DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL
Wani kumah yar babah,eh bb yana chan gurin,,to kwantar d hankalinki,,muje,mugani,,Aa ni bb tsoro nakeji,,kingah karkiji tsoro,,ai inah tare d ke,,,,babu abin d ze sameki,kinji,,kai t dagah alamar to,,,
Tafiyah sukeyi a hankali,hannunta n ruje d nah bb,Dan tayi matukar tsorata,,,,
Bb shi d kansah d suka karasah,,abin d yagani,y yi matukar,tsoratasshi,,ganin mutin kwance cikin jini,,,da’alamah mah bb rai’a tattare d shi,,,
Karasawa yayi cike d jarimta,,tsugunnawa yayi,,hannu yakai,daidai hancinsah,ammah Sam beji alamun numfashibah,,,tsintsiyar hannunsah y kamah,,,nan yaji alamar akwai rai a tattare,,dashi,,,hmmm nisawa yayi tare d yiwa Allah godiya,,….
Juyawa,yayi yana kallon SAMHA,in d take tsaye gefe,gudah,,Dan yalura har yanzu a tsorace take,,,karasowa yayi in d take,,tare d cewa,,” yar bb ki kwantar d hankalinki,,babu abin d ze sameki,,inah tare dake,,kumah,,yanzu muje kikado shanun ni zan dauki,wanchan yaron mutafi gidah Dan yana matukar bukatar temako,,kai kawai t iya dagawa,batare d tace komai,bah,,,. .
Hk kuwa sukayi,,y dauki,saurayin ita kumah t kora shanu suka,,nufi,gidah,,,,
D isarsu,gidah,, dakin zaure,y sakashi,,in d y dorashi kan gadonkara,,damah dakin agyare,yake,,duddubashi y farayi,,Kafin yasan me y kamata,yayi masah,,,
SAMHA yakalkah wacce, take tsaye gefe,gidah y dubah,,tare,d cewa,”yar bb mazah,je kikawomin ruwandumi,d tsummah mai kyau,,to tace tare d ficewa,,batawani jimah bah t dawo,dauke d abin d yabukata,,,
Sai d y tabbatar y gyara,masah jikinsah,,kafin,,y hadah magani y sassaka masah,adukkan raunikan d yaji,,,SAMHA,,y dubah tare d cewa,, mazah jeki,gidan mlm iro,kice iyazo,yanzu idan baya komai,,inason ganinsah,,to tace tare d ficewa,,,
Tare suka dawo d mlm iro,,,in d suka gaisah yayi masah bayanin dalilin d ys yace a kirawosah,,,y karasah d cewa,,to kagah wannan hannun nasah karayace,shi ys nace,,akirawoka,,Toto ai bb damuwa,,bari naje gidah n dauko kayan aiki sai n dawo,,to ai hakan bb laifi,,,,
An gamayi masah duk wani temako d yakamata,subashi yanzu saura sujira farkawarsah,,Dan sanin shi waye kumah DG inah yake,,,,…
Yau tsahon sati 1 kenan d tsinto,saurayinnan,ammah har yanzu bai farkabah,,sai dai kullum Malam HB yana juyashi tare,d gogemasah jikinsah,,d bashi magani,,,Alhmdllh,Ana samun,cigaba DG,ciwukan jikinsah,,
***********
Alhmdllh,jikin mahmah,yafi dah sai dai har yanzu bata gane wan d yake kanta,,ammah ansamu cigabah,sosai,,,
Abbah zaune in d gabah dayah y rame y fitah hayyacinsah,,yayi baki,,,
Wata dattijuwar matace,,wacce,akallah shekarunta,,zasukai,65, zaune a gefe,itamah d gani Kasan tana cikin damuwa,,duban in d Abbah yake,zaune tayi,,tare d cewa,HB Aliyu kadingah sakawa zuciyarka,salmah manah,,ko sokake ayi biyu itah bata farkabah kaikumah k kwanta,,nasan,kana kokari ammah kakara akan wan s kakeyi,,to mama,aninne duk yan d naso dannesah,ammah y faskara,,Ammah inah iyakokarinah,,,
A hankali,take bude idonta,,bakinta dauke d Kalmar shahadah,,d sauri dukkansu sukayo kanta,suna tambayarta y jikin,,bata iyah cewa komai bah,,sai binsu d ido take,,,,d sauri Abbah y fitah yakirawo Dr,,
Basu jimah bah suka dawo,tare,, indah yakara duddubata tare d tambayarta,,inane yake mata ciwo kai kawai t nunah,,,takai kusan 15 mnt d farkawa,kafin abin d duk y faru,y dawo mata,,nanfah hawaye suka fara zaryah akuncinta,,in d Dr y sajeyimata allura,,t komah bacci,,,,
My fans kokunsan wanne saurayine,su Bb d samha suka tsinta? To kubiyoni danjin waye,shi
Comments
Share plz
Mmn Amatullah ce????
[8/20, 23:45] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine takenmu]
????????♀
'DAH N KOWA NE
[RAYUWAR SAMHA]
????????♀
Story & written by Mmn Amatullah
Dedicated to my family
BISSIMILLAHIR’RAHAMANUR’RAHEEM
NOT,,EDITED❌
23~24
HB,,Malam,nifah bangabewa wannan, wahalar d kaketafamanyi a kan wannan saurayin bah,,HB ai wahalar t Isah HK,haka kurum bb dangin iyah bb n bb ace tsahon wata 1 kanafamah d jinyah,,kumah,,har yau be farkabah,,gaskiyah d sake,,,
Innah,Mari,kenan wacce keta faman bam bamin fadah,itah kadai,,
Duban t mlm habu yayi tare d cewa,, HB mari Waike meyasah Sam baki d tausayine,,yanzuke,,ko kwadayin ladan d zakisamu bakyayi,,ai b sai kuna d alakah d mutinbah,kafin k temaka masah,,,,
Tosam itah rayuwa bah HK takebah,,sabi d bakisan me temakonkibah,,arayuwa,,,
Sannan saikin temaki wani kafin kemah Allah y temakeki,,,
Sannan Abu n gabah,Sam ni kulah d wannan bawan Allah bayah damuna kumah zan cigabah d kulah dashi har zw ranar d zai samu lpia, sannan kumah ni Dan Allah nayi badan wani Abu bah,,,
Dan HK DG yau idan baza ki badah taki gudummawarbah,,to kizubah ido,Dan banason kananan maganganu,,kinji n fadah,miki,,
Naji,t fadah tare d turo baki gabah tanacewa,,ai sai kai tayi,Kaine wahalah bata ishe sah bah,,,
Ganin zancen takeso,ys malm y bar mata gurin tare d kwalawa,,samha, kira,,
D gudu,t karaso,,tanacewa gani baba,yawwa,”yar bb mazah jeki,dakin soro kikwaso,kanuka masu datti,,to bb,,
D sallamah t shigah duk d tasan wan d ke cikin dakin,,bazai iyah amsawabah,,kai tsaye,abin d yakaita t farayi,,,
Kamar,a mafarki,t jiyana kalmatushahadah,,d sauri,t juyo,tana kallon in d yake kwance,,dan t tabbatar shi dinne kokuwa,kunnuwantane,,,,
A,hankali yake bude,,idaninsah,,sabi d yan d yake ganin haske yayi masah yw,,d Sauri,y mayar yarufe,,sabi d ganin sunyi masah nauyi,,
Y kai kusan 5mnt kafin y kara,kokarin budesu,,in d yayi n sarar saukesu,akan samha,,wacce ke tsaye tana kallon ikon Allah,,,
Yan d y kafeta,d ido kai kace yanaso,y gano wani abune, a tattare d itah,,Dan ko kiftawa,bayayi,,,,
Ai ganin y bude,ido,d gudu,tayi cikingidah tana kiran baba2 ,,,sai d gabansah y fadi ganin irin kiran d takemasah,ai cike d rudu,y taso a hanya sukaci karo,,
Lpia yar bb wani Abu ne,,cikin haki tace,bb yayi maganah harmah y bude ido,,,wai waye,,,bakon d yake dakin soro,,,ai bejira karasawar t bah yaja hannunta,,sukayi,soron,,,
Ko d suka karasah,,yan d t barshi HK suka samesah,,sai bin dakin yakeyi d kallo,,bb abin d bb yake nanatawa sai Alhmdllh,,,zamah yayi kusah,d shiyayi yana cewa,sannu,Dan samari,,,
In d y dawo d kallonsah kan su bb,,sake dubansah bb yayi tare d cewa yanzu inane yake yimaka ciwo,,ahankali y bude,,baki yace,bb sai dai inajin,,kaina yayimin nauyi,,,To Alhmdllh jiki y samu,,,
Kokarin tashi zaune yake in d bb y temaka masah y tashi,, zaune,,,in d yaci gabah d kallon dakin Dan y kasah fahimtar nan inah ne,,Dan shi dai tin d yake a rayuwarsah baitabah shigah daki irin wannan bah,,,
Kasah jurewa yayi,sai d y tambayah,,,shin bb nan inane,? Daman n San zaka tambayah,to ammah lbrin mai tsahone,Dan kakai wata gudah,,a kwance a in d kake,,ninake yimaka komai,, har zuwa yau d ka farka,,,,
Nan bb y fayyace masah duk yan d abin yake d,yan d suka samosah a cikin dokar daji,,rai a hannun Allah,,,,
Bb ya karasah maganar d cewa,to ammah Alhmdllh tin d kafarka,lpia kalau,bb in d yakemaka,ciwo,kumah abin farin cikinmah d katina kokai wanene duk tsahon lokacin d kakai kana bacci,,,
HK ne bb nagode wa Allah n gode maka,Dan bansan d wanne irin kalmomi zanyi maka godiyah bah,,nagode kwarai d gaske,,kumah INA FATAN nimah n samu abin d zan sakamaka,dashi,,,..