FITAR RANA

FITAR RANA 4

Can ya miƙe zaune key yay ma motarsa kawai ya bar wajen ya nufi hanyar gidansu.yana shiga gida saiga ƙirar saheeb almost 10 mis calls ya masa a take yana kallo amma baiji zai iya dagawa ba.
Keys dinshi ya zare ya fito ya nufi cikin gida
sallama yy a kofar falo ya tarar kamr cikin gidansun babu kowa aciki,definatly yasan iyayensa sun fice harkokin gabansu.
sanda da ya kalli hanyar room din mamanshi snn ya dauƙe idanunshi yasakai ya haura sama room dinshi ya nufa yana tafiya a hnkli kamar wanda ruwa ya kwasosa duk ilahirin jikinshi babu wani kwari.,a hnkli ya turo kofa gameda sauƙe yar karamar ajiyar zciya waje ya samu ya zauna akan sofa yana shafa kansa gently,can yaga kamar zaman bazai masa ba a malalace ya sulale ya kwanta tareda naɗuwa gabaki dayanshi yanamai tattare kanshi kamar dan jariri,a rigingine ya aje kanshi akan pillow tare da lafar da kanshi dayaji kamar tana neman mai ciwo.

cike da sanyin jiki ya rungume jikinshi datasomayin dumi a hnkli ya lumshe idanunshi tsawon mintuna bai budeba sai can daya tuna ashe ko ƙaryawafa baiyi ba Da kyar ya miƙe tsaye’ sabida kasalar datacimma gabobin jikin shi,gaban wardrbe dinsa ya nufa ya bude wani site inda zallan kananan kayansa suƙe anlinƙesu tsaf komi na wajen is neatly arranged su boxers dinsa duk ajere,hannun shi ya zura ciki kan wata thick Armless shirt da black thr qtr shot,shap shap yay exchanging da kayan jiknshi tamasa kyau sabida yanada ginannen jiki, Bedroom sleepers fari kawai ya zura akafarsa sann ya sauƙo ƙasa cikin sauri sauri

Direct ya wuce kofar dakin bilti wacce take nannynsa tun yana dan ƙarami kuma ya shaku da ita, a nitse ya kwankwasa kofan
“Bilti?..biltiiii..jin ba amsa ba ya bar wajen ya nufi hanyar kitchen danya sameta mamakine ya cika shi akirji dan wani irin ƙara ya dingaji harya ƙaraso kusa,yarinya ce take kuka kamar ba gobe rikicinta ya karaɗe gidan da kamar ma bazai bude kofar kitchen din ba wani zuciyar ta tunzirashi tace ya bude aikuwa yana bude kofar kitchen din yagan wasimé a ƙasa tana firo da kwanuƙa tana cilla kafafunta bilti na tsaye akanta tayi tsinin baki..
“Wayyyooo Allah na waayyyiii nikam banason insha!!!bazansha ba..kuka kawai takeyi baji bagani tawani ƙankame jikinta idanunta na ruwan hawaye sharkaf ga majina da yawu nabin kofar hancinta da bakinta
…Take ya daure fuskansa cikin dauriya ya matso kusa duk kunu ne a ƙasa an xubar ransa a dagule yace “Meye faru anan haka bilti?.a gajiye bilti tace Wallh nima na rasa tun fa dazu yarinyarnan take kuka taƙi tasaka komi a cikinta. “toh wai naga tay bacci ta farka nace hala yunwa ne zai dameta shine na dama mata kunun gyada amma kaga inda tayi firo dashi ya xube anan wajen wai bazata sha ba..”

bilti tana cikin maganan wasimé tasa ihu tanamai datseta “wayyiii wayoo innono na nide kikaini wajenta..wani fincikota sama taji anyi bazata an watsa mata mari,ranshi sosai ya baci sai yaji ya hatsala da sakarcinta
,tuni bilti taja baya dan wani ihu mai kara wasime tasa ta riƙe wajen daya mara
“Wayyooo Allah na na higgga uku dan Allah kayahakuri..Da karfi Ya dangwalata a ƙasa tare da daka mata tsawa “shut up!!!kimin shiru kona tattaki anan,bakinta ta kama a birkice bata san tamayi hakan ba’ idanunshi ya zaro yabi kanta da ihu kamar wanda zai hadiyeta yace”kina hauka ne?.Nace kina hauka ne.. kar kar ta soma ɓari tana neman ragwabewa har ƙasa dan kafafuwanta take soka kasa daukarta.

a zauce take dan baƙaramin kadawa hanjin cikinta yay ba.shauran kunun data xubar a kasa ya kalla da gefen idonshi yaga akwai shaura dan ƙadan a cup wanda baigama tuntudewa a kasa ba ya runtse ido yanamai mata nuni “wuce kije ki dauƙa kisha..”inda yatsarsa yabi tabi da kallo kafafunta sun ƙasa motsi suna ɓari bari karkar kar, wani tsawar ya ƙara daka mata saida ta fadi har kasa taci da bakinta bilti zata dagata ya ture ta. Ya fincikota sama ya tsayar da ita akan kafafunta,sosai wasimé ta razana yace”ure very stupid ya dungureta, ya kamo hannunta ƙiris ya rage tayi fitsari ajikinta dan har wani awilo lonkomba kafafunta sukeyi tana gunjin kuka,.
.babu dandanin rahma a fusknsa ihu yake daka mata a tsakar kanta kamar baiga kankantar ta ba..kiyimin shiru nace miki ko…”kika ƙara bude baki agidan nan saina gijiyeki Are u mad?,gunjin kukan datakeyi ma tarasa yadda zaty dashi sai jan jan nunfashinta sama sama take kamr mai iska,tasan da wuya in ciwonta bai tashi ba, Sulalewa tayi da gudu zata bar kitchn din ya cakumota baya,wani ihu ta tsala mai ƙara yace..keeeee!!!ina wasa dakene?kalar kukan daya kufce mata ma batasan irinsa ba ta soma jajja da baya baya,wani irin cillata yay gaba a jirkice bilti tay wani zugum dik tarasa mezatace wasime saita fara bata tausayi, “take it now nd drink oll of it,stupid girl!!!a mugun birkice ta rarrafa ta jawo kofin kunun daya miƙa mata tahausha agabansa koinanta na ɓari lkcin kirjinta kamar zaiyi tsalle ya ballo waje,

yana tsaye akanta yana diri jikin bilti sai yay sanyi ganin yadda yarinyar ta birkice tana tuttusa kunu dan dole a hanjin cikinta,but she knows dole ne ana zare mata ido if not rikicintan yy yawa,uhumm yarodai yarone,mopper ta dauka zata soma kimtsa wajen tadan dauƙe kai akansu,tsakinshi ya katse mata zancen xucin datakei,direct ya dubeta yace…”Bilti im hungry..abunda take shirinyi ta bari ta kallesa,tace”toh me zakaci?..dan shiru yy
Snn yace “noodles..tace shikenan?kansa kawai ya gyada mata alaman “eh”. Kallon wasime yake da ƙasar idanunshi yanajin kamar ya hadiyeta dan haushi,ya tsani fitina arayuwarshi,itako sai sheshhekar kukanta takei a hnkli.
aranta tana ganin kamar an zalunceta ne,acikin ranshi yaja wata arniyar tsaki yana satar kallnta

Wayarsa datai ƙara tasakashi fita agaggauce ganin Saheeb ne,and right now he is not even in the mood to xplain anything sama sama sukay magana yafada mashi dalilin dayasa ya fasa shigowa cikin gidansu ya datse wayarsa after like 15 mins ya dawo kitchen din ya samu bilti ce ita kadai babu wasime,kallo daya yy ma inda yabarta a tsaye din ya dauƙe idanunsa awajen baice komi duk dama aransa yanataso ya furta tambayar shin ina wann yarinyar taje anma sai ya basar kawai,qamshin abinci mai dadi ketashi alamun har bilti ta gama dafa masa indomie da soyayyen kwai dinshi suna hade ido ta murmusa tace “inkai maka cikin dakinka ne? Ko inkai…datsar numfashinta yy yace…no thanks i will take it myself a ladabce ya ƙarba plate din ya nemi waje a wajen ya zauna ya faracin indomie din a hankli,wani shirune ya dauƙe wajen bilti ta cigaba da ayyukan ta a sink,dan ƙadan ya tattaba indomien kwan ma baifi yanka daya yay masa ba yaji kamar ya koshi,abubuwa ne ciƙe aransa but irin feeling din nan na feeling too big yana so ya hanashi fiddasu waje haushin knshi ma yakeji daya damu da yawan kukan wasime,ransa na baci fa,tunda aka kawo yarinyar he just dont seems to understand himself anymore He feel unnesssary worried for nothing.

Baice uffan ba ya aje fork din agefe ya tashi ya fita mai gaba daya,dakinsa ya nufa yana shiga ya bar kofarsa a bude bai kulle kofar ba ya kwanta akan gadonsa a rigingine yanamaida ajiyayayyen numfashi

Mirginowa yay can tsakiyar gadon tare da pillow a kirjinshi yanamai runtse kyawawan idanun sa wanda suke nan farare tas kamar ana wankesu da ruwan madara,ya dau mintina ahaka snn ya soma jin wasu abubuwa namasa yawo atsakar kanshi,….”a heart”…he just imagined a heart in his head
,Sai kuma yafara kallon hoton xuciya acikin rufaffen idanunshi,zcyar tana bugawa da ƙarfi,so whats special about a human heart beating so fast?,fuskar wasimé ne ya bijiro masa cikin tunanin shi at once,
zaune ya miƙe Asap,ya tuna how he saw her hrt gushing out with fear when she was crying dazu,something was wrong cos her heart aint beating normal, yes!!cikin sauri ya katse tunanin hakan ya bude idanunshi da sukayi sanyi ya miƙe tsaye a hankli yana ziriya cikin yin lissafi a brain dinsa.,inhar ya fahimce wani abu kamr her chest(esp bronchal) actually pump along with her heart.
…bayan ya kammala drawing conclusion dinsa a gaggauce ya durkusa gaban wata reading table ya bude gaban drwarsa ya fiddo da crayons nd oda drawing materials dazaiyi zane,dabiarsa ne yanada wani irin curiosity ne akan field dinsa na medicine da military,saidai in baiga ciwo ajikin dan Adam ba tofa zai gane,hakama inyaga criminal ko crime he must definatly find out the root

Previous page 1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button