FITAR RANA

FITAR RANA 10

Acikin salon ta cece ta tace,”kije ki cire jikakken kayan nan kiyi sauri kixo kici abincinki,ko amsawa bata iyayi ba a hanzarce ta juya da gudu zata haura sama,”muryan saheeb tajiyo yana cewa beuty kenan dama haka take batajin magana and its cold fa..gata bata son sanyi,bilti tace ai bari kawai kullum sai bakina yay dogo,sauri take zata haura taji an damƙo rigarta ta baya”

..kurwanta ne ya soma daka tsalle daga jikinta snn numfashinta ya soma kkrin yankewa mai gabaki daya,a sasarfe ta juyo ta kalleshi yawani haɗe ransa,dan lumshe ido tayi domin qamshin turaren sa kadai ya isa ya sanar da ita wanene ya damkota tun Kafin aje kan shirun da wajen ya dauƙa”as usual babu wani rahama akan fuskan sa..yace ke?,dirar sautin muryansa akanra yasaka atake hawayenta suka taru acikin idanunta,gwanin ban dariya tace na’am?
Dan kau da kansa yay gefe dan kamar yaji zarnin fitsari amma bai wani tabbatar ba”.Yawu ne ya taru a bakinsa lokci guda yace Inna sake ganinki da jiƙa ajikinki saina fasa miki kai

A tsorace Ta gyada kai da kyar ta iya cewa “toh” yana saketa ta fashe da sassanyar kuka ta haura sama a hanzarce.
Wucewa kitchen bilti tayi ta kyalesu awajen

Cikin haɗe rai saheeb ya dubesa yace “meye haka zaka wani hantari yarinya ya zakai kace zaka fasa mata kai? Bakasan duk abunda ka fadama yaro yanakaiwa har cikin zcyarsa ba?

..taher baiko kulasa ba ya karasa saukowa daga stairs à tsakiyar falon ya dakata snn yaja ya tsaya yana dan takune fuskarsa

“Nifa zarnin fitsari nakeji
Bakaji ba?…

Saheeb ya kyabe baki
Ni banji ba kodai ajikin ka ka debo?

juyowa yy yace no kodai qamshin turaren kane haka?

Dan Dariya suka fashe dashi,Allah ya shiryeka dan iska. Tej yace ni ba dan iska bane rabani da tsiya.

Zama saheeb yay akan kujera “toh how far zaka rakanin ne?kasan gobe zamu fita da yaran nan yaune kawai yakamata muje inga babe din nan.

Nemab wajen zama taher yay snn ya kallesa
Sincerly speaking frm his hrt yace guy “banajin zan iya zuwa ko ina.
Musamman ma wajen da kakeso muje!

Wani haɗe rai saheeb yay atake baice uffan va.dan shiru yy can snn ya kalli taher din”guy in tambayeka mana..

Girarsa ya dage sama alaman yanaji…

Gyara zama saheeb yay snn yace”taher Waimesa bakada mutuncine?
Zaiy magana yay saurin tsaresa tareda haura masa da fada
“c’mon taheer yane kamar baka waye ba,we r bigger boys mehn,kana yawa fa..

…hmm kawai taher ya saki ta gefen bakinshi tare da sakin wata naksashiyar murmushi”
..can yace nide na fada maka, i told u bazanje koina yauba..

Mikewa tsaye saheeb yay
Ransa a dan bace
“Amma gaskiya bakamin adalci ba..u knw i wnted this to happen..yanzu me zanje na fadawa ƙawar zee baby bayan nagaya mata zanzo mata da babban abokina..kuma her friends wil be dere..comn guy u fucked up!! Dan Allah ka tashi muje.

Shiru ya masa kamar badashi yakeyi ba,ran saheeb ya ƙara baci duk tunaninsa alkwarin da yay ma babe dinsa zee baby akan zai kawo Tej sabida ƙawarta datake mutuwar crushing akansa kuma duk yau din nan za’a hadu.

A shashance ya kalli saheeb dake tsaye
“U knw my words are final right?..

“Fuck ur words…
saheeb ya fada a harzuke ransa dagaske ya baci haryana bari bari

Ko ajikinshi dan yasan ba alheri aka kulla acan ba tunda aka matsa sosai anaso yaje..aransa yaa dade da yin alkwarin baxai taɓayin harka da yan mata arayuwanshi ba..musamman ma yan mata irinna su saheeb. “Devilsih,spoilt,indecent,nd drug addicts..har abada baijin zai kula irin wayannan.

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button