DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

Baki sake Malam habu yake kallonta wai kokunyah bb Mari d kanta take fadar HK,,,, kafin yace ke yanzu abin d kikeyiwa samha a gidannan adalcine ko akasin HK,ko dan itah bakece kika haifeta bah,,,to bari kiji n fadah miki zan kumah mai Mai ta abin d basau 1 bah bah sau 2 bah,,nasha fadah,,DG yau karna sake gani ko jin yarannan sunayiwa samha rashin kunya,,idan kumah n sake gani ko ji to rai zebaci,,n fada miki,,,…

Yana kaiwanan,,y wuce y barta nan tsaye,,,,.

In d samha ke zaune ta kallah tare d zabgah mata wata uwar harara,,tare d yin kwafah,,tare d zan hannun maryam sukayi daki,nan sukabar samha,,tana cigabah d sarar kwallah,tana cigabah d tausayawa rayuwar tah,,,

Maryam d sadi sune yatan mari,wan d duka duka shekarun maryam bewuce 10 bah ammah idan kingah irin abin d takeyi zakuyi mamaki,,HK sadi me shekaru,7,,duk innah mari t batasu d rashin kunyah kala kalah,,sai dai FATAN shiriyah,,………

Inayiwa daukacin madoyana murnar bikin sallah,dafatan kunyi sallah lpia,, to Allah y mai maita manah,amin,,,

Sannan aci namah asannu ban d cin mai zafi,sabi d gudun ciwon kiki ko bacewar sah,,,patan Alkairi,all gus,????

Mmn Amatullah ce
[8/15, 00:14] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine takenmu]

                 ????????‍♀
     DAH N KOWANE
                 ????????‍♀

Story&written by Mmn Amatullah

Dedicated to my family

BISSIMILLAH RAHAMANUR’RAHIM

INNALLAHA’MAH’ASSABIRIN☺

11~12

Wani matashin,saurayine,yake tako matattalar benan,yanah saukowa,kai kace,yana tausayin step's dine,,matashin saurayin wan d shekarunsah basuwuce,,22or23 bah,sanye yake cikin kananan kayah,wa"yan d sukayi matukar karbar jikinsah,,kai kace danshi akayi su,,kannan yasha gyara,,

Ahankali y karaso cikin palon bakinsah dauke d sallamah, wata matashiyar matace t amasah,Dan bana, kirata d dattijuwabah,Dan shekarunta bazasu wuce 40or41 bah,,,

Fiskarta dauke d murmushi,take kallonsah kamar yan d shimah HK,

Kafin tace my son,,harkafito yau d wuri HK har kasah y durkusah y gaisheta,,,tare dawa,wlh,,mahmah,,yau jinayi gabah 1 nagaji d,baccin shiyasah nafito,,,Dan nasan damah kina zaune ke kadai,,bb abokin firah,,,

Dan nasan war HK Abbah yajimah d fitah,,to yazanyi my son ai har n sabah,,idan katafi makaranta,abbanka yafitah kagah  abokin firah,ta nuna masah Alkur'ani mai garmah,dake ajiye a gefenta,,,murmushi yayi wan d yakara bayyanar d ainishin kyawunsah,,,,


Kafin yace to yau kina d abokin firah,Dan yau bb in d zanje,,inah tare d mahmah nah,,,yakarasah maganar yana kwantar d kansah,a gefen kafadartah,,dubansah tayi tare d cewa,, katayani fira kokuwa,ka isheni dashagwabah,kamarwani,yaron goye,,yanzu DG zuwanka,zakafara daddanneni,,d wannan kannakah,,

Cike d shagwabah yake kallonta,tare d cewa,,to mahmah idan banyi mikibah towa zanyiwa,,,

Kumah inah kainah yake d nauyi,ai d yana d nauyi,d,bazan dorawa mahmah nah bah,Dan banaso t wahalah,,,

Yakarasah maganar yana dry itamah dry’r tayi,,tare d cewa wayafadah makah HK,,cewa wannan kan bb nauyi,,,

 Kai mahmah,Dan Allah kidenah cewa HK,,yan d yayi maganar karamin yaro,yanaso,yayi kuka,,dubarkafah kai kokunyah bakaji,,,kadingah shagwabah kamarwani boy,,,..

To ai boy dinne a wajan mahmah nah,,,..

Yan d suke raha,tsakanin uwa d dantah,,abin gwanin birgewa,,,

 Yawwa mahmah,,yakukayi d Abbah akan maganar tafiyar d zamuyi,,ai tini mungamah maganah,,ammah ni,sai nake ganin d zaka hakura,d maganar tafiyannan,,Dan duk n tuno d tafiyar nan sai naji gabana y fadi,,sai nake ganin dah kahakura,,,


Zamansah y gyara sosai,tare d kamo hannunta,,kafin yace,,HB mahmah,,Dan Allah kikwantar d hankalinki,,insha Allah bb abin d zai faru,,Addu'arki kadai nake,bukata,,,,


Mahmah, kinsan,dai,yan d nake,,,d saddiq,,basai n fadah bah,,duk d saddiq yagirmeni,,ammah muna d kyakkyawar alaka,atsakaninmu,,

Ayan d Mike dashi ace aurensah’yatashi ammah naki zuwa,,kumah lpia’ta kalau,,,ai,kingah,ban kyautabah,,,

Mahmah nasan bazaki manta d irin dawainiyar d saddiq yayibah,lkcn d aka,kwantar d Abbah a,asibiti,,,,

Hmmm,nisawa tayi tare d cewa, kwarai bazan tabah manta wannan lkcn bah,d kumah irin temakon d yayi manah,,,to shikenan Allah y kaiku lpia y dawo daku lpia,, amin mahmah nah harkinsah naji dadi,,,,

 Dry tayi tare d cewa yaushene tafiyarne?

Sai wani sati,y bata amsah,,to Allah y nunah manah,Amin mahmah nah,,,.

Ammah dai bazaku dadebah Dan kasan bazan iyah dadewa bangah noy Dinah bah,,,

Dry yayi,tare d cewa,insha Allah kwana 2 kachal zamuyi,,nimah bakaramin missing dinku zanyibah,,ke d Abbah Dan wannan itace tafiyata tafarko wacce zanyi batare d Kuban,,,,,

Ammah mahmah karki damu,,,ai gawayah,zamu dingah gaisawa,,,to ai shikenan,ammah jirgi zakubi,ko?Aa mahmah mota,zamubi kinsan tagiyar bata mutin 1 bace kumah a cikinmu a kwai wa'in d basu d karfin biyan titin samah,bah,shi ys gara mubi mota,,duk dayane,,

To hakanmah yana d kyau,,fatana dai,Allah y kaiku lpia y dawo daku lpia, y kade. Duk wata fitina t hanyah,,,

Amin mahmah nah,,,,,,,

Comments
Share

Mmn Amatullah ce
[8/16, 14:38] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????

[Aminci zamah lpia shine takenmu]

               ????????‍♀
   'DAH N KOWANE
[RAYUWAR SAMHA]
               ????????‍♀

Story&written by Mmn Amatullah

Dedicated to my family

BISSIMILLAHI’RAHAMANUR’RAHIM

Yarabbissa,mawati yarabbil arshil azeem,,,

13~14

        *WANENE FARUQ??*

FARUQ ALIYU AHAMAD,shine cikakken sunansah,wan d akafi,sani d (AA Faruq),dane, gudah 1 till,agurin Alhj Aliyu,wato Abbah, d Hajiya maryam,,mahmah,,,wa in d suke zaune a cikin garin gwambe,,

Alhj Aliyu, shararran Dan kasuwane,wan d yayi suna sosai,,ajahohi daban daban damah kusan naija,gabaki dayah,,ya Tara abin duniyah fiye d yan d kuke tinani,,,

Sai dai duk yawan tarin dukiyarsah,dah 1 Allah y azurtashi dasu,,,Dan d yataso cikin so d kauna dg iyayen sah,,,

Ammah duk,d irin son d suke nunah masah HK besah,sun kasah bashi tarbiyah mai kyaubah,,

FARUQ,,,ya samu,tarbiyah mai kyau DG mahaifansah,,kasancewar,FARUQ y taso cikin arziki,d wadata,,hkan besah y kyamaci talakabah,,saimah son mutane d yake dashi,ga girmamah manyah,Sam baya rainah n samah dashi,,kokumah wai dankai talakane,y kyamaceka,,,FARUQ,, gah sakin fiska,tare d faran faran d mutane,,,,

FARUQ yana d kyakkyawar Alaka d mutane,saidai Abu gudah 1 Sam bayah shigah,sabgar d ba’a sakashi acikibah,,,

Zw,yanzu FARUQ yana level, 1 a university, in d yake karanta business,,,Dan yana d burin y tallafawa mahaifinsah,,

HK bangaran ilimin addini,nan mah FARUQ bah’bayah bah,Dan yana d haddah,akansah sannan y haddace,littattafai d damah,,

CIGABAN LBR

Amatukar gigice t tashi tana,”yan dube dube,,bakomai ys tah HK bah,sai saukar ruwa mai sanyi d taji ajikinta tana tsaka d bacci,,gashi damah yau suntashi d muku mukun sanyi,,,

Kamar DG samah,,tatsinkayi muryar,innah mari,,tanacewa,,nicenan Dan ubanki,,,taci gabah d cewa,wato sabi d tsabagen kin rainah,mutane,,,shine kikaxo nan kika nade kina bacci,,to uban waye,,zaiyi miki,duk wanchan aikin gidan,,,,

To wlh karki sake n rigaki fitah DG dakinnan,,,idan kumah bah HK bah to wlh jikinki,y fadah miki,,,

Shegiyah mai mugun hali,,,(tofa,fan’s,,kufah, jimin innah mari,,)

Cikin kuka mai ban tausayin,samha,,tace Dan Allah innah kiyi hakuri,,kibarni n sake kayah kingah sanyi ake,,,,

Iyeeee,to uwata,, kinsan Allah ko zaki mutu sabi d sanyi,bazaki chanza kayabah,,a HK zaki fitah,,,zaki wuce ko sai n kwadah miki mari,shashasha,,,,,



HK samha tanaji tana gani,tafa,tana digah,,gawasu,hawaye masu zafi d suke bin kuncinta 1 bayan 1 ,,,azuciyarta,,kuma,,tana addu'ar Allah y kawo mata karshen,wannan rayuwa d takeciki,,,mai cike d kunci,,,,



Tana rawar sanyi tana komai,hakora nakaro d juna,, sabi d tsananin sanyin d takeji,HK t fara aikace ai kace,,har kayan suka bushe a jikinta,,,    

kafin tagamah zazzabi mai zai y rufeta,,,

 In d agefen mari,tana daki,itah d yaranta,t kaimusu,garwashi sunajim,dumi,suna shan koko,,,,,

Zw yanzu duk aikin d takeyi karfin haline,,Dan ko d ta ajiyemah tasan abin d zebiyo vayah,,,,

Ammah zw yanzu tana ganin juriyarta tazo karshe,Dan itah kadai tasan irin yunwar d takeji,,ga zazzabin y kara rufeta,fiye d dazu,,Dan har wani duhu duhu,t fara gani,,,,,..

Adaddafe,t nufi dakin,innah,mari,,sallamah tayi,cikin waya iriyar muryah wacce kai d kai,kasan,,,me itah,, bah kalau,,yake bah,,,

Cikin fadah innah mari tace lpia kikazo kina cikimin kunne,,cikin rawar muryah,,samha,,,tace,,innah Dan Allah kisammin kokon,,,ko babu yawa, nasha wlh jinake kamar zan fadi,,,inye,,samun guri,,,waimah in tambayeki,,kingah aikin d n sakaki?

Kai t girgizah tare d cewa wlh innah zanyi idan n karyah,,,inyeee,,to bari kiji yau ko mutuwa zakiyi,sai kingamah duk wani aiki d n sakaki,,sannan zaki karyah kinji,n fadah miki,,,

Zaki wuce ki bani guri ko sainah,kwadah miki mari,,

Samha baiwar Allah bb yan d ta iyah HK tajah kafafunta,tabar gurin,tana ganin,duhu yana yimata,yawo,,,

Tana zw tsakar,gidah jiri y debeta,,jikake t fadi yeeff,,nan take numfashinta,y tsayah,Chakk,,,,,,,

Agaskiyah,_,idan bangah comments d yawabah,,zan kara yimuku typing bah,,

Banason thanks, ko,ko sticks,, sharhi kwai nake bukata,,Dan shine ze karamin kwarin guiwar cigabah d yi muku typing,,

Comments
Share

Mmn Amatullah ce????
[8/17, 15:04] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[ Aminci zamah lpia shine takenmu]

                ????????‍♀
   'DAH N KOWA NE
[RAYUWAR SAMHA]
                ????????‍♀

Story&written by Mmn Amatullah

Dedicated to my Aminiyar Arziki,Ni’imah

BISSIMILLAHIR’RAHAMANUR’RAHIM

NOT,,EDITED❌

15~16

Cike d tashin hankali,mlm habu y karaso,,in d take,kwance,,,d sauri ys hannu y dah gota,, yana kwala mata kira,,”yar baba 2. Ammah Sam ko alamun t motsa bb,,,

Jiki,na rawa,y dauketa,y nufi dakinta,,kwantar d itah yayi,,gabah dayah y rude y mah rasah me,zeyi,sai faman,girgizata yake,cike d tashin hankali,,,waje y fitah d sauri,,ruwa y debo y dawo,,shafah mata y farayi,,yana cigabah d girgizata,,,ciki, sa'a yamu t fara nisawa

Wani Dogon numfashi tajah,,d karfi,,Alhmdllh,kawai mlm habu yake iyah firtawa,,

Sannu,”Yar bb,,me yake damunki,inane yake yimiki,ciwo,hk yake t jero mata tam bayoyi,bb bakin maganah dan,bazata iyah bah sai ido,,nuni tayi masah d hannu alamun sanyi takeji,,,jiki n rawa y dauko zani y lillibeta,,,

Jikinta y kara tabawa yaji zafin y haura,n dazu,,subah’hanallah,,y firta cike d damuwa,,kinci abinci kuwa? Y tambayeta,,kai kawai t iyah girgizah masah,,,kai y girgizah tare d ficewa,,,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23Next page

Leave a Reply

Back to top button