DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

DAH N KOWANE [RAYUWAR SAMHA] HAUSA NOVEL

Innah n fitowa tagah in d SAMHA t nufah,,biyo tatayi tanacew au kekina ganin Dan kinzo nan kina ganin kin buyah,,,dagah bulalar tayi d niyar t sauke a kan SAMHA,,charaf Faruq y rike bulalar,,,dubansah tayi tare d cewa,, kai kaiwaye d inah kukunta “yata,zaka hana to wlh kasakarmin tinkafin n bata maka rai,,

In d yake atsaye,,ko motsawa beyiva kumah besakibah,bekumah tanka mata bah,,

Nan t cigabah d masifarta,,bedai sakibah kumah be tanka mata bah,,kumah t kasah fizge bulalar,,,

Muryar Malam suka tsinkaya yanacewa,a inah t zamah ” yarki,idan “yarkice ai bazaki tasheta ,d wannan, mahaukacin dukan bah,,ammah bb komai ai rayuwace,,kumah DG yau inah mai tabbatar miki kin daki SAMHA duka n karshe,,,,

DG HK be karacewa komai bah,yace SAMHA mazah jeki,daki,,Aa bb ni wlh tsoro nakeji,,zata kara dukana,,kinajinah ” yar bb ki kwantar d hankalinki,,komai yazo karshe d yardar Allah,,,mazah,jeki dakinah,ki kwanta,,,

,Faruq biyoni muje,,inaso n maganah d kai,,

Zamah sukayi a dakin Faruq,, Faruq y dubah tare d cewa,, d farko dai inayi maka godiya Dan badan kai bansan mezefaru d Samha bah,,

Kai HB bb babu komai ai yiwa Kaine basai k godeminva

Sannan Faruq,, idan bb damuwa inah Neman,wata Alfarmah,,,.

Alfarmah kumah bb ai amatsayin ubah n daukeka,umarni kawai zakabani ni,kumah nabi,,kafadah kawai bb babu damuwa insha Allah nikumah zanyi maka,,

To ngd,d wannan karamcin d kayimin,,damah Alfarmar d nake,,nemah itace,,inaso idan bb damuwa kumah ban takura makabah,,, na aura maka SAMHA da sauri Faruq y dago y dubi bb,,ammah kadah k dauka wai Dan n temaka maka ys nace hk Aa said Dan n yar d tarbiyanka kumah n San zaka rikemin itah amana,,ammah fah duk HK baze yuwubah sai k amince,,,

Dan Allah idan baka amincebah,,karkaji kunyar sanar dani,, kumah hakan baze chanzah alakarmu d kaibah,,,

Hmmm, nisawa Faruq yayi tare d cewa,, bb komai bb n amince,kamar yan d,n fadah a baya cewa kaidin ubane,,ko d watace k dauko k bani b SAMHA bah zan karbah,,balle kumah,,wacce,,d itah aka hadu akayimin abin d bazan tabah mantawabah,,bb abin d zance bb sai dai godiyah,,,

Cike d farinciki bb yace ngd Faruq Allah y saka d Alkairi,,bb babu godiyah a tsakanin mu,,aini y kamata n gode,,,

Bayan an idar s sallar azahar akashe d auren SAMHA d angonta Faruq,,…

Hmmm my fan’s yakuke ganin auren Dan 23 d “yar 13 ze kasance kubiyoni danjin yan d zata kayah,,

Idan bangah Ruwan comments bah gobe bb typing????

Comments
Share

Mmn Amatullah ce????
[8/23, 00:51] Mmn Amatullah ce????: AMINCI WRITER’S ASS..✍????????????
[Aminci zamah lpia shine takenmu]

                  ????????‍♀
   'DAH N KOWA NE
 [RAYUWAR SAMHA]
                  ????????‍♀

Story & written by Mmn Amatullah

Dedicated to my family

BISSIMILLAHR’RAHAMANUR’RAHEEM

NOT EDITED❌

29~30

Cike d matsanan cin farinciki bb y shigo gidah,d sallamah makale a bakinsah,,,d kyar y samu innah mari t amsa masah,,,Sam be damubah idan mah d sabo to y Sabah balle yau d yake cike d farinci marar musaltuwa,,,,

Goro y Ciro DG Aljihu y ajiye mata tare d cewa gashinan n daurin aurene,,aure kumah nawa,,n SAMHA d FARUQ,, wacce SAMHA kumah?,,au muna d wata SAMHA ne bayan wacce mike d itah,,

Au kaikumah sabi d tsabar kana Neman kai d “yar taka t rasah mashin shine,shine zaka hadata d tsin tacce wan d bakasan a salinsabah,,,,

Wata irin tsawa Malam habu y daka mata tare d cewa ke kingah ni banason kananun magan ganu,,kinfini hangen nesane kokuwa kin fini sanin abin d y dace d ” yata,,,to bari kiji,idan bazaki musu FATAN Alkairi bah to kiyi shiru banason jin wannan surutan naki marasah,ma’anah,,,

Ai yiri yiri,,wata uwar gudah,,d innah mari t rangadah tare d cewa,, ai ni Malam,ka kwantar d hankalinka ai tafi nono fari,,tin d b “yata maryam k bashi bah,,,tin d wannan” yar takace nikam ko ajikina,,,duk in d zekaitamah to y kaita ni babu abin d y shafeni,,Dan matsalar kace b tawabah,,,.

Hmm mari Allah y shiryeki y kumah ganar dake,,hm yadai shiryemu,,am nikagah inah d abinyi,kagah tafiyata,,,bayan t Malam habu yabi d kallo yana girgizah kai,,,kafin y shige cikin dakinsah,,

In d y taddah SAMHA kwance,, zazzabi mai zafi y rufeta,,,subahanallah y firta,,,d yake tin safe d sukafita d Faruq bedawobah sai yanzu,shi ys besan halin d take ciki bah,,,fitah yayi y fara tatso madara,,kafin y dawo,,tashin tayayi y fara bata, tasha kafin y bata magani,,,y mai d itah dakinta,,tare d yimata sannu,,,yanzu y kikejin jikin naki “yar,bb d sauki bb to Allah y baki lpia, Ameen bb,,rufah y gyara mata tare d cewa, mazah kiyi bacci,,,ni bari naje n kara samo miki magani,,to bb

Tin bayan an gamah daura masah aure y shigah daki y kwanta,,yana t tinane tinane,,shi dai yasan har zuciyarsah,bayah jin haushin auren to ammah kumah bayajin yana farin, ciki yan d y kamata,,,

Shi abin sai yake ganin kamar a mafarki,,wai yau shi aka daurawa aure,a wannan, Dan shekarun nasah,,,sannan d yarinyar d ko kirgan dangi bata farabah,,y Allah y fadah d Dan karfi,,,tare d cewa kabani ikon sauke nauyin d yake kaina,,,sallamar bb CE t dawo dashi duniyar tinanin,,d y fadah,,,

D sauri y amsah tare d, mikewa zaune,,bb ne y kara so tare d cewa Aa Faruq kana kwance ,,,eh wlh bb y fadah yana saukar d kai kasah,,to hakan yayi kyau,,damah zan Dan fitah jejine zan samowa samha magani bata d lpia ne,,,sai d yaji gabansah y fadi d sauri y dago tare d cewa,, bb meke damunta,,to wlh inaganin zazzabine Dan nimah sai yanzu d nashigah gidah n tadda itah a kwance,,to bb Allah y bata,,lpia,, amen Faruq,, ni bari n karasah to bb adawo lpia,, ameen,,

yanaso yace d bb bari bari yaje y dubata,,ammah kumah yanajin kunyah d HK yayi shiru d bakin sah kawai,,,

Yana nan kwance yana tinanin ko y jikinta yake yanzu,,Dan yasan bb me kulawa d itah,,,jiyake duk zuciyarsah bb dadi,Sam,,,

Yanan yanata tinani,,har yaji dawowa’r bb sai lokacin yaji y Dan samu sauki,,

Gabah dayah yinin ranar begantabah,,gashi Sam kunyah t hanasah y tambayi bb y jikinta,,,,

Washe gari,

Alhmdllah t danji damah Dan b kamar jiyah bah,,

Babah ne y shigo fiskarsah dauke d fara’a,,aa yar bb jiki y samu har d wanka HK,,masha Allah,durkusawa tayi t gaishesah,,yajinin d sauki bb to ai HK nakeso Allah y karo sauki,,amen,,

To mazah jeki ki kaiwa yayan naki abin kari idan kinkai kice idan y karyah yazo inah kiransah,,to bb t amsah,,
.

Abin kari t dauka t nufi dakin Faruq,,,

Tin d yafarka yake jin bb dadi azuciyarsah,,sabi d besan a wanne hali SAMHA take cikibah,,yana cikin wannan tinanin y tsinci muryarta,,tama sallamah d sauri,,y juyo,,tare d amsawa, kafeta d ido yayi gani yayi har t Dan fadah,,,karasowatayi,,tare d durkusawa t gaishesah kamar yan d t Sabah,,am sawa yayi tare d cewa,, y jikin naki kanwata,,lpia kalau,,Yaya,,ai naji sauki,,to ai HK nakesonji Allah y karo sauki,,yau Yy bb yace idan k gamah karyawa wai kazo yana son ganinka,,to insha Allah inanan zw,,

Yawwa Yaya yaufa inabinka karashen lbr kaga jiyah bakayimin bah,,inabinka,bashi d yammah,,dry yayi tare d cewa,, to karki damu in dai lbrne harsaikince,,y Isah Allah Yaya ,,kai y dagah mata Alamar HK,,cike d murnah tace Toni bari naje,, n yi Sauri ngama aiki na d wuri,,to mazah,,,

Bayanta yabi d kallo yanajin sanyi a ransah,,a zuciyarsah yana cewa,,ga duk kan alamu yarinyar nan batasan s maganar aurennan bah,,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23Next page

Leave a Reply

Back to top button