FITAR RANA

FITAR RANA 5

“tace its okay amma meyasameta ne?karde kukan ne ya jawo mata ciwon?bilti tace madam ba kukan bane Itada tej ne fa..,cikin wara idanu da datsar numfashinta tace what?tej fa kikace..da baya taja tana kallon bilti” toh meyaymata?shiru bilti tay na dan sekanni..
Take idanun matar yay sanyi cikin fahimtar shirun da bilti tay goshinta ta shafa ahnkli tace yaaaa suhnallahi sai kuma kika kyalesa ya bugeta ko..,jiya jiya fa aka kawota shikuma sai ya bugeta yau?Bilti ta juyo cikin sauri…no no madam bai dake ta ba actually is not even his fault,yarinyar ce ta fiye fitina tun fitarku take ta kuka taki cin komi taki tasha komi shine dazu data isheshi ya ɗaka mata tsawa, razana tayi numfashinta ya dauƙe.

Matar Tace
“Oh my God!!!
But This is serious
Amma to ina shidin yake ynxu,meyasa baiyi wani abu akai ba yabarku kuka taho nan?

Kai tsaye Bilti tace “Yana gida…Daga nan tay shiru bata dora wani kalma ba dan batasan ya zatay bayanin lamarinba

suna cikin haka saiga ‘likita ya fito tare da wasimen agefensa ya dan riƙo hannunta,atare duka suka miƙe tsaye,matar tace Doctor…da sakin fuska doc yace “ina wuni hajiya ,ta amsa da lpya lau..hannun wasimen tajanyo daga garesa ayanayin tausayawa sosai tashafa kanta yan mata yadai.. yajikinki?wani lumui wasime tay ajikinta alaman jikinta babu kwari batace musu uffan ba

Doc ne yy gyran murya yace jiki alhmdullh..yana murmushi yace take care. snn ya wuce offishinsa,cikeda rashin gamsuwa matar tace bilti riƙe ta bari nabi likita inji sauran bayani naga baice mana komi ba.
Tunkan bilti ta amsa harta wuce gaba Bin likita office dinsa tay yana xama itama ta nemi waje ta zauna tana kallon sa with curiosity ayanayin fuskanta,duk abu in akace da sa hannun ɗanta tej hanklinta baiya wani kwanciya,she knows her son s temper very well

Karamin Ajiyr zcy ta sauƙe snn tace “Likita yadai..pls whats the problem whats wrong with her naga bakace mana komi ba,numfashi likita ya ja “ki kwantar da hanklinki madam ai bawani abun daga hankli bane so calm down..
Tace kamar yaya?
Dan shiru yay snn ya kama yan rubuce rubuce a file dinsa Yana kammalawa ya yagi takarda tareda miƙo mata yar prescrption pallate yana cewa”pls try nd get oll this medications for her..aynxu dai ba wani matsala, ta dan tsorota ne kawai kuma da alaman she is exhausted tana bukatar bacci
and due to that yasa ciwon Asthman ta yakeso ya tashi.cikin gyara zama acikin zuciyarta tace “ya subnallah so she is Asthmatic?dada kallan likita tayi,..”but doc how chronic is her condition now?..bai mata musu ba yace 7/10 on scale of 10,saifa ankula da ita sosai arabata da wajen iska ƙura,da too much smoke da kuma sanyi ko hazo,let her not play wth cold water too much or anything that will choke or frighened her nd lead to loss of her breath instantly…kunsan yarinyace fa dole ne sai an kulada ita sosai…cikin gyada mishi kai tace hakane mun gode sosai likita,jakarta ta dauka
Snn ta miƙe tsaye “toh bari toh aje a nemo drugs din ,nd i hope bata da wani matsala bayan wannan ko?Kafadunsa duka ya daga sama yace”i think theres no problem maam.Miƙewa tyi Tace alright ,see you another time batama jira amsawarsa ba ta fito waje ta samu har sun fice acikin hall din sun fita can waje sun tsatsayya ajikin motarsu suna jiranta,lkcin jikin wasimé yayi sanyi sosai bilti ce ta riƙo hannayen ta suka tsaya awaje guda..

,”ku shiga mota mu wuce gida,daga nesa matar ta umarcesu ayayin da take dosar inda motarta yake atake suka shiga nasu motar kusan atare suka fice daga harabar asibitin saidai basu isa gida atare ba sakamakon tsayawa datayi a wani babban pharmaceuticals store danta sissiya ma wasime maganinta su inhaler ne da sauransu snn saita dawo gidan daga baya.

Daga isarsu gida bilti ta wuce daki da ita ta kwantar da ita,hawaye sosai suke diga a fuskar wasimé ta taƙure kanta cikin yanayin fargaba da damuwa dan aynzu babu abunda yake mata gizo a kwakwnta da zcyarta face fuskar innono.

After like 20 min matar ta dawo gidan tare da ledan magunguna a hannunta
Shigowarta gidan kenan ta samu koina shiru tamkar babu kowa, sama tay niyyar haurawa ta duba su tana taka kan step Taji kamar motsin mutum akanta, taher ne yake saukowa shikuma lkcin Fitowarsa kenan daga room dinshi yasha wata uban wankan fitina na kananan kaya red nd black colour data mugun amsarsa tamasa kyau duk dama kowani irin kaya yasaka tana masa kyau dake farin fatar mahaifyar sa ya kwaso.

Tafiyarsa yake a nitse kafafunsa yasha wata white sneakers mai taushi mai dauƙar ido at same time jikinshi yana xuba mayyar kamshin turaren tobacco black xx duk kamshin jikinsa yariga da ya bule iskar dake farfajiyar falon
,cikinsu kowa na takunshi a nitse har suka ci karo da juna,ita tuntuni ta kuresa da idanunta tana kallonsa shima haka dan son dayake ma mahaifiyarsa nadabn ne a duniya.

,..yanayinsa ne ya sauya mata sosai,amma sai taga yana murmushin gefen baki,a nitse kuma cikin girmamawa ya furta “welcome iyami,yabi ya ƙaraso kusa da ita sann ya jawota jikinshi ya rungumeta kadan yana kallonta da tsananin sonta a kwayar idanunshi.

kallonshi itama tayi bayan ta janye jikinta a nashi calmly ta tsaya agabansa suna fuskantar juna duk sai tabi ta ƙasa ce masa komi dan wani bin haka zuciyarta yake mata nauyi akansa.gashi dai zatazo rimi rimi da masifa ko bacin rai ayanayinta amma daga zarar sun hada ido da ɗantan saitaji sonshi ya balbaleta tausayinshi sai ya ñakasa mata zcya.
wani bin harma tanajin kamar bazata taɓa iya scolding inshi ba kuma.

Shikuwa tunda ya kyallara yaga ledan magani a hannunta ya fahimce komi daga ɓacin ranta akansa.But ganin bata tankasa ba yasa ya basar yyi kamar bai fahimci komi ba, hannu yasaka zai amshe ledar maganin anan tay dan ƙarfin hali ta fauce abinta tadan hararesa ko dan yagane bataji dadin abunda yy ba baice uffan ba zai wuce tasha gaban sa,Wani rau rau da idanu tay a dan dake tace,”..to ina kuma zaka?to where?”hmm ya saki,wani miskilallen murmushi ya kufce masa ya takureta da idanunsa masu sanyi da taushi, “mamy i need some fresh air.. u dont have problm with that do u?”..yadda yy maganan with class yasata masa wani irin kallon burgewa.
Hakika danta shine dan adam mafi burgewa a idanunta,ba yabo babu fallasa tace “no i dont,but hey.. make sure u see me once ure back okay?…
tana fadin hakan ta wuceshi Cikin sauri
kafadunsa ya dage sama yanayin koinkula da maganan saidai bai dauƙe idanunsa akanta ba sanda ya tabbatar da inda ta dosa..

A hnkli ya cigaba da takunsa mai daukar hankli harya ƙaraso cikin falon sai kuma yaji gaba daya wani tuƙikin kasala yana neman nakasashi.

gaban fridge ya nufa ya bude ya dauƙo frozen malta ya tuntuda a glass cup yanemi waje ya zauna calmly jin gabobin jikinshi suna nakashewa kamar ana sassaresa taciki. aranshi sai ya soma tunanin ma ya fasa fitar kawai,kansa ya lafar yana maida nunfashi sann ya dago daf yana kkrin kai chilled drink din bakinsa da niyyar kurba kirjinshi ta wani buga rassss jin wani ihu da aka doka har tsakan kansa ta tsaga baisan sanda ya saki cup din hannunshi akasa tafashe fasssss ba,a dan razane ya juya ya kalli saman stairs din jin wani irin raxanannen ƙara da ihu da aka kara saki

Previous page 1 2 3 4Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button