BUDURWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL
BUDURWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL
“Dan Allah har ki bar gidanan karki yi abinda zata gane mu pls”
Shine abinda ya sauka a kunnena muryar mijina uban yata.
Wani Duhu ya giftamin ta Ido naji dum akaina.
Nidai bansani ba ko Nike da iko da jikina barin bakin k’ofar nayi na zagaya ta bayan d’akin da window yake burina na leka mijina na tabbatar da shi naji muryarsa
A tangal tangal din da hawan jinin a wacce ta samu karamin tabin hankali na leka ta window.
A kwance take a kirjin mijina ya cusa fuskarsa a tsakiyar kirjinta ta kankame shi tana shashafa shi sai sauke ajiyar zuciya take.
Wani duhu ya kara giftamin sai da na dau tsawon lokaci na fara ganin haske
“Jeki kitchen ki d’auko ashana ga jarkar fetur can ki cilla musu ki Konasu Lubna”
“D’auko wuka ki Shiga har d’akin ki cakawa Ummi shima ki caka Masa”
“Jeki kwanta ki dauki mataki Mai kyau”
Duk zuciyata ke sakamin har na koma Palo cikin sand’a.
Tamkar wacce aka bawa umarni na shige d’akina na kwanta nayi rub da ciki,abubuwa da yawa na dawo min kaina,fuskar Abdul abokin mijina kawai nake gani,Ummi Mahfuz,waye ya Kamata nafi Jin zafinsa.
Ina Jin labaran cin Amana Amma nawa yayi Muni budurwar miji har gidana har dakina”
Na kasa furta innalillahi wa Inna ilaihi rajiun idona dai kawai a rufe yake.
Anya a duniyar cin Amana akwai irin nawa kuwa”?
Dole akwai abinda mmn Iman ta Sani bata gayamin ba ta munafirceni,na Zama shashasha Ina bautawa budurwa mijina a gidan Aurena.
Ba digon hawaye a idona zuciyata kawai nasan ke zubar jini.
Ina kwance a rub da cikin naji shigowarsa a lokacin da ya kashe tv ya shigo d’akin.
Ya kwanta a gefena bayan ya Kara gudun fanka.
Tamkar huramin wuta ake a jikina haka naji na kasa tunanin mai ya dace nayi,
Ki tashi ki d’auko wuka kizo ki caka Masa Lubna
Allah sarki Mata da yawa da suke kashe mazajen su waya sani ko cin amanar da aka musu kenan”
Tsawon awa uku akwance rabi mutum rabi Mai tabin hankali zuciya da gangan jiki azabar k’una aka Kira sallah asuba alarm ya tashe shi ya mike ya bar gefena kafin naji Ina shakar iska Mai kyau.
Idona rufe sai da yayi wanka ya fito ya zura jallabiya ya girgiza kafata Yana tashi kiyi sallah karki makara yayi waje.
Karar rufe k’ofar gidan da yayi yasani na mike tsaye.
Na nufi kitchen na d’auko katon muciyata Ina fita tsakar gida na kulle k’ofar da mukulli na Kara komawa na dauko wuka Mai kaifi.
Wandone dama a jikina. Tura k’ofar dakin nayi tana kwance da santala santalan cinyarta a waje.
Sai zuba minshari take.
Take yanda na ganta da mahfuz ya fadomin.
Jikina rawa yake hannuna damke da muciya.
Wani mugun bugu na Mata da muciyar akanta ta kwalla Kara a gigice ta mik’e zaune
Kallonta kawai nake Ina wani iirn hucci dama kece BUDURWAR MIJINA,?
girgiza min kai ta fara yi da sauri ta gwallo idonta tana kallona
Tunda na gansu sai a yanzu hawaye ya zubomin “DAMA KECE BUDURWAR MIJINA KIKA ZO MIN HAR CIKIN GIDA DAN KI GANE MIN SIRRINA ?UMMI DAMA KECE BUDURWAR MIJINA KIKA BIYO MIJINA HAR GIDA,KARUWANCI HAR GIDAN AURENA UMMI”?
“AUNTY DAN ALLAH KI RUFAMIN ASIRI KI TSAYA NA MIKI BAYANI”
Wani irin ihu nasa kamar sabon kamu nayi kanta na hau hada kanta da bango na damke gashin dokinta da k’arfi Ina ja
Ni nasan daga farko layi har zuwa kasan layi ana jiyo muryarta ban damu da jinin dake zuba a kanta ba Kamar wata doki sabida karfin da nake ji a jikina na cigaba hada kanta da bango Ina bugu.
“Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun lubna karki kashe yar mutane ki budemin k’ofar Nan naji muryar mahfuz da karfi”……
Dandandan akwai show a gaba akwai Abubuwan daya Kamata a warware Taya Hadeeza ta samu ta rinjayi Mahfuz ya kaita har gidansa?Taya akayi Abdul shima ya yarda ya Kai Hadeeza gidan Lubna?
Kallon da Mahfuz yake yawan cewa lubna zaiyi dama d’akin Hadeeza yake tafiya”?
Ya kuke ganin zata Kaya tana bude k’ofar?ko ta karfi ake shiga gidan?
Mahfuz na auren Hadeeza kuwa?
Hmmm kubiyo sadnaf ta Baku labari da dari biyar dinku kacal,
Ga wayanda zasu biya yau zuwa gobe karfe dayan rana akwai discount din dari biyu dari uku zaku turo kacal inya wuce gobe dari biyar hanzarta Kar ayi bake????????????????????
KAYAN MATA
Assalamualaikum kina mace hadaddiya komi kincika ama kinada nakasu tawurin dadadawa miji?
Shin kinkai kin isa kina gogayya d sauran mata Amma tafannin ozaroom mishkila tasamu?
Shin sanyi y addabeki tayanda Baki iya gamsarda miji kullum kina makalemai yana kauda Ido?
Shin minene matsalar?
Kinshiga ko Ina kinnemi magani bawani chanji?
Tosaurara yar uwata aminiyar arziki, ubangiji yakawo mikini har inda kike,kizo kiji qawata,
Inada maganin sanyi me fatattakar kowani irin sanyi duk fitinarshi d izinin ubangiji seyabarki,
Munada magungunan mata masu matuqar kyau,hadaddu gangariya kizama t gaban goshi,komi kikace oga yace don, ???? kikerewa sa’o’i, kizama abun riritawa abun tarairaya a kudi qalilan,karki cuci kanki kizauna kina cewa ayni nasan kaina,a inadin? Wallahi ko kanada kyau qara d wanka Kisha kiyi qattt kigigita oga,
Munada tsumi nau’i nau’i
Gumba ta madara,ridi,gyada,dabino,kwakwa,dasauransu
Akway ruwan jaraba
Ruwan Dadi
Hadin minannas
Hadin dafa kaza(manta uwa)
Hadin yar gaban goshi,
Turarukan mallaka.
Duk a farashi mesauqi.
Serious buyers call, WhatsApp 07046881166
Senajiku kusiya kuyi godiya Kuma kumin addua❤️nagode
Duk wacce batayi anfani da sabulunnan ba anbarta abaya acan karshen bayama kuwa duk Mai tantama akan sabulai nagyaranjiki cewa basa Aiki toh yacire mg’s domin kankat ne insha Allah babu Wanda yayi anfani dasabulunmu yace baiyi ba koyaushe mg’s sai sanbarka amare da uwargidaye hardama yanmata kuhanzarta kusamu naku ba karya domin bama cika Baki kugwada kubada labari da bakunanku sabulu daya tamkar dubu wadandama basasan using cream sabulun mg’s herbal whitening black soap yawadacemuku jikinku zaiyi kyau koyaushe kukasance clean cikin kamshi Kuna glowing koda bakusa turare ba????
Kayanmu bana bleaching bn organic ne sunagyarajiki fiye da tsammaninku zaifiddomuku da ainihin natural beauty dinkine Wanda yagwada shi zaitabbar amare kuyi kokari kumallaki mg’s domin baruwanku da zuwa adirjemuku jiki zakuga yanda fatarku zata dinga walwali
Ina masu pimples
Tabo(spot)
Sunburn dama dukwani matsalar fata kuyi kokari kunemi soap dinnan before 2weeks zaisharemuku hawaye kuzama abun kwatance
Sister’s masu nankarwa kuma kunemi soap dinnan Yana rage nankarwa sosai????????♀️duk me shakku tayi kokari tagwada mg’s insha Allah bazakiso rabuwa dashi ba
Akwai maisa haske Amma kayanmu nafada bana bleaching bn zaifiddomiki d ainihin halittarkine yagoge dukkan dattin jiki
Akwai Kuma Wanda zaimiki maintaining skin dinki yasaki fresh fatanki tazama kalar hutu
Pls bamacika Baki you HV to try it and see for yourself
100%tested nd trusted
Soap price:3k
Location:kaduna buh munaturawa ko Ina Amma delivery is not free
Maiso kindly message 08062991549
Call 08064532391
Note:Babu inda zakusami mg’s herbal whitening black soap sai a number dinnan bairiga yakai market b inyakai we will let you know buh as for now wnn numbern ne kawai????
Maiso yahanzarta before yaji sold out akwaisu available now insunkare you HV to wait akawo so maiso yahanzarta????adade anayi sai gsky????????
Mg’s skincare
Wanan littafin na kudine biya 500 zuwa 2029764071 first bank ko katin mtn ko Airtel a tura shaidar biya ta 08033719070