Labarai
-
AdminAugust 4, 2022Shugaban Ukraine Ya Nemi Tallafin Najeriya A Yakinsu Da Rasha
Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelenskyy, ya nemi tallafin Najeriya, Kwaddibuwa da ma sauran kasashen Afirka kan yakin da kasarsa ke gwabzawa…
Read More » -
AdminAugust 2, 2022DA DUMI DUMI, Kasar Amurka ta sanar da kashe shugaban al-Qaeda
DA DUMI DUMI, Kasar Amurka ta sanar da kashe shugaban al-Qaeda Shugaban kasar Amurka Joe Biden ya sanar a…
Read More » -
AdminJuly 3, 2022Akwai rade-radin kulluwar wata alaka mai karfi tsakanin Dangote da diyar Sunusi Lamido Sunusi
A yan kwanakin baya-bayan nan ne aka sami bullar wadansu hotuna, na diyar sarki Sunusi Lamido Sunusi tare da shahararren…
Read More » -
AdminJuly 1, 2022Bidiyo:; Bayan Shekara Takwas Daya Daga Cikin Yan Matan Makarantar Chibok Ta Tsere Daga Hanun Yan Boko Haram
Sojojin Najeriya sun ceto wata ‘yar makarantar Chibok mai suna Ruth Bitrus da aka yi garkuwa da ita tare da…
Read More » -
AdminJuly 1, 2022Kokarin Buhari Na Fitar Da Mutum Miliyan 100 Daga Talauci: Gwamnatin Tarayya ta shirya kwashe almajirai akalla 1,000 a kan titin Abuja.
Hukumar da ke kula da babban birnin tarayya (FCTA) ta shirya kwashe almajirai akalla 1,000 a kan titin babban birnin…
Read More » -
AdminJune 30, 2022Jirgin Da Ya Kwaso Korarrun Ƴan Luwaɗí Da Ƴan Maɗígo Zai Sauka a Nijeriya Yau Alhamis
Daga Shuaibu Abdullahi Rahotanni a safiyar yau ya nuna cewar wani jirgi ɗauke da wasu korarrun mutane ciki har da…
Read More » -
AdminJune 29, 2022Ahmed Musa Ya Ba Wa Zawarawa Tallafin Naira Miliyan 100 A Filato
Kyaftin din tawagar kwallon kafa ta Super Eagles, Ahmed Musa, ya ba da tallafin kudi na naira miliyan 100 ga…
Read More » -
AdminJune 28, 2022Yadda Aka Damfari Masu Neman Gidan Haya Naira Miliyan 60 A Legas
Akalla mutum 70 ne suka fada a tarkon wasu ‘yan damfara masu nema wa mabukata gidan haya a Jihar Legas…
Read More » -
AdminJune 28, 2022Mu ma mutane ne, in kun ga kuskure ku dinga fada mana, Malam Zaidu Gidan Badamasi
Fitaccen jarumi kuma furodusa na masana’antar Kannywood, Aminu Shehu Usman, wanda aka fi sani da Aminu Mirror ya bukaci mutane…
Read More » -
AdminJune 26, 2022An Sace Min Duk Takardun Shaidar Karatuna – Tinubu
Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya shaida wa Hukumar Zabe mai zaman kanta ta kasa…
Read More » -
AdminJune 25, 2022Ibrahim Zazzaky Shirgegen Makaryaci Ne, Cewar Malamin Shi’a Hamza Lawal
Daga Indabawa Aliyu Imam Fitaccen Malamin Shi’a a Najeriya Malam Hamza Lawal ya caccaki Ibrahim Zazzaky yana mai cewa mutum…
Read More » -
AdminJune 25, 2022Hukumar DSS ta tsare mawaƙi Sufin Zamani kan cin zarafin matan Kannywood
HUKUMAR Tsaron Ƙasa (Directorate of State Security, DSS) shekaranjiya ta tsare wani mawaƙi mai suna Sarfilu Umar Zarewa (Sufin Zamani)…
Read More » -
AdminJune 25, 2022Dan Wasan Kwallon Kafa (Sadio Mane) Yayiwa Al’ummar Kauyen sa Sha tara ta arziki, Ya gina Makaranta ta Kimanin Miliyan 120M domin Yayan Talakawa.
Dan Wasan Kwallon Kafa (Sadio Mane) Yayiwa Al’ummar Kauyen sa Sha tara ta arziki, Ya gina Makaranta ta Kimanin Miliyan…
Read More » -
AdminJune 25, 2022Allahu akbar Allah ya yiwa daya daga Cikin Limamin Masallacin Manzon Allah (S.A.W) rasuwa a Madina.
Allah ya yi wa Sheikh Mahmoud Khalil Al Qari Ɗaya Daga cikin Limamin Sallar Tarawihi A Masallacin Manzon Allah (S.A.W)…
Read More » -
AdminJune 25, 2022Lafiyata Kalau Kuma Hamisu Breaker Bai Bani Ko Kwabo Ba —Kamaye
Dan Azumi Baba wanda aka fi sani da Kamaye, ya karyata labarin da ake yadawa na cewa bashi da lafiya…
Read More » -
AdminJune 24, 2022Bidiyon Wani dan Kasar China Kenan Me shekaru 23 amma Har yanzu bai girma ba Yanan Kamar Jaririn da ake goyawa.
Wani dan kasar china kenan mai Kimanin Shekaru 23 a duniya amma bai taba girma ba kullum yana nan kamar…
Read More »