DUBAI PART 1

DUBAI PART 1

Bance Mata qalaba har muka fita daga. Gombe muka shiga Bauchi inata bin hanya da kallo zuciyata babu dadi inata tunanin abincin da Addah takeyi mana shinkafa da miya da nama, saiji nayi tace.
“Taso ki fito munzo” zubawa gurin ido nayi wani makeken gdane me haduwar gaske, nidai a tsorace na fito na rinqa binta duk inda ta cire qafarta nan nake aza tawa har muka shiga tsakiyar gidan.
Nan na qara sarewa da wannan al’amari yan matane kamar ni da wadanda suka darani harma da wadanda suka haifeni birjir a gidan sunata harkokinsu, sunkai su ashirin sai sannu da zuwa sukeyi mata sunata bina da kallo.

Taheer tunda nake idan ka dauke ranar da naga Pappa ya fito rungume da Debora bantaba ganin mace da namiji manne da juna ba sai a gdan Hajiya Dala.
Wani daki ta bude ta juyo ta kalleni tace shigo kiyi wanka sai kici abinci” banyi Mata musuba na shiga dakin kawai sai naga wata mace da wani namiji yana kwance akanta babu komai a jikinsu sai wani dan mayani da suka rufe al’aurarsu dashi.
Nanfa jikina ya dauki rawa Hajiya tajani ta turani dakin tace “abinda akace kiyi daban abinda kikeyi daban, maza kiyi wanka kizo kici abinci in killaceki kiyi Kumari nafi samun babban kai wanda zanyiwa kyautar budurcinki”

Oho nikam dake sauna ce ban fahimci me kyautar budurcin take nufi ba naje nayi wankana bayan na gama qauyancina a bathroom din na fito na shafa mai tare da daukan wasu riga da wando da Hajiya Dala ta ajiyemin na sanya suka zauna das a jikina manyan mazaunai na suka baje a ciki da cikakken hips dina da idan ka kalleni ta baya zakace nayi 18 years nanko ko 14 ban cika ba.
Kama dogon gashina Dana gada gurin mahaifina nayi na daure na sakeshi a baya, ni kaina nasan nayi kyau abinka da dama kalar hutun, Hajiya ce ta bude qofar ta shigo ta tsaya ta zubamin ido tana kallon baiwar ubangiji na dago ta dagani da sauri tana juyawa dani tana cewa “wannan kayan bana yara bane Alh Jafaru zanyiwa surprise dake nasan zaiyi farin ciki”

Direwa nayi qasa nace “Hajiya waye Alh Jafaru?” Dariya tayi tace “zaki sanshi sani na gaske zaki samu kudi addanki zata daina dakau da surfau indai kika bashi hadin kai”
To banma fahimci hadin kan ba taja hanuna muka fito ta zaunar dani ta kawomin abinci me rai da lafiya ga wani farfesu a gefe sai tiriri yakeyi, habawa nanfa na bude ciki naci abinci nayi nak nayi gyatsa na tashi na wanke hannuna na dawo.
Tanata waya na zauna kusa da ita ta gama nace “ni me zanyi miki ne anan Pappa yace rakiya zanyo miki” murmushi tayi tace “banike yayi a matsayin hannun jari zan kaiki Saudia zakiyi Aikatau a gdan larabawa”

Gabana ya fadi nace “aikatau kuma addata kuma fah nikam bazani ba gaskiya bayan ance karuwanci akeyi acan din idan anje” dariya tayi tace “yaro man kaza to banda abinki dama zakiyi kyau a banza ne ai dama duk wata me kyau jari aka bata na yankar mazan zamani yarinya zan doraki a hanya tun anan Zaki fara samo mana manyan alhazai suna zazzage mana jaka tsumaki ma zanyi kinji Habeey wata shari’ar sai a lahira ayita”
A wannan ranar fah munkai ruwa rana da Hajiya Dala kafin ta samu kaina kuka na rinqayi Mata musamman da dare yayi lkcn kwanciya yayi naganni a cikin dandazon yan matan gdan tsumu sunata harkokinsu.

Ganin naqi sakin jikine yasa Hajiya jana dakinta tace na kwanta anan hakanan na kwanta Ina kuka har bacci ya daukeni.
Washegari Hajiya ta fice tabarni hannun wata amintacciyar yar dakinta Barira itama ta kula dani sosai saboda matsayin kadara nake a gurinsu, a gidan ba maza ba hatta mata idan suka kalleni sai sunce Masha Allah, amma ba u damar tabani saboda baqin kashedin da Hajiya tayi musu akaina.
Kwana na uku a gidan dole tasa na fara sakin jikina na zama yar gari nima kwaratan da suke shigowa gidan kowa idan ya qyalla ido yaganni sai yace da Hajiya shifa ni yakeso.

Ita kuma taqi tace badansu ta kawoni ba tafi tafiya na miqawa har nayi wata guda a gidsn kullum da tunanin Addah ta nake kwana nake tashi idan zanci abinci sai nayi tunanin ko me Addah taci idan ruwa zansha ma haka wai donma Hajiya Dala na jana a jiki.
Wata rana muna zaune duk matan gudan sun fita yawon ta zubar dinsu dagani sai Hajiya kawai mukaji an qwanqwasa qofa, kallona Hajiya tayi tacemin “jeki kiga waye” na miqe dagani sai wando bomshet da riga airmless na nufi qofar na budeta kawai sai naga wani babban mutum ya tsaya yana qaremin kallo sama da qasa nima Ina kallonsa nikam muninsa kawai nake kallo inda shikuma yakemin kallon sha’awa.

Kirana Hajiya tayi tace “me kike kallo ne zo ki shige daki ki kwanta dare yayi” tabe baki nayi a Raina nace Hajiya me kwashe² ko Ina ta kwaso wanna herro din amma a fili bance komai ba sai shigewa da nayi daki.
Ya hadiyi wani yawu tare da takowa ya zauna ta kalleshi tayi murmushi tace “Alh Jafaru me kala kala” shafa sanqonsa yayi yace “yunwa nakeji kibani abinci Dala wannan abincin da nagani da alamun zaiyi citta gashi da duminsa wani bai tababa ince?” Dariya tayi tace “daga ganin sarki fawa sai miya tayi zaqi Alh wannan power sitiyari ce ba kowanne kai zan bawa ba ta musamman ce” dariya yayi yace “wannan qaramar mgn ce nidai burina ace nine zan bude dal a leda don gaskiya wanda baya bare budurwa bai more black market ba”…….

UMMUH HAIRAN CE…✍????
[7/24, 6:36 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ DUBAI✈️

Subscribe discount of payment

22/7/2020

Kamar yanda sanarwa ta fita a pages din da suka fita kafin wannan, littafin DUBAI ya koma na kudi  da sabon farashi VIP 1k    single 300

So abisa qorafe qorafen da na rinqa samu daga masoyana sunce kudin yayi musu tsada wannan dalilin yasa na rage kudin daga yanda na sanar a baya, VIP dana ambata masa 1k ya koma 600 single dana ambata 300 ya koma 200

Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin

Account number
             ????????
     0255526235
Fauziyya Tasi’u Umar

GTB

Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp
          ????????
09013718241

Saiki tura avidance of payment dinki ta wannan number
           ????????
09013718241

Episode 19

Ina shiga dakin na kwanta bansan meyene su Hajiya suka tattauna ba naji tana qwalamin kira na fito da sauri har ina tuntube tayimin murmushinta me sanya gabana faduwa tace “Habeey ki dauko mayafinki kizo Zaki raka Alh unguwa nasanki da gardama kamar burar tsumma to ki nutsu Alh baison gardama”
Idanuna ne ya ciko da qwallah tsoro ya kamani zuciyata ta fara hautsinawa, wata tsawa da Hajiya ta dakamin ita ta sanyani bin Alh Jafaru sumsum har jikin motarsa ya shiga nima na shiga Ina matsar hawayena.

Murmushi yayi yace “ Precious ki daina kuka na bawa Hajiya 500k kawai don tabani ke na jiyar dake dadi kema Kuma zan baki masu nauyi ke har gda zan baki kinji.
Batare Dana fahimta ba na daga masa kai yace “yawwa ko kefa” jan motar yayi ya fice daga harabar gdan ya nufi wani babban hotel a nan garin Bauchi, yana zuwa dake dan gdane a gurin suka bashi mukullin dakinsa ya dawo wace na fito mu shiga, a haukana gdane saboda tsoro bai bani damar qarewa sunan gurin kallo ba.

Aikuwa na fito daqyar cikina na murdawa saboda tsoro muka shiga ciki ya bude dakin ya shigar damu ya mayar da qofar ya kulle yace na zauna a kujerar.
Nidai a dofane na zauna ya bude wata qofa ya shiga bayan kamar wuccewar mintuna goma sai naji ya bude qofar ya fito na daga kaina na kalleshi.
Me zangani? Qato a tube dagashi sai gajeren wando tumbinsa kamar zai haihu ya nufoni na zabura na miqe tare da fasa qara, murmushi yayi yana shafa saitin dick dinsa yana matsoni har ya qureni ya hadani da bango ya matseni da qaton cikinsa ya dago kaina a hade bakina da nashi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Leave a Reply

Back to top button