DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

Yanzu HK samha tana js 3 in d shekarunta 17 kachal,ammah zaka dauka takai 20

Yau takamah week end ce,, tin d t tashi takejinta cikin,farinci,,HK kawai batasan dalilibah,,,

Wanka tayi t shiryah cikin ,wata atamfah,super, dinkin rigah d siket,,din kin yayi matukar zaunawa a jikinta,,kai kace a jikinta,,aka dinkasu,Dan yayi mata,das,, y fitar d duk wata sura t jikinta,,,

HK nan yau taji tana sha’awar tayi makeup, zamah tayi t tsara makeup maikyau a fuskarta,,kanta t kara dubawa a madubi,,itah d kanta sai d t yabah irin kyawun d tayi,,,

Nimah dai sai d n yabah,Dan abin sai wan d y gani,Dan bb maganah

Ko d t fito parlour kai tsaye kitchen t wuce t fara tinanin abin d zata girka,,a matsayin abincin rana,,wai nar semo CE t zomata a rai Dan itah Faruq yafiso,,HK kurum taji tanaso yau t girka,,nan t fara shirye shirye’n yin wainar semo d miyar agushi,,,

Sha 12 daidai t fito DG kitchen,, tsana pitowa suka ci karo d mahmah,, dubanta tayi,tare d cewa to lallai ne yau mezangani,irin wannan kalliyah HK,ko ina d biki ne,,dry samha tayi tare d cewa kai mahmah,yanzu damah sai inah d biki nake kwalliyah,,Aa ammah dai tayau nagah t fitah d banne,,,to wlh mahmah bb in d zani ni kaina HK kawai yau naji inason nayi kwalliyah sosai,, ai kuwa gashinan kinyi kyau sosai,,,

Gakumah kamshi yanata tashi a gidan,me kika dafa manane,,wlh yau wainar semo nayi,,Aa abincin my son in d yananan d kingah zubi,to ni bari n haura samah sai nayi sallah zan sakko to mahmah afito lpia,,

Zamah tayi a gurin tana tinanin yau ko lpia yayanta bekiratabah,,gashi itah t kira,ammah t kasah samunsah,,,sosai tayi nisah cikin tinani,t yan d har aka bude kofah,,ammah Sam batajibah,,

Sai karar rufewa taji a hankali t juyo danganin,waye a kofah,,,ido waje take kallonsah,cike d mamaki,Sam takasah firta ko d Kalmah dayah Dan tsananin mamakin ganin abin d bata tabah zata bah,……..

Sharhi kawai Dan shine kadai zekarfafamin guiwar yimuku typing

Comments
Share

Mmn Amatullah ce????
[8/28, 21:18] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine takekenmu]

                ????????‍♀
   'DAH N KOWA NE
[RAYUWAR SAMHA]
                ????????‍♀

Story & written by Mmn Amatullah
Dedicated to my family

BISSIMILLAHIR’RAHAMANUR’RAHEEM

NOT EDITED❌

39~40

Shima itah y kafe d ido ko kiftawa,,bb HK zalika y kasah kara ko d taku gudane DG in d yake tsaye,,

Bakina rawa,tace,YAYA Kaine,,sai a lokacin y murmusah tare d bude mata hanu alamar t taho,,,Sam t kasah yar d d abin d idon t yake gani, gani take kamar gizo yake yimata,,,,ido t t murzah,t sake budesu,still shi take gani,

Ban garan Faruq kuwa,,bb abin d yakeyi sai murmushi,wani gefe n zuciyarsah,kumah bb abin d yake muradi kamar yajita,kwance a jikinsah,,,

Ganin alamu yayi har yanzu tana cike d mamah ki,sabi d t kasah ko d taku daya ys shi karasowa,har in d yake,, cike d mamaki yake kallonta,ganin, yan d duk tawani sauyah kamar ba’a itah bah,,jiyayi wani shauki yana kara fizgarsah,,,cike d azamah y rungumeta,,wani sanyi yaji yana ratsa zuciya,,gawani irin shock d ya mamayesah,,lumshe ido yayi,,yana shakar kamshin jikinta,,,a hankali,y bude baki tare d cewa,,I Miss u my wife,

Ban garan samha kuwa,,gani take kamar a mafarki,,Dan bakaramin mamaki abin y bata bah,,Dan HK nemah t kasah cewa komai,,

A hankali tabu debaki tare d cewa,, yayah d gaske Kaine,,dagowa yayi y dubi fiskarta tare d cewa,, nine manah ko kin dauka mafarki,kike,,to bari n farkar d ke,,bakinsah,y kai saman lips, din t y Dan cizah,,,”yar kara t saki,tare d yarfe hannu,,tana dafe bakinta,cike d shagwabah t cewa,,kai yayah,,DG dawowa kumah sai mugunta,,,dry yayi tare d cewa Aa,n dai tashekine DG baccin d. Nagah kinayi,,kingah ai yanzu kin tabbatar b mafarki kikeyibah ko,,

Baki t bude d niyar yin maganah,,, muryar mahmah d suka tsin kayace tasaka yayi saurin sakinta,,in d samha t hadiye abin d takeson fadah,,

Cike d mamaki mahmah take kallonsah,,tare d cewa,,ai kumah saukar yaushe,zw bb sanarwa sai dai kawai muganka,,,dry Faruq yayi tare d cewa,, so nake kawai ,Baku mamaki,

Gefen samha kuwa jitake kamar kasah t tsage t shige,Dan kunyah,,Dan t tabbata,,mahmah t gansu lokacin d suke rungume d juna,

,karaso was yayi y rungume mahmah,tare d cewa,I Miss u uwa t gari, me to my son,,y cam din Alhmdllh,,d FATAN kungamah lpia lpia kalau, mash Allah,,, mahmah Abbah fah,yana samah t bashi amsah,,OK,ai n san,zamu hadu an jimah,,eh kaje k huta kafin lokacin cin abinci,,to mahmah,

Samha t kallah wacce t daskare a guri dayah,,murmushi tayi tare d cewa, daughter, ki kai masah kayansah,daki,to mahmah t amsah,,mahmah n cewa HK t wuce,abin d t sakko daukama bata dauka bah,,,

Jakarsah t dauka t nufi dakinsah,,in d y bitah a bayah,, yana kare,mata kallo,,ganin yan d take tafiyah kaikace tana tausayin kasarne,,gashi duk wata gabah a jikinta tana motsawa,,sosai Faruq y shagalah d kallon surarta,jinshi yake cikin wani irin shauki,,

A han Kali t tura dakin t shi in d Faruq y rufa mata bayah,,yana shigah y turo kofar,,tare d jingina a jikin kofar,,hannayensah y harde a saman kirjinsah,,yana cigabah d bin t d wani mayen kallo,,

Bangaran samha gabah 1 tasha jinin jikinta,,Dan t kasah kara mitsawa ganin irin kallon d yake bin t dashi,,

Dabarar t shige toilet CE tazo mata,,kai tsaye toilet t fadah tare d turo kofa,itamah jin Gina tayi d kofar tana sauke numfashi kaikace biyota akayi,,sai kumah t saki murmushi,, Dan itah kanta,abin dry kumah y bata,,

Tana shigah toilet,yayi dry tare d cewa kigamah gudinki yarinya,,,kayan jiki sah y fara ragewa,,y komah DG shi sai gajeran wando,,saman bed,y fadah,,yayi ruf d ciki tare d, lumshe,ido,,in d surarta take t yimasa gizo,,

Takai kusan 5 mnt a toilet, gashi t gamah hadah masah Ruwan wankan ammah t gagara fitowa,,kofah t bude a han Kali,,,kwance t hangosah asaman bed,,,Alhmdllh t fadah tare d cewa Allah ys bacci yayi,,cikin San dah t fito,DG bayan gidan,ahankali t fara takawa,,in d har t zo bakin,kofah a han Kali,t bude kofar t fice,,,duk abin d take yana kallonta,shi abinmah dry y basah,,,

Tashi yayi y wuce toilet,,

Kai tsaye dakinta t wuce saman bed t fadah tana mai d numfashi kaikace biyota akayi,,dry t kwashe d itah Dan itah d kanta t bawa kanta dry,,sosai yau takejinta cike d nishadin ganin yayant y dawo lpia kalau,, lumshe ido tayi,,,bb abin d y dingayi mata yawo sai surar Faruq,d sauri t bude ido tare d zarosu waje,,nan take t fadah cikin kogin tinanin sah,,,

Dukkansu zaune zuna cin abin ci in d Abbah yake cewa kai sai dai kawai muganka,bb waya balle,sako,,,wlh kuwa Abbah kawai sonake n baku mamaki,,,ai k kyauta cewar mahmah,,, in d gefen samha batace ko kalah bah ,,Dan haryanzu jitake kamar mahmah t gansu dazu,,,har suka gamah suka komah parlour, suna firar yaushe gamo,,,

Faruq bb abin s yakeyi sai satar kallon samha,,so yake kawai su hadah ido ammah fir taki yar d,, sai mah wasah d takeyi d yatsun hannuntah,,,

Mahmah wai ni yau “yar ki azumin maganah takeyine,,nagah tin d nadawo batace ko kalabah,,y karasah maganar yana kallon samha,,,hararar sah mahmah tayi tare d cewa,, ai kai zan tuhumah danni ” yata b HK takebah,,Amman DG dawowarka,,kasah tayi shiru,,kilah kayi mata wani Abu ne,,Aa ni mahmah bb ruwana Dan bb abin d nayi mata,,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23Next page

Leave a Reply

Back to top button