DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVEL

Aliyu gani duk inda sukaje abun daya yake nunanawa cewa he’s infertile” ba zai haihu ba, yasa ya yarda yatara komai nashi yabar ma sarki Allah …
Yau ma hajiya binta ne tazo har gida ta masu Ammi gori Rashi haihuwa da dansu baiyi , harda cewa ita tasan yarta ba juya bace, ita fa tanaso gani jikokita su San yanda zasuyi, sanda Tama su Ammi tas kafi tabar gida cike da matsifa har ta fita ba Wanda ya tanka mata..
Aliyu na gefe Ammi zaune, Ammi kam ta zuba uban tagumi , Aliyu nata aiki lalashi yace” Ammi kuyi hakuri Kar ku Bari abunda ta fada ya dameku, haka Allah ya tsara min, ga yayya kanena su isheni rayuwa”
A hankali Ammi ta Dora hannuta sama na Aliyu tare da tsareshi da Ido , gani yadda damuwa ta fito karara a fuskarshi , a fili ya sauke ajiya zuciya yakalli Mami Hadi da cewa ” please Mami kuyi hakuri da halisu, Mami komai Mai wucewa ne”
Mami taja tsaki tace ” tir da hali iri na waena mutani, ba uwa ba ba yarba, Sam Basu San kadaraba , badu Allah ya kadara aure ba, ai kafi karfi wanan mata taka, da Bata gaba Bata baya, mtchewew , Allah na na zai kawo maka sauki”
????????????????????????????????
Anty Aisha Allah yajiqaki ya Kai rahma da haske kabariki ???? Wanda suka rigamu gida gaskiya Allah yajiqasu ya Allah ????????????
Manage please ba time yanzu ????????????❤️
????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️
DOCTOR ESSHA
????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️
WRITING BY
J Hajara
???? MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION ????????️
M.W.A
Kungiya d’aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin ‘kungiyar a ko da yaushe shine ta fad’akar ta kuma Nishad’antar da masoya ta.????????
Https://www.facebook.com/107980080946102? referrer=whatsa
5️⃣4️⃣&5️⃣5️⃣
Aliyu ya durkusa da Kai yace” ki yi hakuri mami please”
Ciki tsawa tace” Dalla can rufe min baki, Sam bakason ji laifita , yariya ba tarbiya ko kadan.
Tayaya ma Allah zai Bari mu hada zuri’a da tababaru mutani na? Tir wlh….. Ta sausauta murya ta cigaba” Aliyu ka kwantar da hankali ka, Allah sai ya nunamusu ikonsa, tunda har gori suke ma. Yanzu Ina ita suhaima ?
Yace” tana gida Mami”
” Oho nasan yazun haka tana na tana shaidaci da ta saba ta Tara maza da mata ana ma shaidaici a gida. Wai Aliyu Mai ye ya Sha kan ka ne? Instead of ka gyarata Naga kamar ma tsorata ma kakeji”
Ta kalli Ammi tace” Ayya Ammi mutani ni na a haka suka bar Aliyu kuwa? Dun in zan iya tunawa tun Ranar biki na Essha ko wata ke da suna daya ke Kira kamar zai zauce akata , itama ya manta ta, ko a tambayeshi ma cewa yake bai Santa ba.
Ama ana yata damu da Essha Essha ana daura aureshi da suhaima mukaji shiru, something is fishy, Kai mutani na Basu da kamshi gaskiya”
Aliyu naji Mami ta Kira suna Essha yaji gabashi ya fadi, ya tsaya shiru deep down yanason tuna Mai suna, ama yakasa tunawa kawai ya basar da zance.
Ammi ta kadai Kai tace” ko ma Mai ye akwai Allah, mu da Allah muka dogara”
Aliyu ya Mike yace” zan wuce, zan bin na duba fawaz a hospital”
Mami ta amsa da toh boy sai anjima, ka ci abinci fa?
Ya amsa da inshallah mamina”
Ya fito duk jikishi a sanyaye, Yana isa gaba motoci bodyguards da sauri suka bude mishi kofa ya shiga suka bar gida sai hospital .
Suna isa aka bude mai ya fito, Kai tsaye office din fawaz ya wuce, , ya tardashi ya na hada files, yayi sallama,
fawaz ya amsa yace” a buddy Kai ne da Rana haka?
Aliyu bai amsaba ya Mika mishi suka yi musaba ya nemi guri ya zauna ya lumshe Ido, fawaz ya aje files din.
ya karasa gefeshi yace” yadai buddy? Badai haryanzu kasa magana aranka bane?kayi hakuri ka rugume kaddara, ni na zanbaka Dana na har abada, kullum suna ka yake Kira uncle Mai dimple, ya matukar sabawa da kai.
Buddy kowa na alfahari da Kai, yara da manya, a yau Dina zanfi kowa fariciki ace Kai ne ka raini dana. Please Buddy Kar kasa damuwa aranka”
Aliyu ya dago Yana murmushi yace” Thanks buddy, nagode da kulawarka, ni basan damuwa komai a Raina ba dun nasa haka tawa kadara yake, bara ga dan cikina ba kaga kuwa dole na rugumeshi da hannu bibibbiyu na Kara gode Mai da ya bari ni a haka”
Fawaz yace” hmmm, toh naji buddy, yanzu Mai ke damuka?Naga Yana yika ya canza ne”
Yace” hmmm fawaz kasa dai Kai kadai nake gayama sirri na, kasan kuwa bai wuce matsala na da suhaima ba” ya dafa Kai ya cike da takaici yacigaba ” ni Sam suhaima Bata gamsar Dani, yaushe ma ta kullani , sai inhar ta ta bukatar ne ya taso, ni wlh am tired, ni Ina ni a jiki na ba haka abun yake ba, na suhaima ne dai……… .. da sauri fawaz ya sa hannu ya rufe Mai baki
yace” Buddy sirri kune fa ka da ita kayi hakuri, tayaya bara kaji daban baya ka taba Dana musu yariya mutani Essha”
Aliyu yasake ji gabashi ya fadi, ya Bata fuska yace” Wai ku Mai ke damukune? Ku bin ku dameni da zance wata Wai Essha , nace basantaba ku dai na hada ni da ita” ya Mike a fusace zai fita…
Fawaz yayi sauri ya rikoshi yasan buddy nashi da zafi Rai yace” Allah sarki, Koda jima ko ba Dade nasan gaskiya zatayi halinsa, mu dai mu yi iya kokari mu, mu nemanta bamungataba, mu bar ma Allah komai, Addu’a na a kullum shine duk wani mugu da ya asirce zuciya ka Allah ya tona asirisa, munsa komai bayanda mu ka’ iya ne”
Aliyu yakara hada fuska yace” mallam dakata , Wai Mai kake nufi da kalama na naka ne? Kasani a duhu”
Fawaz yayi murmushi yace” nasa baza ka ganeba ai, Kar kada mu ace komai nisa jefa kasa zai dawo da Allah muka dogara ba da mutum ba”
Aliyu yakasa gane idan fawaz ya nufa da waena kalamai sai binshi yake da kallo tuhuma, zai magana fawaz ya dakatar dashi yace” Da Allah buddy karike sallah da adduoin, sune makamin mummuni ga duk wani azzalumi dake so cutar dashi”
Aliyu yayi ajiya zuciya yace” toh naji,zauna kasa yanda zakayi Dani, maguguna da nakesha na Mara basamin aiki ko kadan, ka rubuta min strong ones, Buddy nasha lime da Liptop har na gaji, yanzu haka jinake kamar marana zata fashe dauriya kawai nake”
Fawaz ya sauke ajiya zuciya cike da tausayawa yace” kayi hakuri, maganishi kenan ka Kara aure, zai fi maka sauki”
Aliyu yace” what! Aure! Ina bazan iya ba, bazaiyaba” Yana rufe baki idonshi ya sauka akan wani document yaga a rubuta Dr Aisha Ahmad, yaji gabashi ya fadi yace” Doctor Wana fa daga ina? Ya nuna document din dake kan table…
Fawaz yayi murmushi yace” document din Dr Aisha kenan data kware a ko wani fanni daya dagaci mata, har da iri matsaloli iri naka, India su riketa ta na musu aiki, muna bukatar irisu buddy sun dawo gida su yi aiki a gida, shiyasa muka dage aka subar mana ita Dakar dai suka sake mana ita, jibi ma zata dawo Nigeria zata fara aiki a national hospital, abun mamaki ma fa she’s just 24, Buddy ya kamata kashirya kaje Kai da suhaima ta dubaku, Buddy Kar ka cire hope kaje gobe zaka fi samu ta hankali a kwance, har suhaima ma zata magace mata ehhhh kagane ai”
Aliyu yayi murmushi yace” Ni fa na cire hope, na bar ma Allah komai, ina ne ba jeba, ama duk results din dayane am infertile , no buddy bari kawai ni ba inda zan Kara zuwa”
Fawaz daji haka baiyi kasa a gwiwa ba yata bashi baki da Karfi gwiwa har Aliyu ya Amince zashi”
“Ama ka shaida wannane na karshe , daga Wana Bara na Kara zuwa wani asibiti ba”