DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

Bewani jimah bah y dawo dauke,d,madarar shanu,,wacce y tatso, yanzu,,dah gota yayi,,y samata, ‘ko’kon a bakinta,,,yan. D takeshan madarar,,,bakaramin tau sayah mata yayibah,kai d gani kasan tana cikin yinwa mai tsanani,,,..

Cikin muryah maicike d rauni,yace “yar bb kisha a hankali mana karki kwara,,idanmah baki koshibah,,ai sai n karo miki,,tas, t shanye,,akaro,kai t girgizah alamar,Aa,,to madallah,kwanta inah zw,mlm y fadah tare d ficewa,,

Kai tsaye dakinsah y wuce,magani y hadah mata,,sannan y dawo,dakinta,,bata yayi tasha,,tare d zw mazah ki kwanta ki huta,,insha Allah kafin ki tashi,,zazzabin zesauka,,,kai t dagah tare d kwanciyah,gyara mata rufa yayi,bata jimah bah bacci y dauketa,,ya jimah zaune,yana kallonta,,yana kumah tausayawa rayuwar t,,y zamah dole n kara saka ido akan rayuwar ta,,,sai d y tabbatar baccinta yayi nisah kafin y fice,,y nufi dakin mari,,rai bace,,

Tin kafin y karasah,y fara kwadah mata,kira,,mari2,,Aa,wai lpia Malam kake kwadamin kira hk,,,wani mugun kallo y watsa mata,,tare d cewa,auke har tambayar lpia mah kikeyi,,to bari,kiji n fada miki,abin d kikeyiwa yarin yar nan SAMHA yafara isahta,,kewai Dan Allah ko kunyar kishi d kan kanuwar yarinyah bakyaji,,,wannan ai rashin hankaline d jahilci,,to bari kiji n fadah miki,DG yau karki kara,,hata abinci,,tin dadai bakece kike nemowabah,,,ai kin gidah d takeyi wannan bazan hanata,vah,Dan nasan ze temaketa agabah,,ammah abin d bazan iyah cigabah d daukabah shine horon yunwa,d duka,,Sam,kisake tinani,a wannan gefen idan b hk bah to zakigah abin d bakyaso,,,,

Ai damah nasan,akan wannan “yar takane kazo kawani rufeni d fada bb damah ayimata Abu kalilan sai kazo kaitawani kumfar baki,,to in dai akan wannan ne ni bani d lokacin ka,DG hk taja tsaki tare d shigewa daki,, ..

Oh hk kikace to muzubah ni dake,,,naga wan d ya’ajiye,wani tsakanin ni dake,,,..

Bayan sati dayah

Alhmdllh SAMHA tadamu sauki sosai,,,har taci gabah d harkokinta,n yau d kullum,,

Malam HB ya tsayah sosai a kan innah,zw yanzu SAMHA t Dan samu sauki,kadan Dan ana bata, abinci a kanlokaci,,,sai dai bangaran hantara d kyara d duka,,bb abin d y sauyah,,sai dai batayi a gaban Malam habu,sai dai a bayan idonsah,,,

     **************

A’a wai har kafito kenan,,Abbah y tambaya,,eh wlh Abbah n fito kasan tafiyar t motace,,gara mutafi d wuri,Dan Adamawa d nisah,,eh hk ne,,,nan y durkusah y gaishesu,,,mahmah wacce tin d yafito batace kalabah,,sai yanzu tace ammah kazauna kakaryah ko kafin katafi,,,,

Eh mahmah zansha ko Dan Ruwan lepton ne,Dan kinsan bana iyah cin abinci idan zanyi tafiyah,,hk,ne,nan y zauna yakarya,,yana gamawa wayansah t fara kara,,,dubawa yayi yagah abokan tafiyarsah ne suke kira,,,


Tom Abbah mahmah ni zanwuce Dan harsun fara kirana inaji sun,karaso,,Addu'o'i sosai sukayi masah tare,fatan Alkairi,, tom ngd IYAYE nagari,ni natafi saiminyi wayah,,,,


Har yakai bakin kofah,,mahmah takirasah,,FARUQ,, sai d gabansah y fadi Dan tin d yake d mahmansah betabah ji  t kirasah d FARUQ bah,,jiki a sanyaye,,yajuwo,,tare d amsawa,na'am mahmah,,,ahankali t tako har zw in d yake,,hannunsah t kamo,,tare,d cewa,,FARUQ,, Dinah Allah yakaiku lpia y dawo daku lpia,, tafiyar nan t kwana,2 ammah,sai nakejin kamar,mun rabu kenan,,,murmushi,yayi wan d y kara,bayyanar d ainihin kyawunsah,,tare d cewa,,mahmah n ki kwantar d hankalinki,tafiyah ai bamutuwacebah,,kedai kawai kitayimin addu'a,,shikenan my son Allah y dawo min d kai lpia,, Amin,y amsah,,rungumesah tayi sosai,,yanajin faduwar gabah maitsanani,,,Koran d ake sake,yiwa wayansane ys t sakesah,tare d sake yimasah fatan Alkairi,,,

Fita yayi yanajin,duk jikinsah,yayi sanyi,,jiyake inamah,bah bikin saddiq bane,d yafasah wannan tafiyar,ko Dan mahmahnsah,,,..

Yana fitah,d gudu t fadah jikin Abbah tana kuka,,,cikin muryah mai taushi,yace,HB maryam,,kiyi hakuri manah tafiya ai bah mutuwa cebah,,,cikin kuka tace,bazaka gane bah Alhj,ni kadai nasan yan d nakeji,,tin d yarannan y tsiri tafiyar nan nakejin,kamar wani Abu yana shirin faruwa,,kullun cikin faduwar gabah nake,DG natuna,zeyi tafiyah,yanzukumah,jinake kamar mun rabu kenan,,takarasah maganar tana kara fashewa,,d kuka,,kingah kiyi hakuri,bb abin d zefaru dashi,insha Allah zedawo lpia, ki kwantar d hankalinki,,kiyita addu’a,,,d kyar Abbah y Dan rarrasheta,har t,dan kwantar d hankalinta,,,,

Tafiyah suke, sunata fira, abinsu,,su 5 ne masu tagiyar,,2 agabah 3 abayah,,,,

Tafiya tayinisah,sosai,Dan zan iyacewa mah zw yanzu har sunshigah jahar Adamawa,,Dan Faisal bah DG bayabah,,yana taka motar sosai,,kai kace,samah,, ze tashi,sannan tin d suka taho,sallah,ce kawai t tsayar,dasu,,,,,

Y kamatafah mukura,saddiq,y kara yimana,kwatancen,gurin,Dan,,karmu,bata,,,eh,gaskiyane,wannan,, ammah,kabari,ninah kirasah,tin d kai kagah tuki,kake,,karka,rabah hankalika 2, saura sukace,,maganarka,hk take,jamil,kar,yayi wasah d rayukanmu,,ga hangar,nagah,tana d kwana sosai,gah many an motoci,,dry Faisal yayi tare d cewa,, wlh kun bani dry,Amman,dai kunsan waye Faisal,in dai ,agurin sartafah,motane,,eh,munsani ammah dai kabari,,akirasah,,,,..

Kungadai nine nake tuki,to ni yakamata,kubari,n kira yana yimin kwatance,inabi,,,kai kaidinnan akwai kafiyah,,tomunji kirasah,,cewar,FARUQ,,,, dry Faisal yayi tare d cewa,, yawwa kokufah,,,..


Wayah y Ciro y fara kiran, saddiq,,kai ango gamu agarinsu Amarya,nan yayi masah kwatancen in d suke,,Karin shimah saddiq,yayi masah,,watancen,in d zasu,je,,,tom ango mungode,,said munkaraso,yaww,idan bakuganebah kuyi tambayah,,,OK,,


 Mai mskin y ajiye way an,sai y fara tsokanar ango nanfah fira, t barke,,,manner ne yace kai Malam,bafah kiyashi k daukobah,,y kamata k ajiye wayannan k kulah d tukin ka,,,

Ai inah hankalin Faisal y tafi gurin Fira,,kawai bai ankaranah,y tsinci katuwar mota,,a gaban,su,gabah dayah salati,suka dauka,,shikumah Faisal,, y shigah kokarin kauce mata,,,cikin rashin sa’a motar t kwace masah,tayi cikin daji,,,

Bb abin d ketashi a cikin,motar, sai salati,,sosai motar,,take Shiva,cikin daji,Faisal duk y rude,y kasah tsai d itah,,,

Bangaran,saddiq ha Kali tashe,yake kiran,lpia Amman bb amsah,Dan duk yanajin abin d yake faruwa,,,

Wata katuwar bishi,motar, t dakah,take mitar t komah d wuta,,,

Daidai,lokacin,Mahmah,t dauko,plet,tana kokarin fitowa DG kitchen,jitayi,gabanta yayi wani,mummunan faduwa,,wan d ysata,sakin,plet,din y tar waste,hannu bibbiyu tasah t dafe,,kirjinta,,,……

Plz comments kawai nake,bukata,banason sticks ko thanks

Comments
Share plz

Mmn Amatullah ce????
[8/18, 00:33] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine takenmu]

             ????????‍♀
'DAH N KOWA NE

[RAYUWAR SAMHA]
????????‍♀

Story&written by Mmn Amatullah

Dedicated to my fan’s

BISSIMILLAHIR’RAHAMANUR’RAHIM

NOT,, EDITED❌

17~18

Guri t samu t zauna cike d tashin hankali,,bb
Bb wan d y fado mata,a rai sai,tilon Dan tah,,jiki n rawa t dauko wayah t fara,kokarin Neman layinsa,,ammah sai,,dai,kash,,swich off,,hk tayi t kokari gwadawa,ammah bb alamar shigah,,idan hankalinta yayi dubu,y tashi,,Abbah t shigah,kira,,

Yana dauka,,tafara,jefah masah tambayoyi,,Alhj,,son ya kiraka kuwa,kokuwa kai ka kirasah,?? Hmmm, nisawa yayi tare,d cewa,ai bamu jimah d yin magana bah,,yace ya nemeki,wayanki,,bata, shigah,,hmm,nisawa tayi tare d cewa,wlh n kasah samun nutsuwane,,gani nake kamar babu lpia,,Dan yanzu n kira wanyansah ammah a kashe,,,Aa,kingah maryam ki kwantar d hankalinki,,yan zu muka,gamah magana dashi yana lpia,, nan dai tace to bah Dan t yar d bah,,,shikumah ya fadah mata,hk ne kawai Dan takwantar d hankalinta,,,Dan shimah tin dazu,yake nemansah ammah y kasah samunsah,,,…

Wa’in d abin y faru a kan idansune suka garzayah,,guri,,bb wan d iyah komai sakamakon yan d wutar takeci,,bb damar su karasah,,sai masu kashe gobara,sunzo,,

Akallah wutar t kai 30mnt tanaci kafin sukaraso tare d police,, nan akasamu d kyar aka kashe wutar,sai dai cikin rashin sa’a,bb wan d yafitah duk mutanan ciki,,sun kone kurmus,,,

Kashe wutar yayi daidai,d karasowar,,saddiq,gurin,,hankali a tashe y karoso,,

sakamakon,jin dayayi sunata salati,,hankalitashe,DG bayan kumah yaji shiru shi ya bashi,damar garzayowa,in d Faisal yayi masah kwatance,,yana karasowa,y tadda wannan mummunan tashin hankalin,,,,

Be kara,tabbatar d sunebah,sai d yagah wayar,Faisal,,achan gefe,gudah,,in d police suke tattara,duk wani Abu d yashafi gawawwakin,d ba za’a iyah tantance nawa bane,,,

Cikin wani irin kuka,,mai tsumah zuciyah,,saddiq y nufi,in d motar,, take t fitar d wani irin hayaki,,d sauri aka rirrikesah,,tare d bashi,,,hakuri,,,

Tsaf police sun gamah tattara,sauran kasusuwan d basu konebah,d kumah ragowar kayan d suka samu,,kamar konannun wayoyi d agogunah,,nan suka wuce tare d saddiq,,Dan sun gono yana d alakah d mamatan,,,,

Innah’lilahi’wainnah ilairrajun,,Kalmar d Abbah yake t maimaitawa kenan,,,kafin yayi karfin halin cewa,,yanzu,sunah,,inah,,nan aka sanar dashi,,,

Dg office kaitsaye gidah y nufo,dan y kintsa,y tafi,,Sai d y, daidaita nutsuwarsah kafin y shigah gidan,,aifah ko d shigarsah,,mahmah t tsaresah d tambayoyi nan yayi karfin halin kwantar mata d hankali,,tare d cewa,,ni yanzu wata “yar tafiyace t kamani,zu kano,,insha Allah zw d safe,zan dawo,,y fadah mata hk ne Dan karta zargi komai,,Dan inan yace,Adamawa,zeje yasan saita zargi wani Abu,,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23Next page

Leave a Reply

Back to top button