DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

Yau gabah dayah,tinanin Faruq, y hanata, sukuni,,tin d taje makaranta,t kasah komai sai tinaninsah,,d kumah abubuwan d yadingayimata,DG jiyah zw yau,,lumshe idonta t karayi,fan tana matukar jin dadin tinanin,

Kawarta gudah 1 tilo,,wato,hafsah itace t dafata,,tare d cewa wai kawata yau lpia,
Kike kuwa,naga tin d kikazo,sai faman tinani kawai kikeyi,wai meke faruwane,,

Murmushi,SAMHA tayi tare d cewa,wlh bb komai kawata,kawai dai yau inajinane,cike d nishadi,,

Aa kawata kodai kin hadu d wani gayen y sace miki zuciya,ne,

D yake bb wan d yasan SAMHA tana d miji,hattah kawarta f
Hafsah mah bata sanibah duk yan d suke d itah,,

Dry SAMHA tayi tare d cewa,, sace zuciyah kumah,inah badai zuciyar SAMHA bah,Dan zuciyar, SAMHA t mitin dayace kumah n jimah d mallaka masah itah,,,kai kawata ammah shine ko lbr bb,Hafsa t fadah tana dry,,

Aa bah HK bane kawata,lokaci kadai nake jira Dan n sanar dake,,,

Hafsah t bude baki d niyar maganah, malaminsu y shigo,in d suka ajiye duk wata fira,,suka fiskaci a bin d y kawo su,,,,

Rayuwa n tatafiyah abubuwa n chachchanzawa in d zw yanzu Faruq, hakuri sah y fara karewa,,

Idan d sabo tarigah d t fara sabawa,d abubuwan d Faruq, yakeyimata,duk Daren duniyar nan,sai y lallabo,bayan y tabbatar su Abbah d mahmah sunyi bacci,

Yaumah kamar kowanne lokaci,cikin baccinta,taji ana shashshafata,,,kara shige masah,tayi,sosai,,Dan tanajin dadin abin d yakeyi mata,tin Faruq y samu damar duk yan d yakeso d itah,,bb In d yafi kaiwa hari,kamar Boob’s din t Dan sunfi,faukan ankali sah,yan d take kara mikewane,ys Faruq y kara rudewa tare d kara fitah ahyacinsah,,Dan abin d yakeji yau yafi wan d yakeji,a baya Dan yau jiyake,,idan be shigetabah,,tabbas ze iyah shigah wani hali,,

Sarrafah ta yakeyi San ransah,,bb abin d kakeji a dakin sai nishinsu,,Dan dukkansu zw yanzu a bukace suke d junah,,,,

Cikin,wata irin,muryah wacce kai d kajita kasan me itah yana cikin tsananin bukata,yace,my samha,,ki daure ki temakani. Yau kinji,wlh,idan banyibah zan iyah shigah wani hali,,Dan wlh hakurina y gamah karewa,plz kitemaka min,,

Inah samha n jinsah,ammah saidai bata fahimtarsah sosai,,Dan,,tafitah hayyacinta,Dan a yanzu bb abin d tafi bukata,samah,,d taji,y shigeta,,,,

Jin tayi shirune,gashi sai wani kara shigemasah take,hknne y fashi damar,kara rikitata,d wasu salo,n musamman,in d DG bisani y ware kafafunta,cike d farinciki,yake karanto addu’ar saduwa d iyali,,

In d y fara dosar hanyarsah,cike d rudu gami d tsoro,,samha,tasah hannu 2 t turesah tare d fashewa d kuka,,tana cewa,,Aa YAYA wlh ni tsoro nakeji,bazan iyabah,,,,

Ratumota y karayi,tare d cewa, kitemakamin,samha,wlh nayi miki Alkawari,a hankali zan yimiki,,plz kitemak,,Aa ni dai wlh n hakura,,t karasah maganar tana fashewa d kuka,,

Wata irin sarawa kansah yayi jin kukanta yake har cikin ransah,,komawa yayi y kwanta tare d jawota y rungume rarrashin t y farayi,,shikenan kukan y Isah HK tin d bakyaso,n hakura,kinji,kiyi,shiru,,yana maganah yana,shafah bayanta,,

Ahankali t dingah sauke ajiyarzuciyah,wani gefe,n zuciyarta,kumah yana tausayawa yayanta,,jitake inamah zata iyah daurewa,,d t hakura t barshi,yayi,,sai dai tana matukar jin tsoron abin d zebiyo bayah,,tana cikin wannan tinani bacci y dauketa,,jin saukar numfashinta a hankaline ys y gane cewa ,tayi bacci,a hankali,y zareta DG jikinsah,,kai tsaye dakinsah y nufah dafe d mararsah,gawani irin sarawa, d kansah yakeyi,,

Wanna yayi kafin y kwanta,in d bejimah bah zazzabi mai zafi y rufesah,,gawani, sanyi d yakeji,blanket yaja y kudundune,,in d d kyar y samu bacci,y daukesah maicike d wahalah,,,

Ko d gari y waye,,yau amakare samha t farka,,sannan duk jikinta bb dadi,,wanka tayi t shiryah tsaf,,sai dai zuciyarta fal d tenanin yayanta,,Dan tana mamakin yan d akayi yau har iwar HK be lekotabah,,

Abbah d mahmah n hango zaune saman dani suna karyawa,,in d mahmah t dubi Abbah tace ,,nikuwa Alhj inson miyi wata maganah ni d kai,,to hjy ina sauraronki,,damah a kan maganar yarannan ne,nace me Zai hana,su tare a gidansu,,a cire maganar,,sai samha tayi Candy,, sabi d n lura d wani Abu ban sani bah ko kaimah k lura,,,nasha,,ganin,yaronnan yana,San dar zuwa dakin,zamah,to kagah tin kafin aji kunyah gara mutattarasu,,su tare a gidansu,suje chan su karata,,y kagani,alhj

HK ne hjy nimah nayi wannan ti nanin,sabi d nimah nasha zw dakinsah d asubah bana samunsah,,ammah shikenan tin d HK abin y zamah nan d sati 2 za’ayi komai a gamah sai kifara shiri,,,

Sannan kafin su tare inaso gabah 1 yan mu muje samha tabah iyayenta,eh hkne gaskiyah alhj to Allah y nuna mana lokacin to Amin,,,kina ganin yau yarannaki bb wan d yafito,,hmm kyale wa’innan yaran in d kagansu kawai,,ai gara mu tattarasu,mumah mu hutah,,,

Samha CE t fito,d sallamah t karasa,in d t gaishesu,kamar kowanne lkc HK suka amsah,cike d jin dadi,,,zamah tayi itahmah t karya,,had t gamah bb alamar,,Faruq,bah,,sosai t shigah damuwa,sai dai tanajin kunyar t tambayi mahmah,,

Mahmah CE t dubeta tare d cewa samah mazah kije,kudu bomin yayanki,ko lpia duk yau be fitobah,to tace tare d barin gurin,,

Say kusan biyu tana,sallamah, ammah taji shiru,,tura kofar tayi t shiga,,kwance t ganshi saman,bed,y lullubah d blanket,, cike d azamah t karasa,,tare d cewa kai YAYA haryanzu baccinne ai y kamata,k tashi HK,,hannu,tasah t yaye,blanket din jin yayi shiru,,

Ganinshi tayi,yana t rawar,sanyi,d sauri t kai hannunta,wuyansah,zafi taji rau,,subahanallah t firta d karfi,,tare d cewa YAYA baka d lpia, meke damunka,,kai kawai y iyah nuna mata,,sannu YAYA bari n kirawo mahmah,,

Cike d azamah t fitah,tin kafin t katasah t fara Koran mahmah, sai d taji gabanta y fadi,a tare suka taso,,itah d Abbah,,lpia samha me y faru,mahmah yayah Faruq bashi d lpia, subahanallah,suka fadah tare d nufar dakinsah,,

Dr Abbah y kirawo y dubah,sah,y bashi magungunah,,,

Tea mahmah t hadah t bashi yasha,t bashi magani,kafin suka basu guri,,

Zamah samha,,tayi,????

Sharshi kawai????????

Comments
Share

Mmn Amatullah ce????
[8/31, 21:33] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine takenmu]

                   ????????‍♀
     'DAH N KOWA NE
  [RAYUWAR SAMHA]
                   ????????‍♀

Story & written by Mmn Amatullah
Dedicated to my family

BISSIMILLAHIR’RAHAMANUR’RAHEEM

NOT EDITED❌

43~44

Zamah samha tayi,tare, d cewa YAYA,,y jikin d sauki,,Allah y karasauki,YAYA t kira sunansah a karo n 2,, dubanta yayi batare d y amsabah,,,shiru tayi kumah t kasah,maganah,,tayi sai, hawaye,,,,

Aa to meye kumah abin kukan,YAYA kayi hakuri,,wlh bansan HK zata farubah,,sai kumah tayi shiru,t sake fashewa d kuka,sarai y gane me take nufi,ammah sai yace,,me’akayine,,cikin kuka tace,jiyah YAYA Dan Allah kayi,hakuri,duk laifinane,d n yar d da baka kamu d ciwobah,,t karasa maganar tana fashewa d kuka,,

Dakyar y iyah tashi zaune,,sabi d yan d mararsah takeyimasah wani irin zafi,,shi kadai y San me yakeji,,jawota jikinsah yayi, tare d cewa,, shikenan y Isah HK,ni bakiyimin komai bah,,kumah nayi alkawarin duk halin d zan shigah muddin baki amincebah babu abin d zanmiki,kinji my samha,,

Jitayi,wani tausayinsah y kamata tare d haushin ka ta,,har tanajin,me ys t kasah jure duk wata wahalah,in dai shi zaiji dadi,gaskiyah,ban kyautawa,YAYA bah,wan d yakeyimata,irin wannan son,shi y yar d y shigah kowanne irin haline,in dai a kantane ammah itah t kasah faranta masah,,,gaskiyah batayiwa kanta adalcibah,,sake fashewa tayi d kuka,,HB nace,kiyi shiru,HK,to shikenan n yafe miki,kinji,matar Faruq,,, kidena wannan kukan Dan yana tabah zuciyata,kinji,kai t dagah alamar,to,,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23Next page

Leave a Reply

Back to top button