FITAR RANANOVELS

FITAR RANA 1-20

ALHAMDULILLAHI.

tun bayan ficewar Taheer a gidan basu karajin duriyarsa ba,Yau duk son wasime dayin wasa da kayan wasanta yaci tura sakamakon tsami da kafarta da hannyenta suka dingayi Baki kirin din haddarin Dake sama ya sakata bacci yau da wurwuri.

Sai wajajen Sha daya da rabi na dare taheer ya dawo bai kula kowa ba ya nufi dakinsa ya kimtsa kansa snn ya sauko kasa, kitchen ya nufa ya dauko clean plate nd spoon snn ya wuce dakinshi,ledan shoping din daya shigo dasu ya jawo gabansa ya bubbude su,”wani mayyar kamshin chicken wings da soyayyen irish potatoes wanda aka soyashi da ruwan kwai take suka gauraya wajen da qamshi mai dadi,zuzzubawa yay a plate snn ya budi dayan ledar stater ne na fresh apples,beeries nd apricot blend aciki,a nitse ya zauna yaci abincin shi harya koshi daram snn ya mike yay clearing wajen yaje yay wanka
Ya saka riga da wandon shi na bacci light blue in colour pjamas marar nauyi mai lausassar launi.

Switch dake jikin bango ya danna, wutar dakin ya koma dim marar haske sosai,hayewa yy kan gadonsa ya kwanta yana maida ajiyan zuciya nan da nan bacci mai nauyi ya daukesa.

3.0ck midnight sharp ya farka idanuwan sa suka sauka aka agogon bango,wani irin sanyi ke ratsa gangan jikinshi saboda ruwan Sama da ake kwazawa kamar da bakin kwarya.

Yafi minti goma akwance ya nannade jikinshi da bargo cikin wani yanayi,batare da yay wata motsi ba..sai can daya tuno da cewa wannan lokacin fa mai tsadace ga bawa awajen mahalincinsa snn ya hakura ya diro kasa daga kan gadonsa a kasalance ya nifi toilet yay tsarki snn ya dauro alwala.

Karfe ukun dare kusan lokacine da ubangiji dakanshi yakan sauko sama yanamai tambaya shin ina bawa ba me neman gafara in gafarce shi,ina bawa mai neman wani abu awajena in cika mishi burinsa,barinma da ake kwaza ruwan sama kowani musulmi na kwarai yasan muhimmacin yin adua ayayin da ake ruwan sama,domun kuwa tana daya daga cikin lokutan da ubangijinmu mai rahma yafi amsar bukatan bayinsa cikin gaggawa.

Jallabiyarsa ya zura snn ya shimfida sallaya
Ya tada kabbara a cikin nitsuwa.

Sallan tahajjudi yay har raka”oi goma sha biyu ya hada da shafi’i da wutri domin yin hakan yana da fa’ida sosai musammn ma inbakayi yisu a bayan sallan isha’i ba.

As usual addu,oin samun nasara da kariya ya dingayiwa iyayensa acikin kowani sujada daya gabatar acikin sallan sa harya kammala,yanayi yana mai neman gafara yana kuma neman guidance daga wajen ubangiji akan dukkan lamuran rayuwarsa.

‘Lokcin ana neman karfe hudu da rabi na dare ya idar da sallan, awajen ya zauna ya dinga tasbihi yana salati wa Annabi.S.A.W daf zai shafa adduar domin ya gabatar da salatul fijr wasime ta fado mishi acikin ransa…

wani jimmm yyi da nauyin zuciya idanuwan shi a lumshi cikin tunanin rayuwar sa da ita anan gaba,hannun sa ya daga sama yafara rokon Allah abubuwa masu tarin yawa akanta.

Mafi muhimmancin adduar sa shine yana fatan Allah ya sa alakar su ta aure data kullu a bazata ta kasance tarayyar alheri ce agaresu duka na har abada.

Shidinma ayanzu yana da burirrikan sa akanta masu kyau daya boyesu acikin ransa,harga Allah so yake suyi rayuwarsu mai dadi,mai cike da sassanyar kauna da cikakiyar shakuwar da zata kwantar musu da hankli ta kuma saka ma zukatan su farinciki da annashuwa.

Saidai ayanzu hakan bazaiyu ta cikin sauki ko gaggawa ba,dole ne ya daure yay moulding dinta kalar yadda yake so,ya kuna nitsar da tarbiyanta sosai Dan yasan duk abunda yay sanya akai game da ita toh akansa ko yayan sa illar zai kare tunda shi baiya da wani ra’ayin zama da mata biyu…

dan haka ya qudira acikin ranshi cewa dagaske zai zage damtse yy kkri wajen kulawa da tarbiyan wasimén sa harsai ta zamto kalar uwar dayake so ta zama ma yayansa.

Wajajen 4.56am ya mike tsaye da tunanin hakan aransa,its like a dream he pray to achieve it succesfully ,ajiyar zuciya ya sauƙe sanin cewa bakaramin nauyi ya debar makansa ba bayan ga karatunsa daya sakoshi wuta wuta agaba,kafadun shi ya daga aransa yana dada bawa zuciyarsa karfin gwiwa dan kada ya karaya yana cewa
“Zai iya! .he can do this..and he wil do this. .dan kuwa duk abinda kaga mutum baiyi ba toh abun baida wani muhimmaci ne a zcyarsa

Aynzu kuma Rayuwar wasime tamkar nashine,intayi kyau dominsa. Hakama inta baci shi zaisha wuya da ita.

Saida ya nitsu cikin kaucar da wannan tunane tunanen aransa sannan ya Tada kabbara ya gabatar da raka’atanul fajri,after like 10min yana zaune aka kira sallan asubahi alwala ya karayi snn ya fice ya nifi masallaci..

Yau bakaramin sanyi ne ya sauko ba saboda ruwan sama da aka kwaza da daddaren wanda haryanzu bawai yagama sauka bane saidai ana kiran sallan asubahi ruwan ya dan tsagaita ya dawo zallan yayyafi amma bamai irin karfin nan ba.

Juye juye wasime ta dingayi akan gdonta tana mimmika kafafunta tana mammatse cinyoyinta acikin bacci,sanyi ya gama damunta,wani irin kankame kanta tayi acikin bargonta duk da haka bai hana sanyin datakeji damunta ba cos d Ac is alwys on at a medium level, sabida ruwan saman da akayi sai sanyin ya karu ya hargitsa mata yanayi
Yaukam ma sau biyu ta tsula fitsari awajen kwanciyarta cikin bacci batasan ma tayi ba.

Shida da rabi tahir ya shigo gidan ya samu bilti har ta fito tana share share da kintse kimtse,hade ransa yay da kamar bazai kulata ba
Daga bisani ya juyo a kasaitance muryansa ciki ciki yace “ina kwana.
Kallon shi tayi Muryanta a sanyaye tabishi da da ssanyar murmushi snn ta amsa shi da lpya kalau taheer an tashi lpya?”
Shiru yy baice uffan ba
..kkri take ta tambayesa dalilin sa nakin cin abincin sa jiya kawai taga keyansa acan gaba har ya kara da gaba yabarta awajen a tsaye riƙe da tsintsiya a hannu,tabe bakinta tay cikin sauke nannauyar ajiyar zciya ta kada kanta snn tacigaba da abunda ke gabanta.

Dakinshi ya nufa direct ya cire jallabiyarsa ya linke ya ajiye bathrum ya wuce yay brush snn ya doro da wanka mai kyau ya fito Daure da milk colour towel daure a kugunsa.

Gaban mirror yay yanamai kare ma faffadan kirjinshi kallo, a hankli ya kai hannunsa wajen ya shiga
Shafawa a hankli yanajin wani abu mai tayar da hankli na kashe mishi lakar jikinshi, gabaki daya sai yaji bayajin wani karfi ajikinshi,sihirtaccen nishi ya sake,aransa Yana mai burin da yaga yafi haka yin kato da kyaun jiki irinna zaratan mazaje da duk wata Æ´a macen da zata kalle shi zata san eh lallai ta kalle cikakken É—a namiji ..

Ahakan ma duk yay fintinkau ma abokansa ata fannin mallakar tsayayye kuma dirarren siffar jiki, musamman daya kasance kusan kullum acikin military training suke the only barrier now is the age gap,yasan wani abun bazai tabayin achieving dinsa kai tsaye ba face harsai ya ƙara wasu yan shekaru.

Yau har can waje bilti takai shararta dake yau asabar ne normally takan danyi full house sanitation ta tsaftace koina da koina acikin gidan daga ciki har waje.

Tun kafin ta fito tolu yay sauri ya hau tashin malam musa akan ya bude masa gate Yay sneaking karuwar da yabiya ta kwana dashi

Duk hanklinsa baiya jikinshi,ga fargaba ga kwadayin mata,kwanan da sukayi kamar bai ishe sa ba Yawani capko damtsa damtsan duwaiwakanta yana shafata tareda turata waje cikin sauri dan kar agansu, malam musa daya kalle dirin karuwar tolu ji yay kamar zaiyi fitsari ajikinshi tsabar yadda tsuminshi shima ya tashi Har wani nishi nishi ya saukewa taciki..,saidai a duniyarsa
babu macen dayake buri kuma yake sha’awar kasancewa da ita kamar bilti

1 2 3 4Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button