DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVEL

Oga ya hada fuska tam yace ” kafi na kirga biyu kasha shi “
Daddy k ya kalleshi ya gyada mishi Kai Alama yasha kawai , yanuna mishi su baba driver da yatsa yanda aka tsorata da su sai suka bashi tausayi ..
Aliyu ya marairace fuska ya dubi daddy karami da ya zuba mishi Ido yace” sir, Ina Sha wanan tablet din zai’ iya cutar da ita da ni kaina , desire tablets ne fa har hudu yasa Kuma a ciki lacasera fa, sir wlh is very risky to take that” ya fada kamar zaiyi kuka….
Essha baki ta na rawa ta kalleshi tace” da Allah kasha ni nayarda na cutu bayi Allah na su rayu , indai shine solution din please kasha”
Ya zuba mata idon shiru can yace” Essha ya Kira suna ta .. ta daga Kai ta kalleshi yace” ki yarda nasha abun da zai cutar da ke ? Bata iya bashi amsa ba sai kuka.
Daddy k yace” Aliyu kasha, kila hk yazama alkhari inshallah… .. Aliyu yadaga Kai alama ya gamsu zai Sha..
Oga yace” better” ya Mika mishi gora lacasera Yana kallota yanda take haweye, zafi yake ji ..
Suka sa shi a gaba har ya shanye , har Yana shakewa … Kurmo kanshi a kasa b ason hk ba ..
Oga ya karbi gora yayi wurgi da ita yace” toh amarya Bismillah .. taso tayi gardama ama Yana daga bindiga zai saita hajiya ai da gudu ta shiga tana kuka .. Aliyu ma yasoma galaibata, oga yaja hannushi ya shigar dashi … Yana shiga Yan kungiya suka fashe da dariya suka sa ihu .. oga yace” mission accomplished”
Hajiya ta zauna kusa da daddy k jiki a mance , daddy k kuka kawai yake yi kamar karami yaro har hajiya tafishi dauriya,baba tsoho na yaja yariya karama na ta kwanta a cinyashi da itama sai kuka dagani dai jikashi ne. Baba driver kam ba a maganar shi ..
Sukuma kungiya kowanesu ya Kuna wiwi , waensu Kuma taba , suna busawa suna dariya , kurmo ne kawai a gefe ya zauna shiru..
A ciki bukka kuma,katifa ne maidaidaici na kwanciya mutum biyu yasha sabo zani gado sabo dal , bango bukka su mishi adon da ballon ciki bukka yayi kyau .. gefe daya Kuma suyi rubutu a fanko su sa ” BARKA DA ZUWA AMAREMU DAFATA ZAKUCI AMARCI LAFIYA”
Essha na Gama karatawa tasa kuka , Aliyu dake tsaye ya kifa Kanshi da bango daki , ya juya ya kalleta , idon shi ya kada yayi ja kamar garwashi , magani ya Soma charger mishi Kai , ga zufa ya daimaishi ga tashi hankali da yake ciki ,,a hankali ya Soma nufata .. ta haye katifa da sauri tana ja da baya haka suketayi har suka kure katifa .. ta sukunyar da Kai kasa tana hawaye , yasa hannu zai tabata ta buge mishi hannu ta tura baki tace” Kar ka tabani ” ….. Yayi murmushi gefe baki Yana kallo yanda ta rutse idota gam kamar taga wani abun tsoro.. ya sakake Kai hannu zai kamo habarta tayi sauri bude Ido tana kalloshi har ta tsorata dagani yanda kwaya idonshi suka canza launi tayi kasa da murya tace” please Karka min komai na rokeka, ka taimaki rayuwana”
Ya lagwabar da Kai yace” uhm uhm pretty , nagode ma Allah daya bani ke a matsayi mata , ama Kash ba haka naso mu hadu ba , am badamuwa nasa hk Allah ya tsara ” ya daga kafada daya Yana bi bukka da kallo ya girgiza Kai yace” kidubi bukka na ko a mafarki bataba zanta zan tsinci Kaina ana ba…..
Ta katse tace ” da inami wani alfarma a gunka ?
Yace” fadi komai zan Miki inhar bai fi karfi na ba inshallah “
Tace” da Allah Kar ka min komai Kuma ka sakeni ,I have dream to archive…. Tana magana shikam sai aiki lumshe Ido , magani ya fara aiki bsko wani maganar ta yake ganewa ba.. lips dinta da sura jikita yake bin da kallo , gari kallo kuwa Kai yakara charging , yakara matsowa daf da ita sunaji numfashi juna ,kamshi turare jikita ya Kara birkitashi .
tace” please don’t do that, I beg of you… Yasa mata yatsashi akan labeta yace” shssshs baby girl , please save my life .. quench my fire please , Yana magana yana zangaya yatsa shi akan labe ta..ba abunda jikita keyi sai bari … Yace” preety the first time I saw you, you blow my mind, u make me lose my control, ya shagwabe fuska ya tura baki a shagwabe yace” gashi yanzu kizama nawa , so please save my life , in bahakba zana iya mutuwa “….. Zatayi magana ya magana ya hade bakisu wani deep kiss yake Bata , tana ta musu musu kwacewa ama Ina takasa , riko gaske yamata, sai haweye , yayi kissing nata to his satisfaction sanan ya fara Bata hot hot romance , tana ji tana gani yafi karfi ta … Ya fi karfita. Tana ji Yana addu’a saduwa iyali ya afka mata , haka ya rabata da budurci tayi kuka tayi cizo Ina.. Sam baya ma hayacishi Abu yakai har tsawo 1:45m karshe ma sumewa yayi..
Two hours later
????????????????????
Comment & $hare????????????
Doctor Essha
????⚕️
Written by-j-hajara
2️⃣4️⃣&2️⃣5️⃣
Kanshi na kife akan kirjita tana bishi da kallo sai hawaye kawai ke fita, taji duk duniya bawanda ta tsana kamar shi, ta turashi gefe da karfita, tanason ta sauka ama inaa takasa ,tana gani jiri gashi Kuma kasata kamar a babaketa ta daurai ta dauki abaya ta ta saka, Daker da cije lebe ta sauka daga kan katifa , da rurufe ta fito daga bukka tana gani jiri gashi idonta har wani dishi dishi take gani, tana fitowa ta hango su hajiya nesa da ita kadan su zuba tagumi da alama dai ya kungiya su wunce. Tananso Kira hajiya Ina bataiyaba magana ma bai fitowa , sbd murya ya toshe don kuka.. sai daga hannu takai ama basusan matayiba.. kamar ace ma baba driver ya daga Kai ya hangonta tana ta daga hannu a zaune Tana haki , da sauri ya sanar ma su hajiya, ai a dari suka karasa gunta… Suna karasowa ta Suma a hannu hajiya , daddy karami a dari ya sugumeta har guri motarsu, hajiya da baba driver na biye dashi, ko ta kan Aliyu basuyiba, daddy karami dakanshi ya zauna a mazauni driver ya kwashe a guje sai lafia..
Kurmo ne labe a baya bukka yana gani wucerwasu daddy karami ya fito daga ina yake labe , Ashe tun lokaci Dan yan kungiy su ka bar guri bai bi su ba, ya labe a baya bukka, Yana fitowa sanda ya duba gabas da yamma, gudu da arewa bai ga kowa ba, sanan yasa Kai a bukka…
Aliyu ya tarar shabe shabe a kan katifa da jini a jikishi kamar anyanka karami kaza, kurmo yayi sauri kauda Kai , aranshi yace” yallabai ka yafeni, ka taimakeni a rayuwa ama ni na kasa taimakoka” ya fada Yana share hawaye , ni nasani ai dole tablet Dina yamishi illa har hudu fa .. daga yau nabar kugiya na inshallah , zan cigaba da rayuwa na yanda Allah ya ajeni” .. ya juya ga Aliyu ya tabashi yaji baya numfashi, ya matukar tsorata , ya jijigashi yaji yaji baya motsi, jiki na Bari yace” kodai mutuwa yayi ” da sauri yasa kunneshi a kirjishi yaji zuciyashi na bugawa yace” Alhamdullila bai mutuba” .. ya dagashi ya San mishi kaya, duk kayan ma su baci da jini daga riga har wandon gashi tundama farare ne.
Kurmo yace” toh yanzu yazanyi dashi na shiga ukuna , nasan fuskarshi bamai boyiwa bane dole sai a tsareni da tamboyoyi, ya illahi , toh Mai zan ce musu ? Ya tambayi kanshi.. wata zuciya tace kawai ka daukeshi a motarshi ka ajeshi a gate din gidasu a dake kaduna kawai, ko kama ka ka.. yace yawwa haka za’ayi” ya kalli Aliyu yaga yanda jini yabata mishi riga dakuma digo digo jini a wando , yace toh a hanka zan tukashi jikishi da jini? In police su ka Kama ni a hanya shiga kaduna yanzanyi.. wayyo Allah na ” ya dora hannu a Kai yace” Allah sarki gani Wana jini haka nasan yariyana ba Karami wuya Tasha ba” ya kalli Kaya dake .. crazy ne jaga jaga tunda kan riga har wandon kamar wani sabon mahaukaci jikishi .. kodai nasa mishi nawane ” ya tambayi kanshi .. ya girgiza Kai yace” Kash bazai ma shige Shiba ,kawai baranayi kasada na tamaiki bawa Allah na , gaskiya kungiya na, na barshi kenan har abada abada” ya sukuce Aliyu ya sabashi a wuya , har baki motar Aliyu , yaci sa’a motar a bude take , Kuma key ma na jiki motar , ya bude yasa Aliyu a back sit, ya tsaya ya kalleshi shiru , shi gani jini Nan ke daga mishi hankali , ko yansanda su tareshi ya rasa wani amsa zai Basu , ya duba agogo hannushi yaga har uku na Rana tayi , ya daga hannu sama Yana cewa” ya Allah na tuba na tuba ka tabani da gani masu khaki a hanya ya Allah na rokeka ” ya shiga ya zauna a mazauni driver ya tada motar sai ciki kaduna, ya na driving Yana ta addu’a aciki ranshi Allah yasa Kar ya hadu da masu khaki .. Allah kuwa ya amshi addu’a shi, don har yakaraso ciki kaduna har anguwasu ummi bai hadu da security ko daya a hanya ba.. Yana isowa can nisa da gate din ya Parker motar , yadaga Kai yakalli gida yace” Allah na gode ma , Wana gida haka kamar aljanna duniya” ya sauka ya duba koina baiga kowa ba , ko Ina shiru shiru dayake anguwa manya ne , ya kalli wani babba masalaci dake gefe gida yace” ko a masalaci na zan ajeshi .. Kai aa bai dai tsarki , kawai zabarshi ciki motar ” yazo ya tsaya a window backsit Yana kallo Aliyu yace” yalabai kayi hakuri , iya abunda zaniyama kenan nasan Ina Kai ka asibiti kamani za’ayi , Allah yasa agaka da wuri nabarka lafiya “.. ya juya yabar guri da gudu kamar a koroshi, ya mata yabar motar a bude , Aliyu kam ko motsi ma bayayi balle yasan abunda akeciki..