Hausa Novels

Zee Baby Book 1 Page 35&37

yauma page biyune na hada muku saboda yayi tsawo a page daya amma zan dedeta

….Sardauna garzar Nisha yake bada wasaba saboda ya kasa gamsuwa shiyasa yake mata ci ba nawasaba gashi Dama jarabarsa nacinsa sai zufa ce ke keto masa Sam yakasa gamsuwa Nisha ko idanunta bata iya budewa sukuwarsa kawai yakeyi a samanta bai sarara mataba sai karfe daya na dare ya mirgina gefe yana sabke numfashi har yanzu hajiyarsa harbawa take alamar bata koshiba idanu ya lumshe yanajan tsaki yasa hannunsa yana shafarta”ke kin fiye fitina tsaki yaja ya Mike ya shiga bathroom yayi wankan tsarki ya fito daure da towel kallon Nisha yayi wacce ko motsi bata iya yi gunta ya nufa”Nisha tashi kiyi wanka shiru ko idonta bata budewa Dan haushinsa takeji bakin gadon ya matso yaga duk jini acinyoyinta hannu yasa ya dagota fashewa tayi da kuka idanunta arufe “Ashe matar Dr raguwace daga wannan dan abun shine harda kuka wlh sai na Kara daman ban koshiba ya fada yana murmushi Dan yaji dadin samunta cikakar budurwa kwantar da ita yayi ya koma bathroom ya hada ruwan zafi ya dawo ya mikar da ita ya sabkota ya ajiyeta k’asa tsayuwa tayi tana kuka hannuta ya riko daket take takawa suka shiga cikin bathroom ruwan zafin ya nasata ta kwarara ihu dariya yayi” wlh ke raguwace to Allah idan baki tsayaba sai na Kara tisawa raguwa kawai Dole ta daure tabar kukan saida ta kwashe kusan Rabin awa ya cirota yasa wani ruwan” Oya maza shiga

idan kin gasu dakyau kiyi wankan tsarki ya fice zanin gadon ya cire ya canza mata wani yaje dakinsa ya saka wasu kayan baccin ya isko har yanzu bata fitoba saman gado yayi kwanciyarsa ya lumshe idanu fitowa tayi daure da towel tana dafe bango sai cizon baki take idanu ya bude yana kallonta ta bashi tausayi dama yasan bakowa wace mace zata iya dashiba wacce zata iya tamasa nisa na har abdan gun kaya ta nufa zatasa yace”Nisha zo mukwanta karkisa kaya kibari gun yasha iska ita tsoronsa ma takeji Allah Allah take gari ya waye ya tafi dakinsa ta rufe kofarta asatima bazai gantaba”Nishana zo mana ko nazo na daukoki da Sauri ta girgiza kai ta nufo gadon ahankali take kokarin hayowa ya Mike ya daukota cak ya kwantar shima ya kwanta yasata cikin jikinsa ya jamusu blanket duk atsorace take jikinta sai karkarwa take matseta yayi yakai bakinsa kunneta ya Dora hannusa sama matasan brest dinta yana murzawa” bari jin tsorona babu abinda zan miki Nagode da kika kawomun budurcinki gidana Allah miki albarka ya fada yana murza nipple dinta fashewa tayi da kuka” Yaya Faisal don Allah kabari zafi nakeji natuba tsaki yaja” wlh kiyimun shiru ko yanzu na sake hayewa samanki naki bazan bariba shiru tayi ta bar kukan tayi lamo cikin jikinsa yaci gaba da murzata son ransa tana mamakin wannan jaraba tasa har baccin wuya ya dauketa Sardauna ko bayan tayi bacci ma bai saurara mataba cigaba yai da matsar nonota yana tsotsa amma Sam baiji yada yakeso ba haka ya hakura ya rumgumeta har bacci ya daukesa,

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

washe gari tun bayan da Sardauna ya tafi masallaci Nisha ta murzawa kofarta key tayi sallah ta koma baccin wuya ga brest dinta sai zafi suke mata Sardauna ko da ya dawo bedroom d’insa ya nufa baije gun Nisha ba kwanciyarsa yayi ya shige cikin bargo sai bacci
Mahbeer yana dawowa daga masallaci ya nufi dakin zee arufe bugo daya tazo ta bude Dan gama sallahr ta kenan ta watsa masa mugun kallo” to meye da asubar farko murmushi yayi dama Dan kiyi sallah ne nagama kinyi Ashe baki ta murguda ta banko kofar ta murza key kai ya girgiza ya koma bangaransa ya kwanta, Sardauna sai karfe Tara ya farka yayi wanka Dan yau aiki zashi yanada tiyata har biyu karan buga danna ball yaji ya fito kofar parlo ya nufa ya murza key ya bude Najib ne da kayan breakfast ” bro ina kwana “lfy wuce to ya bashi hanya ya shigo yakai. kayan kan dining ya jera ya tafiyarsa bedroom din Nisha ya nufa ya murda arufe bugawa yayi cikin bacci taji amma tanajin muryar Sardauna kin budewa tayi har yagaji” wlh zakiyi bayani kan dining ya nufa agurguje ya karya yayi shirin zuwa hospital yau wata danyar shadda yasaka fara kal sai walkiya take yana zuba uban kamshi ya fice daga gidan motar da yashiga ma farace tas driving yake cikin nutsuwa ya kunna wakar Ethiopia direct gidansu ya nufa yana zuwa yayi parking akofar gida ya fito ya shiga gidan suna gaisawa da masu aiki part d’insu yinma ya shiga da sallama ya shigo parlon Daddy na tsaye yana shirin fita da gudu Sardauna ya karasa ya rumgumeshi yaname kiss dariya Daddy yayi” oh Dr Sardauna baka girma ” good morning my Daddy” morning my boy dariya sukasa ya sakeshi “ina Aisha da fatan tana lfy”Alhmdlh daddy gun ghaisha ya nufa ya rumgumeta “mamana ina kwana kansa ta shafa tana murmushi” Autana barka da safiya ya Aisha baki ya turo” momy ni baki tambayar lfy ta ko momy ina hafeeza da Nawwara da nanah” au yau yan kanninka kake nema nanah ta tafi gun Daddah hafeeza ko school nawwara ma ko ka mantane kansa ya dafe yayi murmushi” ina ummi Raiyan ” ai tayi breakfast takoma ta kwanta Daddy yace” to ni nafita mahabeer ko ya tafi ne baide fitoba, Sardauna ya Mike” ghaisha na tafi sai zuwa yamma? ” to Dr namu Allah ya bada sa’ar aiki? ” Amin hannu Daddy ya kama suka wuce part Daddah suka tafi aparlo suka isko daddah da mairan karfe nanah na musu surutu suna dariya Sardauna ya dauketa”Autarmu ina nemanki Ashe kinan dariya tayi tana taba sajan fuskarsa gun mairan karfe yaje ya zauna” tsoho mairan karfe barka da safiya dukansa yayi” ja’irin yaro kayi aure ka buya ko? daddah tace” sun kimu har mahabeer dariya Sardauna yayi daddy ya gaishe da iyayan NASA suka amsa cikin sakin fuska suna tsukanar Sardauna ajiye nanah yayi sukamusu sallama suka fito Daddy ya shige motarsa, Sardauna ya nufi kofar get inda yabar motarsa ya shiga yaja ya kama hanyar hospital

bangaran zee ko cikin bacci taji cikinta ya murda ciwo ta zabura ta Mike tana ciza baki ta sabko daga kan gadon ta bude kofar ta fito tana rike da cikinta mahabeer baya parlo kuka ta fara ta nufi d’akinsa tana kuka tana tura kofar ta bude yana kwance ya nade cikin blanket suna waya da khalisat kukan zee ne yasa ya tsinke wayar ya sabko “zee menene” wayyo ya mahabeer cikina ciwo da sauri ya rikota” sannu muje hospital daukarta yayi ya fito da ita dakinta ya koma ya yafa mata mayafi ya dauketa sai rusar kuka take tana dukansa da cizo kamar shine ya dora mata ciwon haka yasata gaban mota ya shiga yaja sukabar gidan ta makaleshi sai kuka da dukansa take” wai zeena ya kikeso nayine please kiyi hakuri mu isa, hospital mana” yo dan ciwon ba ajikinka ba yake shiyasa wayyo ummina kizo zan mutu wayyo Yayana Sardauna mahabeer zai kasheni” Ya Allah nakasheki kamar ya nine na dora miki ciwon haba dan Allah dukansa ta soma harda yakushi haka ya daure daket suka ISO hospital din daidai lokacin Sardauna ya ISO yana fitowa mahabeer na fitowa dauke da zee sai ihu take tana dukan mahbeer haushine ya kama Sardauna ya rasa mahbeer wane irin mutumne bai musu magana ba har suka shige ciki tsaki yaja ya rufe motarsa, ya nufi ciki anutse yake takunsa, har ya shige ciki akofar Office d’insa yaga mahabeer zee na makale dashi sai dukansa take tana ihu wata nurse tana cemasa ” doctor bai fa isoba Dr nabeel na cikin office dinsa muje ya dubata tsaki Sardauna yaja ya iso gunsu” wai bro mekakiyi haka kamar karamun yaro? ” Dr bakaga yada ta adabeniba ya zanyi wani room Sardauna ya nufa yace” ok zo mugani mahabeer na biye dashi har room d’in ya nuna masa gado ya kwantar da zee sai rusar kuka take mahabeer na ajiyeta zai fice Sardauna ya rukoshi da, sauri” no bro zauna na dubata aiki yamun yawa marerece fuska yayi” Dr Namu ka dubata wlh jikina duk ciwo yake ta bubuge ga yago da cizo nasan kai tsoronka take bazata dokeka ba ya fizge ya fice ya zauna awaje yana maida numfashi dan shifa ya fara gajiya da jarabar zee itako duk da tana cikin ciwo bai hanata tashi ba ta sabko tana kuka ta nufi Sardauna bai tantance ba yana tsaye yana shawara ya kirawo wata ta dubata yajita saman kirjinsa tana dukansa” wlh Yayana bazan yarda akanme zaka kashemun waya bana samunka awaya dan ka kasheni da raina ta fada tana dukansa harda cizo ta makalkaleshi tana kuka” innalillahiwa’inna ilalhirraji’un wai zainab haukane zakiyi meye haka ya fada yana banbareta jikinsa sai rusar kuka take bakin gado ya nufa da ita ya zaunar da ita babu wasa yace”ke dan ubanki kimun shiru kidaina kukan ko yanzu na tataki uwar iya fitina shiru tayi ta hadiye kukan” Yayana nayi shiru cikina ciwo yakeyi mahabeer baya kula dani cewa ma yayi aure zai kara Yayana kakaini gida banajin dadin zama da mahabeer banason auransa Sam bai ita tataliba ranar har marina yayi ta fada idanunta na lumshewa Sardauna ya rasa abunda ke masa dadi hankalinsa atashe yake duba da yada zee ta kara ramewa dama ba abun kirkiba zuciyarsa ya dafe ya fara tari Wanda yajima baiyi ba sai yau da sauri ya bude firij ya dauko ruwa yasha ya saita nutsuwarsa ya fice daga room din baijima ba ya dawo da allurai ya nufi gadon daket take numfashi zama yayi

1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button