DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

Mari tanaji tana gani aka yanke mata kafah daya,ammah itah hakan yafi mata Dan itah kadai tasan irin azabar take ciki,,bayan tadao hayyacinta godiyah ta dingayiwa samha tare d kara fashewa d kuka,,

Kwanan t 4akasallamesu,suka dawo gidah,ta cigabah d karbar magani,,,

Yau ne su samha suka cika sati 2 yau zasu komah gidah tin safe take tashiri, misalin karfe,, 11 Faruq, ya isho daukansu,,in da yazo ya Tatar da abin da samha tayi sosai ya jinjinah wacce,irin zuciyah samha,take da itah,,yaji dadi sosai tare dayiwa innah fatan Alkairi,,,

Misalin karfe 1 sukatafi,,,

Agurguje,
Bayan shekara,1 abubuwa da damah sun faru,,ciki har da kammalah karatun samha,in da tafitar da sakamako mai kyau,,

Zaune take a parlour, dauke da katon cikinta,wan da haihuwa koyau ko gone,,gefe gudah kumah enty,CE zaune an cikamata gabanta d kayanwasah,saifaman gwaranci takeyi,,Dan bata ,iyah maganabah,sai dai akwai kafah gakumah lafiyar gwaranci,,,,Dan yan zune take cika shekara 1 da haihuwa,,

(Nikuwa nace kai Faruq, gaskiyah anyiwa entry shigar sauri????)

Wata ranar asabarce samha ta tashi da matsanancin ciwon bayah,cike da rudu,Faruq ya dauketa suka nufi hospital,, tasha wahala sosai kafin ta haifi twice din ta duk mazah,masha,Allah,,

Karkuso kugah farin ciki agurin Faruq, da su mahmah,,kwanansu 2,aka basu sallamah,,,

Nanfah “yan uwa da dangi akayita kai komo wajan barka,,

Ranar sunah ,,yara sukaci sunan Abbah d Ababah,ana kiransu da,,mubeen d waleed,,

Har su babah da innah dasu, maryam sun halarci taron sunan sosai bakadan bah samha,taji dadin ganinsu,

Alhmdllh taro yatashi lpia,,

Bayan shekara 5

Sosai arzikin Faruq, yafi nadah,in dah yasake musu,wani katon gidah sun komah,,,in dasuke gudanar da rayuwarsu cikin so dakumah kaunar junansu,,RAYUWAR gidan Nash mai cike da birge duk wan da yagani,,,

ALHMDULLAH

Anan nakawo karshen wannan littafi nawa mai taken ,DAH N KOWA NE,, dafatan zaku dauki Abu mai kyau da yake ciki,zakubar marar kyau

Godiya
Duk kanyabo d godiya sun tabbata ga Allah ,wan da ya aramin rai. D lpia, yakumah bani ikon fara rubuta wannan book lpia, yakumah San nagamah lpia, inah kara gode masah

Inah godewa daukacin masoyah wannan book, tare da fatan Alkairi,, tare da kwarin guiwar kune,har nakawo,karshen,wannan book,inah godiya over one love guys,????????????

my Alaweeyyah, kinfi kowa so da kaunar wannan book,inah godiya,da irin kaunar da like nunamin ni da book dina akullum inajin dadin addu’o’inki a gare,inah kara godiya, Allah yabar zuminci one love dear????????

Inah yiwa yiwa daukacin masoya book dina fatan Alkairi aduk in da kuke,

Sai mun hadu a Sabin novel dina mai taken…………????????

Adai dingayi ana kankato,mutincin na????

Sharhi kawai????????

Comments
Share

Mmn Amatullah ce????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23

Leave a Reply

Back to top button