DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

A hankali t ketakowa,,zuwa in d suke zaune,,ko d t karasah,kasah t samu DG gefe,t zauna tare d gaishe d Abbah cikin yaransu n filani,,cike d girmahmawa,,shimah amsawa yayi cike d nuna tsantsar kulah d jin dadi,,,in d mahmah ke zaune t dubah tare d gaisheta,,tana sunkuyar d kai,,,kamar yan d Abbah y amsah HK mahmah itama,cike d jin dadi t amsa,,kallo 1 taji yarinyar t kwanta mata arai,,,

Mahmah cw t dubi Faruq tare d cewa,, Aa my son inah kasamo bafulatana kumah,,dry yayi tare d cewa,, ai mahmah labarine me tsaho gashi naji har an fara kiran sallahar magrib,,eh HK ne,,y kamata mu bari sai munyi sallah sai muzauna,,cewar Abbah,,,

To Bari n raka SAMHA daki nimah DG nan zan wuce nawa n yiwanka kafin a tayar, d sallah,,to mazah,cewar mahmah,,,

SAMHA y kallah in d take,,rakube a gefe 1 yace taso muje,,to tace tare d, mikewa,tabi bayansah,,,,

Binsu d kallo,, Abbah d mahmah sukayi,,suna masu karayiwa Allah godiya,,cike d farinciki,,kafin Abbah yace kingah yan d Allah yake ikonsah ko,,wlh nagani Alhj abin d munfitar d rai,,sai gashi y dawo garemu,,Allah mungodemaka,,HK,ne maryam Allah abin godiya,,nan dai suka cigabah d,tattaunawarsu kafin sutashi zuwa Alwalah,,

Dakine yatsaru sosai, in d yake dauke d gado d sif,d madubi,sai toilet agefe,,an tanadi dakinne Dan baki,,dubanta yayi tare d cewa, to SAMHA ga dakinki,,kafin a garamiki naki,duk d yan d yake jin jikinta,hakan be hanata,,cewa,,yanzu wannan katon dakin duk n mutin 1,gakumah dakin y hadu,,gaskiyah “yan birni kunashin dadinku,,,dry sosai tabawa,,Faruq Dan sai d y dara,,kafin yace ai kumah yan kauyen kuna shan dadin,,hmm hakadai kace,,kingah mazah gah ban dakinan kishigah kiyi wanka tare d alwalah,,Dan idan n biye miki sai ayi sallamah baki dena surutubah,,in kinyi wankan sai ki saka wannan kayan,,wata doguwar rigace baka tayi kyau sosai,,to Yaya ngd,,

Mazah muje n nunah miki yan d ake amfani d ban dakin,,duk yan d zatayi amfani dashi y nunah mata,,kafin y fitah,,zw nasah dakin,,

Yana zw dakin tanan kamar yananan bb abin d akacire sannan tsaf yake,bb alamar datti,wanka yayi tare d daura,,Al’walah,y wuce masallaci,,

Tare d Abbah suka dawo,,kafin su dawo tini mahmah t gamah shirya musu abinci,,a dani,,,

Harkun dawo to mazah aci abinci dannasan akwai yinwa,,hkne mahmah ah banajin yanzu zan iyah cin abinci,,zan dai sha coffee,, to sarkin coffee ai n tanadar maka,,,dry yayi tare d cewa,, sai dai ko SAMHA azubah mata,,NATA sai n kaimata,a hadomin d magani Dan yau yini tayi d zazzabi,,asha Allah y sawwake cewar mahmah,,to bari a hadamata d Ruwan,tea mezafi dan,zafi,,to mahmah,,

Bata jimahbah t dawo dauke d faranti,,in d Faruq y karbah tare d wucewa dakin SAMHA,, da sallamah y shigah,,sai dai beji alamar an amsahbah,,hangota yayi a kwance akan abin sallah t kudundune guri 1,, farantin y ajiye saman madubi kafin y kara sah in d take kwance,,tsugunnawa yayi tare,d cewa duk baccin gajirne DG yin sallah sai bacci,y fadah fiskarsah dauke d murmushi,,,

Jin tayi shirune ys shi saka hannu d niyar dagota,,zafin d yajine,,a jikin hijabin t yasashi saurin dagah hijabin tah,,tare d Dora hannunsah a wuyanta,zafi rau ray,yaji subahanallah y firta d Dan karfi,,,d sauri y cire mata hijabin tare d daukanta chak,,,y nufi gado d itah,,yah kwantar d itah,,,zamah yayi tare d tallafota,,zuwa jikinsah,,kafin yace kanwata tashi kici wani Abu kisha magani,,,kinji,kai t girgizah Alamar Aa,,abah ki daure manah kingah ko Dan Ruwan tea kisha mana,kinji “yar kanwata,,batason tayi t musu dashi shi ys ta gyadah masah kai alamar to,,yawwa kokefah,,mazah bude bakin,,,cup y dauko y sake mata abaki a hankali takesha sai gashi ,t shanye tas,,magani y bata,ammah dayakyar tasha,Dan bata Sabah d irin wannan maganinbah,,,yawwa kokefah,,yanzu bari abincin y Dan fadah miki sai ki kwanta,ko,,kai t dagah alamar eh,,

Ajikinsah y Dan rugumota,,tare d Dan shafah bayanta,,wani irin shok,yaji y kamashi,,har sai d y rintse ido,sannan itace rana t farko d wata mace t tabah rabar,, jikinsah kamar HK bayan mahmahnsah,,,

Ban garan SAMHA,kuwa jin yan d dumin jikinsah yake ratsata,,bakaramin dadin jikinta tayibah,in d tini bacci y dauketa,,,jin yan d take sauke numfashine y tabbatar masah d tayi,,,bacci,,ahankali y kwantar d itah tare d gyara mata kwanciya,y rufeta d blanket,, kafin y fice,,

Abbah d mahmah sunanan zaune yan d y barsu,sai dai sunata Dan tabah,fira,,d sallamah y karaso,,Aa Faruq kadawo,,ai d yanzu nake shirin bin bayanka naji kadan jimah,,Nagano ko lpia,, cewar mahmah,wlh d yar tasha maganin kinsan bata Sabah d irin wannsnbah,,kumah ga zazzabin y sake rufeta,,ashakuwa Allah y bata lpia, Amin y amsah,,

Dubansah Abbah yayi tare d cewa muna sauraronka,kafadamanah y akayi,,kai kakubuta,,bayan mu’an tabbatar manah d duk motar bb wan d y fitah,,danmu anan kowa yasan karasu,,sai gashi kumah k dawo,,

Hmmm nisawa yayi tare d cewa hkne Abbah,,Abin d y faru shine,,,

Nan Faruq y zayyane musu duk abin d y faru kafin susamu hadari,,d kumah farkawar d yayi bayan wata 1 d hadarin y gansah a wani kauye,,d kumah yan d bb y labarta masah,bayan y farka,,y kara d cewa,,to kunji abin d yafaru,,akallah nayi wata2 inajinyah kafin n warware,,agaskiyah Abbah mutanan suna d matukar kirki,,Dan idan kagah yan d sukeyimin kai kace,,sunsan DG inah n fito,,

Ai Faruq basai kafadah bah DG iyah lbrin d kabamu y Isah y tabbatar,mana d kosusuwaye’,inah godewa Allah sannan inah godewa wannan bawan Allah,,sannan inafatan nimah wata rana Allah y kawo abin d zan Raman masah halaccin d yayimin,,HK ne ,,Alhj,ai wannan bawan Allah shi d “yar sah,sun chanchanci duk wani Abu d kafadah,,,

To sai dai itah kumah wannan wacce kukazo tare wacece itah,,????

Sharhi kawai????????

Comments
Share

Mmn Amatullah ce????
[8/25, 16:46] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine takenmu]

              ????????‍♀
'DAH N KOWA NE

[RAYUWAR SAMHA]
????????‍♀

Story & written by Mmn Amatullah
Dedicated to my family

BISSIMILLAHR’RAHAMANUR’RAHEEM

NOT EDITED❌

33~34

Sai, d yadanyi Jim,sakamakon tinawa d yayi SAMHA matarsah CE sabi d besan yah iyayen nasah zasu karbi maganarbah,,,

Jin shirun y yi yawane ys mahmah cewa, kai mike,sauraro kayi shiru,,

Nisawa yayi kafin yace,,to d farko dai sunanta SAMHA,,kumah itace yarinyar d yanzu nake Baku,lbr,”yar gidan mlm habu,,,,DG nan yayi shiri,

Abbah ne y dubesah tare d cewa, amshin kai mike sauraro,,

To azahirin gaskiyah dai,ana wata iriyar rayuwane a gidan bb habu duk d shi mutinne,,mai hakuri,d kumah mutinci sai dai beyi sa’ar amatabah Sam,,sakamakon rasuwar mahaifiyar SAMHA ys y Aurota,to wannan dalilin ys samha tatashi cikin rayuwa marar dadi,,,nan dai y kwashe duk wani hali d SAMHA takeci d wan d yagani d idonsah d wan d bb habu y bashi lbr y fada musu,,,.

DG Abbah har mahmah bakaramin tausayi,,RAYUWAR SAMHA, t basubah,,sunagani ace duk kankantar yarinyar nan duk itace t fiskanci wannan kalu balen,,

Faruq ne y cigabah d cewa,,mlm b karamin hakuri yakeyi d innah mari bah yayi fadan yayi duk abin d y kamata yayi a kan t dena Dakar masah “yah irin HK ammah, inah,sai t dena a gaban idonsah sai t komahwa bayan idonsah,,,

Inah ijibi zan tahone wani babban Al’amari y faru,,DG nan y karayin shiru,,,muna sauraronka cewar Abbah,,,ban yaci gabah d cewa,,nan dai y labar tamusu abin d y faru,tsakanin mari d SAMHA,, har zuwa lokacin d Malam HB y shigo,y samu,,,DG nan y Dora d ce,,,bb habu y kirani yanemi wata Alfarmah a gareni tare d rokona idan ban amincebah karnaji komai n sanar dashi,,sannan kar n dauka Dan y temakenine ys shi Neman wannan alfarmar,,Aa ko dayah,,sai Dan yana ganin wannan itace kadai damar d yake d itah n y ceci,RAYUWAR SAMHA,,y karasah maganar d cewa, bazan maka dolebah Faruq, karkaji kunyar sanar dani in baka amincebah,,,kumah yin hakan bazai chanzah alakarmu bah,,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23Next page

Leave a Reply

Back to top button