DUBAI PART 1

DUBAI PART 1

Ban iya amsa masa ba saboda tsoron daya cikamin ciki na yanda jikinsa yake mazari kuma naji wani abu a cikin wandonsa yana tabani, na janye da sauri gabana na tsananta faduwa nayi qasa alamun roqo nace “kada ka ketamin haddi don Allah Muhammad…” Sunkuyawa shima yayi ya dora hannunsa a bakina yace “zan ninka miki albashinki sau uku daga dubu dari da hamsin zai koma dubu dari biyar zan rinqa fita dake club club kina ganin rawa sannan idan zanje qatar zan tafi dake, ki bani dama muyi sau daya kullum zakiji dadi” girgiza kai nayi nace “aa haram…” Bangama hade labbana ba kawai naji hannunsa saman qirjina ya damqa da qarfi ya saki wani ihu yana fadin “Kalas Habeey kalas”…………

UMMUH HAIRAN CE…✍????

[7/25, 8:06 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ DUBAI✈️

Subscribe discount of payment

25/7/2020

Kamar yanda sanarwa ta fita a pages din da suka fita kafin wannan, littafin DUBAI ya koma na kudi da sabon farashi VIP 1k single 300

So abisa qorafe qorafen da na rinqa samu daga masoyana sunce kudin yayi musu tsada wannan dalilin yasa na rage kudin daga yanda na sanar a baya, VIP dana ambata masa 1k ya koma 600 single dana ambata 300 ya koma 200

Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin

Account number
????????
0255526235
Fauziyya Tasi’u Umar

GTB

Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp
????????
09013718241

Saiki tura avidance of payment dinki ta wannan number
????????
09013718241

Episode 21

Ture hannunsa nayi jikina na bari na miqe zan gudu ya shatalo qafata na fadi timm akan tiles ya miqe da sauri yabini ya danne ya hade bakina da nasa ya zura harshensa cikin bakina sosai.
Hakanne ya bani damar gasawa harshensa cizo ya sakeni da sauri tare da sake cafkar nonona yana wani irin abu ya keta rigata ya fito da breast dina ya fara wasa dasu yanajan wata ajiyar zuciya nikam banda aikin kuka babu abinda nakeyi inaji ina gani ya rabani da komai na jikina ya dora bakinsa akan nonona naji wani azabbaben zafi ya ratsa jikina.
Kuka nakeyi haqorana suna rawa Ina keta gumi shikuma yana qara susucewa, nidai ban sake gane komai ba sai farkawa nayi naganni a dakina sharkaf da ruwa.

Nono na sunyimin nauyi dukkan jikina ciwo yakeyi na yunqura na miqe tunanina kawai Muhammad ya rabani da faharin kowacce budurwa ya ketamin alfamata ya shigeni.
Amma sabanin hakan sai naji banajin wani ciwo a gurin, duk da yanayin da nake ciki saida nayi tsallen murna na godewa ubangiji na, shiga nayi nayi wanka a gurin wankan ne na rinqa qarewa gabana kallo inajin zafi kadan kadan a samansa amma ba sosai ba haka nayi sallar la’asar.
Tun daga wannan ranar Muhammad ya kafamin qahon zuqa kullum sai yasan yanda yayi yaga mun hadu ni kuma Ina dojewa hakan saboda nasan faruwar hakan bazai haifarmin da da me idoba.

Lkc naja zamana a gdan yana qara quntata takai tsakanin mazan gdan kowa carafke yakeyi dani kuma duk Wanda na fada hannunsa banasha ta dadi har garama Muhammad shi zaibini a hankali shikuwa Abdullah har dukana yakeyi saboda izzarsa ta masifa yanason ya lalatani amma sai yace saidai na cire kayana ni nazo na hau samansa nayi masa wasa nikuma nayita kuka shikuma ya zage qwanji ya jibgeni son ransa.
Lamari fa ya qara tsamari takai ko abinci bana iyaci ta kwanciyar hankali duk na lalace nayi duhu duk da jin dadin da ake nunamin ga kudi kowa yanaso na fansar masa da darajata yabani nikuma naqi.

Ladi naje Ina kuka nake fada Mata irin dukan da Abdullah da Muheed sukeyimin idan sun nemeni baqi yarda, nan take cemin ai na godewa Allah Muntaz bayanan da shine da tuni kota qarfi ya ketani ya shigeni kuma ya kusa dawowa daga Qatar.
Nanfah hankalina ya tashi ganin haka tacemin zata taimakeni na gudu Amma sai nabata Riyad hamsin, ita kadai na mallaka ciki da wajen Saudi saboda kudin aikina Pappa ake aikawa ita dinma Muhammad ne ya bani ranar da ya kusa yimin fyade shine naketa ajiyar ta.
Ita naje na dauko nakai mata tace to naje na dauke gold dina da sukayimin kyautarsa da wayata da duk wani abu da yake me muhimmanci a gareni amma banda kaya na hada komai nawa na tsaya a saman bene zanga me mota yazo yayi parking saina sauko na fita.

Haka kuwa akayi kasancewar duk mazan gdan basanan ban samu matsala ba naje nayi yanda tace gold dina na dauka nasa a wuyana nasa zobban su kadai na tsira dasu a wata bakwai dinnan.
Saman na hau na tsaya kamar yanda tace, ranar ko abinci ban iyaci ba saboda zaquwa nikam har na fidda rai sai naga wata baqar mota tazo ta tsaya ns kuwa sauko da shara a hannu na kamar zanje zubar da ita tsohuwar tana zaune a parlour nayi Mata sannu na wucceta na fice na zuba sharar a mazubinta.

Fita nayi na kalli gabas yamma kudu arewa nayi wuf na fada motar tare da daure fuskata da niqaf kamar yanda aka umarceni saida na nutsu sannan na fahimci ashe bani kadai bace a motar wata matashiyar budurwa ce fara sai kallona takeyi nima Ina kallonta har mukaje inda zamuje ya tsaya yace “to ku fita kada kujamin matsala” kamo hannuna tayi muks fito tana riqe da hannu na har muka shiga wani gida dukkanmu a tsorace muke muna shiga saiga driven ya shigo shima.
Wani Alh ne zaune saman kujera muka zauna a gabansa yace mu cire niqaf dinmu wannan da muke tare ta cire ya jima yana kallonta yana lasar lebe ita kuma tana wata karairaya sannan yace nima sai na cire nawa.

A tsorace na cire aikuwa dagashi har driven sai naga sun zaburo sun subamin ido nayi qasa da idona da yake kashewa maza jiki, sun jima suna kallona suna koda kyawun halitta ta wai a hakama don cikin doguwar riga nake me kamar hijjab, Alh ne yace “haba yarinya ai kin auna arziqi ma da kika tsallake matakin farko da sauran darajarki Amma fah anan ba lallai ki tsallake ba Zaku zauna anan har a samu aiki.
Turo baki wannan budurwar tayi tace “gsky Alh na gaji da yawon gidan aiki suyita qwaqule mutum wannan gidan dana baro me gidan har ciki yayimin fah ga rashin mutunci ni kawai ka yankamin lasisi na shiga na fantsama duniya naga me take cewa”

Dariya Alh yayi yace “kin nemawa kanki mafita yanzu dama nan da sati biyu jirgin Dubai zai daga sai ki shiga sahu, wani ihu ta saki ta rungumeni nikam kallonsu kawai nakeyi.
Zamanmu a gdan Alh Yunusa gwanin dadi da farko ya rinqa kawomin maza yan duniya amma Dana nuna masa bana raayi sai ya qyaleni ina kallo zaazo a dauki Aysher bazata dawo ba sai safiya ban taba damuwa ba har sati biyun ta cika ya kawo mana Visa biyu yace “abinda yasa kema Habeey na yanke shawarar na kaiki Dubai saboda can Commercial City ne ko wacce irin sana’a kika zaba zaki siyar Visar Shekara uku akayi muku zaku biyani a cikin shekara daya ke na zaba miki gdan aiki Koda yake tare xan hadaku da Aysher a hankali kema saiki waye”

Hakanan muka sake lulawa sai gamu a U.A.E wato United Arab Emirates DUBAI qasar data zama mafarin mummunar qaddararta dazan mutu da tabonta qasar dana hadu da mutane ma bambamta qasar dana hadu da abubuwa masu taba zuciya da gigita tunani.
Wasan ya farane daga ranar da muka isa gidan aikinmu babban gidane me bangarori daban daban cikin saa sai aka kaimu bangare daya nida Aysher ita tana kula da yaran gdan guda biyu ni kuma matar gdan ta bani aiki mafi wahala wato kula da gyaran bangaren mijinta dana qanin mijinta.
Muka fara aiki ka’in da na’in hanasa wasa a lamurana Taheer, kasan meye illa ta? Kyau Taheer mutane da yawa sunason kyau amma ni nawa saiya zamemin masifa kuma gudumar tarwatsa rayuwata kaico da kyauwu irin nawa me daukar hankalin maza Taheer kullum inajin dama Allah yayini a cikin jinsi mafi muni qila dana tsira daga rudin zuciya da rudaddu kuma shagalallun mutane………

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Leave a Reply

Back to top button