FITAR RANANOVELS

FITAR RANA 12

Maganganun zuci shaff ya ciƙe zcyarta har bilti ta kammala ayyukanta ta fito zata wajen Tej, taci karo da wasime a wajen a rakuɓe wadda batama hankara da isowarta ba tsabar tayi nisan nitso acikin tunani…

Kai kawai bilti ta girgza bayan ta gama kallanta
Tabi ta haɗe rai batare da ta tsaya ba.tana tafiyarta cikin nitsuwa tace “ke kuma me kikeyi anan? Bajiranki yakeyi awaje ba…

A firgit ta farfado daga tafken tunanin data fada cikin i i na ta shiga cewa
..”Em..emm..innmm..
Dama..dama…sai kuma
Tayi shiru….take idanunta suka cikka da ruwa,muryanta yaa sauya launi ixuwa na nadaman abunda tayi”..

Gani tay bilti zata wuce acikin rashin kulawa da yanaayinta a hanzarce Tayi sauri taje ta rungomota ta baya ta manne da ita

Wani Sassanyar kuka ta saki tanamai runtse idanunta sosai wanda ya saka biltin jin gwiwonta suna kakkabewa a lokaci guda jikinta saiyay sanyi

cikin shashheka mai zafi tace”Toh kiyi hkri mana”..
Ainasan fushi kikay kika fita a dakin kuma ƙi kirana inzo inci abinci saida nazo zaki wani cemin ga abinci
yo ai Wanke wanken ma duk kin kama kinayi sabida yau duk kintsane ni…

Jawota bilti tayi ta gabanta tahau share mata hawayenta cikin sauƙe ajiyar xuciya,batare da ta sake fuskanta ba tace ‘toh naji ynzu kibar wann kukan kije yawon sallanki kidawo tukuna zamuyi magana saiki gayamin matsakarki, kinga ynzu taher yana nan kar ya zo ya riskemu anan da wannan maganan,
aikinsan dukan tsiya kawai zaimiki inyaji kina fetsa rashin kunya..”..mai bakin cema babba makaryaciya kawai oya maza jeki.

Da dan wasa tay mata maganan ynzu,wanda hakan yasaka ta sake ranta kadan snn tace
“to ai hikenan zanje din,hee mun dawo.

shafa kanta bilti tay babu yabo babu fallasa snn tace to maza a kula.
Ina fatan baki manta ababen dana fada miki jiya ba? Tinkan ta gyada kai bilti ta ja kunnuwanta

“Wasime ki girmama babba, banda taɓe taben kayan mutane,bana son kwadayi,banda yawan kallo sann inba ai dake ba karki sake ki tsoma musu baki acikin zancen su.

Asshhhh toh naji bilti
Saina dawo..
Daga nan sukayi sallama ta fita ta same saheeb a mota,bilti kuma ta haura sama dakin taheer domin amsa kirarsa


A hankli take kwankwasa kofar tsawon mintina bataji an amsa ba,sai can daga baya kafun talura ta gane cewa kofar a bude take”dan turawa kadan tayi ta leka ciji
Da mamaki ta ci karo dashi cikin wani irin zulmammen yanayin ziriya shikadai yana jeka ka dawo da alama ransa ya dagule sosai da tunani

Wajen windownsa ya kara nufa ya yaye curtain din yana leƙawa kadan kadan,daga ganin hakan bilti ta dagoshi,hala fitarsu wasimé ne bai masa ba..dan tabe baki tayi batare da ta kara tunanin wani abu ba tay gyaran murya snn ya juyo a farge.

“Bilti!…
Yana hade ido da ita ya ambace sunanta adan razane da alaman baisan da shigowarta ba.

Da yanayin damuwa a fusknta tace
“Taheer lpya kuwa?
Ko akwai wata matsala ce

Dakewa yay atake yana kkrin basarwa,
yace”Lapiya kalau me kika gani”?batace mishi uffan ba,shima sai ya share zancen yace Taho ki zauna gaba yy ya zauna abakin gadonsa ita kuma yabar mata kan kujera

Babu musu bilti ta isa wajen ta samu zama acikin yanayina nitsuwa,sasanyar idanuwanta ta zuba akanshi da alaman tana sauraran sa.

Boyayyar ajiyar zcya ya sauke gameda sauke gwauron numfashi.

Batare da bata lokaci ba ya Miƙe ya nufi gaban table dinsa ya doko wasu files ya mika mata snn ya soma dora mata da bayanai batara dajin ko dardar acikin ransa ba

“Bilti tamkar uwa ta biyu ce agareshi zai iya cewa ma ita tarbiyantar dashi dan tun usuli yafi samun lokcinta fiye dana asalin mahaifyarsa.

Atakaice dai tafiya ne na dan kwana biyu ta kamasa, duk dama bai tabbatar da cewa iya kwanakin da aka kayyada masa akan zai gama ayyukan ya dawo ba kenan.

Tafiyar ta gaggawace data zame su dole suyishi dan oder ne daga babban offishin babban jami’i mai kulawa dasu,taheer is one of the best medical student nd a brave soldier kusan kowa na son hada harkokinsa da shi sabida sam shi babu ruwansa da shirme careernsa kawai yake chasing and nothing more to add to that.

Cike da kulawa bilti tay masa adduar fatan samun nasara da kuma rokon Allah ya dawo dashi akan lokaci.

“Bilti nasan basai na fada miki ba amma dan Allah ki dada kulawa da gidan nan…bana son inji ance wasu sunzo bana nan.

Tace karka damu zam kula, shiru yy…can snn ya sace kallon windown yana dauƙe idanuwan su sukayi karo da na bilti wani Kunya yaji ta lullubeshi.

Murmushin manya ta saki aranta
“Taheer dama kunyi magana da saheeb akan lokacin da zai dawo da wasime ne?
Kansa ya dago sama kamar dama jira yake a sako topic din snn ya cabe,bayabo ba fallasa yace yes”5 mukayi da shi akan zasu dawo”idan bai dawo alokcin ba ki kirasa ko ki aiki tolu yaje har gidansu yace nina aikosa .

Bilti tace toh insha Allah zasu ma dawo akan lokci.Da akwai wani abune bayan haka?

Aranshi yanata so ya bada dokar cewa kar abar wasime ta kara fita da saheeb amma baisan yadda xai saka kalman ba.

“Kudade kawai ya ciro ajikinshi yan dubu dubu guda goma bai ma kirga su ba ya damka ma bilti a hannu..a ladabce yace
Gashi inda wani abunda zaku bukata.

Amsa tayi cikin godiya tare da fahimtar duk wani saƙon dake boye acikin kwayar idanunshi musamman ma game da wasime…

Sallama sukayi tafita snn shikuma ya cigaba da kammala shirinsa ƙarfe 11:30am ya nufi offishin ogansa inda zasu tashi tare da motocin tawagar yin tafiyarsun….

Access fee is 300 via
0152983148 mohd sule surayya Gtb. 08060712446

FITAR RANA 13

A fannin su wasimé kuwa tunda ta zamu shiga cikin hadaddiyar hummer jeep din saheeb ta ƙasa aje duwaiwakanta waje guda
Tayi juyi nan tayi juyi can
Komi ma acikin motar ya gama tafiya da imaninta dan kuwa bata taɓa tunanin zata shiga irin wannan babban motar ba.

Shikuwa saheeb baƙaramin dadi yakeji ganinta a kusa dashi ba dan komi nata na burgeshi hatta kayan data saka yau saida yaji aransa inama ace ƙanwarsa ce ita da yanajin duk fadin duniya babu wanda zai kaita gaye da kwalliya da kuma saka tsadaddun kaya..ko ayanzun ma ya qudira aransa cewa he might sumhow take responsibility of her needs,fitinar taheer ne kawai bai shirya fuskanta yanzu ba dan sosai yasan abokin nasa da iya nuna iko akan iyakarsa.

10:40am dot suka iso bakin kofar gate din wani katafaren gida mai tsayin gatanga da babban gate da aka ƙawatashi sosai da bishiyoyin ƙawata muhalli da kuma furanni.

wannan shine babban guest house din da mahaifinshi ya mallaka masa acikin Wata kerarriyar estate da ake cewa millenium zone B inda ma bakasafai zakaga middle class anan ba duk dai gidajen masu hannu da shuni ne a layin irinsu.

security ne baja baja a bakin kofar gidan wanda suna ganin dosowar motarsa suka tashi tsaye suka tsatsaya,ganin mutane tsatsaye da bindigogi yasaka wasime ta koma kan seat dinta taxauna a hnkli snn ta nitsu ta cigaba da kalle kalle.
Gate daddaya daddaya har sau uku aka bude musu kafin suka iske asalin harabar main house din Komi na gidan bugun girma ne masha Allah baki a bude wasime take lekowa da fuskrta waje zcyarta kamar zai diro yay tsalle waje tsabar mamakin datakeji acikin aranta,gani tay kamar wani aljanan duniya aka kawota,ganin ababen duniya da idanuwanta basu taɓa cin karo da shi ba hakan yasa taji kamar ta zauce dan murna, kallan sa tay da wasashen hakwara.
Snn Tace”Nan ne gidan naku?Yana murmushi yace “eh mana…toh sauƙo muje ciki.
batagama rufe baki ba taga harya bude side dinshi ya fito yayo ta side dinta,Bude mata kofar motar yy snn ya riƙo hannayenta tare da taimaka mata ahankli harta samu ta sauƙa, idanuwanta ta gwalo waje cikin tsananin rudewar girma da kyaun muhallin,a yanayin kauyanci da yarinta Tace

Previous page 1 2 3 4Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button