DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

Bayan sun gamah suka komah parlour suka cigabah d firah sosai mahmah takejan samha ajiki,Dan t sake d su,,

Yinin ranar karbar baki kawai sukeyi masu zw tayasu murnah,,,,

After one week

Abubuwa d damah sun faru,ciki har d sakinjiki d samha t farayi d su,,Dan t fara zamah,,tamkar yar gidah

In d mahmah t ke koyah mata avubuwa d damah,,gata d saurin daukan Abu,

Tini an gyara mata dakinta,,dakin yayi matukar tsaruwa,,,abin dai sai wan d y gani,,

Akowanne lokaci Faruq yakanji wani iri idan y Tina wai shi dinnan aurene d shi,,auren mah d kankanuwa,wacce,,ko kirgan dangi bayajin t fara,,

(Nikuwa nace kai Faruq anya k kulah kuwa)

,,sai dai Abu 1 d yasaka a ransah shine,,wata ma’a malah bazata tabah hadasubah sai bayan 7 years????

Nikuwa, nace anyah Faruq basuyi yawabah kuwa????

Yau n gaji d yawa har 3 Read more fah????

Sharhi,kawai,????????

Comments
Share

Mmn Amatullah ce????
[8/25, 23:47] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine takenmu]

                ????????‍♀
  'DAH N KOWA NE
 [RAYUWAR SAMHA]
                ????????‍♀

Story &written by Mmn Amatullah

Dedicated to my family

BISSIMILLAHR’RAHAMANUR’RAHEEM

NOT EDITED❌

35~36

Yajimah kwance yana tinani,,kafin y tashi y shi y fito parlour, Da sallamah y karaso,mahmah CE t amsah tare d cewa,, Aa my son,ai n daukamah bacci kakeyi d najika shiru,,Aa wlh mahmah inadai Dan dubah wasu takaddune,,,Dan gobe inaso n fitah d wuri,,OK,Allah y temaka,amin mahmah,,

Parlour’n yabi d kallo,ammah begah samha bah,,Aa mahmah,yau inah “yar takine n ganki ke kadai,,tana daki nagah tana gyan gyadine,shine nace taje t kwanta,,

Nikuwa nace lallai ne samha samun guri har d su baccin ranah????????

Yau my son damah inaso muyi maganah akan karatun samha kaga y kamata ace tafara zw makaranta,,duk d dai n lura tana d ilimin addini sosai,,to y kamata a sakata,boko,,har mah d islamiyyah,Dan shi ilimi ai bayah yawa,,eh HK ne mahamah,nimah nayi Wannan tinanin,,to ammah y kamata,n fara yimata lesson ko d n wata 1 ne kafin n kaita,kinsan dai yanzu bb sa’anninta mah a primary, eh HK ne kai mah kace wani Abu,, to Allah y temaka amin mahmah,,,,

Bayan kwana biyu,, sosai samah take gane abin d Faruq yake koyah mata,,Dan duk abin d yabiya mata to idan y sake tambayanta gobe,to zata fadah masah d HK nemah yake matukar jin dadin koyah mata,,karatu,,,

Yaumah kamar kowanne lokaci,, zaune suke a parlour,, suna karatunsu cikin kwanciyar hankali,,,yan d take karatunne y tafi d hankalinsah,,sosai y shagalah d kallonta,,jin shirun d yayi tayi yawane ys t dago d kai t kallesah tare d cewa yayah,,ganin bece komaibah,kumah be dena kallontabah ys t,dauko hannu kamar zata samah a ido,d sauri,,y rike hannun,,dry tayi tare d cewa,, aushe kana,gani nah,,,tin dazu nake t maganah naji kayi shiru me kake kalo,,matata,,ko laifine,,y d yayi maganar,kai kace bashibane yayita,,.

Hmmm kaiwai tace,tare,d cewa yamah n gurin,ganin t kautar d maganar shimah ys,y cigabah d biyah mata,,karatun,,

Alhmdllh zw yanzu samha,tana,gane abubuwa sosai,,tini Faruq y samah mata makaranta,in d har su yi mata interview, take kumah suka bata,,primary 3 ammah Faruq yarokesu alfarmar su bata 4 d kyar suka yar d tare d sharadin in dai sukagah bata ganewa to zasu mai d itah,,baya kumah amince,,

Shakuwa,mai karfi tashigah tsakanin samha d mutan gidan,acikin satin d basu wuce 6 bah,,,sannan t koyi abubuwa d damah DG mahmah Dan yanzu har girki sukeyi,tare,,,
.

Yau HK kurum t tashi d kewar gidah,,,d kyar t samu t karyah t komah daki,,tin t fito, Faruq y lura d yanayinta,,,bayan t fiyar t d kamar minti5 yabi bayanta,,,

Kwance y sameta,tana kuka,,subahanallah y firta d Dan karfi,tare d azamar hw saman gadon,,dagota yayi tare d cewa,, lpia samha ko wani Abu, akayi miki,,kai t girgizah,to meya faru fadamin,,baba t fadah tare d kara fashewa d kuka tare d shigewa jikinsah,,,bayan t y fara shafawa tare d cewa, to me y samu baban,,bb komai kawai tinaninsah nake,,,dry Faruq yayi tare d cewa,, Aa yau dai matar Faruq, shagwabah kawai takeji,,,

Nanfah t fara shure,shure,,tare d dan dukan,kirjinsah tare d cewa ni,kagah k bari banaso,,yan d tayi maganar bakaramin dry t bashibah,,nan f y fara dry har d kwanciyah,,ganin d tayi shi driyamah abin y bashi,ys tayi zuciyah,t kawace,tare d mikewa,,zatabar,,dakin,,cike d azamah y nah DG kwancen y fizgota,,t fado jikinsah,hannu ys y dafeta tare d cewa,, n tubah kanwata,,ai wasa nake kinji,,mazah fadamin ainihin abin d kikeso, ni babanah nakeson gani,,hmmm, to shikenan ki kwantar d hankalinki,,zakigah babanki,ammah sai kiyi kokari kin mai d hankali a makaranta,,kingah kafin n kaiki,,cike d zumidi tace d gaske Yaya,eh d gaske,,nanfah tayi t murnah wai zatagah babanta,,har tamah manta,a kan Faruq take,

In d gefen Faruq, kuwa,shikadai yasan me yakeji,,dakewa kawai yakeyi,,,yayah kamar zw yaushe zan gamah karatun,,,murmushin yake,yayi tare’d cewa kajimu wannan ke d ko farawa bakiyi bah,,ammah dai kamar yaune zaki gamah,,ganin d yayi idan,suka ci gabah d zamah HK to b karamar cutuwa zeyibah,yashi lallabawa y zare jikinsah,tare d cewa, n varki lpia, y fice

Su samha anzamah dalibai,,in d kullum Faruq ke ajiyta,shimah y wuce nasah,,karatun,,,

Agurguje,,

BAYAN SHEKARU 3

Abubuwa d damah sun faru,,ciki,har d shigar,samha,,secondary school, in d yanzu,take js 2 idan kagah samha zw yanzu bazakace itace wannan samhar d kasani a baya bace,,

A cikin w yannan shekarun t inah abubuwa d damah,sosai suka shaku d Faruq, Dan so tari in dai yana gidah to zakagansu tare,,,

Zuwa yanzu makerin budurci y fara kera SAMHA,, Dan ko makaho y shafah zaiji alamu balle kumah me ido,,

Alhmdllh Faruq y kammalah degree dinsah in d zw yanzu yana t shirye shirye’n tafiyah bautar kasah,in d aka turasah,Edo state,,,

Gobene insha Allah, Faruq yake sakaran tafiyah,,,in d gabah dayah samah,hankalinta a tashe yake,,Dan Sam batason,,tafiyar,tasah,

Gabah dayah suna zaune a falo,,ana t tattauna maganar tafiyah mah tayi shiru,,,Dan itah kadai tasan me takeji,azuciyarta,,jitayi idon t y cicciko d sauri t tshi t bar gurin,,in d t nufi dakinta,,gado t fadah t fashe d kuka maicin rai,,itah,d kanta wani lokaci takan tambayi kanta,me ys takejin HK a game d yayah Faruq sai dai bb amsah,,,

Mahmah ce t dubesah tare d cewa to dai kagah mutuniyarka,ko nalura d itah,,in dai an fara mahanar tagiyarka bata saka baki,sai katashi kaje ka rarrashta,Dan nasan bazewuce akan tafiyar gobebah,,,jiyayi duk kunyah t kamasah,,

Kumah damah itace t hanashi tashi,ammah tin barinta gurin yaji kamar,y bitah sai dai su mahmah d y ganine y hanasah ko d mitsawa,,sai dai zuciyarsah n gareta,,

Kai y sosah batare d yace kalabah,y bi bayanta,,,bayansah mahmah tabi,d kallo tare d cewa,,ka iri,ai inah ankare d kai,,dry Abbah yayi tare d cewa kice kina sane kika fadah masah hk,,insane manah,,kai bakabah tin d tatashibah y kasah,nutsuwa,,gabah dayah sukasah dry,tare d cewa yaran zamani kenan,,,

Jin alamar kamar an shigo dakine ys t dago kai,,karaf suka hadah ido,,ganin shine ys t mai d kanta,t cigah d raira kukanta,,a hankali y karaso,y zauna,,batare d yace komai bah,,hannu y sah y dagota,,tare d rungumeta a jikinsah,,bayan t y fara shafawa alamar tayi shiru,,,jin t kwance a jikinsah,bakaramin sanyi zuciyarsah tayi masah bah,,batare d yace komai bah y cigabah d shafah bayan t had sai d yaji t fara sauke ajiyar zuciyah,,alamun tayi shiru,,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23Next page

Leave a Reply

Back to top button