FITAR RANA 5

No 5
A gigice bilti tabar kan dinning table tayo kanta tana kkrin tattabata, ahnkli ta furta innallilahi wa inna ilaihi’ rajiun,sunanta ta shiga kira a gaggauce tana cewa”wasimé?..wasimé..was…Da s’auri ta kuma dago idanuwanta sama ta kalleshi sai taga har ya dauƙe kansa akansu ya mayar dakansa gefe kamar baisan ma anayi ba yaja ya harɗe hannu.
Ajiyar zcya bilti ta sauke dan hakan da yayin bashi zai hanata tanka mishi ba.idanunwanta duk nakan wasime datayi mashak abar atausaya
..muryanta na shirin rarrabewa dan tsorata tace,”habawa Taheer, wasimé yarinya ce fa kamata yay mu bita ahankli bakayita mata tsawa ba.yanzu dubi fa!just look at her right now ynxu hakan dakai yy daidai?arayuwanshi Yana balain respecting bilti dan haka shiru yy bai tanka ta ba.
ƙara tamke murdaden fuskan shi yy yanamai tauna jajayen laɓɓan sa yanayin koinkula dasu dama duk abunda ya shafe lamarin..
Itama dauƙe kanta tayi akansa dan tagama karantar halayyarsa tun yana dan ƙaramin,shi in yan rashin mutuncin suna nan baiji bai gani.tattaba chest din wasimé bilti tashigayi ayanayin tsorota da yanayinta. hannunta ne ya fara karkarwa shidakansa sabida ganin sandarewar da wasime tayi snn bata fidda koda dison numfashi,ɗa kyar ta hadiyi yawu a makwronta kirjinta na tsananta bugu batare da ta kallesa ba ta cemishi
.”taher kayi wani abu mana she is not breathing fa..!
shiru yy dan kuwa ajininsa akwai wannan izzan da sassanyar mulkin najin ko zucyarsa tanason aikata abu a fili saiya dingajin baiya iyawa,hankalin bilti sosai ya tashi,..tana tattaba wasimé tace…ya Allah!!!sunanta kawai ta cigaba da ƙira “wasimé?wasima?tanayi tana dan jijjigata dan ita aganinta sumewa wasimen tayi,sanda ta jijjigata kusan sau babu adadi snn tafara danna mata kirjinta ahankli tana mata blow out fuuufuuuuu tana fura iska ta bakinta mouth to mouth tay mata amma shiru bata farfado ba harta gaji ta dena tayi zugum..
ɗaga ido da zatay sai taga wayam babushi awajen,bata hankara ba ashe har ya bace bat ya barsu kamar anyi walƙiya an dauƙe,da sauri ta miƙe tsaye agaggauce cikin waiwaye ta nifi kitchen ta debo ruwa a kofi ta watsa mata a fuska amma shiru duk ta rasa yadda zatayi da ita gatanan mashak abar tausayi duk ta sandare kmar babu wani rai ajikinta,daukarta tay cancak ta rungomota a kirjinta tana shafa gadon bayanta ahankli.
jeka ka dawo takeyi da ita a hannun nata thinking weda suje asibiti kawai dan ita kam bata da wani dabaran taimako da zata iya bata cikin gaggawa,to gama likita agida amma sai yaki kulasu whats the point of going to the hospital?tasan in madam dinta taji wannan labarin hala zata tuhumeta tace meyasa bata tursashi ba.
besides dama can sun saba taher din shiyake duba lpyarsu in emergency ya taso musu a gida,aradu da ka kawai ta tara ta doshi room dinshi tare da yarinyar a hannunta ayayin data rungumeta akafadarta,a zcyrta sarai tasan kalar masifarsa.abu kadan yake irritating dinsa halayyarsa kuma baibar kowa ba. hala itama yau tasha masifar akan wasime amma ba wani abun damuwa bane inde zai taimaka din…
tana isa daf bakin kofar sa ta sassauto da sautin muryanta izuwa mail sanyi tana mai magiya tace taheer, Tej?shiru ba amsa ba,”tej pls d girl is still uncounsious she needs help dan Allah ka fito..still shiru,tace”nasan batayi daidai ba amma ai bazamu biye mata ba abeg u to understand her she is just a child. taher kayahakuri mana dan Allah ka dubata yaro fa lallabarsa ake farayi kafin azare mai ido, Dan Allah kayi hakuri ka dubata ta farfado dan darajar iyayanka kayi hakuri kaji!?
wani tsam yy yanajin evry bit of wat she is saying ayayin da yake tsaye gaban drawing board dinsa hanklinshi kwance yana dan gyare gyarel ajikin zanensa da pencil ya riƙe a hannun shi..
pencil din ya mayar gefen kunnenshi ya soƙa ta samu mazauni,da gefen bakinshi ya saki’ wata rigimammiyarl gatsine wacce ta fito a mugun miskilance shikadai yana wani jijji da kanshi yana shan qamshi saboda wann karamar yarintar dake yawo akansa,he is just 20yrs old amma kusan ma ya mallake komi na halayyar manyance,wani yangataciyar juyi yy tukuna cikin wata yar nazari to shi ina ruwansa ma..ai kawai yy abunda ya dace ne..inzata suma sau goma ma ohonta,dimadiman idanunshin nan masu tsari da narkaswa ya warasu akan ƙofarsa a izzance thinking weda to respond or not jin bilti tanata masa magiya
And he sees her like his scnd mum a zcyarsa shiysa baicika son mata rashin m ba,da wutsiyar ido yake kallon kofar yanayine yana mai shafa kwantaciyar kasumbar sa da tasoma tsartsafowa wacce bata wani balaga ba.aynzu dai last word din data furta kadai zai iya sashi fitowa if not shi baiga dalilin kula wasimé ba,akan me za’a dameshi da koke koke nan gidan mutuwa ce?yarasa meyasa yara mata sukeda son fitina da sakarci..nd he cant tolerate sakarci gaskiya,in ƴarnan zata zauna a gidan nan lpya to dole ta iye bakinta ta dena musu ihu ko kuma ta gamu dashi a daidai.
Wani tsakin kasar wuya yaja game da sauƙar da numfashinsa kasa sann ya doshi kofar,bude kofar yy ya fito gab ya tsincesu agaban dakinsan sunyi zuru xuru bilti ta goyata tay lumui abayanta batako motsawa.
kallo daya yay musu dukkansu snn ya dauke kansa ya mayar gefe ya hade rai Batare da yace mata uffan ba yaga ta sauƙe wasimén akan floor shimfidata akasa tayi flat ta shiga gyagyarata by then har yagama jan ajinsa cikin ransa yana mita can sai daya kammala mitarsa sann ya durƙusa agaban yarinyar idonshi akanta.
She is beautiful masha Allah!!Wann duk bai damesa,kirjinshi da ya shiga bugawa kamar zai zautar dashi shiya damesa, kallonta yakeyi his eyes looking dirctly at her fragile chest wanda yaga yana hawa yana sauƙa da dan karfi, wani lumshe idanunshi yy snn ya bude cikin ɗarsa su akanta again,yasan she is sick, hannunshi yasaka adaidai inda ciwon yake dan yagama haddace wajen daga zanensa da yayi ynzu.
ahkli ya shiga tattabowa yana kuma dannawa cikin dabarun su na likitoti,pump biyu yy akan trunk din kirjinta kominta ya soma dawowa normal sann ya tsaya yana observing nata sosai
After like 2mins yatsun hannayenta ya fara motsi,..cikin sauri ya daga idanuwansa akanta nan ya umarci bilti datayi mata mouth to mouth sabida suma tayi she is shot of breath.nan bilti ta tsuguna ta saka bakinta gently anata tana hura mata iska aikuwa da ƙarfin bala’i ta farfado cikin sake wani azababben tari.
Alhamdullhi bilti ta furta cikin tausayawa cos she was shaking profusely kyarma sassan jikinta yakeyi kamar me tana sassabe kamar maijin sanyi Bilti tay saurin kamota jikinta ta rungomota sosai tana shafata a gaggauce danta samu nitsuwa..
sunan ta ta shiga ƙira calmly koda zata dawo hayyacinta tanayi tana dan bubbuga mata bayanta,cikin yanayin lallami tace”wasime? tarin kawai wasime take bata iya amsawa ba,Tsaye shikam ya miƙe abunshi yanata kallonsu duka ta kasar idanunshi fuskarshi babu alaman mutunci ko sauki.
ya tsaya akansu na kimanin mintina biyar baice uffan ba kuma bai taimaka musu da komi ba,can da ya gaji da tsayuwar saiya soma kankance idanunshi.
muryanshi a shaƙe kuma ciki ciki yace “bilti”tana dagowa yace to ai inaga ta farfado ko u shud leave gyada kanta tyi da mamaki taga ya kuré hanya da ido ya matukar harɗe ransa meaning su ɓace mai al kofar dakinsa right now batare da bata lokaci ba.