BUDURWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL
BUDURWAR MIJINA COMPLETE HAUSA NOVEL

Karar tv da na jiyo ya kunna yasa na san Yana palon na Kuma tuno tv nan yake kunnawa ya yaudareni na dauka Yana Palo Ashe yana can d’akin Hadeeza na cije lebbena dan takaici,Nima tuna Abubuwan Nan ma hawan jini yake neman doramin amma bansan ya Zan hana zuciyata tunawa ba.
Wajen karfe takwas na fada bandaki nayi wanka na fito na dan shafa Hoda da man lebbe sai parking da nayi, wani yellon doguwar Riga nasa da bai jemin har kasa ba ya kwanta a jikina sosai nayi kwalliya ne dan kaina ba dan wani mahfuz ba,ban fito daga d’akin ba sai da na yiwa mimi itama wankan na shiryata na sabota a kafadata na fito.
Ina bud’e kofa Muka hada Ido dashi Yana kwance a doguwar kujera sanye yake da farar jallabiya.
D’auke kaina nayi daga kallonsa na kwantar da mimi a 2 seater.
Nayi hanyar kitchen zanyi Masa komai amma bazan yarda ya tabani ba.
Sam banji shigowarsa ba sai ji nayi an rungumeni ta baya,so nake na fusge jikina daga nasa da sauri amma rukon da yamin ma bazan iya kwakwaran motsi ba yasa kansa a wuyana Yana “Haba Lubna haba matata shikenan mutum bazai yi kuskure a yafe mishi ba,kinsan halin da nake ciki kuwa nayi kewarki lubna dan Allah ki yafemin ya riga da ya wuce nasan nayi kuskure bazan sake ba ki manta da komai mu cigaba da rayuwar mu kamar da”
Duk maganar Nan da yake k’ok’ari kawai nake dan na fusge daga jikinsa,amma yaki bani damar sai wani lasar min dokin wuya yake, ada Yana min haka duk girman laifin da yamin sai na sauko amma bansan Mai yasa ko kad’an maganrsa bata shigeni ba,har idan Yana Sona bana Jin zai ci amanata nasan Mai yasa yake ta lallabani so yake kawai na barshi ya kwanta dani.
Tuni ya hau yamutsani.ya hadani da bango ya dagemin riga Sama ya hanani ma motsi idan ya kawo bakinsa bakina sai na cije shi.
Ganin ya dage gaske a kitchen yake san yamin dole yasa na handaka.dashi da balain k’arfi Ina “Dan Allah mallam rabu dani, Mahfuz Wai kana tunanin bayan abinda ya faru cikin sauki zan iya yarda dakai,taya zan yarda.da Kai bayan baka je kayi gwaji ka tabbatar da lafiyar ka ba”
“Lubna naje nayi gwaji fa kikace”?
“Eee kaje kayi gwaji nace dan bazan zauna ka shafamin cuta ba,tunda ita budurwar taka ba kai ka fara saninta ba,itama kanta bata san adadin mazan da suka nemeta ba to akan me zan bari ka tabani bakayi gwaji ba idan har kaga na bari ka tabani a gidanan wlh sai na tabbatar da lafiyarka”
“Lubna yanzu wulakanci naki har ya Kai haka zargina ma kike zan saka Miki cuta,shikenan dan shaidan ya rinjayeni nayi abinda zanyi sai kice Ina d’auke da cuta”
“Wnan kuma matsalarka ce kaje asibiti dan ka tabbatar da lafiyar ka dan kaima kasan budurwar ka karuwace zata iya yuwa tana da cuta”
Yanda idonsa ya Kada yayi ja yasa na tabbatar da yaji haushi ko a jikina na dauko doya na fara feraye wa ya gaji da tsayuwa a kitchen ya fice ya bani guri.
Ko kad’an banji a raina abinda nakeyi ba daidai bane ba
Har na gama soya doya da kwai na dafa Mana ruwan shayi.
Sai da na zuba nawa daban na Kai sauran palo,ban ganshi a palon ba.
Hakane yasa na samu waje na zauna na fara karyawa,har na gama ci bai fito ba dan Ina Jin motsinsa a d’aki.
Koda na gama ci wayata na d’auko ina lallatsawa naji motsin bude kofa ban daga kaina ba amma kamshin turarensa da naji yasa nagane wanka yayi,na dauka zaiyi zuciya yaki cin abincin ta gefen ido na ringa satar kallonsa ya zauna ya fara cin abincin.
Daga ni har shi ba wanda yayi wa wani magana har ya gama ci ya mik’e Yana “Ni Zan fita zanje gida daga nan zanje asibitin nayi gwajin kamar yanda Kika bukata idan har gwajin ne zai kwantar miki da hankali zanyi”
“Idan ma wajenta zaka je ba damuwata bace ba gwajin Kuma idan kayi dan lafiyarka ne ba nawa ba”
“Allah ya kyauta wanan halin da Kika tsiro dashi ba Mai kyau bane ba karki manta aljannarki na tafin kafata karki ringa daukar wa kanki zunubi lubna”
Wayata na cigaba da latsawa ya gama surutunsa ya fice ko fitar da yayi sai da naji kamar wajen Hadeezan za shi ni nasan mawuyancin abu ne ya rabu da ita,idan shi zai rabu da ita wanan mayyar yarinya bazata rabu dashi cikin sauki ba,a zaune da nake sai zuciyata take saka min sai ya biya ta wajenta ma ya ganta.
Mahfuz
Yana fita daga gida ya kunna wayarsa a fitar da yayi har layi yayi niyyar canzawa dan a yanzu baya san su samu sabani da lubna,yasan ya kirawa kansa ruwa jiya Kiran da yayi wa Hadeeza yanzu zata sake Sako shi agaba,wayar na kunnawa sai ga texes dinta yafi Goma a wayar Yana k’ok’arin bud’ewa ya karanta sai ga kiranta a wayarsa yasan zaa rina Kuma bazai dauka ba.
Hakane yasa ya saka wayar a silent ya jefa a aljihunsa, gidansu ya fara zuwa Koda ya gaida Ammi bata amsa gaisuwar da ya mata ba sai cewa tayi “ka dai rantse sai ka dawo da yarinya nan ko?ka rantse sai nayi azumin kaffara ka dage ban Isa da Kai ba ko”?
“Ammi dan Allah dan Annabi Mai lubna ta Miki da zafi haka ?Ammi ni.na mata laifi fa”
“Zaka ga mai ta min ba dai ka dawo da ita ba tom ka fara shirye shiryen aure dan wlh Tallahi sai ka Mata amarya idan bazata iya ba sai ta Kara gaba”
“Ammi banida halin Kara Aure yanzu ni lubna ta isheni rayuwa”
“Idan ma asiri ta maka zaka dawo hankalinka Zan nuna Mata na Isa da Kai ni na haifeka ba ita ta haifamin Kai ba MahfuZ ka fara shirye shiryen turawa gidansu yarinya Nan Hadeeza”
Gwallo Ido mahfuz yayi Yana “Ammi wlh bazan iya aurenta ba haba Ammi dan Allah ni bama nida niyyar aure”
“Bazaka iya aurenta ba amma zaka iya kaita gidanka ko toh wlh sai ka aureta mu zuba mugani”
Duk Yar muryar da mahfuz ya ringayi wa Ammi ko kulashi bata karayi ba haka ya mike ya bar gidan ransa a bace shi Kam rabonsa ma dayaji shi cikin kwanciya hankali da farinciki har ya manta.
Daga gidansu asibitin da suke zuwa yaje.
Da zuwansa ya fadawa likita gwajin da yake.so ayi.masa, Cikin awa daya aka Masa gwajin yasan bashida wani cuta ko Hadeezan ma bai zargi tana da wani cuta ba dama.
A hanyarsa ta komawa gida ya siyi layi Mai register ya saka a wayarsa ya cire tsohon layinsa dan yasan Yana kunna wayar Hadeeza zata kirashi.
Duk da yasan sai lubna ta fada Masa bakar magana haka ya tsinci Abubuwan da take so ya tafi dasu.
Wajen karfe uku ya Isa gidan.
Lubna
Nasan asabar ba office yake zuwa ba idan gidansu ne ma da asibiti yaci ace ya dawo,amma har na gama girkin rana Bai dawo ba,haka.kawai naringa Jin kila zance.yaje wajenta idona na zubawa agogo Ina kirga sakanni da mintoci,wajen karfe uku sai gashi ya shigo,ciki ciki na amsa sallamar da yayi Ina Jin idonsa a kaina.har ya samu waje ya zauna yana "Sannun ki da gida"
“Yauwa”
“Ammi tana gaisheki”
“Ina amsawa”
“Lubna naje asibiti nayi gwajin ga result din bana d’auke da kowane cuta”
“Toh yayi kyau”
“Ki karba ki gani Mana”
Ko kulashi banyi ba Ina jinsa ya saki murmushi Yana “ai duk ta Inda Kika biyomin daidai nake dake yau dai baki Isa ki gujemin ba sai kin bani hakkina lubna rabona dake fa tun ana washegari zaki haihu watan Mimi yanzu nawa ta tafi hudu fa”
“Rabonka Kuma da Hadeeza fa”?
“Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun Lubna Nagaji daga yau Kar na sake Jin sunan Hadeeza a bakinki wanan wane irin masifa ne Abu kad’an sai kice Hadeeza Abu kad’an sai kice Hadeeza ba dama nayi magana sai kin Kira sunanta”
“Da baka kawota gidanka ba Zan santa ne ai ba karya nayi ba da kake cewa rabona da Kai an dade.ai Naga Ina nan ka wuceni kaje wajen Hadeeza ai lokacin Ina da tsarki ko nawane baka marmari sai nata,dan haka.kaje wajenta ta cigaba da baka”
“Inaga dan banyi maganinki bane shiyasa kike kiramin sunan ta kafin na ankara ya iso wajena ya danne ni da k’arfi ya fara kokawar ciremin riga.