DUBAI PART 1

DUBAI PART 1

Matsowa yayi gabanta yakai hannu zai kamota ta kufce cikin gunjin kuka tace “na tsani azzalumin mutum irinka da baisan haqqin kowa ba sai nasa Taheer na tsaneka na tsaneka na tsaneka….” Bata kai ga rufe bakinta ba ya dauketa da wani gigitaccen mari daya sanyata kifawa akan goshinta.
Matsawa yayi ya fincikota jini ya wanke mata fuska gabadaya ya sakeyin cilli da ita ta fada cikin komin wankan jikinta na rawa ya nufeta ta cafki wuyanta qwanjinsa duk ya miqe building body dinsa ya tashi tsokar jikinsa sai rawa takeyi gashin jikinsa gabadaya ya miqe yace.

“Wlh tallahi baa haifi karuwar da zatake fadamin irin kalaman da kike fadamin ba saboda kinga inasonki wlh azeem kinyi kadan idan kuwa kikace zakici gaba to shakka babu wataran bazaki numfasa ba a gidan nan”
Hankadeshi tayi ta miqe a wahalce tace “saime don ka kasheni saime don dan iska asararre irinka asarar haihuwa ya kasheni azzalumi daqiqi jahili wanda baisan ciwo da darajar ya mace ba….” Wata uwar bal da yayi da ita saida tayi tsalle sau biyu ta fado qasa Tim ya bita ya sake bal da ita tun daga bathroom din har tsakiyar bedroom din ya zare belt din wandonsa ya rinqa jifgarta kamar Allah ya aikosa.

Tana ihu tana zaginsa tana qara maimata masa kalmar da take qara tunzura baqar zuciyarsa fadi takeyi “Allah ya isana Taheer I hate you! I hate you!! I hate you!!!” Shikuma yana qara ware qwanjinsa kamar ana buga masa gangi kalmar I hate you tana qara yi masa kuwwa a kunnensa.
Bai fahimci halin da take ciki ba saida yaji taja wani mugun numfashi sannan ya saki belt din hannunsa shima ya zube a gurin zuciyarsa na tafasa jikinsa na bari, dukan tiles din yayi ya zabura ya miqe ya matsa gabanta ya sake damqar wuyanta yace.

“Bafa zan qyaleki ba saikin canza kalmarki da bakinki wlh ko mutuwa kikayi saikin dawo kince kinasona qarya kikeyi Habeeba zuciyata ke kadai takeso bawai don narasa masu sonaba, wadanda suka fiki asali da da kamala kammalallun Mata dake zaune qarqashin kulawar iyayensu sune suke bina akan nasosu naki sannan ke mara galihu karuwa wacce ta sallamawa kowanne jaki jikinta ki rinqa wahalar dani nayi miki kyautar kaina da zuciyata kiqi karba duk da gurbatarki na zabeki matsayin uwar yayana amma ki watsamin qasa a qirji ki fasa zuciyata kicemin I hate me Habeey Kin tsaneni fah kikace”

Sakinta yayi ya dauko ruwa me sanyi a freegde ya watsa mata ta sake sauke numfashi cikinta nayi Mata wani irin ciwo ta rushe da kuka tace “na tsaneka Taheer bazan taba sonka ba har abada Allah ya kasheni kafin na bude idona nagan….”
Rufe mata baki yayi ya sake hayewa samanta ya buda qafafunta ya sake sanqama mata joystick dinsa a cikin jikinta da mugunta ya rinqa pompim dinta shima wannan karon saboda ciwon da zuciyarsa takeyi ba dadin abin yakeji ba kawai don ya rasa yanda zaiyi da itane, yana cinta da dukkan qarfinsa yana murza nononta nandanan ta sake sumewa ya zare jikinsa kawai ya koma gefe ya hada kai da gwiwa.

Kuka wahala yakeyiwa Taheer a rayuwarsa amma yau baisan sanda hawayen yake sitirya a kuncinsa ba zuciyarsa nayi masa wani radadi yana jujjuya kai kukansa harda shassheqa kamar mace.
Wayarsa ce tayi ring ya daukota cikin sarewa da sallamawa farin cikin rayuwa ya sake durqushewa ya kara wayar a kunnensa yana sauke ajiyar zuciya a hankali mahaifin nasa yace “meye yake faruwa ne naji kamar kana cikin damuwa” kukansa ya qarawa qarfi yace “tace ta tsaneni Dad nida ita take fadamin I hate me Dad ka taimakeni tasoni wlh ita kadai nake burin samu matsayin matata”

Ajiyar numfashi Alh Waziri yayi yace “shine me don mace tace batasonka shine abin da zai daga maka hankali har kake zubar mata da hawaye dama ashe ragon namiji na haifa Son ashe haka kake waye yace maka mata suna qarewa a duniya”
Iska ya furzar me zafi yace “itan ta dabance a gurina Dad inasonta fiye da rayuwata Dad ka taimakeni tasoni wlh itace cikon farin cikina” murmushi Dad yayi yace “kayi addu’a kawai kuma ka rage zafin zuciya mace kamar qwai take tattalinta akeyi saboda idan ka sake ka fasa mata zuciya har taji tsanarka ta ratsata to bazata taba sonka ba”……..……………

UMMUH HAIRAN CE…✍????
[7/23, 9:18 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ DUBAI✈️

PART ONE

HAƘƘIN MALLAKAR
????????
FAUZIYYA TASI’U UMAR
(UMMUH HAIRAN)

12/7/2020

Episode 8

_???? DUBAI
Numfashi ya sauke yace “ok Dad I call you later” yana ajiye wayar ya miqe ya dagata cak ya shigar da ita bathroom yayi mata wanka har lkcn bata farfado ba ya fito da ita ya bude wardrobe dinsa ya dauka doguwar riga cikin kayan daya siyo Mata daren jiya yasa mata.
Wayarsa ya dauka ya kira likitansa ya sanar dashi abinda ke faruwa, wanka ya shiga ya fito shima ya shirya ya zauna ya zuba Mata ido.

Zuwan likitan ne yasashi tashi ya bude qofar parlourn suka shigo har dakin ya dubata sosai ya bata magunguna yace “akwai damuwa sosai a zuciyarta wacce take neman haifar mata da ciwon zuciya idan aka cika bata Mata rai ko tursasata tayi abinda bataso to komai zai iya faruwa”
A sanyaye sukayi sallama ya fita shikuma ya miqe ya fita domin nemo Mata abinda zataci, bai jima da fitaba ta tashi jikinta duk ya kumbura saboda dukan da tasha ga gabanta da shima yake a kumbure saboda qwaqular a yayi mata, hakanan ta rinqa juyi a gadon tana kuka tare da nadamar abubuwa da yawa da suka zama qaddarorinta mafiya muni.

Kuka takeyi sosai tana qara tsana da kaicon wannan baqar rayuwa da mahaifinta ya zaba mata, a hankali kuma a wahalce ta miqe tana dafa bango ta dauko wayarta ta bude ta fara laluben number Aysher.
Bugu daya ta daga tace “ina kika shigane Habeey tun jiya Partrick yake zaryar nemanki wayarki kuma anata Kira baki dagawa” numfashi taja cikin rawar murya tace “saura kadan kuji labarin mutuwata Aysher Taheer ya kirani gidansa ne domin ya kangeni ya rinqa azabtar dani Aysher kasheni Taheer yake nufin yi wlh”

Salati Aysher tayi tace “me kikayi masa da yake nufin kasheki ni natabajin masifa irin tashi wai ana soyayya dole ne, kayy kema ke kikaso ki tashi hankalinsa ki gudo mana ki antaya shege a blacklist ki huta ni nataba jin masifa irin wannan kuwa anya tunda nake”
Kukanta ta qarawa qarfi tace “na tsank Taheer wlh na tsanesa yau bakiga irin dukan da yayimin ba kawai don nace bana sonsa ya zanyi Aysher ya zanyi ne nikam wannan masifar ta isheni daga wannan sai wannan” sanyaya murya Aysher tayi tace “ki kwantar da hankalinki ki samu ki kufce basai ya sake ganinki ba”

Shawara sosai Aysher tabata sukayi sallama ta aje wayar tana dagowa suka hada ido taja da baya da sauri shikuma yayi murmushi ya matsa gabanta ya riqo hannunta yace “ki kwantar da hankalinki ki gudu ko? Hmmm Habeey kenan”
Daga haka bai kuma cewa komai ba ya fita ya dauko flat da kofuna ya zuba musu abincin daya siyo yace “kizo kiyi break” farko qinci tayi saida taga uwar bari sannan ta rinqa tura abincin yana kuka, tana hadiyarsa daqyar shikuma yana kallonta hakanan sukaci suka qoshi ya kwashe kayan ya fita dasu ya dawo ya dagata cak ya dorata a gadon yaja musu bargo.

Bataso ba amma batada qarfin qwatar kanta haka ya mannata a jikinsa yana shafa bayanta zuwa mazaunanta har bacci ya saukesu.
Basu suka tashi ba sai wajen uku na hudu na maraice shine ya tashi ya yaye mata duvet din ya zuba mata ido yana kallon kyawun surarta da ubangiji ya ni’imtata dashi yanajin wani shauqi da kwadayin kasancewa da ita daqyar ya miqe ya tasheta sukayi sallar azahar da la’asar ya shiga kitchen ya dafa masu indomie itakam daqyar taci cokali uku ta kalleshi tace “don Allah kabarni na tafi inda nafi wayo”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Leave a Reply

Back to top button