DUBAI PART 1

DUBAI PART 1

Cinta yakeyi yana kissing nata ta ko Ina yana Mata alqawarurruka masu tsayawa a zuciya tare da maimaita mata kalmar I love you tafi dari.
Tun kalmar bata ratsata har yanda take furtata yana hawaye yana fadin “I love you Habeey are you marry me?” Cinta yake da salo me narkar da zuciya da ciki yana kuka sosai yana fadin “Habeey Sonki yana iya zama sanadina Habeey ki amince min muyi aure please karki damu da sai kinsoni yanzu a hankali zaki soni wlh bazan taba iya zama da wata mace bake ba Habeeeey….. Ahhhhhh Habeey tun…tunda na dandanaki ban qara sha’awar wata ya mace a duniya ba….”
Rufe masa baki tayi tanajin wani yanayi data kasa gane wanne irine yana ratsa jikinta a hankali tace “Taheer bazan iya aurenka ba kafi qarfina inaji a jikina akwai matsala, baka sanni ba bakasan wacece niba Taheer kai dan manyane iyayenka sun bawa rayuwarka gudunmmawa nasani ko nice bazanyiwa dana fatan yin wannan mummunan qarshen ba qare rayuwarka da karuwa mara mafadi wacce ta rasa gatan rayuwa qarqashin iyayenta, meye ribarka idan ka auri karuwa Taheer…..”

Janye jikinsa yayi daga nata ya koma gefe ya kwanta ruf da ciki yana furzar da numfashi, baisan wacce ranace zatazo yayiwa Habeebah mgnr aurensu ta amsa masa Kai tsaye ba baisan yaushe ranar nan zatazo ba.
Juyowa yayi ya kamota ya tasheta zaune ya dago fuskarta da taketa zubar da hawaye yasa bakinsa ya lashe yace “burina kawai ki amince dani a matsayin mijin da zakiyi rayuwa dashi ta har abada Habeey kiyimin alqawarin duk rintsi tsanani ko wahala bazaki barni ba Zaki tsaya kai da fata tare dani, yesss nasani akwai challenge a aurena dake amma ni na yarda zan gyara kuskuren da nayi a farko, bansan dalilinki na sallamamin budurcinki ba kika rinqa bina kina roqona nayi koma meye dake nabaki kudi ki turawa mahaifinki.

Numfashi yaja ya share hawayensa yace “da ace nasan a lkcn ke Vaginne ce wlh bazan taba yarda nayi mu’amala dake ba saboda ban yarda da nazama na farko dazan bude ba nafiso nasamu a bude na shiga nayi abinda zanyi na fita.
Amma kashhh qaddara ta riga fata Habeey nine kika zaba kikayimin kyautar budurcinki a lkcn da kike sonsa kike burin ki badashi wa mijinki na sunnah, tayaya Habeey? Tayaya kikeso na cire dashen da Allah yayisa a cikin zuciyata batare da nasan lkc ba balle na hana?”
Shigewa tayi jikinsa tana kuka me gunji tana girgiza masa kai shikuma yana shafa bayanta yace “na tsani wannan rayuwar da mukeyi Habeey kece kikasani na tsaneta, saboda kece macen dana fara rabata da mutuncinta, Habeey nayi alqawarin bazan barki ki auri wani ba saboda inasonki zuciyata bazata taba hutawa ba Ina kishinki fiye da yanda kike kishin kanki, naji kuma na sani duk da baki fadamin ba badon raayin kanki kika zabi karuwanci ba dole ce akayi miki kikeyinsa amma waye yayi miki dolen kinqi fadamin”

Danna qararrawar gidan da akeyi da qarfice tasa Habeey firgita shima saida gabansa ya fadi saboda yasan babu meyi masa wannan shigar isar sai Mom dinsa.
Doguwar rigarta ya dauka ya miqar da ita ya zura mata shima ya dauki tasa yasa yace “koma ki kwanta ki huta ina zuwa” har ya juya zai fita ta riqo hannunsa tace “gabana faduwa yakeyi Taheer waye?” Dora mata hannu yayi saman lips dinta yace “karki wani damu kiyi abinda nace kawai”
Ficewa yayi da sauri ya bude qofar kafin ya dago yaji an rungumeshi ya dago da sauri sai yaga qannensa Kubrah da Bushirah ya saki wani ihu yace “nayi missing naku long time” dariya sukayi suka shiga suka zube a kujera Mom ta saki baki tana kallonsa har wata qiba yayi ta musamman.
Shiga itama tayi tana qarewa parlourn kallo ta matsa a tsorace ta dauki bra din datagani a gefen kujera ta dago ta kallesa shima itan yake kallo tayi murmushi me ciwo tace “iyakar sanina bamuyi maka aure ba Taheer meye ya kawo bra parlourn ka?”

“Cikin kunyarta yace “am Mom na Babe nefa tanama ciki batajin dadi shekaran jiya ma a asibiti muka kwan…” Wani mugun mari ta daukeshi dashi ya dago idanunsa a qanqance da bala’i yace “haba Mom kawai don na sanar dake matata batada lfy shine zaki mareni…..”
Sake daukeshi tayi da wani Marin tace “wanne dan iskan limamin ne ya daura maka aure da ita baben taka da zakake kiranta matarka, mata ai yancine da ita baa boyeta ita kuwa wannan boyeta kakeyi, waini Taheer yaushe ka zama tantiri haka da har kake iya fadamin duk abinda yazo bakinka, dama Jabir ya fadamin karuwa ka ajiye a Dubai shine yasa ka liqewa Dubai daka koma 9ja baka iya sati sai kace zaka dawo kasuwancinka ashe irin kasuwancin da kakeyi kenan”

UMMUH HAIRAN CE…✍️

[7/23, 9:22 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ DUBAI✈️

PAID BOOK

HAƘƘIN MALLAKAR
              ????????
FAUZIYYA TASI’U UMAR
(UMMUH HAIRAN)

20/7/2020

Kamar yanda duk Wanda yaga status dina na yau ya sani cewa, littafin DUBAI ya koma na kudi  da sabon farashi VIP 1k  30 people’s kawai nakeso single 300

Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin

Account number
             ????????
     0255526235
Fauziyya Tasi’u Umar

GTB

Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp
          ????????
09013718241

Saiki tura evidance of payment dinki ta wannan number
           ????????
09013718241

am sorry sis nasan bakuji dadi ba amma hakan shine mafita a gurinmu baki daya maiso ya biya ya karanta saboda tsaro

Episode 11

Wani abu yaji ya caki zuciyarsa ya daga mata hannu yace “aa Mom nifa kika haifa baki haifi Habeey ba don haka taking care please” sakin baki tayi tana kallonsa ba itaba hatta su Kubrah kallonsa sukeyi, shikam ko a jikinsa ya shige dakinsa ya sameta tayi tsuru tsuru sai rawa jikinta yakeyi.
Kamota yayi ta fada jikinsa yace “duk kin tsorata why?” Kafin tayi mgn Mom ta banko dakin ta shigo ta tsaya akansu ta lailayo wata qundumemiyar ashariya ta danna mawa Habeey tace uwar ma data haifeki tayi asara haihuwar fata haihuwar Allah bani wato kece kika rabani da dana ko mgnta yanzu bayaji, tab wlh kin tarowa kanki jaraba wutar lahira, maza tattare naki ya naki kibar min gidannan kamin nasa Gogeo ya lakads miki duka yar iska…”

Saurin dakatar da ita yayi yace “Momm wai meyesa kike hakane don Allah gdanta ne fah gdan mijinta ne gsky Mom kada ki shiga rayuwar matata very Soon zaa daura mana aure ko Habeey”
Itadai janye jikinta take daga nasa har tasamu ta rabu da jikinsa ta tsugunna bakinta yana rawa tace “ki…kiyi hqr Mom bani na kawo kaina ba satoni yayi yazo ya boyeni anan nace ya qyaleni ma na tafi yaqi…”
Wata tsawa Mom ta daka mata tace “wace Mom din taki? A haba yarnan Allah ya tsari gatarina da saran shuka nikam Saratu ban haifi karuwa yar oya ogaba sakarya kawai asararriya wacce ta rako Mata duniya wannan uwar data haifeki ma tayi asara……”

“Mommyyyy!” Ya Kira sunanta da qarfi tare da kallon Habeey da take durqushe jikinta na tsuma, tabbas badon darajar Taheer da Kuma shekarun Mom ba dasai ta yagata saboda aduniya ta yarda da kowacce wahala da cin mutunci amma banda taba mata martabar iyaye, musamman Addanta.
Miqewa tayi tana girgiza kanta tana hada kayanta a Jakarta tana kuka, itakuma Mom bata daina zaginta ba tana kwashe Mata yar ragowar albarka data rage Mata a jikinta.
Doguwar rigarta ta dauka tasa ta dauki jakar hannunta ta raba zata wucce ya cafkota ya hadata da jikinsa yace.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Leave a Reply

Back to top button