DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVEL

ABUJA

Su Ammi ne dukasu a babba parlour suna breakfast , sai ga wani abun ya bayana a bango kamar tv , abun mamaki ya Soma magana Yana cewa” Alert Alert , chief security is approacy ” Kai aradu Allah kudi yayi ..???? Sofia ta sauka taje ta Danna wani Abu kamar a iPad dake manne a bango, ai kuwa sai ga chief security yashigo har Yana haki ..

Mami ta daga Kai ta tambayeshi tace ” Mai ke tafe da Kai ?

Ammi tace” badai Aliyu bane bako?

Mami tace” haba mana Ammi yakike sauri yake hukuci haka”

Ammi tace” nayi shiru .. Joseph wat happen ta tambaya ..

Chief security ya sunkuyar dakai yace” pardon me hajiya “

Mami tace” cigaba muna jinka”

Murya na rawa yace”yallabai Aliyu ne yaki amincewa mu binshi , har yayi mana barazana cewa duk Wanda yabishi zai rasa aikishi , Kuma da ya wuce mu binshi a baya , the road was locked ana aiki bamugashiba”

Mami ta Mike tace” what! Rai a bance ta wanke mishi Mari lafiyayu har biyu ….

Yarike kumatu Yana ta sorry ma pardon us”

Mami ta dakamishi tsawa tace” shout up my friend, you guys are crazy , saboda Kuna tsoro Kar kurasa aikiku, shine ku ka bar boy yafita shikadai har kaduna , a hali da Nigeria take , u guys are stupid , u guys are death , dakai da yaraka kufi yanzu na, ku duba min boy Dina, if not Kuma kinda kusan in magana yaje kunne daddyshi ku fara kuka da kanku”

Ammi tace” wait haba mana mami, baki blaming yaroki ba sai su, kina ji fa har treating korasu yace zaiyi in har suka binshi, Kuma su bin bayashi , hanya a kulle. Na tabatar baijeba , Killa Yana tare da su fawaz , don tun 8:00am yabar gidana gashi yanzu har ana neman 12:00pm “

Mami ta sauka ajiya zuciya tace” hakane ama even though baikamata ba, ta juya ga chief security tace get out of my sight “

Yace” sorry ma , sorry yafita da sauri ..

Ammi ta dauki waya ta dialing number Aliyu Yana ringing ba’a dauka ba, tasake godawa har 10calls ba a daukaba tace” dafata dai lafiya gashi nakira layishi bai daukaba”

Mami tace” subhanallahi bara na Kira daya layi, tana dialing taji” The number you dialed is switched off, please try again later thank you” takara dialing duka abun daya yake maimatawa tace” Allah yasa dai Yana lafiya”

Siyama tace” Ammi ki Kira ummi ko yaje “

Ammi tace” Aya !kina ji ance ba hanya”

“Uhm Ammi ki Kira kiji ai akwai hanyoyi dayawa na tafiya kaduna”

Mami tace” eh hakane fa , kirata muji “

Ammi na dialing number umm Kira nashiga kafi Ammi tayi magana ummi ta rigata da cewa” Allah hajara yaroki ya rainani ,nasa an hada mishi gote da lafiyaye fura shine yaki zuwa, ai tundama nasa fada kike don ki kareshi ba zuwa zaiyi ba, kila sai na mutu yazo ya ga gawata” ta karike cike da matsifa … Nan take Ammi taji gaba ta ya fadi bataiya ma amsawa , suka tsaya kallo kallo ita da Mami ..

Mami tace” bani waya” ta mikama ta.. tace” ummi kila yashigo , ko ya tsaya hutawane a part nashi”

Ummi tace” kasaraku gabadaya ku, karya zan muku, duka ma’aikata na tambeyesu, su ce min baizo ba , kareshi kawai kukeso yi ” ta katse Kira

Parlor ya dauki shiru duk suyi jugum ba walwala , tun tun Mami tafi daga hankali ta..

Saiga rahma ta shigo rike da waya a hannu ta tace” Ammi ga waya yaya, daga sashe nake , Yana ringing ya Manta da ita bai tafi da itaba”

Da sauri Mami ta karbi waya Tana taba ya unlocked da kanshi Alama baisan a security ba, ta duba missed call Kira Ammi ne harda na suhaima tace ” Ammi kiga ni Ashe waya na gida da daya ya tafi Kuma gashi layi can switched off”

Isa dake zaune tuntuni baiyi magana ba dun yasa Yana magana Mami zata huce haushi akanshi yace” toh Mami ki Kira su bro fawaz ko suna tare “

Tace” good idea barana Kira” tana neman number kenan Kira na shigowa waya , taga ma fawaz dine , ta dauka tasa a loudspeaker… Fawaz yace ” buddy ka kyauta , toh gamuna zuwa muna baki gate”

Mami tace” inalilahi fawaz takira sunashi

Yace” ah a Mami ne , Ina kwana ? Bata amsaba ta jefa mishi tambaya da cewa ” tundama ba tare kuke ba ?

Yace” a’a Mami ya fitane , mugamu a guri parking lot ‘”

” Maza ku karaso ta kashe waya

Isa yace ” inalilahi ba lafiya”

Ammi ta daka mishi tsawa tace” min shiru duk ba iriku kenan ba marasa ji magana ‘”

Tana rufe baki su haydar suka shigo dukasu hudu , da sallamarsu , suka amsa a hankali kowane nasu a matukar tsorace
suke , don in magana yaje kunne daddyshi ba Karami tashi hankali zasu shigaba.

Suleiman yakalli siyama yace” little sis maikefaruwane nagaku haka?

Kamar zatayi kuka tace” yayane yace zaije kaduna , tun 8:00am Kuma bai fita da guard’s ba, an Kira ummi tace baizoba , mu zatama Kuna tare gashi yanzu har 1:05pm Kuma ga wanan waya ya mata da ita , daya layi daya tafi da ita Kuma a kashe”.

Haydar yace ” inalilahi ???? ama buddy bai gayama na zanshi kaduna ba , ama ba komai everything will be fine”

Ammi tace” Allah yasa , ama da Allah Kar wani ya gayama daddyshi har Allah yasa agashi, tun tun ku…ta nuna Sofia da rahma da har idonsu ya fara Tara kwalla

Comment &$hare????????????

????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️
DOCTOR ESSHA
????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️

  _WRITING BY_
      _H Hajara_

????MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION????????

Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.????????
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa


Fans kuyi hakuri kuji ni shiru Kwana biyu sakamako rashi lafiya da nayi..Ina matukar godiya ,da iri nuna kulawaku agareni nagode sosai ...

especially doctor Essha fans group inayi ku sosai naji dadi addu’a o inku.. this page naku ne inayiku iri trillion Dina❤️????????..iya wuya anatare ???? love u guys????????.

2️⃣5️⃣&2️⃣6️⃣

Mami tace” Isa kiramin Joseph “

Isa yadana wani Abu kamar waya..

A jiki an rubuta security alert, ko minti daya baiyi da danawa ba sai ga chief security ya shigo da sauri shi..

Mami ta kalleshi tace” Kai da yaraka kuje kune nemi yarona, imbahakaba…..bata karasa ta kada yatsa sanan tace” and you guys should be fast”..

Jiki ladabi chief security yace” okay ma”..

Haydar ya Mike yace” Ammi zanbinsu ?”..

Tace” toh Haydar sai kun dawo , Allah ya bayanashi” suka amsa da ameen” ..

saura ma suka Mike suka ce zasuje..

Ammi ta kada Kai tace” Hafiz da Allah Kar ku Bari maihafishi ya yaji Wana magana ku jiko? “..

Yace” inshallah Ammi Kar kidamu”..

Suka bi baya chief security..

Suna fita chief security na fita ya shaida ma yaranshi su shirya zasu fita, Suma duk jikisu yayi sanyi su San suna ciki tashi in har tycoon yaji labari na .

Wani Babba gate dake gefe haraba mansion din chief security ya nufa, security gate ne , sanda ya Dana wasu lambobi kafi gate din ya wangale kanshi..

ciki babba fili da aka gyarashi sumul sumul , helicopter ne masu ji da kansu dal har uku , ruwa navy blue , jiki helicopter suna TYCOON ne baro baro aciki..

Chief security da wani daga ciki matuki helicopter din Mai suna mike.. chief security ya karbo keys din helicopter din daga guri Mai kula da guri .. ya Mika ma Mike daya , suna shiga ya daga masu Suleiman hannu da saura yarashi , su Suleiman na shiga suka gyara zama sit belts , helicopter biyu su ka dauka, Suleiman da haydar na tare da Mike, Hafiz da fawaz suna ciki na chief security .. motoci ana waje ana jira sutashi.. suna dagawa zuwa sarari samaniya suka dauki hanya kaduna, tafiya suke kasa kasa kamar za su sauka ma mutum akai, ba’a abunda kakeji sai Kara helicopter a hanya kaduna, ba inda Basu duba ba, lungu da sako ,ama ba Aliyu ba labarishi jiki a mance sukasake juyawa, su fawaz su matukar shiga tashi hankali aranshi gani aboki nasu, har su fi security dima .. su Ammi naji dawuwarsu suka fito da sauri da zima ko angashi ..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button