DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

Bb komai yaro ai yiwa Kaine,,Dan shi Alkairi ai dankone bayah faduwa kasah banzah,,HK be bb

To sai daikumah bansan sunan malamin bah,,,bb sunana,,Faruq, kumah ni haifaffan Gombe ne,,nan Faruq yabawa bb labarinsah d kumah me y kawosah,garin,, y karasah d cewa, n tabbata yanzu duk in d iyayena suke sun chan cike d matsanan ciyar damuwa,n rashina,,,

HK ne mlm Faruq,ammah,Abu mai mahimmanci kana lpia,, HK ne bb bazan tabah mantawa,d kubah a tarihin rayuwata ngd,kwarai,d gaske,,bb komai danah,,

Yanzu tin d kafarka bari nasaka a kawo maka,ruwa mai dumi saikayi wanka zakaji kwarin jikinka sosai,,to bb ngd Allah y saka,amen,,

Duban in d samha ke tsaye yayi tana t binsu d ido,,yace,mazah “yar bb jeki kawo masah ruwa me dumi yayi wanka,,to tace tare,d ficewa,,in d shimah bb y tashi y fita tare d cewa bari n kawo maka kayah irin namu n filani,,kasaka,,duk d kaimah bafilatanine,ammah,, hausah t kwaceka,,dry yayi tare d cewa,, abb ai ba duka t kwacenibah Dan inajin yaren,,ammah dai ai kadena shigar Fulani sai t kado,,,eh bb wannan kumah HK,yake,,nan dai suka sakeyin dariya,,kai kace sun shekara d sanin junah,,,,,..


HB maryam ai ykamata ace zw yanzu kin farasabawa,d rashin Faruq,ammah ace tsahon wata 1 kinkasah sawa zuciyarki,Dan gana kumah kindaiji abin d likita,yaceko,,

To Dan Allah yidingah hakuri,,kodan nimah n samu hankalina y Dan kwanta,,ammah ke hankalinki,a tashe nimah HK,,HB maryam,,kitausayamin manah kidubi halin d nake ciki,,,

Hannu tasah t share hawayenta tare d cewa, insha Allah Alhj zan yi iyah kokarina nagah n rage damuwa d nadena damuwa gah dahya abune me wahala ammah insha Allah nayi maka alkawari zan rage,,

Yawwa kokefah,,harkinsah naji sanyi,arainah,,shikumah Faruq sai dai miyita yimasah addu’a Allah y jikansah,d rahamarsah,,amin Alhj,…..

Sharhi kawai nakeso

Comments

Share plz

Mmn Amatullah ce????
[8/21, 17:59] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine takenmu]

               ????????‍♀
 'DAH N KOWA NE
[RAYUWAR SAMHA]
               ????????‍♀

Story & written by Mmn Amatullah

Dedicated to my family

Wannan page din nukune,Alaweeyah,d Mmn Aisha,, nabakushi kyauta kuyi yan d kukeso dashi inah matukar jin dadin comment dinku d addu’o’inku a gareni inayinku irin over dinnan one luv guys????????????

BISSIMILLAHR’RAHAMANUR’RAHEEM

NOT,,EDITED❌

,Zaune yake shikadai,a kofargidah,,yana shakar, iska mai kyau,,yana matukar jin dadin yanayin d yake ciki,,,

Sai dai wani gefen,n zuciyarsah,,yana cike fal,d kewar mahmah d Abbah kamar yan d shimah yake d tabbacin suna chan cikin tashi kewar,,,,

Yayi nisah sosai cikin duniyar tinani,,,

Bb dake tsaye kansah tin dazu yana kiran sunansah ammah Sam bejibah,,hannu yakai y tabashi,,tare d cewa,,Faruq Allah ys lpia?

Sai alokacin y dawo cikin hayyacinsah,
Murmushi yayi,,tare d cewa wlh bb babu komai kawai dai inah tinanin gidane,,,zamah bb yayi a kusah dashi,tare d cewa,, HK ne tinani ai y zamah dole,ammah kadan dingah saukakawa zuciyarka,,,kagah yau tsahon sati 1 kenan d farkawarka,ammah jiki Alhmdllh,,,,

Nagah hannunne kadai y rage,shimah saura kadan idan k dage d shafa magani,insha Allah kwana kadan,zaka karasah warwarewa,,sai kafara maganar tafiyah gidah,,,HK ne bb,,inah kara godiyah a gareka,,bb komai ai yiwa Kaine,,

Fatana dai Allah y bi d lpia’r jiki,,amen bb,

Kaci abinci ko?,Aa,to mazah tashi kaje kaci Dan inah tinanin tin dazu SAMHA t ajiyemaka,,tashi mushigah ciki,


Alhmdllh,zw yanzu mahmah t rage yawan tinanin d take,,sai dai duk lokacin d tatinasah takan ,zubar d hawayen rashinsah,

Sai dai bata tabah bari Abbah y ganibah,,Dan bataso t dingah ganinsah cikin damuwa,,gakumah Alkawarin d tayi masah,,Dan HK take kara tausasah zuciyarta,,,

Sai dai t dauke duk wani Abu d zai saurin Tina mata d Faruq,, idan b HK tayi bah bata,,tinanin zata iyah cika Alkawarin d tadaukarwa Abbah,,


Da sallamah t shigah dakin,,Amsawayayi,,fiskarsah dauke d fara’a,,tsugunnawa tayi tare,d cewa,,Yaya Faruq, inah kwana,,lpia kalau,samha, y kika tashi lpia kalau,, to masha Allah,

Damah abin kari n kawo maka,,kai kedai bakyah gajiyah ko to n gode,,,yau bangah babah a masallacibah,,Allah ys lpia,, wlh yau y tashi d zazzabine,,Asha ai ban sanibah,,,ai d nadubashi,,ammah yanzu tashi muje n dubashi,,to tace tare d ficewa yana bintah a bayan,,,

Ko d suka shigo gidan,d sallamah,,suka shigah,,mari dake zaune,,ko dagowa batayibah balle susaka ran amsawa,,,

Gaisheta,yayi,, ammah koke d bakyanan,,Dan ko dagowa batayibah,,,gefe y samu y tsayah yana jiran samha tayi masah iso,,,Dan y San bazata,,amsah gaisuwarsah bah,,shi dai besan me yayi matabah,,,tin bayan farkawarsah,,bata tabah amsah gaisuwar Sabah,,,

D sallamah t shigah dakin bb t sanar d shi zwan Faruq,, Aa mazah jekice y shigo,,

Yace kashigo,,tom

Salmah yayi tare d samun guri y zauna yana gaishe d bb ,tare d yimasah y jiki,,d sauki Faruq y naka jikin ,,Alhmdllh d sauki sosai,,,masha Allah,,

Sannan ina mai baka hakuri,d halin mari,,Dan duk inaganin irin halin d take nuna maka,,,kai wlh bb babu komai danni ban tabah daukansa,d wani manufah bah,,to ngd Allh yayi,Albarka,,,

In d samah take y kallah tare d cewa,,”yar bb har kinshiryah fitah kiwonne,,eh bb n shiryah,,to mazah kitafi,,kingah yau ke kadai,zaki kumah ki dawo d wuri,,tom bb,,ammah bb Dan Allah k kulah d kanka,,,har n dawo,,to “yar bb karki damu ainamaji sauki,,cike d jin dadin abin dayace tace to bb Allah y kara lpia,, Ameen ” yar bb ngd,,,

Faruq d ke zaune gefe,,yana kallonsu,,Dan bakaramin birgesah,samah takeyi bah ganin duk d karancin shekarunta,,ammah tana,,matukar kulah d mahaifinta,,,,gashi kamar y fiskanci,,kamar tana zaman kunci a gidan ammah tana d juriyah d hakuri,,,,maganar d Bb yakeyice,ys y dawo DG duniyar tinanin d y shigah,,,

Tom “yar bb ma,zah jeki Allah y kiyaye hanyah,,amen bb,,

Faruq ne y dubi bb tare d cewa,, ai bb ba’ayi HK bah,,bari n rakata,,gurin kiwon bata tafi itah kadai bah,,Aa ai d kabarshi kagah kaimah bawata lpia ce d kaibah,,kumah t Sabah tafiyah itah kadai,bb wani Abu,, Aa bb ai bb komai,,tin d bb abin d nakeyi bari muje,,DG nan nimah naga gari,,,

To ai shikenan tin d kamatsa sekun dawo,,,kafin y tashi tini samha tafito tsakar gidah,,,

Tana fitowa bb mari,,tace ke zonan,,jiki n rawa t karasah in d take tare d cewa innah gani,,ke chanake tin dazu n sakaki wanchan aikin ammah kika tsallake,kikatafi,bakiyi shibah,,baki,n rawa tace Aa innah wlh zanyi,,so nake naje kiwo n dawo,sai nayi,,nagah rana tayi,,eh lalai ne wiyanki yayi kwari,,har ince,,g abin d zakiyi kina bani uzurinki,,ko Dan kin kwana 2 ban dakekibah,,damah taraki,,nake,,zonan,,innah Dan Allah kiyi hkr wlh zanyi,tin hawaye sun fara zaryah a fiskarta,,

Hannu t dagah d niyar saukewa a fiskarta,,muryar Malam t tsinkaya,,karki kuskura ki tabata,,tin dake dny bb abin d kikeso kamar kigah kina dukan yarinyar nan,,kamar wacce t tare miki wani Abu,,,wlh mari ki dingajin tsoron Allah,,,

Yanzu ace kamar wannan yarinyar ban d gabah dayah aikin gidannan d takeyi,ace ki kumah tilah mata wanchan uban aikin kice tayi,HB kidingah tausaya mata,mana,,,rashin uwa bafa haka bane,,to bari kiji n fadah miki,,,ni bazan hana samha,,,tayi aikin gidah bah,ammah wannan aikin d kika tilo mata,,bayan t gamah n gidah Sam bazan dauka bah n fadah miki,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23Next page

Leave a Reply

Back to top button