DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVEL

Ta kalli gefeta tagasu hunaisat tace” lah Sis hardaku, a lallai kuyi kokari” ta zunguri Aina’u tace” Mrs Usman mijiki Mai ra’ayi tsiya na haryabaki kika fito da wanan tsoho ciki Kai lallai ni Yar gatace”

Aina’u tayi dariya tace” ai Yana ciki Yana ji ki” ta fada Tana nunanu ciki motar..

“Ohh ni Yaya Usman bai canza ba shine ko ya fito”

Hunaisat tace” kaima ai ba canzawa kikayi ba surutu da shagwaba nanan”

Essha tayi dariya ta Kama baki tace”nayi shiru, ina tsohuwa Mai ran karfe?

Usman yafito daga ciki motar Yana murmushi yace” tana na ta shirya Miki liyafa sai Wanda ki ka zaba , ni fa Boy Dina nazo tarba bake ba, ina yake?

Essha ta tura baki a shagwabe tace” kowa boy boy yanzu shikena a cikiku ba Wanda yazo tarba na guri boy naku ku ka zo, ni Ina Daddy na? Nasan shi zai kulani ai”

Duk suka sa dariya, mufeedat tace” Daddy yayi tafiya sai gobe zai dawo yace mubaki hakuri, Daddy karami kuwa baiji dadi jikisane shiyasa bai zo ba”

“Allah sarki” Essha ta fada zatayi sake magana mummy ta dakatar da ita ” yarana hiraku ba Mai karewa bane, ku zo mukarasa gida ko cigaba, ina shi Wana raino jajaye kunnuwan yazo mutafi”

Khairat tace” Kai mummy miji naki ne raino jajaye kunnuwan toh anfasa aure da ke da anty zainab ko big mum za’ayi”

“Oho dai Nima bance inaso ba” mummy ta fada cike da barkwaci duk suka fashhe da dariya…

Duk suka shiga motar, ciki motar su mummy kowa na zumidi taba Sadik, kowa naso shine ace ya zauna kusa dashi, Amir ya raba fada ya Dora Sadik a cinyar shi, zasu tada motar kenan aka fara musu knocking, mummy ta zuge glass din kasa taga baki mutum maiji da Karfi yasha black coat da eyeglass baki mummy tace” yadai lafiya dai ko?

Yace” yihakuri Ma, yallabai ne yaban wanan naba wani yaro danaga yashiga motar na, nashi ne” ya Mika mata video game din, mummy ta amsa Tana juya a hannuta tace” Aya nane ba Bata hanya kayi ba?

“Yes nane, yaro na sanye da facemask baki Dana bi bayashi motar na yashiga”

Tace” oho ” ta juya ga Sadik dake back sit tace” kai renon masu jajaye kunnuwan nakane, ka wani sa facemask na rigima da basan dalili sawaba”

Sadik da baji yaren ta yakeyi bA hannu kawai yasa ya karba, tace” iyye ina ma magana baka ba amsaba shine kawai zakasa hannu ka karba, kaji min yaro”

Sadik kanshi na kasa Yana kokari kunna video game din baimasan tanayi ba”

Ta juya ga security tace” mungode a ma wani yallabai kenan?

Happy Juma’at Kareem ???? ???????????? ????????????

Comment and Share ????

Love you guys ????????

????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️
DOCTOR ESSHA
????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️

WRITING BY
J Hajara

???? MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION ????????️

M.W.A

Kungiya d’aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad’akar ta kuma Nishad’antar da masoya ta.????????


    6️⃣4️⃣&6️⃣5️⃣

Security yace” oga nane” ya Bata amsa ya juya yayi wucerwasa..

“Oga nane? Mummy ta maimatar amsa da yabata..

“Shi oga nashi baida suna ne, a’ina Sadik yasashi daga zuwa shi” ta juya ga Sadik” Kai Raino jajaye kunnuwan ai’na kasashi daya baka wanan?

Sadik hankali kwance game nashi kawai yake bugawa, Amir najita yayi tsit, dayasa inyagayamata Sadik wani dramer za a kwashe, gwara yayi shiru insu je gida tasani..

Walid dake gefesu yace” Boy, Granny na magana dakai ka mata shiru” ya fada Yana shafa Mai Kai.

Sadik ji ankira Boy, granny yasa yadago Kai ya kalli mummy.

Mummy tace” ugo na nabaka, ko uwarka ina magana Bata share ni balle Kai tasisi dakai”

Sadik yanayi yanda take Magana ne yabashi dariya harda kyakatawa shi, duk suka zuba mishi Ido.
Khairat tace” Walid cire Mai abun fuskar na yasha iska”

Walid kamar jira yake yasa hannu ya cire Mai face mask din, daga mummy harsu duk suka bude baki suna kalloshi, yanda yake dariya gwani sha’awa..

Mufeedat ta Kai Hannu daidai dimple nashi tana murmushi tace” wow I have a cute boy, Kai wlh saina kaishi school dimu, na nunama Yan ajimu, yaro sister na Mai kyau ne”

Khairat ta harareta tace” pheeeww, go away, ni ne zan riga fita dashi bakai ba”

Walid ya dagashi daga cinyar Amir ya dawo cinyarshi yace” duk ku Gama ci musu ku bai inda Zaku je dashi, Kuna Mata ina zai biku, toh tare zamuriga fita yawo, ba Wanda zai bi a acikiku, nagaya muku kenan”

Amir gani kallo da mummy ke bin Sadik dashi ne yabashi dariya yayi dariya yace” yadai mummy,karfa gari kallo miji wuyaki yayi ciwo” ya fada cike da barkwaci duk suka fashe da dariya..

Mufeedat tace” mummy ta ga miji cute boy ta rude, ta kasan daina kalloshi, please mummy ki juya Kai ki kalli gaba Kar wuya ya Miki tsami” duk suka sa dariya harda kyakatawa..

Mummy batace uffan ba, ama yanayi fuskar ta ya canza alamu ba lafiya, ta juya ga driver Tace” muje Driver Kar mubata masu Usman lokaci”

Driver kamar jira yake ambashi umarni ya tada motar, Usman ma ya tada nashi tundama su yake jira, suka dauki hanya uke.

Suna tafiya ciki kowane motar hirar kawai ke tashi, Essha duk ta ishe su hunaisat da surutu suna biye mata, ciki motar su Mummy kuwa hira sosai ke tashi, su khairat sai selfie kawai suke ta kashewa, har Sadik ya Saba dasu.

Ita kam mummy duk jikita yayi sanyi dagani fuskar Sadik, sai zance zuci kawai take ita daya tana tambaya kanta” Aya Essha ba canza mata yaro akayi ba ko, dun wanna tabbas ko makaho ya shafa sai yaji kamani yaro tycoon Dina a tare dashi, toh Wai mashi ina Yan kungiya da tare Dan Tycoon da kullum da masu tsarosu? Aya Essha ba yaro su ta dauka ba ko? Eya yallabai dayasa a kawo Video game dina eya bashi bane mahaifi Wana yaro? Da ga alama nagani Wanda ya kawo daya daga ciki securities su ne, wanan yaro baza dai ace kamanine ba, jinine ke aiki cus Blood is thicker than water, wayyo Essha yaushe kika canza ne? Maiye abun naki Dan daki ka canza ki ka dauko Wanda su ka fi karfi mu? Maiye daliliki nayi haka? Toh shi asali Danaki ina kika kaishi? Ko dai mutuwa yayi ne?ki ka dauko musu reino Dan ? Ta rike haiba ” No wonder biri yayi Kama da mutum shiyasa tun baya arbain ko sau daya ba ta taba bashi muji muryasa ba, ohh Essha why why, maiyasa kika yi haka, in daddy ki yasani munshiga uku, Essha na Allah yasa dai baki canzaba” Nan taji hawaye Mai dumi su sauko mata tayi sauri ta goge..

Taji driver na horn ya katse mata tunani data ke ciki, taga har su karaso gida, tayi sauri Kara gyara fuskar ta, maigadi ya bude musu , suka kusa ciki.

Manya manya flat ne guda biyu a jere, tsari gini yayi, daya bagare Daddy Karami, na gefe haggu Kuma na Daddy, gida Babba gida ne ya tsaru sosai ba amagana.

Sugama parking duk suka fito, Walid da Amir suka kwashe Kaya zuwa ciki, Daddy karami, Anty zainab da hajiya duk suka fito tarbasu da fara’a a fuskokisu. Essha na gani hajiya da gudu ta je ta rugumeta harda guntu hawaye ta.

Hajiya tace” toh likita karasa ni kikeso kiyi Wana Shaka haka”

Essha tayi dariya ta sake ta rugume Anty zainab, ta tsuguna har kasa ta gaida Daddy karami, ya amsa sai samata albarka yake tayi yace” ina aboki nawane Yana ina?

Ta juya ta duba dube” Sadik, Sadik”

Usman yace” su khairat ana sauka suka fita dashi, Nima ko ganishi banyiba”

Anty zainab tayi dariya tace” kila rowa Dan zasu mana”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button