FITAR RANA 5

Bata wani sha mamakin sa ba sanin halayyarsa na son fushi,ahnkli ta tabe bakinta snn ta tattaro wasimen .
Wani irin tari wasimé takeyi kamar numfashin ta zai dauƙe da alama athsman tane yake shirin tashi,numfashinta sai tashi sama sama yake yana sauƙa dakansa tana jan numfashinta da kyar,harta somayi a gaggauce sautinsa yanal fidda karar”haaaa haaah” hawaye ne sharkab akan fuskarta,wahala yasata tace”wayyo Allah na da kyar acikin wahaliiyar numfashi…yanaji He instantly figured that d girl is Asthmatic,amma kuma baijin zai iya yin komi akanta ynxu,sukaita asibiti or do watsoeva thy feel like he dont fucking give a damnnn!!!
Bayason dai yasaka kansa acikn komi ynxu
Tsaki yaja kasarl wuyarshi ya juya game da tura kofarsa ya shiga cikin dakinsa tare da tsayawa cak a daf bakin door dinsa cikin wani irin yanayi,despite yana da halayyar saurin hawa amma shidin mai tausayi ne,snn wannan ne karol na farko arayuwansa dayay abunda yakeso ya dan damesa which is share marar lapiya acikin wani hali…this isnt just abt kukan datakeyi is about his insecurites.
Duk sanda ya dube yarinyar aranshi saiya tuna abunda yake tsakaninsu da ita wanda har ynxu zuciyarsa da kwakwlsa basu sami cikakken nitsuwa akai ba.
bin kofar da ido yy idanunshi cike fall da damuwa,awaje kuwa bilti ce tayi kkrin taimakawa cikin karkada kanta tana maganar zuci dan haka kawai taheer yakan bata mamaki.
wasu lokutan inyay wani abu sam bata fahimtarsa bare inda ya dosa.. “Allah ya kyauta ta furta, sann ta sauƙa da sauri tare da wasime a bayanta sukayo can waje harabar gida a tare.
sunayen driver da mai gadin gida tahau ƙira”..malam musa kanari..Toluwaje?toluuuu..Da kyar toluwaje ya amsa acikin nishi duk fuskarshi ta jike da zufa,agaggauce ya fito daga toilet yana gyara xip din wandonsa yana nishi kamar balamin rago u will imagine cewa fitsari ya zagayi but wata anguwa babe ce a bayin ya boye da ita suna rage zafi ma juna danshi baƙaramin mazinaci bane,a kullum damuwarsa sex akwaishi da son yin sex yakanyi sex arana yafi sau uku kosau biyar a gidan batare da kowa ya sani ba musamman inya samu garabasar yaran arnan nan da suke tasoea yan 14 xuwa 16yrs,dake kofar gidan shine hanyar wucewarsu in sun dawo daga church
malam musa kuwa yanajin ƙirar bilti ya ruga dan tsukukun dakinsu na masu gadi aguje ya baza sallayarsa yahau sallan ƙarya abunsa,wani wagegen kabbara ya tada “Asshadu Allah ilaha illah,Asshadu Allah ilaha illah, biss bisss bissss,bilti tana kallansa daga waje sai kawai ta girgiza kanta cos kana gani kasan ƙarya ake shimfidawa,tasan malam musa he is lazy to the core baisan unnecesary work shiyasa baison jin ƙiran bilti inba dai abinci ta kawo musu da ko tace suxo su ƙarba ba..
Tolu ne ya doso wajen da sautin muryan yarbawa mai shegen ƙarfin nan tolu yana ƙarasowa wajen bilti yana kallon wasime dake shimfiide a hannunta yaɗora hannun sa aka yace ”ahhhhhhh Iya bilti!!wetin happen Oluwa God!!! na wetin kon hapen to dis cry cry shhild wey dey disturfs all of us soteyyy i no fit on radio ghan..this ge can cryy?dora hannunshi a kunkumi “so wetin dey shele why she con dey breath haaaaahhhhh haaaa like one agbaya abi na donkey she wan turn be!!..yaga bilti bata ko kulasa ba yacigaba da surutansa dan dama yasaba magananne
“u don choke her,juyowa bilti tayi watsa masa harara,tuni ya nitsu amma bai fasa maganan ba..”ahh sorry ooo.. She don choke Arself abi?eyyyya..she dey cry too much na why she no go chokkkke..Ehen bilti….
Baya taja a fusace tace “Tolu…can u atleast shut up or are u blind bakaga marar lpya ba?shiru yay yana kallonta galala da wagegen bakinsa.haba dan Allah kai kacika surutu,cant u see its an emrgency da Allah ka tafi anan wajen ka dauko mota mutafi asibiti ynzun nan if not u will come nd xplain to Tej say u be idiot fellow dan kuea nidakaina zanje na fadamai bakasan aikin ka ba,cikin sauri ya girgiza kansa yana gwalo idanunsa waje cikin yanayin tsorata”ahh nooo Tej kée?ai baza’ayi aaaka ba,nan ya wuce da uban gudu ya nufi wajen parking duwaiwaikansa har suna rawa abar dariya,kansa akafa ya dauko key jin ance Tej gaba daya yaji ya rude,hanjin cikinsa tuni ya duri ruwa dan suna matuƙar shayinsa danshi baiyasake musu fuska ko kadan aganinsu yana da walakanci da zafin rai duba da abu kadan ne yake irritating dinsa kamar yadda suka gama fahimtarsa suka kuma fassarashi,sauri tolu yakeyi yana magana shikadansa malamalanl duwaiwakan san nan suna rawa dan tolu akwai tuwon duwawu “rarara oti rara i no blind ooo car dey come naa na na gaban wata babban 406 ya dosa yana cewa…..
“musaaaa con open gatel for iya bilti ee de go hospitu,malm musa yanaji yay kyam,”i no say dat prayer u dey pray nal fake ooo musa Alkibla no dey face dat side, u think say i no knw?u bi olodo…musaaa!!l
dan kadan malam musa ya kyallara ido yaja wata arniyar tsaki yaja oooo yana yarfa hannayensa ‘kaji dan shegiya dan masu kashi a kwano!!kai tolu baida rufin asiri wallhi memakon ya kyaleni..ji inda yake kwalamin kira mahaukacin banza,bilti kam kota kulasu,tolu ya cigaba da ihu”ohooo bazaka fito ba dan ubanka…okay na iya bilti go talk ur matter for Tej side… continue,i no say u go see shege !tej na ur mate?
A sudade malam musa ya sallame shirmen sallan nasa ya fito jin an ambace taheer..
silhun shi a hannu ya dauka yana washe baki suduk suduk saigashi a waje duk kunyar biltin tal balbaleshi dan duk ta girmesu.in abiya saidai ma tayi kannen kanne dasu.suna hade ido ya fara sose sosen gefen kunne”uhum ahhh hajiya bilti ashe kece anan sannu da fitowa fa. kallo daya tabishi da dashi ta dauke kai ganin bata ko kulashi ba,nan idanunshi ya sauka akan wasime dake hannunta “ya subhanallah ba lpya ne da wuri ya miko hannu “kawota in riƙe miki ita, baya bilti taja ciki ciki tace ah a ka barta kawai kaje ka bude mana gate..
,”ganin bilti bazata kulasa ba yasa shi ya maida hanklinsa kan tolu
“kai toluwaje ka kawo motar mana ai gani na fito ko?,kaifa jaki ne ya kake wani abu kamar suloboyo dabgen bauna Kamana sauri da Allah
Daga can tolu ya amsa
“Keep quiet dere my friend” Tolu ya shiga amsashi yana tada motar. A take surutunsu ya cika tsakar gidan sunata gau gau ma junansu kamar kishiyoyi bilti bata ko kulasu ba.tolu ne ya tukasu nan da nan suka isa babban asibiti ,Direct akay emergency da wasime sabida by then har ta galabaice sabida numfashin nata ya dauƙe ne gaba daya,…
suna tsaye daga waiting room bilti ta kalli tolu muryanta a sanyaye cikinl yanayin tunani tace..”pls ka taɓo min layin madam mana..bai mata musu ba ya ciro yar rakani kashin sa zai danna kenan sai ga sallamar wacce ake nema awayar akansu sanye take cikin doguwar rigar atamfa tayi lullubi da babban mayafi hannunta riƙe da babban jaka acikin zcyr bilti tace Alhamdullhi,cikin sauri ta isa gareta cike da ladabi tace “madam barka da zuwa,itama Da azamanta ta ƙaraso kusa dasu tace “yawwa Bilti meke faruwane?What hap’en to the girl ynxun nan malam musa yace min wai kunyi asibiti da ita is she alright?..
nannauyar ajiyar zciya ce ta kufce wa bilti abazata tace I think so madam amma harynxu likital baice komi ba tukuna