DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

A haka Faruq, yayi t gwagwar mayar,rainon ciki,,,,Sam tayi sa’a bata shan wahalah,itadai barta da bacci,,

Alhmdllah cikin samha n da wata5 komai yazamah daidai’,Dan duk wannan baccin ta denayi,su Oga Faruq an samu abin da akeso,,Dan zuwa yanzu sha aninsu kawai,sukesha,,,kamar babu ciki a jikinta,

Kai kawata,irin wannan kyau HK ga kibah masha Allah,Lallai ne,wannan yayan naki,, yana ji dake,,sosai nimah inah addu’ar Allah y bani kamarsah,,to amin kawata,,Dan samun miji kamar nawa to fah sai an tonah Dan shidin na dabanne,,gaskiya ne nimah nashe da hakan,,,,

Tin da samha tashigah watan haihuwarta,,mamah tacewa Faruq yadawo da itah gidah Dan bazata barsu sukadai a gidah bah,,babu yan d Faruq ya iyah dole ya tattaro,samha yadawo da itah gaban mahmah,,,

Tin d yakawota shimah ya tare a gidan bacci ne kadai yake mai dashi gidan su,,

Satin samha 1 a gidan mahmah,wata safiyar juma’a tatashi d matsanancin ciwon mara da bayah,,a matukar kidime sukayi,hospital,,, kai tsaye,dakin Alfarmah akawuce da samah,,,

Wahalah iyah wahalah samha tasha,,ko ince tana kansha,Dan tin asubah da aka kaita,har yanzu guraran magrib ammah shiru,kakeji,,Faruq, har yafara sarewa dalamarin,,tin yana jurewa har abin,y fara fin karfinsah,duk juriyarsah sai d yazubar da hawaye,,,

Su Kansu,Abbah dah mahmah abin har yafara basu ,tsoro,,Abbah ne kadai mai karfin halin,tau sasah musu zuciyah,,,

(Ni kaina n tausayaw samha????)

Ba’itah t haihubah sai guraran, 9pm Alhmdllah duk da irin wahalar da tasha Allah ya sauketa lpia,,tasamu baby girl, masha,Allah “yah me kamah da ubanta kallo 1 zakayi mata kagano hakan,,

Cike d,murnah Dr Salmah tasanar dasu,,Abbah,, ai sabi d tsananin farin ciki Faruq rasah in da ze tsomah ransah yayi ,,cike da azamah y kutsah kai dakin,,,da shigarsah ko takan ” yar bebi bah,kai tsaye in dah samha ke kwance yanufah,,rungumeta yayi tare,karayiwa Allah godiyah,,jiyayi wasu hawaye na zubo masah,,wan d y kasah tantance dalilin zubowarsu,,,

Hannu tasah tagoge masah hawaye tare da girgizah masah kai,,alamar yadena,,my lovely,dolene nayi kukan farin ciki,,sabi d Allah y karbi addu’atah kinsauka lpia,, da har nafara tinanin yan da rayuwata zata kasance batare,d zuciyata bah,,murmushi tayi tare,da cewa,,inah gidewa Allah d yabani miji kamarka,,abu mai mahimmanci,inaraye kumah cike da koshin lpia,, gakumah bebin, kachan,,in da tanuna yabi dakallo,kwance take tsaf,cikin kayan sanyi,,mikewa yayi y Daukota,,kallo 1 yaji son yarinyar yashigah ransa,,

Karasawa yayi in da samha ke kwance,,tare da cewa,, sannu dakokari my lovely,, kin gah yarinyah kamar antsagah kara dani da itah,,,kwantar mata da itah yayi a jikinta,fiskar yarinyar ta tsurawa ido in da takejin kaunar yarinyar yana ratsah lungu da sako n jikinta,,,

Faruq ya Dan jimah dashigowa kafin mahmah dah Abbah su shigo,,sumah sunyi matukar farinci,,,,

Kwanan samah 1 aka basu sallamah suka komah gidah,in day “yan uwa da abokan arziki suketa,,zaryar zuwa barka,

Akullum Faruq yana nane da baby ko fitah bayayi dashi ake jego,,sai dai idan ya ishi mahmah ta koreshi,

Ranar suna baby taci sunan,maman samha wato (Aisha) Suns kiranta d (ibtihal),sosai aka rakashe,me jego,sai faman daukar wanka ake itah d baby,,haka Faruq mah ba’a barshi a bayah bah,,,

Taro yayi taro Chan nahango ‘DAH NA KOWA NE PAN’S ,,sumah sun halarci gurin,kowacce tadauki wanka,,????

Alhmdllh anci ansha,taro yayi armashi,,sosai Dan an gyagije,,

Alhmdllh taro yatashi lpia,, kowaya,yatafi gidah dauke dakayan sunah,,,,

.**

Bayan samha tayi arba’in da kwana biyune,suka tsai daranar tafiyah,,garinsu,,zanso kugah murnah a wajan samha,,Dan har takagara,jibi tayi danji take kamar,tajawota,

Idan kagah yan da EBTEHAL takomah kai kace ” yar wata,2 CE tayi bulbul datah,,,haka samha tayi matukar kyau fiye dahdah,kai bakace itace t haihubah,,Dan suna matukar samun kulawa daga mahmah,har mah da Faruq,, Dan baccine ko gurin aiki kadai me fabasu,,,

Bangaran Faruq gabah dayah yabi yadamu darashin matarsah a kusa,,dashi,,Dan gabah 1 hakurinsah yafara karewa,,gashi mahmah tace sai nan da sati 2,zasu komah,,,yan zu ace shi d matarsah sai dai kallo daga nesah,,gaskiyah dasake,????

Ana igobe,zasu tafine,,misalin karfe,,3 yashigo gidan,,jiyayi gidan shiru kamar babu kowa,,kai tsaye dakin samha, yawuce,,yan,addu’ar Allah ys karsu hadu da mama ahankali ya tura kofar dakin,ya shigah,,kwance yahan gota,saman,bed tana baccinta cikin kwanciyar hankali,,itah da,ebtihal,,,kalli yan da take baccinta,itah,,babu abin day yah dameta,,nitabarni cikin,,wani hali,,yafadi haka a zuciyarsah,,,kofar yamayar yarufe,,a hankali ya dingah takowa zuwa in datake,,kwance,,gani yayi takara yimasah wani kyau namusamman,hannu yakai y shafi fiskarta,,,ebtihal yazare a han Kali,,ya mayar da itah saman bed dinta,,haurawa saman bed din yayi,tare d rungumota,,ajikinsah,,wani sanyi yaji a zuciyarsah,,tinawa yayi yaushe rabon dasu kasance a HK,tin cikinta n wata 9,,,bakinsu ya hade ,guri,,1,yafara tsotsa,tare dayimata wani irin salo,,cikin baccinta,,taji wani bakon lamari nashigarta,,gawani dadi n musamman dataji yana ,ratsata,,,tini cikin bacci tafara mayar damartani,,,ai Faruq najin wannan yanayi,tini,y kara rikicema,,da zafi zafi yake,ai kamata d sakonni masu wahalar fassara,,kafin wani lokaci duk subiyun sun fitah hayyacinsu,,,

Damah samha itamah abukace take,,sabi da irin gyaran da,mahmah,takeyiwa,samha,, bakadan bane,,,

Sai bayan da komai yawakanane,,suka Tina da in da suke,,ido waje samha take kallonsah,kamar yan da shimah yake kallonta,,cike da fara’a Dan yau jinsah yake kamar wani,,ango,,

Hancinta yaja,tare dacewa,wai meye kikemin irin wannan kallon haka,,ai dole nayi mamaki,,wai tayaya akayi ,har kasigo nan batare da,mahmah ta ganka bah,,dry yayi tare da cewa,,,ai ke zantambayah in da mahmah,taje Dan,,lokacin,da nashigo naji gidan shiru yayi tawa,,,

Sai alokacin samha, tatina, ashefah mahmah bata gidan ta fitah
[9/4, 14:47] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine takenmu]

                ????????‍♀
    'DAH N KOWA NE
  [RAYUWAR SAMHA]
                ????????‍♀

Story & written by Mmn Amatullah

Dedicated to my,Friend

Bismillahr’rahamanr’rahim

NOT EDITED❌

????????????????????????????????

51~52

Kice Abu yayi daidai,,,gara da Allah ys nazo kenan,,,au haka,kace,to ai sai kayi sauri katashi Dan nasan yanzu gab take dadawowa,,,duban ta yakarayi tare da cewa,,to kodai tadawo yanzu ai dai bukata taboyah,,nasan da haka ammah ni banaso tazo ta sameka,Dan ni zaka Bari da kunyah Dan nasan ko ajikinka kai,, dry sosai Faruq, yayi tare da cewa,kedai matso raciyace,,Aa fah babu maganar tsoro sai gaskiya,,, to naji,,bari na tashi,,za’abarni nayi wanka kokuwa,shimah sai naje gidah,,,wanne wanka kumah ai inkaje gidah kayi,,salon,kana cikin toilet tadawo,,,ido yazaro tare d cewa kai my lovely,, yanzu HK zan tafi,,ganin son zancen yakeyi,ys tafara,,kuka cike da shagwabah,har da shure shure,,,kaikace karamar yarinyace,,,mai makon ya tashi yatafi sai mah kayatar dashi da abin yayi,,jiyayi,kamar mah y komah su dauwamah a haka,,rungumita yayi sosai a jikinsah,,tare da cewa,,I love you, I need you my lovely,,, ido ta Dan zaro tare da lallabawa ta zare jikinta,,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23Next page

Leave a Reply

Back to top button