Rayuwar Mace

 • RAYUWAR MACE

  RAYUWAR MACE 10

  Ad _____ RM*       10 ***Da asubah Fido ta bar gidan bayan ya sauke ta a gidanta da take zaune wanda shine ya kama mata shi yake biyan kudin hayar gidan tsawon lokacin da suka sauka a tare. Gida…

  Read More »
 • RAYUWAR MACE

  RAYUWAR MACE 9

  Ad _____ RM*       9 Tsawon lokaci ya dauka kafin ya kyaleta ya fice daga dakin zuwa na kusa dashi, be tsaya duba halin da take ciki ba, sai da yaje ya watsa ruwa sannan ya dawo dakin ya…

  Read More »
 • RAYUWAR MACE

  RAYUWAR MACE 8

  Ad _____ RM       8***Tafiya take ba tare da ta san ina take wurga kafarta ba, kasancewar shi a bayan ta, ya hana mata dukkan nutsuwar ta, har suka isa gate din gidan ta ja ta tsaya, ya karaso…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • RAYUWAR MACE

  RAYUWAR MACE 7

  Ad _____ RM         7 ****Kayan ta hau tattarewa tana kuka sosai, duk da dama ta san akwai kalubale a gabanta amma bata taba hasashe ko tunanin rashin mutuncin Adam din ya kai haka ba, ranar da aka…

  Read More »
 • RAYUWAR MACE

  RAYUWAR MACE 6

  Ad _____      RM          6 ****Zuwan angwayen ya saka aka shiga gabatar da bikin gadan-gadan. Babu abinda take ji sai faduwar gaba a duk sanda ta tuna abinda yake tunkaro ta, suna nan zaune aka…

  Read More »
 • RAYUWAR MACE

  RAYUWAR MACE 5

  Ad _____ RAYUWAR MACE*      Hafsat Rano         Last Free Page (5) ***Babu wanda yake da niyyar rarrashin wani a cikin su har saida Ya Hadiza ta shigo, ta harari Rauda da Hidaya cikin bacin rai tace…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • RAYUWAR MACE

  RAYUWAR MACE 4

  Ad _____ RAYUWAR MACE*Hafsat RanoFree Page (4) ***Zazzaune suke da kawayenta su biyar wanda sai da Umma tayi mata fad’a sannan ta sanar da su da maganar bikin,sai gasu kuwa washegari da aka yi kafi. Lefe suka kalla suke cin…

  Read More »
 • RAYUWAR MACE

  RAYUWAR MACE 3

  Ad _____ RAYUWAR MACEHafsat RanoFree Page (3) Tun da suka dauki hanya suke masa shakiyance be ce dasu uffan ba, ya riga ya san dole suyi yadda ya dinga kuranta musu ita, ba karamin bata masa rai tayi ba ta…

  Read More »
 • RAYUWAR MACE

  RAYUWAR MACE 2

  Ad _____ RAYUWAR MACE     Hafsat Rano             Free Page  (2) A kofar dakin Umma ta tarar dashi, ta nuna masa falon da hannu sannan ta wuce falon Abban. Yana tsaye yana kai kawo a tsakiyar…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • RAYUWAR MACE

  RAYUWAR MACE 1

  Ad _____      Hafsat Rano             Free Page  (1)   Sanye take da hijabi ruwan toka dogo har kafarta, kanta a k’asa sanda zata wuce ta daidai majalisar mazan wadda kullum sai ta bi ta wajen…

  Read More »
Back to top button