DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

Kafin yace,,me y faru kike kuka fadamin,kinji,,wai yanzu d gaske tafiya zakayi gobe,,,eh insha Allah gobe iwar HK inah Edo,, fashewa t farayi d kuka tare d cewa, ni ni banaso katafi,,kabarni,,kiyi hakuri kinji,my samha in d Zanje be kamata,naje dake bah ammah idan,kikayi hakuri,,kamar yaune zan dawo,,kumah gawayah zamu dingah gaisawa,kullum,,

Sannan Dan Allah samha,,inaneman wt Alfarmah,,ki rikemin amata,duk in d kuka shigah ki dingah tinawa d cewa ke matar aurece,,,

Plz duk in d zaki ki dingah sakah Dogon hejab kirufemin jikin,ki,Dan Allah ban d yawo DG makaranta sai gidah,,sannan g wayanan zan baki Dan mudingah gaisawa banaso nagah number din namiji ko 1 aciki,,,plzy samha ki daure kiyimin wannan Alfarmar inkika yimin kin gamah yimin komai,,

Kai kawai,t girgiza,alamar to,,fiskarta y dago,in d take cike d hawaye,,mai makon y saka hannu y goge mata,,inah sai y saka harshe,,yafara daukemata hawayen,,,ganin y samu damah ys y kai bakinsah kan lips dintah y fara tsotsa,kai kace y samu ,sweet ne,,,DG nan y gangara,wuyanta,,y far aikamata d sako t ko inah,,tini,y fara,ficewa DG hayyacin sah in d bb abin d yake tashi sai nishi,,,

Gefen samha tin tana jurewa har abin y fara bats tsoro,,Dan tin d suke ,Dogon romantic be tah hadasu bah iyakaci y rugumeta kawai,ko,ko yayi Mata kiss a goshi ko kumatu,,,

Batayi aunebah taji hannunsah a cikin rigarta,,yana shafah Boob’s dinta,d sauri,,t rike masah hannu,tare d girgizah masah kai,,

Hannunsa,y zare yana mai d numfashi ,,Dan shi kadai yasan halin d yake ciki zw yanzu,,,cikin zafin namah y jawota,jikinsah y rungumeta tsam tare d cewa,, I LOVE YOU MY SAMHA INAH KAUNARKI HAR BANSAN IYAKABAH,,DAN Allah ki kulamin d kanji,,HK dai y dingah ,maganganu,shi kadai,,,tin samha n jinsah har tayi bacci,,jin saukar numfashintane ys y gane tayi bacci,,,

Kwanciyah y gyara mata a jikinsah,,tare d jamusu blanket,,,

Comments
Share

Mmn Amatullah ce????
[8/27, 13:57] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine takenmu]

                ????????‍♀
  'DAH N KOWA NE
[RAYUWAR SAMHA]
                ????????‍♀

Story &written by Mmn Amatullah

Dedicated to my family

BISSIMILLAHR’RAHAMANUR’RAHEEM

NOT EDITED❌

37~38

Gabah dayah jinsah yake cikin wani irin yana wan d y kasah fassarashi,,in d wani,gefe,n zuciyarsah yake cike d farinciki,, wan d baze iya tantance dalilin yinsabah,,,

Sam jiyayi bacci y kauracewa,idonshi,,fiskarta y tsirawa ido,,yana kallo cike d shauki,,hannu yasah y fara shafah fiskarta,,in d y mai d hankali kan karamin bakinta,hannu ys yana zagayawa,,cike d matsanancin shauki,,jiyayi bb abin d yakeso,sai tsotsan lips di ta,,duk,yan d yakai gajurewa y kasah,,a hankali gudun kar t motsa y kai bakinsah kan NATA,y fara tsotsa,,,

Cikin baccinta taji kamar wani Abu nayimata yawo,a baki,,kara turo bakintayi in d tabawa Faruq damar kara sakewa sosai,,jin alamun kamar zata farkane yasashi zare bakinsah DG nata,,,yana mai d numfashi,,kara matseta yayi sosai a jikinsah kai kace ciki ze mai d itah,,jiyayi tana motsawa,hakan t sah y sassauta mata rikon,,addu’o’i yayi musu,,,y jimah yana tinani kafin bacci y daukesah,,

Asubar fari y farka,y rigata tashi a hankali y zare jikinsah,gudun kadah y tashetah,,kai tsaye dakinsah y nufah,wanka yayi kafin y wuce,,masallaci sallar asubah,,

Ba itah t farka bah sai gurin karfe,, 6:30 a gurguje,tayi wanka, tare d alwalah,,sallah t fara gabatarwa,,kafin,t shiryah a gurguje,,sabi d karfe 8:00 am Faruq zaitafi gashi yanzu,7:05,,

Tana kokarin,fitah y turo kofah,,y shigo bakinsah dauke,d sallah mah,,amsawa tayi tare d gaishesah,d kyar y amsah,sai mah kafeta d yayi d ido,sabi d ganiyayi tayi masawa wani kyau,,n musamman,, HK,gefen samha itamah gani tayi yau y kara wani kwarjini n musamman,,, ganin irin kallon d yakemata,yaki karewa,ne ys tace,,YAYA wannan kallonfah,,murmushi yayi tare d cewa,, matata nake kallo,,yau tayimin kyau n musamman,,

Murmushi tayi tare d sunkuyar d kai,,jawota jikinsah yayi y rungume,,jiyayi wani sanyi yana ratsa zuciyarsah,,, I LOVE YOU MY SAMHA ban San meyasabah nake kaunarki har HK bah,,my samha inajinki ajikina gabah dayah bah iyah zuciyata bah,,plz ki daure kibani ko d rabin wan d nake miki ne,,,itah dai shiru tayi t rasah memah zatace ita dai tasan,,duk lokacin d suke tare,takanjita cikin matsanancin farin ciki,,ammah bazatace g dalilibah,,,,sun jimah a HK kafin y tinah su mahmah n chan suna jiransu Dan sukaryah,,

Jikinsah y zare DG nata,, tare d cewa, mujeko,yana kafeta d idanu,,jitayi duk kunyah t kamata,,a hankali tace kaje zan taho,,dry yayi tare d cewa, hmmm,sannan y fice,,,
.

Ko d suka gamah karyawa har takwas saura bewuce 15mnt bah,,dakinsah y komah y dauko kayansah,,ai samha n ganinsah d kayah ido y cicciko,,sallamah sukayi d mahmah, Dan Abbah ne zerakashi,airport, to my son Allah y kaika lpia y kumah dawo daikai lpia, kalulah d rayuwarka my son, Allah y ba d sa’a,,Amen mahmah,,

Abbane yayi gabah mahmah t fi bayansah,,sunyi HK ne Dan su basah damar sallamah d samha,,ai yanaganin sun juyah bayah yanufi in d take tsaye,,tana t faman sharar kwallah,,,HB my SAMHA kibar kukannan HK tafiyah ai ba mutuwabace,,kamar yaune insha Allah zan dawo kinji,,ai kamar,damah jira take yace wani Abu,, t sake fashewa d kuka,,tare d fadawa jikinsah,,my samha bakisan kukannan naki yana illatar d zuciyatabah,,plz kiyi hakuri,ai zamu dingah gaisawa,,kedai kawai kiyimin addu’a Dan Nafi bukatart a yanxu kinji my samha,,

Dakyar t iyah bude baki tace,Yayana Allah y kaika lpia y dawo daki lpia, Allah y kau d duk wata fitinah t hanyah,ai tana kaiwanan,t sakesah tayi dakinta,d gudu tana kuka,,jiyayi,kamar y fasah tafiyan,,sai dai bb hali Dan t zamah dole,,,

Bayan t yabi d kallo jiyake kamar y bi t y rarrasheta,,sai dai bb lokaci Dan har makaramah suka kusayi,,jiki bb kwari y fice DG falon,,,

Gabah 1 yinin ranar,kusan a daki tayi sah,Dan d kyar mahmah t rarrasheta taci, abinci,,

Yana sauka y kirata,,sai alokacinnemah t danji sanyi,

Yau wata 1 kenan d tafiyan Faruq,, zuwa yanzu samha t hakura,kullum sunayin wayah,gah kumah,chart, d sukeyi,sosai Faruq yake tsumah zuciyar samha d kalamai,,wa”yan d suke nemah Sufi karfinta,,,

Kamar kowanne lokaci idan tadawo DG makaranta,,to zaka sameta zaune d mahmah,, ko suna kallo ko suna fira,,yau kwance take a cinyar mahmah,, suna fira,,samhace tace mahmah yau Dan Allah miyi Dan wake, ammah bana fulawabah,,n hadi,Dan yafi dadi,,dry mahmah tayi tace to ai bb damu ai sai ayi damah abbanku nason danwake,,sosai,,kingah anjimah kadan sai mushigah kitchen ko,,Aa mahmah yau n hutar dake,,ni d kaina zanyi komai,,Aa fah samha zaki iyah kekadai kuwa,,,cike d shagwabah tace HB mahmah,,bafah yau n fara shigah kitchen nikadaibah,,dry mahmah tayi tare d cewa,to ai shikenan ai ba’a kwacewa yaro garmah,,

Cike d jin dadi tace yawwa, mahmah aikam yau zakici dadi,,to Allah ys, mahmah t fadah tana murmushi,,,

After 9 months a go

Alhmdllah samha an kara zamah “yan mata,sosai,,Dan duk wata,halittah d cikakkiyar mace take takamah d shi,ita mah SAMHA zw yanzu tana dashi,,gawani kyau n musamman d takarayi,,,gashi ta kara gogewa,sosai,,Dan zw yanxu duk wani dah namiji mai lpia idan yagah samha,hmm abin ba’acewa komai,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23Next page

Leave a Reply

Back to top button