DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

[6/26, 15:11] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine taken mu]

              ????????‍♀
   'DAH N KOWANE
 [RAYUWAR SAMHA]
              ????????‍♀

Story and written by Mmn Amatullah

Dedicated to my Aminiyar Arziki,Ni’imatullah

BISSIMILLAHIR’RAHAMANURAHIM,,,

DUKKAN YABO D GODIYAH SUN TABBATA GAH ALLAH SUBAHANAHU WATA ALAH,WAN D Y ARAMIN RAI D LPIA SANNAN Y CIKANI D NI’IMOMI DABAN DABAN,Y ALLAH INAROKONKA,KAMAR YAN D ZAN FARA RUBUTUNNAN LPIA KASAH N GAMAH LPIA,

Y,ALLAH KAYIWA ANNABI SALATI,,SAU ADADIN D BB IYAHKA,TSIRA D AMINCIN ALLAH SU TABBATA GA,IYALAN GIDANSAH D SAHABBANSAH,,,..

WANNAN PAGE SADAUKARWANE GADUKKAN MASOYANAH A DUK IN D SUKE,INA GDY D IRIN KAUNAR D KUKE NUNAWA A GARENI????

Page, 1~2

Innah Dan,Allah kiyi hakuri,wlh ba d gangan nayibah,faduwa,nayi,,,yan d take,maganar cikin kukah,abin gwanin ban tausayi,,duk d irin kukan d yarin yar d shekarun t ba,wuce,11 zw 12 take,d ban hakuri,hkan baisah wacce t kirah d innah t sassautamata bah,,,sai mah kara,azamah d tayi gurin jibgarta,,kamar wacce,Allah y aiko,,

,d sallamah, mlm habu,y shigo ganin abin,d kefaruwa y sashi karasowa cikin azamah tare d cewa,,HB mari sokike ki kasheta,,irin wannan duka HK ai kome tayi miki bai kamata,kiyimata irin wannan, duka d wannan katuwar muciyabah,ke bakyah ko gudun ki jimahta,ciwo,ko ki nakas Tatah,…

Wani mugun kallo tabisah dashi kafin tace,HB,mlm wannan wacce irin maganah kakeyi,ko d yake damah n lura,Sam,bakaso anayiwa,yarin yar nan fadah,,kafiso a kyaleta,tayi yan d take so,ko,,,,,,

to Sam bazai yuwubah,Dan bazan dauki,irin wannan iskancin d yarinyar nan take yimin bah,,, wai ace n aiketa tin dazu kai nika,,taje tayi zamanta,,sannan yanzu t dawo tace wai tazubar d garin,,Dan iskanci,,,

Kumah sannan kace baza'a hukun tatabah,,,ko Dan kana ganin banice n haifetabah,,,

  Mlm habu dake tsaye tin dazu yana sauraronta sai lkcn yayi maganah,,ai damah duk wan d yagah irin abin d kikeyiwa yarin yar nan,basai kin fadah bah,hakan yana nunah,cewa,damah,bakece kikah haifetabah,,,

Dan bb uwar d zatayiwa “yar ta,irin wannan dukan,,,akan t barar d gari ,abisah kuskure,,,,

Sannan zancen d kike cewa wai banason kina hukun tatah bah gaskiyah bane,,ammah in d gyara kikeyi,kumah n hankali,to ammah dukan d kikeyi,Sam b dagyara kikeyibah,sannan bakyayin n hankali,,tsabar muguntace d son zuciyah,,,

Wlh mari kibi duniyah,a sannu,kisani cewa,d d’ah d dukiyah ba’ayi musu mugunta,,,sannan bazan gaji d fadah mikibah,kiji tsoron Allah kirike yarin yar nan amanah,ko Dan maraicinta,,,,,

 Awani shekeke t kallesah tare d cewa to me nakeso kafadamin,kanaso kace,ni bana tsoron Allah kokumah me?

Sannan d kakecewa,kowa yasan cewa banice n haifetabah,,to dadin tamah,nimah n haifah,nawa,balle,ayimin,gori,,sannan Allah y kiyaye n haifi ” yah mai suffar Aljanu,,sannan kumah duka yanzu t fara sha,muddin,tayi abin duka,,,sai ingah wan d y Isah y hanani,,wani Dogon tsaki tajah,mtsssss,,tare d bugah zani t wuce,,,…

Har tatafi t dawo,t dubesu tare d cewa,,ke kallarni nan,dasauri,,,SAMHA d rinannun idaninta t kalleta,in d fiskarta gabah 1 t wanke d Ruwan hawaye,,,,,

Wata uwar harara,t wurgah mata,tare d cewa,kimazah ki tashi ki debo ruwa kicikah,ran dinan,gidannan idan,kumah bah HK bah to kemah kinsan sauran,,,

tajuyah d niyar tafiyah,mlm,habu yace,HB,mari,wai meyasah,baki d tausayine,ko kadan,,to bazata debobah sai kiyi duk abin d kike tinanin,zakiyi,,,

To wannan kumah y rage naku Dan kutashafah,,,tanah gamah fadar HK t yigabah abinta,,,,…..

Kuyi hakuri d wannan wlh inah busy ne,wannan mah danku masoyana nayisah,,,ina gdy over????

Idan nagah Ruwan comments, to bb tabbas,zan dorah DG in d n tsayah,idan kumah ban ganibah,,tofah, tabbas zan ajiye alkalaminah,✍????Dan inah d abubuwa masu matukar mahimmanci,,a gabah,nah????????????????

Commt
Share

Mmn Amatullah ce????
[6/28, 14:53] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine takenmu]

                ????????‍♀
     'DAH N KOWANE
  [RAYUWAR SAMHA]
                 ????????‍♀

Story&written by Mmn Amatullah

BISSIMILLAHI’RAHAMANURAHIM,,,

page, 3~4

Hannu,mlm habu yasah y dagota,tare d goge matah hawaye,,kafin yace,kiyi hakuri kinji "yar bb watarana sai lbr,,komai mai wucewane,,kicigabah d hakurin d kikeyi,kai kawai SAMHA,ta iyah dagawa,,batare d tace,,komaibah,Dan a wannan lkcn bazata,iyacewa,komai bah,gawani irin ciwo d kanta yakeyi,gawata irin yinwa d takeji kamar taci,babu,,,,,,,

Dubanta yasakeyi,tare d cewa,wai kuwa ” yar bb kinci abinci,ranah kuwa,?

Kai t girgizah masah tare d, cewa Aa,,

D sauri y dubeta tare d cewa, meyasah?,,

Innace,tace,sai n gamah aiki zanci,,

Kai y girgizah tare d kara jin tausayin “yar yasah y ratsashi,,,kallonta yayi,cike d tausayawa,,,yace,mazah,,tashi muje kici abinci,,,,..

Da sauri,t dubesah,tare d cewa,,Aa bb kabari n debo ruwa sai naci,,idanagamah,,,,

Duk d irin yinwar d takeji,,t gwammaci,t rike yinwarta,,har t gamah,,,dadai a sake jibgarta kamar wata jaka,,Dan tasan innah bawani imah nine d itah bah,,,Dan itah kadai tasan irin azabar d takesha a hannunta,,,,

Bata jira cewar sah bah,t dauki botiki,tafice,,,,

Bayan t yabi d kallo,cike d tausayawa, kafin yace,Allah y albarkaci rayuwarki,y kawo miki sauyi a cikin rayuwarki tanan gabah,,,,

Har t Kule,yana bin bayanta,d kallo tare d kissimah,,wani babban lamari,game d itah,….

SHIN WACECE SAMHA?
Mahaifan SAMHA sunkasance cikakkun filanin Adamawa,,,suna zaune cikin wani kauye,mai sunah,,hog,,

Watarana habu y fita kiyo ananne yaci karo d watah matashi yar budurwa,mai,cike d nutsuwa d kamin kai,,,tin DG wannan,, ranah HABU yakamu d matsanancin son yarin yar d baisan ko d sunanta bah balle rigarsu,,,gashi tin ranar d y ganta,har kawo yau be sake,ganin t bah,,,

Sosai y saka,,abin aransah,kallo 1 zakayi masah,kasan cewa yana cike d damuwa,,

Wataranar Alhamis kwatsam bb zato yafito kiwo,,,y,sake haduwa d itah,,a wannan lkcn duk d kunyah irin t filani hakan besah,,y,kiyi mata maganah bah,,,Dan gani yake kamar,,idan tatafi bazasu kara haduwa bah,,,

nan y fayayyace mata sirrin zuciyarsah,,,to kunsan dai,kunyah irin t filani,,,ai ko tsayawa batayi bah,nan t bar kiwon t gudu,,,nan y bitah har y gano rigarsu,,,..

Tin DG wannan lokaci yake zagayawa,,kafin wani lkc soyayyah mai karfi t shigah tsakanin,,,hajaru,d habu,,,in d har manyah,sun shigah,,maganah,,,

Bb bata lokaci aka sakaranah,,,

Biki sosai,akasha tsakanin ban garori gudabuyun,,amaryah t tare a dakinta,,

Zamah suke mai cike d so d fahimtar junansu,,

Bayan shekaru 2 d aurensu,hajaru t Haifa “yar t kyakkyawa,mai kamah d itah,,zai dai tasha wahalah sosai,sakamakon HK ne,tana haihuwa,tace gagarinkunan,,,,,

INNAH’LILLAHI WAINNAH ILAIHIRRAJI’UN,,

KULLU NAFSIN ZA’IKATUL MAUTI,

Sosai mutuwar hajaru t tabah,mlm habu,Dan kallo dayah zakayi masah katabbatar yana cikin wani hali,,har akayi 7 bai dauki jaririyah bah balle yayi mata,hudubah,,,,

Sam y manta d itamah,,zai d mahaifiyarsah t kawo masah itah,,,sai a lokacin,y tinah d itah,ko d yakarbeta,ido y kafah mata,ganin irin zallar kamar d takeyi d mahaifiyarta,tamkar itace,,sai dai jaririyar. Tafitah haske d tsayin hanci,,,,

Tin DG nan yaji son yarinyar y shigah ransah,,sosai,nan dai yayi matah hudubah d SAMHA,,,,

Tin DG wannan ranar,shi d kansah yacigabah,d kulawa d SAMHA,, har tsahon shekara,1
.
Shakuwa mai karfi t shigah tsakaninsu,,

Tin d hajaru t rasu Sam y kasah kara aure,,gani yake kamar bazai sake samun mata kamar t bah,,,..

   Zw yanzu iyayaensah,sun matsah masah a kan y samo mata,,HK y daure y samo wata,mai sunah,mariyah,,ammah anfi kiranta d mari,.....

Tin d ya auri mari,RAYUWAR SAMHA tasauyah,,tin,tana yi matah mugunta a bayan idonta,har takai yasani,,

HK SAMHA tataso cikin,Ku cin rayuwa,,har kawo wannan lkcn SAMHA batasan dadin,rayuwabah,,,

Agurin baban t kadai take samun sassauci,,,,…….

Comment
Share

Mmn Amatullah ce????
[7/16, 16:11] Mmn Amatullah ce????: ANINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine takenmu]

               ????????‍♀
    'DAH N KOWANE
 [RAYUWAR SAMHA]
               ????????‍♀

Story&written by Mmn Amatullah

Bissimillahi’rahamanurrahim

Idan nagah Ruwan comments, to gobe insha Allah zakujini idan kuwa naji tsit to nimah zakujini tsit,har zuwa bayan sallah,idan Allah ys zamugani,,,Dan haryanzu busy nake,,,danku masoyanah nayi wannan,, inah Alfahari daku aduk in d kuke,ONE LOVE GUYS????????????????

Page, 5~6

 Baitah t gamah diban ruwabah sai gab d magarib,,kafin t gamah zazzabi mai zafi y rufeta,,

Botikin t ajiye t nufi dakinta,takwanta tare d kudindinewa tana rawar sanyi,,,,acikin wannan halin malam habu y sameta,,,subahanallah,y firtah d dankarfi,tare d cewa,”yar baba meyasameki hk,,

Hannu y kai y tabah wuyanta jin irin zafi d yajine ys shi sake tambayartah a karo n 2,,

Nan mah bb amsah Dan itah kadai tasan metakeji,,,tashi yayi y fitah d sauri,,,bai jimah bah,y dawo dauke d kwanan fura d magani Dan yana d tabbacin d kyar idan taci abinci,,,,,,

Dagota yayi tare d cewa, sannu “yar bb ,,,mazah bude, bakinki kisah furah,sai kisha magani,,,d kyar y samu tasha bah d yawabah,magani y bata tare d kwantar d itah yana cigabah d yimata sann,,,,jiyake wani irin tausayinta yana kara,ratsashi,,,Dan bayarabah dayan biyun dukan dazune y jawo mata wannan ciwon,, …

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23Next page

Leave a Reply

Back to top button