FITAR RANA

FITAR RANA 9

kyabe bakinsa yy “toh shikenan naji..Amma Yakamata kifara xuwa schl kinji.ure growing big nd beautiful..bakisan kizama likita irina ne in the future?..tana satan kallon bakinshi tace “uhm ai anono tace zata sakani a makrntar su zainabubu inta dawo daga caannn inda taje. Kasan anono hegen yawo ne da ita”,dan Dariyar sunan data ƙiran yay snn yace and who is dat anunu? sorry anono?tsura masa idanunta tay tana wurga kafafunta gaba tana lilo dasu irinta yaranta tana murmushi sosai,alkcin mind dinta cikke yake da tunanin fuskan anononta wanda a kullum ta tunota takanji sanyi sosai acikin ranta.

,batare da ta kallesa ba tace”mama ne!Ita ta kawoni nan gidan..kuma ance in bana yin kuka za’a kaini wajenta har inda take..

yace Really?ai nadauka bilti ce ta haife ki ashe ba ita bace..kanta ta gyada mishi alaman eh..yace dats good,”toh wacece zainabubu..dan dariya tayi kanta na ƙasa snn tace “kawata ce acan ƙauyenmu.”shine ita bata biyoki kunxo nan na samu ƙawaye dayawa ba,”tace laaa ai ankaita gidan miji kai baka sani ba?,baisan sanda ya fashe da wata muguwar dariya ba”gidan miji kuma?ure not serious dariyar ya cigaba dayi,ganin kankantar ta yasashi ya shashantar da xancen kawai ya barshi a shirme irin na yara,gyaran murya yy snn yace.”kinada kyau fa..,Batace mishi uffan ba ta sauƙe kanta kasa alaman taji kunyar kalaman,shikuwa sosai take burgesa harcikin zcyrshi,arayuwansa yana mugun son ƴaƴa mata shiyasa yake mutuwar kaunar junior sistersa aneesa datake da shekaru sha bakwai a ynzu.

A nitse ya riko hannunta mai laushi da tsantsi yana mai murzawa cikin nashi,kallonshi ta dingayi yace”so are we friends now?tsala tsalan idanuwanta da suke nan fari tas ta dago ta zuba masa cikin sanyin murya tace meye wannan din?yace friends wai?kanta ta gyada yace abokai..abokai nake nufi..zaki dawo kawata ko?,zamuna wasa tare muna zuwa yawo musha ice creams harda chokolates da candies ko? murmushi tayi batace komi ba tana ta kallonshi kawai.can taja numfashinta sama ta dada gyara zamanta
“kaima anan gidan kake ne?ta tambayesa so childishly. zamansa ya gyara yace “a’a..but Dont wory i wll be visiting tej zaki na ganina kullum ma inkinaso,kanta ta gyada mishi cikin jin dadin hakan dayace ayanayinta dan rankwafowa yy kadan snn yaja cheek dinta playfully ya dora mata kyakkwsr peg a kumatun ta shima Da cute baby voice dinsa a tausashe yace”my cute little pumpkin .dariya tayi wanda hakan yasa yaji dadi aransa sosai,ya lura tana da saurin sabo da alama zatayi wayo sosai,”cup din daya sha shayin ta dan tattara tayi dasu gefe,kanta ya shafa yace “dats my girl.Daga nan Agogonshi ya duba ya kalle time yaga wai har kusan karfe 9saura..

doguwar tsaki yaja aransa snn yace”Wai ina Taher yayi ne?..jin ya ambaci sunan taher gabanta ya fadi amma bata ko nuna hakan ayanayinta ba,shiru tayi kamar bata wajen har ya gama danne dannen sa awaya sann ya miƙe tsaye,”hannunta taji ya kama yace “beauty na muje munemoshi toh,

batace mishi uffan ba ya riko hannunta suka fito har falon gidan tare yana riƙe da ita a hannunshi dayan hannunsa kuma yana latsa wayarsa dashi looking calm,motsin takunsu yasaka tun daga sama taher ya gama kare musu matsiyacin kallo”

..samunshi sukayi yana zaune a kujerar tsakiya ya dora kafafunsa daya akan daya yana shan shayinsa adan tea cup hanklinsa a kwance Tun daga sama saheeb ya kankance idanunshi akansa da sigar masifa yana isowa kansa ya tsaya yace”What rubbish?ya zaka barni a daki kaikuma kafito nan kai kadai wai meye haka?da wani irin matsiyaciyar kallo ya basa amsa ciki ciki.. yace “iska nake sha”,saheeb yanemi waje yazauna yy furzan iska ta bakinsa da kalman hmm

Sam wasimé taki ta zauna ta tsaya kikam a agefen saheeb kamr wata yar tsana,da wani irin salo taher ya juyo snn ya watsa mata wani hamshakiyar harara jikinta taji yana rawa rawa dakansa.ta daure dai ta tsaya zcyarta na wani ingizata akan ta dago ta kallesa aikuwa tana dagowa suna haɗe idanunsu waje guda cak numfashinta ya dauke ta ciki,tsawon sekanni suna kallon junan su eye to eye da salon mulkinshi mai balain girgizawa, lkci guda ya mugun haɗe ransa ya budi bakinsa ahankli tayadda sautin muryansa zai fito mata sarari,da wani iriyar salon sirri yy mata maganan shikansa muryan nasa a kasa kasa ya fito wanda daga ita saishi zasujishi idanunshi a kankance akanta yace mata “get out”..snn yay mata nuni da hanyar dayabi matakala cikin sauri.

da mugun gudu ta saki hannun saheeb data kama snn ta haura sama a tsorace,shi baima lura da abunda sukeyi ba,kawai tsintar ƙeyar wasime yay acan gaba tana tiƙar sauri yanayin tsorata duk ya nuna ayanayinta

juyowa yay ya kallesa da fuskar mamaki”what the hell was dat? ya zakayi ka korata bayan muna yar hirarmu..cikin sauri taheer ya dakatar da shi da hannu ,take ya hade rai kamar baisan komi ba muryansa a shaƙe yace”na kori waye?
Saheeb zai budi baki ya ƙira sunanta yy saurin datsesa”men stop it!
Bakasan yarinyar nan ba ne ka kyaleta ta tafi kawai,saheeb yace akan me?shiru yy bai amsa shi ba,saheeb yace baka isa ba,”dada harde ransa yay yace nide Karkazo kajawomin abun raini,A shashance Saheeb yay resting kanshi akan chair yana taunar labbansa
“Ohhh wato shiyasa kabar mana dakin kenan ko?sannu mr maturity!toh ai da saika sanar dani cewa kai bakason zama inda yara suke basaika tsorata ta ba.i love being around her,naga yarinyar batada wani matsala,she is calm nd smart,gata kyakyawa nd who wudnt like a cute girl,kai yanzu yarinyar nan bata maka kyau ba?na dauka ma kaida bakada yar uwa zakayi murnan samun cuty,why dont u just chill nd spoil her…pamper her..i mean she is an angel,she derseve it,i seriously like her thou she is soo cute nd im gonna be her sugar daddy.. gata dark skin not the normal spec she is so dashing..

nitsuwa taheer yy yana binsa da wani matsiyacyr kallon sama da kasa mai mugun zafi har cikin ransa yaji zafi wnn maganan, lallai ma saheeb din nan,daga ganin yarinya yau harya yafara zakewa,saheeb ya gama blabbing ya rufe bakinsa bai dena hararsa ba,a hnkli snn yaja wata nakasahiyar numfashi ta ciki..”so can we drop dis subject right now?

saheeb zaiy magana ya miƙe tsaye yanamai zare mishi ido seriously adressing him like he mean it.”men im serious. ka dena jawomin yarinya a duk inda nake banaso kai wallh kacika sako wasa a abu..whats whith the girl right now?dama can kasanta ne?bayau ne ka ganta ba nide na fada maka banaso toh akiyaye!

..”saheeb ya miƙe tsaye yana wata arniyar dariya mai ban haushi,aransa yace taheer da son girma?”toh shikenan naji alaji”..lets go to ur club nd have some drink toh…atake taher din yay rolling idanunshi cikin sauke ajiyan zcya
.’yace Dats better muje toh, daga nan ya haura sama dakinshi danya kimtsa,da kallo saheeb yabi bayansa yanamai girgiza kanshi slowly thinking of how weird taheer is

,within few minutes yana zaune saigashi ya sauƙo babu wani canji ajikinshi dan rigar sanyinshi kawai ya dauƙo saiya sauya takalminshi izuwa booth din fata mai dan tsayi wanda ta kusa kaiwa gwiwarsa.,

tare suka nufi club din da suka saba zuwa acikin motar saheeb din jeep ce babba sabida mahaifinsa yanada kudi sosai,club din bigger boys ne inda suka saba haduwa da gayunsu Mostly schl mates da few friends daga millitary schl,yau sun balain dadewa awajen sabida hirar yan mata kawai aka buɗe chapter chapter kowa na fadar experience nashi da yan mata,harda masu encounter da manyan mata kasancewar su kananan yara masu jini ajika masu tasowa
.dukaninsu awajen bazasu dai haura shekaru ashirin ba.

Previous page 1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button