wasa , da farko kafin ki shiga filin ki nemi albarka gado , sai ki hawo da ƙwarin guiwar ki , yadda ake wasan zaki riƙe kaina goshinki hanci zasuyi dai² da nawa , zakiyi magana da salon yarinta sai ki kalleni kallo ɗaya zakimin saiki rufe idonki ki fara tunano duk irin muguntar da kika iya ta yadda zakiyi nasara a kan abokin wasan naki , karki yadda ki faɗi idan kika bari na buga miki game over ta wannan hanyar zan riƙa horaki duk lokacin da kikayimin laifi , banza nayi banyi masa magana ba , yaci gaba da cewa daga lokacin na tashi daga Dikko zan koma ubangidanki a fagen jarumta , harararshi nayi cikin kuka ban masa magana ba har yanzu.
Murmushi yayi cewa ba damuwa , ƙudi yayi kaɗan mu ƙaddara abun da kowa yana jiran kowa ni dake , nine nayi miki irin raini da kikayi min aka haɗamu a wasan wane irin duka zakimin idan kika kamani , har yanzu banyi magana ba kuka nakeyi cike da soyayya ya kalleni yace karki damu nine ɗan wasan ai , ba damuwa bara in sakoki a filin Allah yaba mai rabo sa’a ya ƙarasa maganar yana dawowa inda ya barni ya ɗaukeni ya ɗorani a saman filin wasa……..
20/11/2019 ????????
*JAMILA MUSA….* ????????