DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

Dakyar tasamu ta lallabasah yafice,,itakumah ta fadah toilet,

Washe gari,

Misalin karfe,,9am suka dauki hanya,zuwa Adamawa,,dayake jirgi,sukabi,daga gombe zuwa Adamawa,,basu wani jimah bah suka isha,,shatar mota suka dauka in dah zata kaisu,har rugar su samha,,

Sam bakin samha yaki rufuwa,Dan farin ciki,,yau zatagah baba da sauran dangi,,,

Tin da suka shigo unguwarsu take ganin sauye sauye,,,bata gamah tsinkewa d lamarin bah sai da taji Faruq, yana cewa,d direbah nanne,,gaban wani gidah suka tsayah ginin zamani,tin daga kofah zaka tabbatar da yana da kyau,,,cike da mamaki take,kallon gidan,,Dan tabbas nan gidansune Dan gah sauran makotansu nan,to ammah, waya mai dashi haka,,sai dai babu mai bata wannan amasar,,

Faruq ne yakatse,mata tunani tahanyar cewa kifito manah,,fitowatayi tana kara karewa gidan kallo,cike da mamaki,,,fitowar ta tayi daidai dafitowar babah daga cikin gidah,,cike da mamaki babah yake kallonsu,Dan betabah tsammanin ganin,subah,,cike dafarin ciki,,samha,tarugah ta rungume babanta,shimah,Sam far in,cikinsah ya kasah boyuwa,,cike da zumudi tace babana nayi kewarka ba kadan bah,,nimah HK “yar babah,,rabata yayi da jikinsah,,cike cike da fara’a yace dasu Abbah bismillah kushigo,,nan fah samha tasaki baki tana kallon yan da gidansu yakomah,,wani babban Palo,,ya kaisu wan da yaji manyan kushin,masu kyau,,zamah sukayi,,shi d kansah yanufi firij yakawo musu,ruwa,,kafin ya zauna aka gaggaisa,,tare da tambayar bayan saduwa,,

Ebty Faruq, yamikawa babah tare da cewa baba gata ASAmata Albarka,,cike da farinci marar misaltuwa babah ya karbeta,,tare da cewa masha Allah gatanan kuwa kamar an tsaga kara kai da itah,,to Allah ya rayata yakumah Albarkacirayuwa,,yasunan tane,,ai baba sunan innar samha,,ne da itah,,kai masha Allah wannan Abu yayi,,kyau ai wannan nikukayiwa kara,,,,

Sosai baba yayiwa su Abbah godiyah abi sah amanar da suka rike masah,,,tare da cewa,” yar babah kitayani godiyah gurin mijinki kingah yan dah ya mai dah gidannan,,, kai habah baba ai ba sai kunyi HK bah nimah ai gidan mune,,

Sabi d mamakin yaushe yadawo garin,,be tabah sanar,,da itabah,samha kasah maganah tayi,,,

Abbah ne yace ai haryanxu mune dagodiya bakai,bah Dan kabamu farinciki fiye d wan da mikeciki a cikin gidan mu mugode Allah yabar zuminci,,amin,,wannan haka yake Alhj mungode,Allah yasaka da mafificin Alkairi,,Dan samha “yace wacce kowacce mace zataso tasamu suruka irinta,kokumah,” yah,,Dan HK muke da godiya,,,

Tin da tashigo itah bataji motsin innah mari bah balle su maryam,,gashi,har sunkusah awa 1 da zuwa,,,baba ta dubah tare d cewa,,, baba wai ni inah innah mari dasu maryam tin da mukazo ban jisubah,,hmmm,nisawa baba yayi tare da cewa, maryam tayi aure tana gidanta yaranta,2 sadi kumah yana yawonsah,,sabi uwarsah t batashi,,,mari,kumah tana daki babu lpia, tsahon wata 3 kenan tana famah d matsanancin ciwon kafah,anyi maganin anyi ammah har yanzu ba’a dacebah,,,

Subahanallah Abbah yace tare,d cewa Allah y bata lpia, zamu iyah zuwa mu dubah ta,,Amin Baba ya amsah tare da cewa,, kuzo muje mana me ze hana,,,

Gabah dayah suka nufi dakinta,,in dah tin dagah bakin kofah zakafara jiyo ihunta,,tana kiran sunan samha,sabi d tana cikin tsananin ciwo,,kallo 1 zakayi mata ka tabbatar da haka,,cike d tausayawa duk suke kallonta,,musamman samha,,ogah Faruq kuwa ko ajikinsah,,musamman idan ya Tina da irin muguntar da tayiwa Abar kaunarsah,,,

Kungantanan,kullum haka take yini babu dare babu rana tana kiran sunan samha,, akan ta yafe mata,,,,

Ai dagudu samha tabar dakin tana kuka Dan bazata iya cigabah da ganin ta acikin wannan halinbah,,Faruq ne ya rufah mata bayah,,da kyar y samu ya rarrasheta,,tayi shiru,,,

Misalin karfe,3pm Su Faruq, suka tafi,,in da sukabar samha sai tayi 2 weeks ze dawo y daukesu,,

Gabah 1 yinin ranar HK samha ta yishi zuciyarta fall datausayin innah mari,,

Washe gari

Maryam,tazo gidah Dan taji labarin zuwan samha,,kuka sosai maryam ta dingayi tare da Neman yafiyar samha,,Dan idan kukagah maryam zakayi,tsammanin Babar samhace sabi da yan dah ta tsofe,,abin babu dadin gani,,sosai samha ta tausaya mata take ta yafe mata,,

Zaune samha take Utah da baba suna firar yaushe gamo,,in d samha take tambayar babah,abin da yafaru bayan tafiyar ta,,

Ai “yar baba bayan tafiyarki abubuwa dadama sunfaru,,,nagah abubuwa iri,iri a gurin mari,,,Dan haka t sakoni gabah da habaici,,Wai na daukeki na bayar gawan da ban sanibah,,fata kuwa babu wan da batayi mikibah,,lokacin da kuka shekara da tafiyah,,anan abin yafi kowannwe lokaci tsanani,,Dan akullum tabude baki bazata fadi Alkairi a ka kibah,,DG tace kina chan cikina cin bakar wahalah sai tace insha Allah, kina hannu marar kyau,abin duk yabi y dameni,gashi bansan in da zangah Faruq bah balle ke,,sai alokacin n dingajin kamar nayi wauta,,kullum cikin tinanin ki nake da irin halin da kika shigah,,,lokacin d kuka shekara,2 ne wata rana,INA zaune abin duniyah duk yabi,ya isheni,kamar DG samah sai ga Faruq,, a wannan rana nayi matukar farin, ciki marar musaltuwa,,jinayi duk kun,cina ya yaye,,in da bangaran mari bataji ,dadin haka,bah,,

Zuwan furuq ne yasah n samu nutsuwa,,Dan n tabbata kina lpia,,, zuwan San kusan 4 bayan tafiyar Ku,,sannan yasah aka gyara mana gidannan,, tsahon shekara gudah kenan,,

Fatan da mari take yimiki kumah sai y fadah ksn maryam in da ta hadu d mugun miji,wan da yake wahalar da itah,,hak sadi,Sam yabajin maga a ya zamah fitinanne,Dan wani lokacin Sam baya kwana a gidah,munan dai ,munata addu’a,Allah y shiryashi,,itah kumah mari haka kurum takamu da mummunan ciwon ,kafah wan dah aka kasah gane kansah,,anyi magani ammah kamar mah kara ,tirah ciwon akeyi,tsahon wata 3 kenan,,,to kinji abin da yafaru, sosai samha ta tausayah musu Dan har dah hawaye t zubar,,,

Baba tadubah tare da cewa, ai yakamata baba a kaita asibiti suchan kilah su gano abin d yake damunta,,eh to HK ne banking tatakibah sai dai bansan kudin da zasu Nemah,bah,Aa baba karma samu da nawa zasu nemah ni zan dauki nauyinta gabaki dayah,,yanzu duk abin da baiwar Allahr nan tayi miki a RAYUWAR ammah duk kin manta har zaki sakamata da wannan,,

Ai baba babu komai karma samu da wannan, ai Utah RAYUWAR bah haka takebah,,idan mutin yayi maka mugunta kamata yayi kamayar masah da Alkairi,,shine shedar kafishi,ammah idan kamayar madah da sharri to ai kunzamah dayah kai dashi ,,Dan haka babu komai duk abin da tayimin ni bani tayiwabah kanta tayiwa,,kumah na yafe mata duniyah da lahira,Allah ya yafemu baki 1

to ai shikenan Allah ys,ka d Alkairi,damah haka akeson mutin na gari yakasance,mai mai da Alkairi gah sharri,Dan haka babu ,abin da zance miki sai Allah y albarkaci RAYUWA,amin,babah

Kamar kowacce safiyah takan,he dakin mari tadubata haka zatayi ta kuka tana Neman yafiyarta,,babu komai innah nayafe. Miki duniyah da lahira Allah yayafe man’s baki dah,kumah insha Allah zankaiki asibiti a dubaki in insha Allah zaki samu sauki,,godiya sosai mari tayi tana mai kara da ta San in abin da tayiwa samha a rayuwa,,

Duk kan dangi samha ta ziyarcesu,tare d gomah ta arziki,,

Satin samha daya ta dauki innah suka kaitah asubiti in da likitoci sukayi ikar kokarinsu ammah ammah yazamah dole a yanke kafar mari,bb yan da su samha suka iyah Dan wannan itakadaice mafita,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23Next page

Leave a Reply

Back to top button