DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

Awannan,rarrashin d yayi,shi kadai y San halin d y shigah,,Dan daurewa kawai yake,ammah wani matsanancin ciwo,mararsah,t keyi,musamman d yaji samha kwance a jikinsah,,,

A han Kali y zareta DG jikinsah tare d komawa,y kwanta,Dan cigabah d zamanta,a jikinsah bakaramar barazana bace a garesah,,

Lumshe ido yayi,yanajin yan d ciwon yake kara hau hawa,,,,

Tin yana jurewa,tare d cije lips Dan kadah samha,t gane halin d yake ciki,,,har t kai y sah hannu y dafe,mararsah,Dan zw yanzu abin y fara fin karfinsah,,,

Kafin kace me y fara mur gususu,dafe,,d Mara,,d sauri,,samha t taso,,tana tambayar YAYA,mekumah y faru,lpia,,, zw yanzu bazai iyacewa,kalabah sai dai nunu d yake yimata d
hannu,,,idon t takai in d yake nuna mata,,take taji zuciyarta t bugah,d karfi,,cike d tsoron kadah,fah wani Abu y samu yayanta t dalilinta,,,

Take hawawaye suka fara ambaliyah a fiskarta,cike d tausayawa,halin d t saka yayanta,,sai yanzu t kara d tasanin batayi abin d tayibah,,,cikin kuka t matsa garesah,tare d kamo hanninsah,,tare d cewa,,yayah Dan Allah kayi hakuri wlh n yar d kayi duk abin d kakeso,wlh n yar d ko d ni zancutu,plz YAYA k tashi,kaji,,nayar d Dan Allah kace k warke,,,

Faruq yana jin duk abin d t ke cewa sai dai kash guri y fara kurewa,Dan zw yanzu baya tinanin zai iyah dagah ya tsansah balle y iyah aikata wani Abu, Dan ciwon ciki,y wuce duk yan d kuke tinani,,

Ganin bece kalabah,sai karuwa d murkususun yayi,ganin yana wani irin numfashi ys a matukar rude,t fito,,zw babban faro tana kiran mahmah! Mahmah!! Mahmah!!!

Samha lpia kuwa,yayah faruq,,t fadah tana nuna dakin,,ai mahmah batajira t karasah bah,itah d Abbah suka yi dakin @360 in d samha t rufah musu,,bayah,,

Yan d suka samesah,,b karamin,shigah tashin hankali,sukayi,bah,,jiki n rw Abbah yakira Dr nasu,,,mahmah ganin irin halin d yake ciki sai kuka,in d Abbah y rasah w ze rarrasah mahmah ko samha,gakumah halin d Faruq y ke ciki,,,

Cikin abin d bewuci,10mnt bah Dr y karaso,,duddubahi,yayi,lokacin Faruq yaji jiki,,ruwa y sah masah tare,d,yimasah allurar bacci,Dan y samu y hutah,sosai, mah gunguna y rubuta masah,tare d mikawa abbah takardar tare d cewa, gawannan alhj a siyah in sha Allah DG y farka,ze ji kwarin jikinsah,,to likita mungode,ammah limits,meye ai nihin abin d yake damunsah?,

,to Alhaji a gaskiyah a iyah bincikenah,,n gano danka yana famah d matsanancin ciwon Mara,ne,,kumah b komai y kawo,hakanbah,,sai yana tsananin bukatar aure,,shi y haddasah,masah duk wannan,wahalar d yake ciki,

Sannan Alhj a shawarce,,idan d hali ayi gaggawar aurar d shi,Dan,,idan akabari HK t sake faruwa,to d yuwuwar,bazai haihubah,Dan zetabah,,kwayayen halittarsah,,,sai d Abbah y jinakai, kafin yayiwa,Dr godiyah,,,

Mahmah dake gefe,zuciyarta fal d tausayin,dannata,,,ganin yan d yarame,kwana 1 kachal,,

Bangaran samha van d danasani,babu abin d take,gani take,,duk laifintane,itace,t jawo,,balle gamah abin d Dr y fadah a gabanta,,danasani sosai take,Dan tanajin Faruq be chanchanci HK DG garetabah,,,gabah dayah idaninta sunyi luhu luhu,sabi d tsabar kukan d tasha,,,d kyar mahmah t rarrasheta,

Yinin ranar HK duk gidan sukayisah,babu walwala,,

Bashi y farkabah,sai dare,Alhmdllh,y ji damah sosai b kamar,dazubah,,,,d sauri samha t karaso in d yake tare d tamyarsah y jikin d sauki yace tare d kokarin tashi zaune,,d sauri t temaka masah,y zauna,,sannu t kara yi masah,kafin tace yayah akawo maka ruwan tea,kasha zaka karajin kwarin jikinka,,,batajira cewar Sabah t fice, kitchen t nufah t hadah masah ruwan tea t dawo,,bashi, tayi karbah yayi tare d godiyah,,

Gefe,t komah t zaunah,tagumi t zubah Rana kallonsah,,cike d tausayi,ganin yan d y rame,,,shimah itah yake kallo,gani yayi idonta duk y kumbura,alamar tasha kuka,,jiyayi duk y tausayah mata,,duban t yayi tare d cewa,, my samha dawonan,y fadah tare d nuna mata kusah d shi,,dawowa tayi tana me sunkuyar d kai,

Me y sakaki kuka har hk, y tambayah,yan,cigabah d kurbar,ruwan tea,,yayah kayi hakuri duk laifinane,DG fadar HK sai hawaye shar,,Aa wai b mungamah maganar bah,,mazah share hawayanki,y Isah HK,,idan b HK bah kumah to zance munbata,,ai d sauri,t saka hannu t goge,hawayen,,

Bayan farkawarsane,Abbah d mahmah suka zauna suka sake shawara,in d aka fara sanarwa d “yan uwa d abokan arzuki,tarewar Faruq, nan d kwanaki,3 tin a ranar suka fara shirye shirye,, in d gefen Amarya d ango basusan me ake cikibah,,,

Dayake,damah tini,an gamah tsarawa Faruq, gidan d zasu zauna,sai abin d ba za’a rasabah,,

Washe gari,

Alhmdllh,Faruq jiki yayi damah sosai,in d yau saura kwana 2 sutare,,

Agefen mahmah mai lalle t dauko d me gyaranjiki in d t fara gyara samha ciki d waje,,kudi sosai mahmah t saki Dan ayi mata aiki mai kyau,,Dan guri y kure,,

Ban garan samha sai mamaki take,nameye wannan Dan batasan d maganar tariyar bah,,

HK bangaran Faruq, shimah yana mamakin shirye shirye’n d akeyi a cikin gidan yakeyi,,,

Bangaran mahmah wlimah kawai t shiryah,ranar d Amarya zata tare,za’a gudanar d itah,,

” yan uwah harsunfara isowa gidah y fara cika,,

Misalin karfe,8:00 Abbah y kira Faruq y kesanar dashi cewa jibi insha Allah zasu tare,Dan zuwa yanzu anzubah komai a cikin gidan,kaje k gani ko akwai abin d za’akara muku,kokumah akwai abin d beyimukubah,,sabi d tsananin farinciki,,Faruq y rasamah me zece,Dan farinciki,godiyah sosai,yayi,,kafin y fice,,

Ranar HK y kwana cikin farin ciki,Dan jiyayi,wasai kamar beyi ciwobah,

(Nikuma nace,,kai Faruq DG jin,,za’a kai maka amaryah sai kawani watsake,kodai damah????)

Washe gari,,

Akawowa samha lefenta akwati,12 ,

Idan kukagah yan d samha t komah kaikace ba itah bace,,gawani kunshi d tashi hmm abin dai sai,wan d yagani,,,

Itah d kanta t najin sauyi sosai,a jikinta,zw yanzu t ji lbrn tarewarsu,gobe,,,,

Shagalin y kanksmah,sosai,in d angamah duk wani tsare tare,

Washe,gari,

Misalin 4:00,kafara gudanar d walimah mai cike d birgewa,walimace wacce t kunshi mata zallah,,wani babban hall ne cike yake d “yan uwa d abikan arziki,,chan n hangi fitowar Amarya,, kyau sai wan d ba’ayi,,ammah kyau iyah kyau amarya,tasha,,

HK gefen ango Faruq,, shima,yasha kyau iyah kyau Sam,bakin nan yaki rufuwa sai faman washe,,baki yake,

Sosai akasha hidimah,rabo kuwa kamar bb gobe,,,

Misalin karfe,,8:00 aka sadah Amarya d dakinta,kuka iyah kuka t sha d kyar akarabata d mahmahd,in d nasiha sosai mahmah tayi mata,in d Abbah,shimah y hadasu y yimusu n siyiha mai ratsa zuciyah,,

Sharhi,kawai????????

Comments
Share

Mmn Amatullah ce????
[9/1, 21:30] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine takenmu]

                ????????‍♀
   'DAH N KOWA NE
 [RAYUWAR SAMHA]
                ????????‍♀

Story &written by Mmn Amatullah
Dedicated to my family

BISSIMILLAHIR’RAHAMANUR’RAHEEM

NOT EDITED❌

45~46

Babu abin da yake tashi a cikin dakin daga sautin kukanta,sai karar,,AC gadan gaskiyah y tsaru,iyah tsaruwa abin sai wan d yagani,,

Gidane babu laifi,babbane,samah d kasah,kasah,yana dauke d babban parlour, sai kumah dakuna,gudah 2 da kitchen, sai area Dani,,,

Haka samah itamah tana dauke d 1 parlour, 1 bedroom, gidah komai yaji,abin sai wan d yagani,,

Misalin karfe,9:00pm ango y shigo tare da abokanan sah,,in d suna shigowa falon kasah,,yaja birki,,tare dakallonsu,,to nifah inaganin rakiyarnan t tsayah a nan basai kun shigah cikibah,,dariya,a bokan sukayi tare d cewa kai ango kasha kanshi,yanzu korarmu zakayi Daga nan,ai da kabari mun karasah d kai ciki,,Aa daga nan mah y Isah,Faruq y fasah yana dry,saddiq ne yace,anyah ayi haka kuwa abokinah,ai anriga da anyimah,,Faruq yafadah yana dry ,,nidai babu abin da zance muku saidai Allah y saka,da Alkairi,, y kumah kara zuminci, amin suka amsah tare da cewa,, to ango ashigah lpia,, to bari nah Dan taka muku,Aa kabari kawai,,kagah Amarya tana jiranka,kabarta itah daya mazah kaje mun yafe,,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23Next page

Leave a Reply

Back to top button