Labarai
Murja ta Shiga rigamar Matan Kano, itama ta Tsinewa Wacce tace Matan Aure Sunfi Yan Mata Yawon Bariki a Jahar Kano.

Murja ta Shiga rigamar Matan Kano, itama ta Tsinewa Wacce tace Matan Aure Sunfi Yan Mata Yawon Bariki a Jahar Kano.
Murja itama ta shiga rigimar da take Faruwa akan wata yar TikTok me suna Hafsat M auwal wacce ta rantse da Allah Cewa Matan Aure Sunfi Yan Mata Yawo a jahar Kano
Hakan yasa murja ta maidamata Martani inda itama ta tsine mata albarka Kalli dai vedion abindaya faru da kuma martanin da murja tayi mata.