Labarai

Da dumi dumi Kasar Saudiya Ta Tisa Keyar Wani Balarabe Gidan Kurkuku Bisa Laifin Sun Batar Baturiya Da Yayi A Qatar Rike Da Tutar Kasar Saudiyya

Da dumi dumi Kasar Saudiya Ta Tisa Keyar Wani Balarabe Gidan Kurkuku Bisa Laifin Sun Batar Baturiya Da Yayi A Qatar Rike Da Tutar Kasar Saudiyya.

Sanin kowa ne cewa kasar qatar ta haramta abubuwa da yawa Sakamakon zuwan baki cikin kasar Wanda su kuma sun saba mu’amula da irin kayan maye, Sumbatar mata da sauran su.

Hakan yasa kasar tayi doka me tsauri ga duk wanda aka kama yana daya daga cikin wannan abubuwan.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button