DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

Bayan y gamah ne y shigah kiran d bb yake yi masah,,sallamah yayi a kofar dakin bb in d yayi masah iso,,gaisawa sukayi,,kafin y kwadawa SAMHA kira,,d amsawa tayi tare d shigowa,,bakin t dauke d sallamah,,tare d cewa bb gani,,yawwa “yar bb samuguri zauna inason zanyi maganah d kene,,to t amsah,tare d zamah,,,,

SAMHA y kira sunanta,wan d y haifar mata d mutuwa jiki Dan tin d take d baban t betabah jirant d SAMHA,, irin hk bah sai yau,,tini jikinta yayi sanyi,,na’am t amsah tare d tattare hankalinta t mika kan,bb,,,

SAMHA,, y kara kiranta a karo n 2 n’am bb wata Alfarmah nake nemah a gurinki,d FATAN zakiyimin itah,,HB bb ai kawuce Neman Alfarmah saidai umarni,,bb kafadi ko menene nikumah nayi maka alkawrin zanyi biyayyah ko dakuwa,, abin y kasance me cutarwane a gareni balle nasan wanene babanah baze tabah cutar d ” yarsabah,,,bah babah bah hattah Faruq,, sai d yaji dadin maganarta,,sai yanzu y kara tabbatar d be amincew aurentabah d yayi babbar a Sara Dan samun mace kamarta abune mai wuyah,,abin d yake kara bashi mamaki d itah shine gata karamah d kananun shekaru,ammah idan tayi maganah zaka rantse,,shekarunta sun zarta,HK,,,

Cike d farinci bb yace ngd “yata,,to SAMHA damah,,ba wani Abu bane,inaso n she d miki cewa jiyah n daura miki aure d Faruq,, d sauri t dago kai takalli Faruq,, kafin t kalli bb kai y jinjinah mata,,alamar eh,,kai t sunkuyar,,bb y cigabah d cewa,, SAMHA ban yi wannan hadinbah sai d n tabbatar d Faruq mutimin kirkine,kumah baze tabah chutarmin d kebah,Dan HK inah rokon alfarmar ki amince,,d zabin d nayimiki,,sannan,kiyimasah biyayyah,,kiyi duk abin d yace HK ki bar duk abin d yace,,SAMHA idan kikayimin HK zanfi kowa farinciki,,,,

HB bb ai kafi karfin kanemi Abu agurina n kasayi makashi,na’amince zanyi biyayyah g yayah Faruq,, kai ” yar bb n gode Allah y albarkaci rayuwarku,,,,

Faruq,, n dawo gareka,,Dan Allah karikemin SAMHA amanah kada kacutar d itah Dan n yar d dakai 100% insha Allah bb kar kasamu damuwa nayi alkawarin zan kulah maka d SAMHA ,,to n gody Allah y sawa rayuwarku Albarka,ameen bb

Zan kara mika godiyata a gareka bb nagod Allah y saka d mafificin Alkairi,,,amin Dana bb damuwa,,nidai fatana Allah y kaiku lpia

SAMHA bb y kira ta n’am bb,,kijemazah ki hadah duk abin d yake naki gobe d sassafe zaku tafi, ke d Faruq,, to bb,

Bayan fitarta bb y Ciro d kudi masu kauri y mikawa Faruq,, tare d cewa g wannan karike,dadan kuyi kudin mota d kumah guzuri,,kai bb har d wata wahalah kumah,,to mungode Allah y karo arziki,,amin danah,,,

Aranar tayi sallamah d “yan uwa d abokan arzuki,,

Washegari,,

D sassafe,,sukafito,,in d suketa sallamah d yangidah,,su innah mari anata murnah SAMHA tatafi,,,

Bb said d y rakasu ,har mararrabah,in d ake hawa amalanke Dan y fitar d su bakin titi,,dai anan kukan SAMHA y tsananta,ganinfah d gaske zata rabu d babanta,,,rirrikesah tayi tanata kuka,,d kyar Faruq y rabata,d jikin bb ganin rana tana kara yi,,shi kanshi bb said d yazubar d kwallah,,juyawa yayi y tafi yana dagah musu,hannu,,

D Sauri t fadah jikin Faruq tana kuka,,tausayintane y kamashi kara rungumeta yayi tare d shafah bayanta alamar lallashi,,

Har suka hay mortar d zatakaisu gombe bata dena kukabah,,ban d aikin rarrashi bb abin d Faruq keyi,,d HK har bacci y dauketa,,in d zazzabi mai zafi tare d ciwon kai y rufeta,,

Subahanallah y firta jin yan d jikinta yayi zafi,,gawani ,sanyi d takeji,,kara shigewa jikinsah tayi,Dan,tanajin dadin dumin jikinsah,,lura d yanayin t d yayine ys y kara rungumota sosai tare d gyara mata,kwanciyah,,t yi matukar jin dadin HK Dan t rage jin sanyin d takeyi,,

Tayi bacci t farka t gah haryanzu basuzobah,,HK tayi tayi Dan tagaji tikis tin d take bata bah tafiyah irin HK bah,,,

Basu suka saukafah,sai yammah ,,likis,,sai d y fara tsayawa a wani babban shago y siyan mata Dogon hijabi,tare ,d kayah kala,2 shikumah y siyawa kansah jallabiyah,,,hijabin y batah t saka in d y zura jallaniyarsah,,

Mita y tare musu tare d fadah masah in d ze kaisu,,had kofargidah y kaimu in d Faruq y biyahsah,,,

Kofah y fara kwan kwasawa,,megadine y leko yana cewa waya,,y bashi amsah d Faruq ne,,Faruq kumah wanne Faruq din kajimu d Malam musah to kabude manah ai zaka,gani,,,,

Mlm musah n budewa yayi arbah d Faruq, gawa,, take y fadi sumamme????

Sharhi kawai????????

Comments
Share

Mmn Amatullah ce????
[8/24, 17:32] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine takenmu]

              ????????‍♀
 'DAH N KOWA NE

[RAYUWAR SAMHA]
????????‍♀

Story & written by Mmn Amatullah

Dedicated to my family

BISSIMILLAHR’RAHAMANUR’RAHEEM

NOT,,EDITED❌

31~32

Ruwa,,Faruq, y dauko abutar d mlm musah y ajiye,,yayyafah masah yayi,,wani Dogon numfashi yaja tare d bude ido,,,karaf suka sake arbah d Faruq,, ai tini Malam musah y ranta a n kare,,,@360 yayi cikin gidah,,,

Faruq cike d mamaki yake bin sah d kallo kafin yace,,anya lpiar malm musah kalau kuwa,SAMHA kuwa duk d zazzabin d takeyi,sai d t murmusah sabi d bakaramin dariyah y bata bah,,,

Hannunta y ruko tare d cewa, mujeko,,bin gidan t farayi d kallo Dan tin d take ko a mafarki bata tabah tozali d gidah me kyau irin HK bah,,,ban garan,Faruq kuwa yau jinsah yake kamar an bashi Rabin aljannah,Dan farinciki,,,

Abbah d mahmah zaune a parlour suna t “yar firarsu,,Dan be jimah d dawowabah,,jisukayi kawai an banko kofah anshigo,,amatukar rude suka dubi kofah in d sukagah Malam musah,, atare suka fara tambayarsah,,mlm musah lpia kuwa?,,,meyafaru kashigo mana HK,,

Mlm,musah y kasah ko d cewa kalah,,sai nunah kofah yakeyi,,,rai bace Abbah yace,wai meye a kofarne,ana tambayarka ammah kana nuna mana,,ko….ai Abbah bekarasah,fadar abin d yakeso yafadabah maganar t makale,sakamakon sallamar d yajiyo a bakinkofah gami d arbah d yayi d wan d yake tsaye a kofar,,,,

In d bangaran mahmah,idon t t kara murzawa Dan ganin abin d take gani a zahirine bah mafarkiba,,,atare itah d Abbah sukace fah…fah…Faruq, Kaine?,kai yah girgizah alamar eh, tare d cewa, eh nine mahmah,,,aijin ya kirata d wannan sunan t tabbatar d faruqun t ne y dawo,,Ai batasan lokacin d t rugabah,,in d shimah y saki hannun SAMHA y nufota,,tini suka rungume junah,,tini mahmah t fashe d kuka tare d cewa, Ashe damah baka mutubah Ashe damah zan sake ganinka,,Allah n godemaka,d ka dawomin d danah cikin koshin lpia,,mahmahnah ki dena kukannan HK,gani ai n dawo,kumah cike d koshin lpia,, sunjimah a HK kafin Abbah y karaso shimah y rungumesah cike d matsanancin farin ciki,,

Gefen SAMHA kuwa tsaye take in d y barta,ko motsawa bata karayibah,,cike d sha’awa take kallonsu,,Dan bakaramin birgeta sukayibah,,,in d gefe gudah kumah tsaruwar falon sukayi matukar tafiyah d hankalinta,,Dan baki t saki tana t kallon,falo,,,gawani shirgegen Abu abango d take ganin mutane,n motsi a cikinsah,,azuciyarta kumah tace oh wannan kumah ko menene shi,oho,,,

Bangaran mlm musah shimah cike d Al’ajabi y bar parlour’n

Abbah ne yace to mu samu,guri mu zaunah manah,,
Hannun sah mahmah t kama tare d cewa,mazah muje,,zah sukayi,in d mahmah gabah 1 farincikinta y kasah,boyuwa,,,

Sam Faruq y manta d SAMHA,,sai bayan sun zauna,y Tina in d take tsaye,y kallah,,tare d cewa,,kanwata ki karaso manah,,sai alokacin Abbah d mahmah suka kulah d itah ammah d Sam basu gantabah hankalinsu n gah tilon dansu,,sai d y kara kiranta a karo n 2 kafin t jishi sabi d hankalintah yana ga TV,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23Next page

Leave a Reply

Back to top button