BUDURWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL
BUDURWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL
WANAN NOVEL DIN NA KUDINE BIYA 500 zuwa 2029764071 first bank nafisa Nuhu sai a tura shaidar biya zuwa ga lambar Nan 08033719070 ko katin mtn mutanen Niger Airtel Kika min SHARING bansanki ba Allah Yana kallonki na barki dashi
Duk wacce batayi anfani da sabulunnan ba anbarta abaya acan karshen bayama kuwa duk Mai tantama akan sabulai nagyaranjiki cewa basa Aiki toh yacire mg’s domin kankat ne insha Allah babu Wanda yayi anfani dasabulunmu yace baiyi ba koyaushe mg’s sai sanbarka amare da uwargidaye hardama yanmata kuhanzarta kusamu naku ba karya domin bama cika Baki kugwada kubada labari da bakunanku sabulu daya tamkar dubu wadandama basasan using cream sabulun mg’s herbal whitening black soap yawadacemuku jikinku zaiyi kyau koyaushe kukasance clean cikin kamshi Kuna glowing koda bakusa turare ba????
Kayanmu bana bleaching bn organic ne sunagyarajiki fiye da tsammaninku zaifiddomuku da ainihin natural beauty dinkine Wanda yagwada shi zaitabbar amare kuyi kokari kumallaki mg’s domin baruwanku da zuwa adirjemuku jiki zakuga yanda fatarku zata dinga walwali
Ina masu pimples
Tabo(spot)
Sunburn dama dukwani matsalar fata kuyi kokari kunemi soap dinnan before 2weeks zaisharemuku hawaye kuzama abun kwatance
Sister’s masu nankarwa kuma kunemi soap dinnan Yana rage nankarwa sosai????????♀️duk me shakku tayi kokari tagwada mg’s insha Allah bazakiso rabuwa dashi ba
Akwai maisa haske Amma kayanmu nafada bana bleaching bn zaifiddomiki d ainihin halittarkine yagoge dukkan dattin jiki
Akwai Kuma Wanda zaimiki maintaining skin dinki yasaki fresh fatanki tazama kalar hutu
Pls bamacika Baki you HV to try it and see for yourself
100%tested nd trusted
Soap price:3k
Location:kaduna buh munaturawa ko Ina Amma delivery is not free
Maiso kindly message 08062991549
07046881166
Call 08064532391
Note:Babu inda zakusami mg’s herbal whitening black soap sai a number dinnan bairiga yakai market b inyakai we will let you know buh as for now wnn numbern ne kawai????
Maiso yahanzarta before yaji sold out akwaisu available now insunkare you HV to wait akawo so maiso yahanzarta????adade anayi sai gsky????????
Mg’s skincare
WANAN NOVEL DIN NA KUDINE BIYA 500 zuwa 2029764071 first bank nafisa Nuhu sai a tura shaidar biya zuwa ga lambar Nan 08033719070 ko katin mtn mutanen Niger Airtel Kika min SHARING bansanki ba Allah Yana kallonki na barki dashi
Page 18
"Lubna Wai Mai hakane dan Allah dan Annabi so kike sai na kwanta jinya ko na kashe kaina kafin ki hakura"
Ya cigaba da jijjiga k’ofar daya dameni ma na kunna karatu a wayata bansan Mai yasa zuciyata ta k’ek’eshe ba mahfuz ganinsa na Yan mintina ma batamin rai yake abinda ko kusa bazan yarda ba shine yace zai tabani da sunan zai samu nutsuwa dani, bayan ya kwanta da Hadeeza da ita kanta bata San adadin mazan da suka nemeta Ina matarsa ta sunna ya tsallakeni ya tafi wajenta hmmm macen data Kama mijinta da laifin cin amanar irin na mahfuz kawai zata Gane mai nakeji a zuciyata,ko kishiya aka ma kana dadewa cikin Jin Haushin mijin ka ballantana Wai budurwa naja dogon tsaki na Kara gyara kwanciyata dan idan har zan tuna sai naji kamar a yanzu abin ya faru ina jinsa ya bar bugun k’ofar.
Bansan a Ina ya Kwanta ba har bacci yayi awon gaba dani.
Mahfuz
Yasan yayi wa Lubna laifi amma wulakanci da take Masa ya fara isarsa,ya bata hakurin yayi rarrashin yayi kukan,baisan Mai takeso yayi ba har rantse mata yayi akan ya rabu da Hadeeza duk abinda takeso zaiyi amma Sam Taki saurarensa k'arfi da yaji yake neman zaucewa rabonsa da wata ya mace tun lokacin daya sadu da Hadeeza,wata wajen biyu kenan da sati,tunda yayi aure,bai tab'a sati ba mace ba ko period lubna take takan Masa dabaru ya samu nutsuwa amma sai gashi Yana fama da matsanacin shaawa sai aukin Shan kanwa da yake,a dawowar nan da tayi ya d'auka zata barshi ya samu nutsuwa ko Yaya ne amma sai gashi ko ta kansa bata bi ba ta kulle k'ofar,ya balain saka Rai da samun nutsuwa da ita,Koda ya kwanta juyi kawai ya ringayi,yanda zai samu nutsuwa kawai yake nema, wajen daya ya Kara mik'ewa ya nufi d'akin Lubna ya hau bubugawa amma lubna ko kulashi batayi ba balle ma tasan ana kwankwasa sai gajiya yayi da bugun k'ofar ya koma dakinsa.
Hannunsa dafe a mararsa ya d’auko wayarsa shi kansa bai san dalilin dayasa ya dauko wayar ba.
Tsintar kansa yayi da shigar da lambar daya haddace a kansa ya hau Kira bugu daya yaji ta d’auka tare da Jan dogon ajiyar zuciya “MahfuZ Kaine ko mafarki nakeyi”?
Ta fada can kasan makoshi daya sa yaji ta kara daga Masa hankali Sam bai iya magana ba a ransa Yana tunanin dalilin dayasa ya kirata da bashida burin daya wuce ya yakiceta daga rayuwarsa amma a Yanzu gani yake tunda lubna taki sauraransa zai iya samun nutsuwa a wajen Hadeezan.
Cikin kukan kissa da shagwaba ta fara magana tana Jan numfashi Wanda hakan ya tilasta masa rub da ciki dan ji yayi kamar mararsa za ta fashe ba abinda yake dawo masa sai abinda ya shiga tsakaninsu a karshe, kafin ta bar gidan
Can kasan murya kamar Mara lafiya yace “Hadeeza banida nutsuwa kimin abinda zan samu na fitar da abinan dake marata pls”
Wani irin kuka ta saka mishi daya saka shi wawuro pillow ya kankame a kirjinsa,yanda Hadeeza keyi yasa shi imagination ya ringa wani irin abu,shima ya ringa yi gurnani kasa kasa,Hadeeza kuwa ta cigaba da zuba masa kuka dayasa cikin Yan mintuna ya fara vibrating dan Kamar Yana tare da Hadeezan haka yakeji.
(KUYI HAKURI BANSO
NAYI BAYANI DALLA DALLA KAMAR NAYI BATSA NIMA WANAN DIN KAMAR NAYI DIN NAKEJI????????)
Numfashi kawai yake mayarwa Yana Jin Hadeeza tana “Karka cutar da kanka ka cutar dani Mahfuz ka turo gidanmu muyi aure na ringa faranta maka nayi missing dinka mahfuz”
Sai daya dawo daidai yaji kamar ya rufe kansa da duka baiso Sam ya Kira Hadeezan ba duk da bata gama fita a ransa ba,amma bayajin zai iya aurenta,a yanzu yafisan ya samu ya rabu da ita cikin sauki,tunda dama bashida burin Kara Auren Lubna ta ishe shi rayuwa.
Bai san ma mai zai cewa Hadeeza ba dan lalura ce tasa ya Kira ta Kuma duk lubna ce ta jawo masa kashe wayarsa yayi gabad’aya batare da yacewa Hadeeza uffan ba.
Ya lumshe Idonsa dan sosai yaji shi sakayau kamar an cire masa nauyi a jiki.
A hankali ya fara tuno wayar da yayi da Hadeeza yanda ta ringa kuka Kamar suna tare da Sunan ita budurwa ce a Ina to koyo irin wadanan Abubuwan.
Dan lubna har yau bata iya nuna Masa wani abu idan Yana tarayya da ita Wai kunya takeji,sai da ya zaunar da ita ya nuna Mata hakan da zatayi ne zai saka yaji dadi,yasan tana Jin dadin tarayyarsu,a hakan ma ba sosai take iya yi ba,taya duk Hadeeza ta iya Abubuwan Nan,ya tuno ranar daya fara kusantarta,hadin kai ta bashi ba kadan ba,Taya ma zai soma aurenta,a yanzu ya riga da yasan ba a budurwa ya sameta ba Tama goge a harkar har Lubnar ma tafi ta gogewa,yasan a yanzu zata cigaba da addabarsa da waya gashi lubna ta dawo shi.yasan a duk ranar da lubna ta ga Hadeeza ta kirashi yasan komai zai fada mata ba yarda zatayi ba,Kiran nan daya mata duk lubna ce ta jawo Masa.
Haka yayi ta sake sake har bacci yayi awon gaba dashi ba dadewa ya hau mafarki da Hadeeza Wai a kwancen da yake ta shigo dakin da yake kwance har ya kwanta da ita, lubna ta fado d’akin da wuka a hannunta aguje tayo kansu ya farka a gigice.
Ganin mafarki yake yasa ya koma ya kwanta,ya zama dole yayi taka tsantsan dan a yanzu ma tsoron Lubnar yake.
Baccin da bai koma ba kenan har aka Kira sallah asuba ya Shiga toilet yayi wanka ya dauro alwala ya fito har zai kwankwasa wa Lubna Kuma ya fasa dan yasan tana tashi itama.
Lubna
Ina jinsa ya fita massallaci dan tun hudu na farka ban Kara komawa bacci ba sabida mumunan mafarkin da nayi wai Hadeeza ta shigo gidan ta window naje na rutsa ta a d’akin mahfuz,duk na dauka a gaske ne sai da na farka bansan Mai yasa Hadeeza ta tsaya min a rai ba,na balain tsanarta a dawowa nan da nayi so nake ko Yaya ne na kamashi ma Yana waya da Hadeeza a ranar sai mun rabu,nasan mace bata Isa ta tsallaka kaddararta ba,amma ko da mahfuz na da rabon Kara aure na gwammaci ya auri kowa Banda Hadeeza,a duk ranar daya auro Hadeeza na gama Zama dashi kenan har abada.
Wajen shidda naji shigowarsa sanin ranar asabar ne ba fita yake da wuri ba yasa na koma nayi kwanciyata.