DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

Ke “yar bb mazah jeki kiwonki,,bejira cewar maribah y komawarsah daki,,,kwafah mari tayi tare d cewa,, dani kike zancen zaki dawo ki sameni,,,

Samah jiki a sanyaye,tana share hawaye,,t kada shanu sukayi,waje zuciyarta cike d fargabar abin d zata dawo d Tara’s,,

In Faruq y rufah mata bayah zuciyarsah fal d tausayin ta,,sai yanzune y samu amsar tambayarsah,,akan innah mari,,shidai a iyah zamansah a gidan ,abin d yagah tanayiwa samba y tabbata,,babu,uwar d zatayiwa Dan t HK

Tafiyah suke,bb mecewa kalah a cikinsu,,in d samha,,,take t famah share hawaye,,

Gefen Faruq kumah jiyake,,duk zuciyarsa bb dadi,,har suka karasah gurin kiwo bata dena kukabah,,guri t samu t zauna,t cigabah d rera kukanta,,

Ganin Sam taki dena kukanne ys Faruq zamah a kusah d itah,, tare d kiran sunanta cikin wata itiyar muryah,,be jira amsawar t bah y cigabah,d cewa,,HB kanwata,ki bar kukannan HK mana, y Isah,,ko kinaso kanki yayi ciwo,,,bata dagobah balle t dena kukan,,.

To shikenan tin d bazaki dena kukanbah,,DG yau ni bah yayanki bane kumah mun bata,,,d sauri t dago,t dubesa,,eh HK nace,,tin d bakyajin magana munbata,,d sauri t goge hawayan t tare d cewa,wlh Yaya Faruq n denah,,,kaji,,kayi hakuri,,yan d tayi maganarce t bashi dry,besan lokacin d dry t kwace masah bah,,Utah mah murmushi tayi,ganin y hakura,,,

Sai alokacin yaji zuciyarsah,tayi sanyi ganin yasata murmushi,,kallonta yayi tare d cewa yawwa kokefah,,yanzu bani lbr,,,y fadi HK ne kawai Dan yasata t manta d abin d y faru dazu,,,..

Ni,dai bani d wani lbr,,sai dai kai k bani,,to shikenan ni inah dasu kala kala,ki karkade kunnuwanki Dan kisha lbr,,,

Nan y fara bata labarurruka masu ban dry,ai tini samha t manta d matsalar ,innah mari,,,

Kwanci tashi Mayan Allah,,yau Faruq kimanin watansah 2 kenan,a rugar su samha,,in d shakuwa mai karfi t shigah tsakanin samah d Faruq,,in d zakagah,in dai samha bata aiki to tana,,tare d Faruq,, Dan zamanta dashi yana sah, t manta d irin halin d takeci n kunci,,

Yaumah kamar kowanne lkc suna zaune a kofar gidah in d Faruq yaketa bata lbr itakuwa bb abin d take sai dry,,sosai y shagalah,d kallonta,,Dan shi besan me ys bah duk abin d tayi yana yi mata kyau,sai yaji tana kara birgesah,,

Yayah y naji kayi shirune,,firgigit y dawo DG duniyar tinanin,,tare d cewa bb komai,kanwata,,kawai inah kallon yan d kike nishadine,,inah jin dadi sosai,dan,banason ganinki cikin damuwa,,in n ganki cikin damuwa sai naji namafiki shigah damuwa,,

Inah gody yayah d sani farincin d kake,,,bb komai kanwata,ai yiwa Kaine,,

Nikuwa nace Aafah Faruq kodai kodai????

Sharhi kawai????????

Comments
.share

Mmn Amatullah ce????
[8/22, 13:49] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine takenmu]

                ????????‍♀
  'DAH N KOWA NE
[RAYUWAR SAMHA]
                ????????‍♀

Story & written by Mmn Amatullah

Dedicated to my family

BISSIMILLAHR’RAHAMANUR’RAHEEM

Sorry, a page din jiyah n manta bansah number bah,25~26

NOT,,EDITED❌

27~28

To yayah kacigabah d bani lbr’n manah,,t fadah tana turo Dan karamin bakinta,gabah,,,gani yayi t kara yimasah wani kyau n musamman besan lokacin d yayi murmushibah,,,tare,d cewa,,to “yar shagwabar bb ni bamah saikinyi kukabah Dan zan cigabah d baki lbr har saikince,y isah,,,,cike d zumudi,tace Allah yayah,,yace d gaske,,,..

Ammah kingah yanzu yammah tayi,kibari sai gobe, sai muci gabah,,ko,,to,shikenan Allah y kaimu,,Amen ” yar kanwata,,shi ys kike kara birgeni sabi d baki d musu,,yanzu mazah tashi ,kishigah gidah,,kingah har anfara kiran sallar magrib,,,to Yy sai d safe,to Allah y tashemu lpia,,

Tashi tayi t nufi gidah,in d Faruq y bita d kallo in d yake jin,shi zuciyarsah fal d nishadi,,,

Alwalah yayi y wuce masallaci,,

Alhmdllh,zw yanzu Faruq y warke garau,,kai bakace shibane yayi wannan jinyar,,in d zuwa yanzu har y tsayar d ranar d zetafi gidah wato sati mezuwa,insha Allah yake sakaran tafiyah,,,


Babah nahango,,zaune a kofar,gd y lulah duniyar tinanin,,,in t Faruq y fito,,DG cikin gidah y hangosa,,kai tsaye in d yake y nufah,,,d sallamah y karasah,ammah sai yaji shiru bb be amsabah,,nan y fahemci,kamar yana cike d damuwa,,,babah y kira sunansah tare d Dan tabashi,,kai y dago tare d cewa Aa Malam Faruq Kaine,,eh bb nine lpia kuwa,,,lpia bah kalau bah Faruq,,subahanallah bb me y farukumah?,,guri bb y nunah masah,,tare d cewa,, zaunah,,

Dubansah bb yayi tare d cewa,, Faruq,, b komai yake d munabah,,sai irin RAYUWAR d SAMHA takeyi a cikin gidannan,, tin d t tashi a gidannan Sam batasan wani Abu waishi farinciki bah,,kullum cikin kunci take d damuwa,,kadubi irin kankantar shekarun yarinyar nan ammah wai har ta,iyah boye damuwarta,a ranta,,nayi,fadan nayi masifar,ammah Mari batajin maganah,,DG zarar tagah bb idona,tofah sai in d karfinta y kare,,akan yarin yar d har yanzu d uwarta n darai batawuci a tarairayetabah,,

Toni duk b wannan bah,tsorona Allah tsorona kadah wata rana,wani ciwon y sameta,,akullum idan n Tina halin d takeciki abin yana dagamin hankali,,,,,,

Hmmm nusawa Faruq, yyi tare d cewa, to Dan Allah,bb kabar damuwa kagah yawan damuwar ze iyah haifar maka d wata matsala,,insha Allah Allah zekawo mafita ammah Dan Allah kacire damuwa a ranka,,,to shikenan ngd,,

Y shirye shirye’n tafiyah anan anayi ko? Eh bb to Allah y nunamah,yau saura kwana 5 ko? insha Allah, to Allah y kaimu,amin,

Nan dai suka cigabah d firarsu,,


Yanzufah Yaya saura kwana 3 katafi ko? Eh kanwata,,shikenan idan katafi tazamu sake ganinkabah,,Aa ai konata,watarana zan zo a gaisah ai yanzu kunzamah tamkar “yan uwana,,Dan bazan tabah manta alkairinku a garenibah,,,

Insha Allah ko d n tafi watarana zanxo mugaisah,,Allah yayah d gaske zaka dingah zw muna ganinka,,yan d SAMHA tayi maganar kai kasan tana cikin farin ciki,,,eh d gaske kanwata nayi miki Alkawari,,,to ngd,,nan sukacigabah d firarsu cike d nishadi,,,

Washe gari????

Yau tin d Malam y tafi masallaci sallar asubah ne dawobah sakamakon rasuwar d akayi a makotansu,,

Wannan yabawa mari damah,t fudanar d duk wani nufinta,,,in d tin tini take Dakon wannan, ranar,,d Malam bayanan d,taci Alwashin sai SAMHA t fadawa ” yan garinsu,,badai malm ne yake hanawa a tabata bah to yau bayanan, zatagah me kwatar t Dan yau sai t sauke duk wani fishinta a kanta,,,,,

Icen darbejiyar t t karyo mai rai d lpia, t nufi dakin SAMHA,wacce take baccinta maicike d dadi,,cikin baccinta taji wani lafiyayyan duka wata irin kara t saki tare,d mikewa tsaye,,

Dan ubanki,,bude idonki nicenan,,badai ubankine yake tare miki bah to yau bayanan sai nagah wan d ze tare miki,,innah Dan Allah kiyi hakuri,,,,bashi y kawoni bah,,,

Karar d tafasace t farkar d Faruq, DG gajeran baccin d yadaukesah,yanayin,,AZKAR,,

Nanfah innah t fara dukanta kamar wacce aka aiko,,,SAMHA kuka take tana rokonta tayi hakuri,,,ai kamar mah bah d itah take bah,,

Tin yana zaune yanajiwo kukan samah samah kumah kamar SAMHA,,

Jiyayi kukan yana kara karuwa,,kumah lallai samhace,,jiyayi zuciyarsah t buga d karfi,,cike d azamah y fito y nufi cikin gidan’

Shigowarsah tayi daidai d fitowarta,a guje DG dakin tana kuka,,ai kuwa tana ganinsah,,d gudunta,t fadah jikinsah,,tarirrikesah tana kuka,,,tanacewa yayah Dan Allah k boyeni innah zata kasheni,,,idan ransah yayi dubu,y baci,,jiyake zuciyarsah tana yimasah suyah,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23Next page

Leave a Reply

Back to top button