FITAR RANA 9

No.9
Wani irin shiru wajen ya dauƙa kamar giftawar mutuwa dukansu biyu suka bi sukayi shiru suka kuma tsura ma kofar idanuwansu can saiga wasimé ta shigo ciki saɗaf saɗaf kamar maijin tsoron wani abu zai kamata!idanunta yay wuru wuru tabi ta damke flask din da bilti ta bata.
tsayawarta tay agaban su kikam kanta na kallon ƙasa kokadan bata dago kanta ba
sallaman biltin ne ya dawo dasu hayyacin su daga kallon wasimén da suka tsaya yi,wuyan saheeb kamar zai ƙarye tsaban karkatuwa,sai wani kayataccen murnushin dake malala akan fuskanshi,she is really a natural beauty to behold.ya rasa ta yadda zai kayayyade kyaun da yarinyar ta masa a zcyrsa,musmmn ma data saka atamfa koriya shar mai mix da farar yadi daya dada haska baƙar fatartan yay ma jikinta cas cas dinkin nata yadan kama shape din jikinta sosai.
saheeb cikin yanayin murmushi ya soma tarban su da sakin fuska sosai ayanayinsa. at same time idanuwnsa yanakan kyakkywa wasime data rakuɓe ta jikin kofar tana kame kame sabida nauyin idanunshi datakeji akanta,ga wani nannauyar yanayi na fargaba daya cikamata kirjinta fall musmn sabida ganin taher datayi awajen axaune dan
Arayurwata bata da wani abar tsoro kamar taheer.
Shiko saheeb kallonta yakei kamar wanda zai hadiyeta. tuni yaga kamr idanunta na tara ruwa ruwa,ahnkli take shakar sanyin iskan dakin tsabar yadda bugun kirjinta yake cin karo da saukar numfashin ta,duk zamanta a gidan ita bata taɓa shigowa nan dakin ba, a duk inda taheer yake inta kasance a wajen toh saitaji wani ƙarin bugun xuciya da mummunan tsoro.
shashantacyar kallo daya taher din ya mata snn ya dauƙe kanshi akanta..”he neva care to look at her dis much saidai yau daya kalletan aranshi saida yaji diran wani abu na daban,dada dauƙe idanunshi yay itama bata soma gigin kallon inda yake ba dan tasan in yay mata magana hala zata iya fashewa da kuka dan tsoro…mutum sam fuskansa babu walwala.
Duk Tarasa wani irin mutum ne shidin!
Satar kallanshi take tayi tana famar surutai acikin zuciyarta irin na yarinta
Bilti tana kammala aje tray din abincin ta amshe jug din hannunta shima ta ajiyeshi a ƙasa kusa da kan table din dake gabansu. da murmushi akan fuskanta tace”toh na gama na barku lpya”a cikin gaggawa saheeb ya gyara zamansa da alaman zaiyi wata magana,ciki ciki taher yy saurin tsaresa da cewa bilti “toh mungode bilti’
saheeb kuwa tuni ya shagala akan wasimé.
He is just amused by her super natural beauty wanda ko kadan baiya bukatar wani kwalliya
Gata dark skinned girl amma sai azaban kyaun fuska.abun ya mugun ɗarasa, kuma ya bawa zcyarsa mamaki bana kadan ba ..
A tunaninsa ai tsantsar kyaun fuska da fasalin kyaun jiki sai fararen mata,kamar yadda kowa ya dauka a duniya cewa farar mace itace sarauniyar kyau kuma itace alkyabbar mata,amma sai yau yaga wasime wanda kamar ajikinta aka soma fidda kyaun shikansa,gata dai baƙar fata ce kuma karamar yarinya amma kominta dan dai dai ne gwanin burgewa
da sautin muryansa mai dadi ya karkato wuyansa yana mai kiran wasime
A nitse cikin sautin murmushi Yace”..beauty,
Ta cigaba da tafiyarta Bata ko juyo ba sanin ba sunanta bane hakan
Haka ya cigaba da kirar sunan amma wasime bata juyoba,atake su bilti da taher suka zubamai idanunsu kowa ba son sanin dalilinsa na kirar wasime. ganin bilti ta juya yasa itama wasimen ta zabura ta juyo tana juyowa kuwa suka hade idanunsu da saheeb dib
Faffadan murmushi taga yana mata yana waving mata hannunshi izuwa gareta akan tazo,wani turus ta tsaya tana kallonsa da dan fuskan mamaki,bai damu ba ya daga mata hannu yace “zo mana beauty..come here..zoki zauna tare dani..”yafada yana taping gefensa akan gadon kusa da inda ya xauna
..dada kankame zanin bilti tayi kamr maijin tsoron wani abu, dansai yanzu ta fahimce wai da ita dama yakei,batace uffan ba tayi shiru,”Bilti ne tadan shafa kanta cikin yanayin murmushi tace ai kinji shi ko?zakije kizauna anan din?shiru tayi duk ta rasa yadda zatayi ta amsa,”shin ta inane zata zauna anan din bayan taher yana nan”.can dai ta daga idanunta ahnkli ta kalli fuskan bilti taga fuskanta babu yabo ba fallasa tana murmushi wani ajiyar zuciya ta sauƙe na karfin hali ta lafe ajikinta. hannunta taji an kamo anjawota har gaban su,ta daga ido taga saheeb ne snn ya dagata cak ya dorata daram a tsakaninsu snn yanamai cewa yawwwa!
Wani abu kamar dutsi taheer yaji kamar ana sauke masa a zuciya,a kyankace yaja jikinshi tare da jan tsakin cikin wuya snn ya matsa yy can gefe dasu ya kuma mugun dore fuskan sa ya hade gabar da yamma yanamai maida da kallonsa gefe gaba daya..
,kirjinta taji kamar zai fito waje dataga yay hakan sai ta kasa yin wani kwakwaran motsi idanunwanta ta shiga mutsukawa kamar an aikota, a hnkli ta soma shakar wata mayyar qamshin turaren sa dayake dabaibayar hancinta wani qamshin hadadden turaren ne dayake tashi wanda ta lura kamar na taher ne,saheeb yace”Bilti kije kawai in mungama cin abinci kyazo ki dauƙeta.
Bilti tayi murmushi tace toh daga nan ta fice a dakin abunta batare da tace uffan ba,aftr like 3mint of silence lkcin taheer yanata danne danne a wayarsa duk ya rasa meke masa dadi tashi yay a nitse yanamai gyara zaman white tshirt dinsa data dan cukuikuye a hnkli wasime tadan sace kallon sa saidaivbai lura ba,sosai fushin nan nasa yake damun zcyarta,satan kallonsa ta dinga yi harya bude ƙofa ya fice a dakin mai gaba daya ya barsu su biyun su anan,boyayyr ajiyar zucyane ya kufce mata ayayin da duka suka dauƙe idanunsu a bayan kofar.
“wani shiru ne ya gifta tsakanin su na dan tsawon mintina,kirjinta taji yanata bugawa da sauri sauri dan kwata kwata hanklinta baiya waje guda tana ta faman lissafe lissafen yadda akayi taheer ya zama daban acikin mutane,shi sam baida sake fuska gashi da fadin rai sosai,har saheeb ya gama hada tea dinshi mai kauri a small mop cup bata gama zantukar zucin ta ba,juyowa yy ya kalleta yana murmushi
,her cute face was seriously looking down tsayinta baiko kai ta aje kafafunta a kasa ba girarsa ya dage sama yace “oya gashi kisha shayinki…ahnkli ta dago ta kallesa snn ta girgiza kanta alaman a’a baxata sha ba, cikin gwalo manyan idanunshi yace Au Bazaki sha ba?
Dan Langwabe kai tay
Snn tace”Bilti tabani nasha nawa dazu..yace ohh toh amma ai zaki ƙara kadan wann nawane
Bana bilti ba,shru tay Batace mishi komi ba yace..comn take it..a dan dole ya damƙa mata a hannu yace oya to sha..
Badon taso ba ta amsa kofin takai cup din har bakinta ta kurbi kadan snn ta riƙe shauran a hannunta tana sauke ajiyar zcya,dan kadan ya gogi kafadunta danashi drawing her attention akansa suna hade ido yay gyaran murya cikin salo yace”beauty ya kikayi shiru ne?… tunkan taja numfashi ya riƙo hannayenta yana dan murzawa yace uhm uhm comon comon gist me..niyau hira mai shegen dadi nakeso kimin,i want to get to knw u so much so awani makaranta kike ?Wani Shiru tay harsanda yaji kamar ya damu,baki bude yake kallonta yaga duk ta rude sabida dan wnn tambayar daya jefo mata, yana shiru yanamai sauraranta can dai snn ta samu nitsuwa ta maimaita tambayar a hnkli kuma a sanyaye,fuskarshi ta kalla “tace makaranta kace ko?tea dinshi daya riga yakai bakinsa ya kurba yanamai gyada mata kai intrestingly,
tace “ai bana zuwa maknrta..ajiye cup dinshi yy da mamaki “woah like seriously?toh ina kike zuwa?shirun ta karayi ahnkli tace”Babu koina..kanta ya shafa yana murmushi”And u are smart like this? Gaskiya ban yarda ba,”batare da ta kallesa ba tace dagske ne.