FITAR RANA

FITAR RANA 9

,as usual taheer ne kawai baicewa komi anata shagalin hayya hayya shi saidai yajisu inta masa daya tsoma baki kalma dayace word dinshi “hmmmm”daga nan bayan shan drinks dinsa babu abunda yakeyi awajen,his favorite has alwys been pormegante non alcoholic juice or combination of berries
shi koda anjefomai tambayar irin matar dayakeso ya aura in the future baicewa uffan saidai ma ya ƙara kankara a drink dinsa ya cigaba da kaiwa cikinsa yy musu shiru.

Adacan yayi tunanin fallasawa saheeb alaƙarsa da wasimé amma given they conception akan mata yanzu kawai sai yaji ashe bazai ma taɓa iyawa ba..

Goma da rabi shap ya kalli agogonsa tare da miƙewa tsaye yana mai tattara rigar sanyinsa ‘guyss i think im up!..da wani irin kallo duka suka bishi”suda suka saba kaiwa har tsakiyar dare?..akan me zaka tafi ynzu? Saheeb ya tambayesa yanayinsa da alaman baiso jin hakan ba”

..baikulasa ba sanda ya gama saka rigar sanyinshi snn ya kallesa sounding serious yace “kai nifa gida zanje kawai inada abunyi
..saheeb ya hade rai da wuri haka?
..yace yes..saheeb ya mike tsaye acikin yanayin layi yace “to me zakajeyi kaiba mata kake dashi ba bare ince aikin lada zakaje yi?Dariya sauran abokan suka hauyi kowa na tofa albarkacin bakinsa,
Gaskiya tej bai kamata ka tafi ynzu bafa..akwai sauran dare..lets enjoy the night mana.

Taheer baiko kulasu ba ya miƙe tsaye ya doshi bakin kofa,da zai wuce ta gefen saheeb din ne ya dan dakata sann ya dafa kafadunsa, lkcin kwayar idanunsa sun gama yin sanyi sabida tausayi da zafin halin da abokinshi saheeb yake jefa kansa aciki da sunan wayewa

Bakinsa ya kyabe kamar bai damu ba ya rankwafo kadan yace”men Get hold of urself!! Ya kamata ka hakura da shan abun nan haka, ka kira driver ya kaika gida, saheeb Allah ya shiryeka kadena shan Giya!.

.ture hannun sa saheeb yay acikin yanayin layi kamar zai fadi yace ba Ameen ba

cikin sauri taher ya dauke kansa ya kara da gaba dan baisan ya ɓata lokacinshi, Har yayi nisa daf zai bude kofa saheeb ya juyo ya kwallara masa ƙira yana cewa”Tej?juyowa taher yy da mamaki ayanayinsa

“Kissesss masu zafi ya dinga huro mai a iska kamar zautacce…snn yace ”not for u. .these kissses is for my beauty plsss ka kai ma little beauty na..i knw she wll look beauuuutiful when she sleeps,wani tsaki mai tsayi taheer yaja sann ya fice a wajen ransa a dagule.
Na kudine free pages sun kusa karewa

Previous page 1 2 3

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button