Labarai

Ga Shi Dai Kamar Gaye, Amma Hafizi Ne, Wanda Har Ya Rubuta Kur’ani Da Hannunsa

Ga Shi Dai Kamar Gaye, Amma Hafizi Ne, Wanda Har Ya Rubuta Kur’ani Da Hannunsa

Wannan yaron babban malami ne har ya rubuta Alqur’ani mai girma. Amma mutanen da ba su san shi ba suna yi masa ganin gaye ko dan iska. Kuma idan yana karatu koda ba ka yi kuka ba jikin ka zai yi sanyi.

Dan asalin Gomboru Gala dake jihar Borno Sunansa Ashariff amma an fi sanin sa da Abagoni

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button