Labaran Kannywood

Bidiyon yadda wata mata taci mutuncin Ali Nuhu da Maryam Yahaya abun harda zage-zage

Wani fefen bidiyon wata mata a shafin Tiktok ya bayyana a inda aka gano ta tana magana rata-rata ta inda ta hau bata nan take sauka ba.

Matar kamar yadda bidiyon ya nuna ta ambaci sunan mutane da dama wadanda suke a jikin Ali Nuhu,wasu Abokanan aikin sa wasu kuma yaran sa.

Bayan ganin bidiyon keda wuya masoyan Jaruman suka fara mayar mata da raddi,wasu kuma na ganin matar tayi hakane kawai domin neman suna kamar yadda aka sabayi a shafin na Tiktok.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su.

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button