DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVEL
Ogan yace” ke yariya ki Amince ce ko ko kema so kike lahira tayi bako?
Ta daga kai, duk fuskata ya baci da hawaye tace” eh na Amince, da Allah Kar kashesu”
Yayi dariya yace”lallai yariya kinason dangi ki”
Dai dai lokaci da Yan kungiya suka fito baki hanya, suka hangi wata motar range Rover ya shawo Kai ,Mai tinted windows ,basa iya gani Wanda ke ciki.
Ai da sauri suka Sha gaba motar, Aliyu dake ciki motar yayi sauri yasha burki, Yana mamaki Waena Kuma su waye sukasha mishi gaba motar,Anya ba batayi bane ko kidnapper’s yaba ma kanshi amsa, ai nandana ya fara AMBATON SUNA ALLAH, Yana zaune bai fito ba, Kuma bai bude motar ba.
Wani daga cikisu ya buga baya motar da gindi bindiga, ya fara magana da kakausar murya yace”au na ciki motar na yafito ko Kuma Musa ma motar wuta”
Aliyu najji haka ya sadakar shiken rayuwashi tazo karshe,a hankali ya bude motar ya sauka, Yana kallo fuskokisu dake rufe da mask, gashi Yana sauka dukasu suka saita mishi bindiga akai, ya daga hannu Alama ta ya surrender, sai ma Kara AMBATON Allah yakeyi .
Daya daga cikisu dagani fuskar Aliyu ya nufi babba cikisu taje saiti kunneshi yace” baba Wana yaro tycoon ne fa”
Wanda aka Kira da baba yace” haba dai yaro tycoon ba ko escort Wana ai karyane”
Baba na gayama wlh yaroshi ne
Comment & share????????????
Doctor Essha
????⚕️
Written by J Hajara
1️⃣9️⃣&2️⃣0️⃣
May Allah accept all our deeds in the just concluded Ramadan as a perfect act of ibadah, may He make us all inmate of Al-janah firdaus Ameen ????
Taqobalahu minaa wa minkum. Barka da sallah lovely fans????????
Maman Afrah this page is for uuu????????????.barka da sallah
Bismillah Rahmani Rahim
Wanda aka Kira da ba’aba yace” toh sai Mai, oga yace kowaye mukagani mu kawoshi, kawai hankadashi muje”
Aliyu na tsaye hannushi a sama Yana kallo ikon Allah, deep down a kasa zuciya shi Yana nadama, sai Kira suna Allah yake, yace kila Rashi bi magana daddyshi ne Allah yahadashi da waena mutani”
Babba cikisu yace” Dan samari muje ko” Yana magana Yana gyara saiti bindigashi akan Aliyu .. Aliyu kam bai motsa balle ya tanka musu, sai binsu kawai yake da Ido. Ya sake maimatawa da cewa ” Dan samari ko gardama zakamanane, kawai shiga mutafi a ruwa sanyi” rabi su tsaya a baya,rabi a gabanshi, ya sadakar kawai ya bin su don yaraya ma ranshi nashi yazo karshe, suka jashi har ciki daji. Suna karaso wa kurmo na ganishi ya ganeshi don bazai taba Manta da fuskar naba, don shekaru shida da suka wuce, yayi accident, kafarshi ya karye yayi jiya a asibiti ba kudi aiki, har a yake hukuci za a yanke kafa, sai ga Aliyu yazo dubiya marasa lafiya a babba asibiti kaduna,Yana daga ciki Wanda aka taimakamusu a lokaci, don two million ya bada aka mishi aiki kafa ganshi yanzu yasamu sauki. Yace ” Kai gaskiya baza yada oga ya cutar da wanna ba, badushi ba da yazu nazama gurgu, Kuma fa yaro tycoon ne, Kai inaa” ai da saurishi yanufi oga da kanshi na kasa Yana loda bullet aciki bindiga, bai ma San da zuwa su Aliyu ba. Kurmo yaje daidai da kunne oga kamar Yana mishi rada yace” oga wanna fa bazai yuba, yaro tycoon ne fa, Kuma Yana da kirki, yataimaki rayuwana”
Ogan ya daka mishi tsawa sanda hajiya dake rakube ta tsorata yace” Kai kurmo wlh wlh kowaye sai na aiwatar da abunda nayi niyya , to tsaya kaji ko ubana ne ihar yazo na toh ba fita, Kuma inhar zaka goyi bayashi ne toh wlh wlh zan kawar da Kai ” oga na fadi hk kurmo ya gyara rufe mask nashi, don Kar Aliyu ya gashi , yasan ko ma yagashi bazai ganeshiba , su masu mutani dayawa. Ya rakwadar da Kai yace ” toh oga ama da Allah kayi sassauci “
Oga yace” kurmo ka kiyaye fa”. Kurmo ya sauri tsuguna da Kai yace” na kiyaye oga.
Essha na jiki daddy karami ta kife Kai sai kuka, baba driver da tsohona ba abunda sukeyi sai addu’a su cakume juna kamar za a cinyesu, hajiya kam ba a maganar ta dun tafi kowa tsorata, ba abunda jiki ta keyi sai Bari, har zuwa su Aliyu wuri, Essha Bata daga Kai ba.
Aliyu yariga bin mutani dake guri da kallo daya baya daya, yakai kalloshi ga hajiya dayaga duk ta tsorata, sai Bari kawai take da hawaye Shar Shar wani na bin wani. Yace” inalilahi mutani na Mai sukeyi wa mutani da har ya tsorata da tsohuwa na haka” yakai dubushi ga oga da sai loda bullet a bindigogi dake gabanshi kawai yake hankalishi a kwance .yaraya ma kanshi cewa da alama dai Wana shine shugabasu, don saura dukasu a tsaye suke rike da bindiga shine Kuma kawai a zaune kuma dukasu yafi su girma. Oga na daga Kai suka hada Ido da Aliyu , oga yafashe da wani dariya mugunta ya dakata ya shafa Kai yace” lalle marhabin, barka da zuwa Dan saurayi, Naga kamar da alama jarumta a idonka ,hhhh yayi dariya , yacigaba yace kwatar da hankali mu bazamu cutar da Kai ba, inhar kabi mu a yanda mukeso yau Rana kace” Aliyu bai kullashi ya juya ga kalloshi guri su hajiya da yariya karama dake gabata, gsky yanayi da suke ciki su matukar bashi tausayi, sai a sanan ya lura da tsofofi biyu cakume da juna, abun tausayi abun dariya , dayake daddy karami da Essha suna bayashi ne shiyasa bai gansuba. Daddy karami kam tun zuwa Aliyu yake binshi da kallo , yanaji kamar yasan fuska ama ya kauta mishi, ya batsar ya cigaba da tapping Essha Yana lallashita.
Oga yace” yara zaku iya sauke bindigogiku” ai na take suka sauke bindigogi da suka saita Aliyu dashi . Ogan yakalli Aliyu yayi murmushi yace ” Dan samari zo mu tautauna ” Aliyu jiki a sanyaye , oga ya nunamishi gefeshi yace ” zaka’iya zama” Aliyu ya kalli guri da yanunamishi ya zauna duk ciyawa ne sai wani kututure itace yayi circle kamar kujera duk gayen ma ya cika guri, a rayuwashi ko a mafarki bataba tunani zai zo waja Mai kamar hk , yau sai gashi a kurmi daji, ya tsaya shiru can ya yake hukuci kawai ya zauna , Yana zama ya jefa ma oga tambaya yace” maiye daliliku na kawoninan, r u guys kidnapper’s ? Ya fada straight ba ko alama tsoro a idonshi Yana kallo oga .
Oga yayi dariya ya dafashi yace” I like ur courage man, shekaru na goma Ina tare mutani ba taba samu Wanda yayi magana direct ba alamu tsoro sai Kai”
Aliyu ya saukar da hannu daga kafadashi yace ” baka bani amsa tambaya ta ba?
Oga yakara fashe da wani mahaukaci dariya ai sai saura ma sukatayashi , sufi minti biyu suna dariya mugunta , ogan na rufe baki Suma sukayi tsit oga yace” Dan samari mu ba kidnapper’s bane ko Yan mafias kokuma barayi yajijaga Kai yace ko daya , ya hura baki pistol dake hanushi ya cigaba” kagamu na suna kungiya Aure ko Rai, ya Kara naimaita mishi abunda yagayamasu hajiya a farko, sanan yace ” Dan samari ka ga kenan aiki Allah mukeyi”
Aliyu idoshi ya kada yayi ja, a fusace yace” Wana ba aiki Allah bane tayaya ma zakuyi haka never ” ya Mike a fusace.. Yan kungiya na gani ya Mike suka caaa a Kai , ai nandana kurmo ya dakamusu tsawa yace” Kar ku tabashi” dayake suna tsoroshi ai da sauri sukayi baya. Ogan ya Mike ya hada fuska kamar hadari ya nufo Aliyu Rai a bace yace ” yau Dina sai na aura da Kai ka duk mace danaga dama , ko ka ki, ko ka so, saboda hk ka sanki ranka tun da wuri da wani ne da na Dade da shekeshi, ama Kai …ya ja numfashi yanuna Aliyu da bindiga yace ka gode ma Allah”
Aliyu yayi wani mitskili murmushi yace ” Taya ya ma hk zai faru , baya Kai ba Allah bane , bakuma dangi iya balle na baba, kace zaka aura da ni ai Wana shashici ne”