DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

Abbah, mahmah kunsan wacce irin Alfarmah y nemah,,,kai suka girgizah Alamar Aa,,

ALFARMAR D YANEMAH ITACE T NA AURI SAMHA

Atare,Abbah d mahmah sukace,,aure? Kwarai aure,,Faruq y basu amsah,,

Kafin y cigabah d cewa,,nimah alokacin d yasanar dani n shigah kwatan kwacin halin d kuka shigah,,sai d n nutsu,,n dubah nagah wannan hanyar itah kadaice hanyar d zan mayar masah d alkairin d yayimin,,bakumah wai Dan nabiyashi bah,,

D HK ne n amince d bukatarsah,,,yanzu dai in takaice muku zance,samha matatace Dan shi d kansah yabiyah,sa daki aka daura auren yau kwana 2 kenan,,,

Abbah d mahmah y kallah wa “yan d suke cike d al’ajabin wannan auren,,,yace Abbah mahmah,,Ku gafarceni,d wannan auren d akayi ba d saninku ko shawarar kubah,,,

Abbah ne y ce,, ai Faruq bakayi mana komaibah,,sai mah jin dadin abin d kayi,shine tsan tsan halacci,,,bb abin d Zane sai Allah y Albarkaci rayuwar Ku,,,

HK ne Faruq, Abin d Alhj y fadah,,Ai Sam bamugah laifinkabah,,,abin d kayi shine daidai,,Dan d kadawo baka amincebah d shinemah zakafi bata mana,,sabi d bakayi halaccebah,,yan zukuwa ribah 2 ne,,kamai d halaccin d akayi maka sannan kayi jahadin rabata d rayuwar d takeci maicike d kunci,,,,sannan INA mai tabbatar maka d cewa,,zamu tayaka kulah d amanar d kadauko,,,dashi ‘DAH N KOWA NE’bakasan wan d zai temakekabah a rayuwa,,fatana dai,Allah ys Albarka a cikin rayuwarku,,amin Faruq y amsah cike d farinciki’n amincewarsu,,,tare d yiwa Allah godiyah,,d yabashi IYAYE masu fahimta,,,,

Kiraye kirayen sallah d akeyine y katsesu DG tattaunawar,,in d Abbah d Faruq suka wuce masallaci,mahmah, t kumah t,nufi dakinta,,,

Bayan sun dawo gabah 1 kan dani suka nufah,,dan cin abinci,,mahmah ce t dubi Faruq tare d cewa, my son “yar tawafah bazata ci abincin bane,,sai d y sosah kai kafin yace kai mahmah ” yarki kumah DG ganin sarkin fawa sai miyah tayi zaki,,nifah gaskiyah n fara kishi,,nifah ko zubamin bakiyibah,,yan d yayi maganar a matukar shagwabe,,

Kajika,,yaro idamah zakafara sabawa tin yanzu to kafara danni,yanzu nayi sabuwar “yah,,kai kam tini n yayeka,,amatukar shagwabe yace Abbah kanajin mahmah ko,,dry Abbah yayi tare d cewa,, to ai gaskiya t fadah,, ko kamanta,kai yanzu k girmah,,koka, manta,yanzu nauyi yahau kanka,,,kai Abbah HK zakace,,Aa nikam bayanzubah,,Dan HK nimah mahmah a cigabah d kulah dani kamar d Dan Allah karki yar dani Dan kin samu wata,kinji,,yan d yayi magar sai d dukkansu,,suka dara,,kafin mahmah tace to naji sai n dubah,,ni dai yanzu mazah kaje k gani idan t farka,,tazo muci abinci,,to yace tare d mikewa y tafi,,,….

Ahankali y tura kofar dakin y shigah,tana kwance kamar yan d y barta,,,sai faman sharar baccin t take,, hankali kwance,,sai dai kallo 1 zakayi mata kasan batajin dadi,sosai Dan fiskarta har t fadah,,

Ahankali y kara so ganan gadon,tsugunnawa yayi,,tare d Dan yaye blanket din,,hannunsah y kai kan wuyanta,,zafin y ragu,,bakamar dazubah,,Alhmdllah y firta a hankali,,rufar y gyara mata tare d ficewa,,

To mahmah yar takimah bata farka bah,,harararsah tayi tare d cewa damah ai kai HK kakeso,,,dry yayi tare d cewa, to mahmah kingah laifina,ne,,nan dai sukaci abincinsu cike d farinciki, d kaunar junah,,,ko d suka gamah parlour suka komah suka cigabah d firar yaushe gamo,,in d Abbah y din gah kiran “yan uwa d abokanan arziki,yana sanar musu d dawowar Faruq,, kafin kace me ko inah y dauka,,,in d wasu a Daren suketa kiran Abbah d mahmah suna tayasu murna tare d kara jajanta musu,,wasu kumah suka bari sai gobe,,,

Sai kusan karfe,,2 kafin suka tashi kowa y nufi dakinsah,,,

Y gamah shiryawa tsaf cikin kayan baccin sah,,har y kwanta,y tino d SAMHA,, wata zuciyarce tace ai y kamata,kaje k karadubota kagah y jikin,,tsam y mike y nufi dakinta,,ahankali y turo kofar,,in d y hangota zaune kan abin sallah,,guri y samu y zauna,yana jira t kasah addu’o’in d takeyi,,,

Tsaye t mike tana ninke abin sallah tare d cewa,, Yaya bakayi bacci bah,,eh yanzu dai nake shirinyi,,zw nayi nagah koyah jikinki,,,lah Yaya ai naji sauki sosai mah,,to masha Allah HK,akeso,,to abincibah baza kicibah,,in nakoshi,,d kikacime,,wannan Dan ruwan,tea din d kikasha kawai,,kai t gyadah alamar eh,, to ni ban yar d bah oyah mazah zoki zauna anan,tashi yayi y Dan zubo mata,farfesun hanta,,tare d rwa,,zamah yayi a kusah d itah,,tare d cewa mazah bude bakin,,ko sokike n fara wasah d amanar bb d n karbo,kai t girgizah,,to mazah kick,,bb yan d SAMHA, t iyah dile t bude baki,,HK y din gah bata har sai d t cinye,ruwa y bata tare d cewa,, yaww kokefah,,ammah d zaki kwana d yunwa,,,yanzu mazah ki wanke bakinki kizo ki kwanta,,to,tace,tare d shigewa toilet,,bayan t fito kwanciyah tayi,,blanket yaja mata,,tare d cewa, to kanwata sai s safe to Yaya,mukwana lpia,,


Washe gari,asubar fari samha t farka tin d t idar d sallah take zaune t kasah komawa,,bacci,Dan t Sabah d aiyukan gidansu,,sai dai nan tarasah t inah zata fara,Dan tini t kyara dakin tah,,tanaso t fito sai dai tana tinanin idan t fito to t inah zata fara,,Dan HK t yanke shawarar t zauna t jira shigowar Faruq,,,

Bayan y dawo masallaci kai tsaye daki ta y wuce Dan y tasheta,,gamamakinsah sai y sameta zaune,gaban madubi,,amsah masah sallamah tayi tare d gaishesah,,,Aa samha waihar kin tashi,,eh Yaya,,to y jikin naki,naji sauki,,to me kikeyi a zaune ki komah ki kwanta mana ki kara hutawa,,Aa Yaya damah jiranka nake,,to ai gani menene,damah inaso nayi sharane kumah n rasah ta inah zan fara,,Aa kingah gidannan akwai masu Shara,Dan HK ki kwanta ki hutah har gari y karasah wayewa,to tace,,yawwa tashi mazah,sai d y tabbatar t kwanta,kafin y fitah,,

Tana kwanciyah tinanin gidah y fado,mata,d irin rayuwar d tayi,,tini taji kewar babanta t kamata,,Allah sarki bb ko saiyaushe zan sake ganinka,,tini hawaye suka fara,ambaliyah,,ba itah t samu baccibah sai guraran karfe 7,

Ba’itah tafarka bah sai misalin karfe 9,kai tsaye toilet t wuce tayi wanka,,,bata wani jimah bah t fito,t shiryah tsaf cikin dayan Rigan d Faruq y siyah mata jiyah,,mai kawai t shafah,,bata jimah d gamawabah,y shigo bakinsah dauke d sallamah,

Sanye yake cikin kananan kayah rigah d wando,,wan d sukayi matukar fito d sahihin kyansah,,,Aa kanwata kin tashi eh Yaya inakwana lpia kalau y jikin naki d sauki,t bashi amsah,,kallonsah tayi sosai tare d cewa, lallai yayah kayi kyau acikin wannan kayan kamar b kaibah,,dry yayi tare d cewa,, Allah ko SAMHA, Allah kuwa kai kaganka kuwa,,Aa ai gashinan kin ganemin,,,kemah bakigah yan d kikayi kysu bah,,

Kai yayah fadadai kawai kayi ammah ni nafison irin kayanmu n filani,,,Ai sumah wannan zakisabah d su,,kingah tashi muje mukaryah Dan itan n biyewa surutinnan naki to dai su Abbah sun gaji d jira,,

Tare suka fito suka nufi dani,in d su mahmah ke zaune suna jiransu,,har kasah t tsugunnah t gaishesu,,mahmah CE tace yata y jikin naki d sauki,t bata amsah HK Abbah,,

Kingah yata mazah zauna anan mahmah t nunah mata kujerar kusah d itah,,zamah tayi in d mahmah,t zubah mata kayan kari,,ashagwabe yace mahmah nifah kin manta dani ko,,au wai damah kana gurinnan,,,Abbah kanaji ko,Toni me zance ai kunfi kusah,,,nan dai suka ci abincinsu cike d raha,,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23Next page

Leave a Reply

Back to top button