DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

Nan yasamu suka rabu ko wannan su cikin tashin hankali,,,

Sai dare jirginsu y sauka,kai tsaye in d akayimadah kwatance,y nufah,,,d isarsah,,y cikaro d saddiq wan d yazamah mamar wani tababbe,,tambayar duniyar nan,,Abbah yayi masah akan in d su,,FARUQ suke ammah,bb amsah,,sai kuka d yakeyi kamar karamin yaro,,,nan Abbah y fara sarewa,d lamarin,,,

D yake lokacin d ” yan sandah suka kira,basu fadah masah ainihin abin d yafarubah,,,bai wuce 30 mnt d zw bah, wasu dattawa 4 suka shigo,sumah cikin tashin hankali,,,,

Wan d hakan yanah nunah sune sauran mahaifan 4 ,,

Bayan kamar 20 mnt,akayi kiransu office din DPO in d ananne y keshedamusu duk abin d yafaru d yaransu,,tare d nunah musu sauran kasusuwan d suka samu,d agogo d wayoyi,,,

Nan take,Abbah yagah wayar FARUQ tare d wayarsah,,bb abin d suke,firtahwa,sai innahlillahi’wainah’ilaihirraji’un,,,duk dauriyah irin t mazah,ammah sai d dukkansu suka zubar d hawaye,,,

Nan take kowa y dauki,,abin d kasance n dansane,,sannan aka kasah, kasusuwannan gidah,5 kowa y dauki dayah Dan babu t yan d za'ayi atantace,gana wane gana wane,,

Hk sunaji suna gani kowa,y kwahi kadonsah,,,

Ko d sukafito har 12 t gotah,n dare,,

,duk Kansu yan d sukagah ranah hk sukagah dre,Dan bb wan d yasamu damar rintsawa,,,bb abin d Abbah yake tinani sai t yan d zai fara sanar d mahmah rasuwar FARUQ,,

Asubar fari,dukkansu,,suka kamah hanyar komawa gidah Dan a yiwa mamatan sutura,,

Kulli,nafsin za’ikatumauti????????

Tin kafin y iso har y sanar d wa’in d yadace domin sugara shiri,,tunkafin y karaso,,,

Abin da yafi bashi mamaki,,ko d yakaraso,,gidah yan d yataddah,mahmah kamar yan d yabarta jiyah,,cikin tashin hankali hk y dawo y sameta,,,,

Tana ganinsah d gudu t taso tana cewa,yawwa Alhj nifah har yanzu ban samu yaronnan bah,,ko kasamesah,,hankalina,atashe yake,,,

Abbah besan lkcn d wasu zafafan hawaye suka zubo masah bah,duk yan d yaso y jure hakan y faskara,,,,rungumeta yayi yanacewa am sorry, am sorry,, cikin kuka tace sorry for what?

Shiru yayi y kasah firtah ko d Kalmah 1,,girgizashi t farayi tare d cewa,, kafadamin manah wani Abu y farune,,

Kiyi hakuri hjy,kullinafsin za'ikatul mauti,,me kakenufi,,kumah waye y mutu,,,ledar hannunsah y mika tah d sauri t karbah,,t fara,dubawa,,Abu n farko d tafara,,gani agogon FARUQ, wan d yasaka jiyah,d kumah wayansah,,wan d badan sanayyabah,,baka Isah k gane bah sabi d wuta taci mutincinsu,,,,,


Kara dubawar d zatayi taci karo d toka d kasusuwa,,wan d wuta taci t rage,,cikin matsanancin tashin hankali,t fara tambayar Abbah,,waishin me hakan take nufi,,kafitar Dani DG duhun d. Nake ciki,,,

Kiyi hukuri d abin d zan fadah miki,,Dan kowa n hk ne lokaci kadai Mike jira,,Allah y karbi ran FARUQ,, akan hanyarsu sukayi hatsari,,gabah dayah sun rasu….ai kafin y karash jikake tafadi sumammiyah,,,,…

Amatukar rude y nufeta,yana girgizata,,ammah Sam bb alamar rai a tare d itah,,,

D gudu y dauko ruwa madu sanyi y fara zubah mata,,nanmah bb alamar zata farka,,,hankalinsah idan yayi dubu to y tashi,, amatukar tsorace,y dauketa yayi asibiti,d itah,,, in d akakarbeta emergency,,,

Hk likitoci suka dukufah kanta,d kyar suka samu numfashinta sai dai batasan waye a kantaba,,,

Misalin karfe,,9am aka kai FARUQ gidansah n gaskiya,……..

Comments
Share

Mmn Amatullah ce????
[8/18, 23:13] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine takenmu]

               ????????‍♀
  'DAH N KOWA NE
[RAYUWAR SAMHA]
               ????????‍♀

story & written by Mmn Amatullah

Dedicated to my family

BISSIMILLAHIR’RAHAMANUR’RAHIM

NOT,,EDITED❌

19~20

Bb,ammah yau tare zamu,fitah kiwo ko?

Kagah kusan kwana biyu kenan banjebah,,sai kacewa wai n hutah,,to ban d abin “yar babah wayaki Hutu,,ganinayi aiyika sunayi muki,yawah shi ys nake barinki,,sabi d kihutah sosai,,,…

Ni’ni bb yau dai tare zamu,kasanfah inason kiwo,sosai,,Dan hk yau n gamah duk abin d nakeyi d wuri,,Dan mutafi tare,,yan d yayi maganar kai,kace kuka zatayi,,,,..

To shikenan,,naji tare zamu base kinyi kukabah,,mazah jeki shiryah,,mutafi, kingah n fito,,cike d doki,,t shige,dakinta,,,bata wani jimah bah t fito,,chikin shigarta,t Filani,,nan nagah zallar kyawun SAMHA y bayyahnah,masha Allah,,,

Cike d doki,t karaso,in d bb yake tsaye,tanacewa,,bb nashiryah,,yawwa, to mutafiko,,mari kina inah tomu minfitah kiwo,,,,

Mari dake daki,baki t tabe kamar yana ganinta,tace,,to saikun dawo,,

Cike d farinciki,,suka kadah shanunsu,,suna tafiyah suna,fira,maicike,d birgewa,,

D hk harsuka,,karasah,,in d suke,,zamah Dan shanunsu,su gamah cin abinci,,,

Jikin wata katuwar bishiyah suka samu suka zauna,,mafi akasari damah nan sukafi zamah insunfito,,,

Sun,jimah,,zaune,in d yaketa,bata,shawarwari,,d kara nusar d itah akan hakuri’n d takeyi abune mai kyau t cigabah,,,,

Abangaran SAMHA sosai takejin dadin zamah d mahaifin nata wan d takejin sonsah har cikin,jininta,,,,duban sah tayi tare d cewa, bb insha Allah, zaka sameni duk yan d kakeso,ngd sosai

Bb komai “yar bb wannan nauyi nane,,y zamah dole n saukesah,,Dan hk basai,kin godemin bah,,kinji ” yar,bb,

Bb nifah tin dazu bangah Dan marakinnan fah,inah,,ganin ko yayi wani,gurin bari,naje,,n dubosah,,,,to mazah,,ammah idan kingah yayi nisah sosai,,to ki dawo,,sai muje,tare,,dry tayi tare d cewa,, ai bb nasanmah yanan gabah kadan,,to mazah jeki,,

Tafiyah take,tana “yan wakokinta,,cike d farin,ciki,,Dan yau HK kurin,,take,jinta,,cike,d nishadi,,

Har tayi tafiyah medan tsaho bata sanibah,,chan t hango dan marakin,,yana t kiwo shi kadai,, cike d zumudi,take,takawa xuwa in d yake,sabi d tana matukar son Dan marakin,,Sam bata kulah d abin d yake gabantah bah sabi d hankalinta yana kan Dan marakinta,,

Jitayi kawai tayi tintibe,d Abu,in d Allah y temaketa,,bata fadibah,,d sauri,t kai idontah,kan abin d yakusah kayar d itah,,,abin d taganine,ys t jah d bayah tare d kwalah wata,razanniyar kara,,,kafin t kwasah d gudu,,,..


Yan d mahmah take hk take,marabarta d matacce,numfashi,,ammah bayan nan bb wata alamah,d zakagane cewa tana tare,d ranta,,,Abbah zaune agefenta kwana 1 tak, duk yafita hayyacinsah,kai kace bah abban d mukasani a dah bane,,

Badan mah juriyah d karfin halibah,d abin yafi hk,Abbah yana iyah bakin kokarinsah wajen ganin y Dan rage ko d kadan ne n abin d yake damunsah,,Dan ganin y fiskanci kalubalansah n gabah,,…

Wasu zafafan hawayene suke zubo masah,,duk juriyarsah,ammah Sam y kasah dakatar d su,Dan shi kadai yasan irin kuncin d ziciyarsah take ciki,,,,

Hannu yakai y shafi,fiskar,mahmah yanajin yan d kaunarta yake kara,mamaye masah,,zucyah har yanajin idan y rasahta,,kamar bazai iyah ,,cigabah d rayuwaba,,,,

Har baisan lokacin d yafashe d kukabah,,,kamar wani,karamin yaro,,hannunta y kamo,,y fara maganah,kamar wani wan d yazautu,,,

Karki tafi kibarni maryam,,zuciyata,bazata iyah rashin Ku kubiyubah,,,plz maryam,ki jure,,kirayu Dan,, mukarasah rayuwarmu tare,dan nimah banajin zan rayu bb ke plz ketemakah,,hk yadingah sambatu kamar wani tababbe,,

Yajimah a hospital kafin y komah gurin karbar gaisuwa,,,Dan yasan anata zw ba’a samunsah,,

Hmmm,,my fan’s kunaganin,me SAMHA t gani har yarazanata hk?

Sharhi zallah nake bukata,,banason thanks ko sticks????

Comments
Share plz

Mmn Amatullah ce????
[8/19, 12:22] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine takenmu]

               ????????‍♀
 'DAH N KOWA NE

[RAYUWAR SAMHA]
????????‍♀

Story & written by Mmn Amatullah

Dedicated to my family

BISSIMILLAHIR’RAHAMANUR’RAHIM

NOT,,EDITED❌

21~22

Bb yana dg in d yake zaune yajiyo,ihunta,,ammah gadukkan alamun,,suna d “yar tazara,a tsakaninsu,,Dan yaji muryar tata,d dannisah,,,

Amatukarrude,yabi hanyar d take,,,

In d bangaran SAMHA take gudu iyah karfinta,,,Dan tayi matukar tsorata,d abin d tagani,,,

Karaf,,suka,hadu d bb d gudu t fadah jikinsah,tare da rirrikesah,,tana mai d numfashi,,,

Amatukar rude yake tambayarta Lpia,” yar bb,menene,,wanine y biyoki,,ko wani Abu kikagani,,nan y dingah jera mata tambayoyi,wan d ko 1 besamu amsahr t bah,,,

Kiyimagana mana,, “yar bb,,,muryah n rawa,tace,,bb wa…wa…ni…ne,, a..shan,jikin, sah duk jini,,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23Next page

Leave a Reply

Back to top button